Sashe 60
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hannun zatakai gabanta dasauri Mami ta karbe tace sannu kinji Amirah, bari ayi wanka kiyi salla zan kira Dr tabaki magani kinji zasu dena ciwo, tsaya kiga sai Mami tashiga kwantar da ita, nipples na yarinya sunyi jajir Innalillahi wannan maita har ina meke damun Marwan? Ran Mami yabaci sosai yabar yarinya taji da abu daya she s already sick he should focus on her mental health taji sauki then saiyayi concentrating on intimacy it s final wlh she s collecting Amirah daga hannunsa from right this moment!!!. EPISODE 6 Bayi Mami tawuce tahada ruwan zafi sosai, saita fito tsayawa tayi agaban bayin takalli Amirah datake kwance ahaka takai bayan hannunta tana goga nipples dinta jikinta gwanin ban tausayi ciwo suke mata, you know yaron da bai saba da abu haka ba, yaron da baimasan akwai wani abu waishi an adult yashama boobs ba look at wat he did to her wlh saitacima Marwan mutunci, batason rashin Imani da rashin tausayi haba dan Allah, wlh kaga Amirah saita baka tausayi gabaki daya tayi yaushi taci kaniyanta a hannun Marwan. Fitowa Mami tayi tazo wajen gadon ta dauketa tana kallon wayan dake kan gadon tawuce da ita bayi, kuka tama Mami bana wasaba da Mami na gasata, kai jama a Amirah akwai raki, sau uku Mami tagasata saitasa towel ta mammatsa mata juki dantaga jikinta naciwo harda boobs din Mami ta gasa mata ko zasu dena tsami sumata daidai ajiki, d same way zata kula dasu Faiza da Farida haka Mami takula da Amirah wlh, tacire kunya ta gwada mata yanda zatai wankan tsarki tagama ta iya Ammi yakoya mata, tabarta cikin ruwan zafin tasauka kasa tahado mata tea mai kauri ta soya mata egg tadawo takawo mata wani simple gown nawani green atampa gown tazo bayin tafito da ita, tagasu da kyau, tadena kukan sai ajiyan zuciya jikinta na tururi idanunta sunyi jajur, Mami tashafa mata mai, saita shafa mata Vaseline abakin nipples din, Amirah tai lamo sai kallon Mami take dan haka Amminta ke shiryata, Mami ta shiryata cikin gown saita samata hijabi tazaunar da ita kan dadduma tace yi salla toh gyadama Mami kai tayi asanyaye, Mami tasa hannu kayansu ta duka ta dauka ta tattara tawuce bayi tasa a laundry basket yazo shi ya wanke dan bura uba, tadawo Amirah ta idar tea da egg din Mami tazo tazauna gabanta tace Maza sha toh kici ahankali ta karbi cup din takai baki ba zafi tea tasha Mami ta yanko egg tasamata abaki tanaci ahankali, ahaka Mami feed her taci komi tacinye sai Mami tace wanchan ba wayanki bane mijinki ya ijiye miki ba? Juyarda kanta Amirah tayi ahankali ganin waya saita fara kokarin tashi, Mami tai murmushi tace zauna bari na dauko miki Mami tamike tadauko takawo mata for the first time saita wani washe baki fararen hakoranta suka bayyana, Mami ta tsareta da idanu, cikin dan muryan ciwo taba Mami wayan da yar karaman baby voice dinnan tace Mami kunnamin Mami bata karbi wayan ba saita nuna mata wani bottum tace wannan zaki danna saiya kunnu Amirah ta taba bottun din tana sa kanta a kafadan kaman wata yar autan Mami, tace wannan Mami ? Gyadamata kai Mami tayi tace shi, danna muga danna wajen Amirah tayi aiko saiga wayan takawo haske, wani kalan washe baki tayi Mami tayi yar dariya ganin waya makes her extremely happy kaman ba wacce ke kuka yanzun nan ba, Mami tace wazaki kira? Dasauri ahankali tace Ammi naaaa, jiya zatazo wajen Amirah Amirah tayi bacci ta tashi bataga Ammi ba, yau xatazo dan shiru Mami tayi tana sauraron maganan ta, ahankali cikeda hikima tace zaki gayamata abinda Dr yamiki? Girgiza kai Amirah tayi tace Ammi naaaa tace komene Yaya Marwan yamini karna gayama kowa, babu kyau fadan sirrin mijinka, Allah na kona mutum, Ammi tace na gayamata ko wani zata fasamin bakina, dukan Ammi zafi, rannan ta dakeni nai kuka this time saida Mami tadan tuntsure da dariya, Amirah ta kalli Mami sosai ganin idan tai dariya tana kama da Marwan, ahankali Amirah tace ai Amirah ma bata gayama Mami ba ko? Dasauri Mami tace eh baki gayamin komiba, karki damu bazakiyi abinda Ammi zata kara dukanmin ke harkiji zafi ba, muga wayan kaman babu SIM card, Dr yazo saiya samiki SIM card saiki kira Ammin ki akwai SIM card but Mami just did that sabida idan yarinyar tai magana da Ammi yanzu kanajin voice nata kasan something definitely happened is so weak, and small and baya fita ma sosai, babu mahaifiyan dazataso jin muryan yarta haka after tamata aure, especially yara irinsu Amirah, tasan Amminta really loves d girl tajita ahaka she will be very worried, Mami ta shafa kanta dayake da lema lema na ruwa kitson yayi kyau, Mami Amirah taba wayan, ahankali tace Mami boyemin Mami takarba tace zan boye miki, zaki bini muje gidana ? Da sauri ta gyadama Mami kai, innocently tace eh, wurinki da wurin Ammina kadai nakeso, Yaya Marwan yamin abu mai zafi Anatse Mami tace kul, kul, ba Ammi tace miki ba a fada ba so kike afasa miki baki ? Bakinta Amirah ta shafa da sauri Mami tace karna karaji kinyi maganan, abinda yamiki shi akeyi a aure kinji kuma lada ake samu idanunta ciccikowa yayi da hawaye tace ni banason ladan nan, banason auren zafi kaman za a mutu murmushi kawai Mami tayi ganin yanda tayi kaman zatai kuka tace muje toh kamata Mami tayi ta tashi ahankali tana yatsine fuska takai hannayenta tana shafa boobs nata tasaman riga dake mata zafi abunka da wacce bama ataba taba mata nono ba and yau wani ya yamutsa mata su sannan yashasu for how many hours, wani kalan tausayi tabama Mami tace sannu kinji, muje gida saina baki magani tanadan bubbude kafa take tafiya, itama Mami tariga tagani ba ayi ba datana gasata, kawai Marwan ya jigata wajen ne neman hanya saisa wajen ya kumbura yake mata ciwo, Da taimakon Mami sukakai mota tashiga tana shafa boobs nata she s feeling so uncomfortable itinsu dole ka gane discomfort nasu, maida kofan Mami tayi tarufe tashiga dayan side din ta kunna motan sukabar gidan zuwa gidansu parking Mami tayi tafito tazagayo takamota suka shiga tahowa Fadila tafara hango Mami da Amirah ta window daga yanda yarinyar ke tafiya tajuya da gudu tayi kitchen inda Ya Ammah da Maryam suke suna hada breakfast su Farida da Faiza una chan sama sunje wanka, Ya Fadila tace I told you wlh muna ganin Marwan sumsum fitinanne ne ga Mami chan tadauko Amirah sun dawo yamata fata fata Ya Ammah tace ke dallah banson karya Marwan doesn t look like zaima yarinyar wani abu yanzu he will just focus on treatment nata taji sauki saiya maidata matarsa Ya Maryam tace ni dama ayanda naga yanason yarinyar nan nasan lafiyayen hariji za ayi ke kin kalli Amirah da kyau kuwa wani kafiyayyen namiji zai ganta ya kyale Ya Fadila tace kuzo kugani Dasauri suka biyota ta window suka hangosu daidai Amirah tadaura hannunta kan boobs nata tana yatsine fuska Ya Maryam tace jama a Marwan yakusan tsinkama yarinya nonuwa Hana suka kwashe da dariya, Ya Fadila tace yaro dabai samu yasha nono da kyau ba yana one year ba a yayesa ba iyayensa suka rasu ai wlh saiya fanshi all those years a kirjin Amirah daman gashi Allah yabata nonon dazai sha zokaga dariya daidai Mami na bude kofa watsewa sukayi kowacce tahau jan abu a falon kaman da gasken aiki suke. Mami tabude kofa da sallama tashigo takallesu duk suna dago kai, dasauri Amirah ta shige jikin Mami tai lamoooo, Mami tahade fuska dan kallo daya ta musu tagane sun fahimci komi wlh batai magana ba atare sukace sannu da zuwa Mami, takaici yasa Mami bata tanka musu ba ahankali tace muje Amirah ahankali sukai staircase tana takawa sai kawai tasaki ma Mami kuka kasa kasa tai hugging Mami tace Mami zafiiiii Ya Fadila tace wayyooo kanina Marwan Mami tajuyo takallesu dasauri dukansu sukai kitchen kowacce na gimtse dariya, Mami ta lallasheta tawuce takaita sama zuwa dakinta. EPISODE 6 He knows Mami will help him take care of Amirah, so yana tura mata message din sai hankalinsa ya kwanta sosai yaji yasami natsuwa yamaida wayan aljihunsa yayi folding hannunsa a kirji yana kallon staircase, yana cikin falon for morethan an hour a tsaye yaji dan nishin Saleem chan baiji maganan Precious da kyau ba but yadaiji kaman tace cook something I wanna sleep shiru Marwan yayi all abinda yake tunani is Yaushe Saleem yafara girki, koko yaushe ma ya iya girkin? Chan saiyaji alamun ana bude kofa dasauri Marwan yawuce wajen bene ya tsaya yana kallon sama gabansa na faduwa kawai Allah yasani yanason dan uwansa sosai, akwai wani so dayakema Saleem na dan uwansa, he consider Saleem dan uwansa na jini and he feels him sosai cus he sees dukansu as marayu, a bangarensa sisters nasa na bala in sonsa and they re ready to move the world for him, but a case din Saleem Abba na sonsa but koda yaushe shida Abba fada suke so Saleem don t really feel love din Abba at all dan hardly suke shiri, saisa yake jin Saleem aransa sosai, no matter what bazai taba juyama Saleem bayama kome yazama bazai taba dena trying his best akansa ba, he will never give up on Saleem, yana tsaye gaban benen Saleem yashiga saukowa dagashi sai 3quater baki ya tsayamai a guiwa, ga farin t shirt a hannunsa yana kokarin sawa, yana tafiya but ganin Marwan saiya tsaya turus yana kallonsa kaman yanda Marwan ke kallonsa suprisenly ganinsa, chak Marwan ke kallonsa saiyaga Saleem yarame sosai kaman bashi ba, yayi wani irin duhuuu na musamman, gashinsa yataru sosai akansa kaman ma bata barinsa fita danko gyara kansa bayayi gashin gemunsa ma yayi buzu buzu, and he doesn t look happy, bugawa kirjin Saleem yadingayi ganin Marwan tsaye a falonsu, baki yabude zaiyi magana but tsoro yaji kaman yana tsoron yakira sunansa taji saiya shiga saukowa dasauri daga benen yazo gaban Marwan baki yabude zaiyi magana sai Marwan yawani kalan rungumesa tsamtsam kaman yayi shekara bai gansa ba, bugawa kirjin Saleem yashigayi sosai sosai yakasa magana yakasa hugging nasa back, runtse idanu yayi