← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 87

Sashe 54

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

saita gyadama Mami kai ashagwabe, Mami tace yauwa toh zomuje tadade tana kallon Mami batasan mesa ba kawai saitaji zuciyanta yadan kwanta da Mami saita taho ahankali tasaka hannunta acikin na Mami, ita kanta Mami saida ta jinjina kalan taushin da Allah yama tafin hannun yarinyar tanajin kamshin datakeyi saukowa tayi ta tsaya gaban Mami, Mami tai murmushi sosai tasa hannu taja mayafin ta rufe mata fuska kawai she feels very happy yanda Amirah ta yarda da ita itama Lami taji dadin hakan Mami tace sannunku da zuwa Bismillah ku Mami da Amirah na gaba tawagan kawo Amarya na baya, sai kallon Amirah da ba a ganin fuskanta ake but lallenta takalmin kafanta kayan jikinta kadai abin kallo ne yanayin fatanta kadai zaisa kasan tanada kyau, before sunso adanyi rawa but yanayin Amirah da Mami tagani kawai saita wuce da ita falo ta zaunar da ita kan kujera itama ta zauna kan kujeran tawagan kawo Amarya aka zazzauna su Ya Ammah dasu Farida suka shishigo sun kosa suga Amaryan ya Marwan, gaishe gaishe aka fara aka shiga kawo abinci da abubuwan ciye ciye dangin Amarya sukace Abiya kudin bude fuskan Amarya aiko su Mami da su Ya Ammah akai barin kudi sai Lami ya tashi tazo gaban kujeran ahankali ta yaye gyalen daga fuskan Amirah da rinanun idanunta, Amirah takalli kowa yanda ake kallonta dan har su wayanda suka kawota kallonta suke sai da sauri kawai tai hugging Mami taboye fuskanta abayan Mami, Farida tace wowwwww Faiza this is Matar Ya Marwan she s dead pretty Ya Fadila tadan sosa kai tana kallon Ya Maryam tace no be lie my brother sabi choose wife, he no disappoint duk cikin whispering suke maganan Maryam tace but she s nuts Fadila tace that s his specialty give her a month I doubt idan yarinyar nan bazata ji sauki ba takashe mata idanu sukahau dariya, wlh Mami doesn t know why but saitaji tana wani irin son Amirah kaman yanda takeson Faiza da Fadila somehow morethan yanda ma takeson Faiza da Fadilan cus this is a sick girl da batasan anything ba and kaninta hopelessly loves, she hopes and pray Allah yabata lafiya albarkacin auren nan da aka mata, Mami tadan juyo takalleta tace nakaiki dakina inda babu wanda zai ganki? Gyadamata kai Amirah tayi ahankali, murya chan kasa tace Mami ruwaaaa da kanta Mami ta tashi zata wuce tadauki ruwa dasauri Amirah ta tashi sai Mami ta tsaya tace bani ruwa Faiza dasauri Faiza tadauki bottle water tazo wajen Amirah taboye bayan Mami Faiza ta leka bayan Mami suka hada idanu da Amirah tace tsareta da idanu Amirah tayi batare datayi magana ba, Mami tace stop scaring her Faiza she will all get use to you guys give her some time Mami tabude ruwan sai tabata takarba kadan tasha taba Mami tasha sai Mami tacema Lami bari kuje gidan nata ita tana nan zuwa Mijin nata yazo saisu tafi tare, Lami tai murmushi tace tom wucewa gidan Amirah sukayi Mami ta tafi da Amirah sama zuwa dakinta. Mami takaita har gaban gadon ta zaunar da ita tace kinajin yunwa? Girgiza mata kai Amirah tayi cikin yar karaman tiny voice nata tace Ammi na gatanan zuwa tsareta da idanu Mami tayi saitai murmushi tace eh nan bada jimawa ba zatazo, yi zaman ki nan bari nakawo miki abinci kunnenta Amirah tashiga tabawa dan manyan dankunnen da aka samata na damunta bata saba saka irinsu ba, Mami tace mesuke miki ? Ahankali Amirah tace ciwooo da kanta Mami takai hannunta kunnuwanta tace tsaya to acire saita shiga cire mata ta ijiye dan kunnen kan side drawer, Amirah ta kwanta tai lamo Mami tajuya tana bude kofa taga Faiza da Farida da Ya Fadila gaban dakin Mami tarufo kofan tana kallon Fadila tace da girmanki Fadila ? Dariya tayi tace Yaya that day ban kalli yarinyar sosai a hospital ba wlh she s so pretty wai bantaba sanin Marwan nada idanu dudda glasses yake sawa ba sai yau danaga matarsa su Faiza suka kwashe da dariya Mami tace karki batamin yara Fadila dasauri Ya Fadila tace Au wai dama agabansu nake magana kutashi daganan Yaya Fadila tabisu da gudu suka sauka suna dariya Mami tai murmushi tawuce da kanta tazuba mata dirty rice dayaji namomi baja baja da zobo mai sanyi da ruwa tahayo sama tabude dakin ahankali Amirah ta tashi zaune, Mami takawo abincin ta ijiye gabanta Amirah tasa hannu tadauka tafara ci ahankali tanayi tanashan zobo, Mami sai kallonta take she s very very innocent saitakeji kaman tarike ta anan ma kartaba Marwan, kawai saitakega kaman idan Marwan yanemi yarinya zai kara birkitamata kai ne cus tayaya kanta zai dauki wani tarayya da miji, how will she know yanda ake kula da miji, gida, girki da sauransu? This girl needs parents she needs to be under someone that will watch her not ita kadai tai zaman gidan miji, Mami dai sai lissafe lissafe take. JAMA A MAMI TARIKE AMIRAH AWAJENTA A HANA MARWAN???? KO ABA MARWAN MATARSA??? BUT TAYAYA AMIRAH ZATA IYA RAYUWAN ZAMAN G DAN MIJI BABU IYAYE KO WANDA WILL WATCH HER??? KUNA GANIN DA CONDITIONS DINTA ZAI YU??? DONT BE SELFISH OR SENTIMENTAL KUNA GANIN ZAMAN G DAN MIJI JUST SHE KO ZAMAN GABAN IYAYE GIDAN MAMI WHICH ONE WILL HELP HER BETTER???? EPISODE 5 Family house dinsu Umar aka fara kai Miemie. Babban gidane sosai anma irin na da dinnan, jama a cike gidan dan sunada dangi, ga makota duk anzo welcoming Amarya. Anyi wake, anyi wake, anyi rawa kafin daga baya suka biya dubu 100k aka bude Amarya, zokaga ihu anata cewa wai balarabiya Ya Umar ya auro, Umman Ya Umar taba Miemie atampa da lace masu kyau da tsada tukuici Miemie sai kunya takeji tana sunnar dakai, daganan aka komar da ita mota aka wuce da ita gidanta dake nan chan wani sabon layi, area Masha Allah, Umar yayi bala in kokari a gina gidan, gidan flat guda da compound dakeda wajen parking mota guda daya, ya sassaka flowers agidan, aka shiga da ita bayan ansa tai alwala, Ammi tayi kokari anmata furnitures masu kyau na yayi na zamani, sosai Ammi spends her last dime on her kids especially Miemie kayan dakinta sukafi cin kudi dan ba asan da bikin Amirah da wuri ba. Gabanta Miemie sai faduwa yake ganin an kawota gidan Ya Umar, dan har yau bata mance da abinda Ya Umar yamata agidansu ba dudda tun lokacin bai sake yi ba dan bata kara bari sun zauna tare su kadai ba. Kara gyara komi da komi sukayi aka kunna turaren wuta, Harira na duba abinda ba a riga an kawoba sabida gobe da safe ahada akawo mata. Wajajen 9 Harira da tawagar ta suka fara shirin tafiya, sake rushewa da kuka Miemie tayi tace dan Allah ku kwana Mama Harira dakuwa Harira tamata tace kinci gidanku da girman mu zamu kwanan ma mijinki agida? Baga kawayen ki nan ba sa dawo anjima idan ansai baki, kinga saimun dawo gobe, a kwana lafiya wucewa sukayi suka tafi abinsu yarage daga Miemie sai kawayenta guda hudu wanda yan makarantan su ne. Kawayenta sai yaba kyan gidan suke da kayan dakinta. Wuraren 10 tawagan ango duka taho da motoci guda biyu, Ya Rabbi Ya Umar yayi kyau sosai yana sanye cikin wata lafiyayyen gizna fara yaci manyan kaya yakafa hula bakinsa yakasa rufuwa sabida tsabagen murmushi yau yazama ango. Sajen nan nasa ya kwanta yayi lub sai shinning suke, Ya Umar nada kyau ga natsuwa, gashi he s so responsible, he s hardworking kuma, tun wuraren 8 yakosa abokansa sukawosa amman sai iskanci suke masa da kyar yasamu sukazo yanzu around 10, tundaga kofar gidan yakejin kamshin da gidan keyi gabaki daya shiga ciki akayi da sallama Miemie takasa ma dago kanta wani tsoron Ya Umar dinta yau takeji na musamman, nan aka fara cece kuce na budan kai tsakanin kawayen Amarya da Abokan ango, aiko saida Kawayen Amarya suka chaske 200k dal sannan akabar ango Umar yataso yana murmushi anutse yakai hannunsa ya yaye lullubin fuskan Miemie na kasa yanda Miemie tamai kyau sai kawai yamaida lullubin yarufe dasauri yajuyo yace kai kutashi kutafi babu wanda zai ganemin mata atoh haba zokaga ihu wajen kawayen Miemie, Abokan Umar kuma kaman zasu rufesa da duka sabida takaici, da gangan yace kuwuce kutafi iyali gari ne yanzu, kukuma awuce akoma gidan Umma da Abba zokaga dariya, shi da kansa yawuce yarakasu har waje zasu sauke kawayen Amarya, yadawo gidan yamaida kofa yarufe ko ina yashigo yakashe wutan falonsu sai yawuce bedroom din nasu yashiga da sallama chan kasa yamaida kofan yarufe yana ijiye tray na abubuwan daya shigo dashi saiyazo bak n gadon yazauna ahankali yakai hannunsa ya yaye lullubin kan yasauke akafadanta idanun Miemie sun kumbura taci kuka sosai gawani kamshi datakeyi na musamman dake fizgansa, gabaki daya taki dago idanu ta kallesa she s so scared and afraid tausayi ma tabasa, murya chan kasa yace Maryama ta Umar wasu sababbin hawaye ne suka zubo mata gently yakawo kansa yadaura saman goshinsa murya chan kasa yace yaune rana mafi haske arayuwata dake cikeda dumbin farin ciki sabida the only girl dana taba gani aduniya naji inaso tazama matata! Maryam I will never hurt you, I will take care of you sama da yanda zan kula da kaina yayi maganan ahankali ya manna mata sumbata a goshi ahankali yace tashi ki dauro alwala faduwa gabanta yayi for the first time saita kallesa ta rushe da kuka sosai dukta dimauce tace Ya Umar dan Allah karkamin komi banda lafiya jikina zafi s really scared da abin yaso yabasa dariya amman yadake yakai hannunsa wuyanta bata running any temperature amman ahankali yace ohh no, babu abinda zan miki, sunna ce sallan, muna idarwa saikici abinci kisha magani sai kiyi bacci, stop crying shikesa zazzabin karuwa gyadamai kai tayi yakai hannunsa yashare mata fuska yace muje to kiyi alwalan ahankali ta yunkuro saiya kamata ta tashi ahankali saita wuce bayin dake dakin yabita da kallo yana kallon tsayin gashinta ga kitson yayi kyau sai uban kamshi take kirjinta acike tam shi kansa zaiso yayi hakuri amman bazai iyaba yau zai raya sunna alwala tadauro tafito idanun nan jajir gani tayi harya
Chapter 54 · 0% Book details