Sashe 80
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
you know I feel agabanka amman ka tsallakeni kawuce abinka, bayan an kaini hospital I woke up fine, but you were too angry and ignorant to noticed na warke, anyways that s by the way ba maganan nan nakeso nayi ba tafadi maganan saita daga kafanta ta tako few more step to gaban Marwan ta tsaya dab dashi takalli kwayar idanunsa dake cikin glasses kaman yanda yake kallonta bayako kyafta idanu tace Marwan aurena dakai was auren da akayishi bana cikin hayyacina! Banda kai! Banda lafiyan sanin menake so, mene banso, meya dace dani menene bai dace dani ba, sanda aka aurar dani ina hauka lokacin but yanzu I m well, nasan banbanci mai kyau da mara kyau, I know d difference between right and wrong, I know what I want da wat I do not want, also I know the kind of man danakeso nai rayuwa dashi da wanda banason nai rayuwa dashi tadanyi shiriuuu saikuma tadaga hannunta tanuna Marwan daga kasa zuwa sama tace re clearly not kalan namijin danake so a matsayin mijina! Amirah Abba yakirata da sauri kawai saita juyo takallesu tace please can you all allow me nayi magana da mutumin nan da akace shine mijina and stay out of this jar uban chan har ransa Marwan yaji zafin yanda tama Abba magana anatse cikin kakkausan murya yace can you stop being rude to my parents juyowa tayi takalli Marwan tace then tell your parents dakai nake magana sudena samin baki please!!! Wani kara kallonta Marwan yake kaman yaune yafara sanin Amirah ganin a very very total different person ba that girl da aka taba shigo da ita office ta chukuikuyi hijabin Mamanta ba bata yarda takalli kowa ba, goshinta Amirah tadan sosa sounding and acting so disrespectful tace yauwa as I was saying tadauka hannunta daga goshin takalli Marwan sosai tace baka jam in kalan mazan danakeso Marwan! Tadanyi shiru tana kallonsa zuciyanta na zafi tanaji kaman bazata iya cigaba da magana ba saita tuna Amminta hakan yasa ta kallesa tace bakakai namiji a idanuna ba! Tadanyi shiru tadake tace baka min ba ko kadan! Tadanyi shiruuu sai chan tace bana sonka at alll! Wani azaba Marwan yakeji azuciyansa, strictly tace da bazan dawoba but I actually come back sabida nazo ka sakeni kowa yakama gabansa, dan haka Marwan ka sakeni! Wani kallonta kowa na dakin yakeyi, babu wanda yayi magana, takara kallon Marwan sosai tace ka sakeni Marwan! Marwan yadade yana kallonta na kusan one minute kaman yanda take kallonsa saiya sauke ijiyan zuciya kana ganinsa kasan he s hurting, anatse yace waya aikoki da sakon nan? Faduwa gaban Amirah yayi jin abinda Marwan yafadi amman saita daure ta dake tace ban gane ba! Cikin kakkausan murya Marwan yace whoever sent you wajena yace kicemin na sakeki tell them bazan taba sakinki ba! In this family bama sakin matanmu, so kome zakiyi kinyi kadan kisa nasakeki, ko da zan tabayin hakan zanyi ne base on my decision not because ke kince nayi yana maganan yawuce yajuya zai wuce daki sabida zuciyansa dake tafarfasa kaman ruwan zafi hankalin Amirah yatashi duka duka she has less than 20min yanzu kafin u kashe Ammi, she needs big point abu dazai batamai rai sosai tahau tunani dawani kalan sauri tace Saleem nakeso! Chak Marwan ya tsaya gabaki daya yaga duhu ya lullubemai idanu, yanda maganan ya chaki zuciyansa kawai sai jikinsa yahau rawa yashiga juyowa yana kalllonta dishi dishi sabida duhun dayake gani, kunensa na maimaita Saleem nakeso! Saleem nakeso! Saleem nakeso Tunda take bata taba ganin idanun mutum na komawa ruwan tokaba tsabagen fushi sai yau ga jijiyoyi sun fiffito a goshinsa idanunsa nawani kalan kyalli na hawaye zuciyansa na tafarfasa sabida wani kalan kishi da zuciya, now is perfect time Amirah tafadi aranta tana kokarin tuna abubuwan da taji Saleem yafadi jiya da daddare, cikin wani kalan rashin kunya Amirah tace ka kalli Saleem ka kalleka Marwan? Tai dan shiru tace Saleem embodied the qualities of namiji dayakai akira namiji ba kaiba kanin mata! Mata takara kallon Amirah data juya idanu tace Saleem shiya fara cewa yana sona, bantaba ganin namiji as handsome as he s ba, ga jarumta, ga haduwa, he loves me he keeps fighting kowa to have me this is kalan namijin danake so that s ready yajuya duka duniya for me, I love Sal Ameenatu!!!!! Marwan yakirata azuciye saida gidan ya amsa, awani zuciye Amirah ta taho gabansa ta tsaya dab dashi itama tai ihuuuu tace I said Saleem is a better man than you are, yafika komi, yafika class, da kyau, yafika aji, Marwan I m saying it to you face look at me, Saleem nakeso! Masakeni na aure Saleem!, Saleem nakeso! Saleem nakeso! Shinake kauna, shi nakeso nayi rayuwan aure dashi na haifamai yara, Marwan I said Saleem nakeso! Duk yanda Marwan yaso yarike yakasa saiga hawaye sharrrrrrrr sun fado daga idanunsa dawani majina yafito daga hancinsa duka sun sauka akan lips dinsa yana kallon kwayan idanun Amirah sosai, Amirah tayi wani dariya na danne kukan datakeji ganin the way she s hurting Marwan sosai tace you see kasakeni ka tsaya kana kuka kaman mace abinda Saleem dina bazai taba iyayi ba kenan, I forgot to tell you something kasan ranan nan dana rungume Saleem a stairs? Tasake kallon kwayan idanun Marwan dake kallonta tears na saukowa daga idanunsa tawani lumshe idanu cus she can t anymore tadaure tace ina kara tuna ranan ayanzu, that day was the best day of my lif Ameenatu!!!! Dasauri Amirah tabude jajayen idanunta ta kallesa tace I made sure rannan yaga komi na jikin NA SAKE K Marwan yayi magana da sai next episode zakuji AMIRAH REALLY HURT MY MARWAN WLH ALLAH SA SAKI UKU NE MA YAMATA!!!! EPISODE 9 NA SAKEKI SAKI . Atare daga Abba, Mami harda Alhaji Hamza dake wajen suka hada baki sukace. Marwan! Muryoyinsu kaman zai fasa gidan, Amirah har wani jiri jiri takeji kaman zata fadi amman tadake, numfashinta har wani karkacewa yake kaman mai shirin suma tana haki kaman irin wacce tai awa daya tana serious gudu dinnan, but tsabagen taurin kai da karfin zuciya tace idan ka isa ka karasa sakin Mami ne tazo wajen ranta abace amatsayinta na uwa ta fizgo Amirah batai wata wata ba ta maketa a kafada cus she loves Amirah so much dabazata iya marinta ba, tasake maketa a shoulder tana ihu tace meke damunki Amirah? What s wrong with you today dakikema mijinki rashin kunya haka? Meyayi zafi? Menene? Do you think akwai matsalan dazaki shiga dabazamu iya magance miki iya karfinmu ba? I m right here tell me Baby menene eh? Menene tell me Amirah na Mami takai hannayenta biyu cikeda so tai cupping fuskan Amirah trying to get her to talk, wani kuka Amirah taji yazo mata yanda Mami tamata maganan was so touching, kallon Mami take asanyaye, sotake tama Mami rashin kunya but data kalli kwayan idanun Mami saita kasa wlh, hawaye suka soma tsatso mata a idanu kawai tacire hannayen Mami daga fuskanta tajuyo dasauri takalli Marwan da kawai saiya juya yawuce daki zata bishi saitaji takasa sai kafanta yahau rawa duk yanda taso ta tadaure tadake saita kasa kawai saita daura hannunta abakinta tadanne tana hana kuka kufce mata hawaye suka shiga saukowa daga idanunta kaman pampo kowa na dakin kallonta yake babu wanda ya iya magana, she wants to follow Marwan takasa, bata taba sani haka matan aure kejin kalman saki ba and bamatasan saki nawa bane kawai tadaiji yasaketa ita takasa binsa ita takasa ma komi kawai brain nata froze gabadaya in everything har ta bangaren tunanin Ammi, tana wajen taji karan an bude kofa karfi ne yazo mata dasauri tasa hannu ta share fuskanta tassss takalli wajen kofan Marwan ne ke fitowa yashare fuskanta tass kaman baitaba kuka ba kawai dai fuskansa yayi jajir ne, ga paper a hannunsa Abba yawuce wajensa gadan gadan da fushi yace angaya maka idan mace tace asaketa ana biye mata ne? Wannan wani kalan shirmene? Meke damun yaran yanzu da basajin magana? Kuna yanke shawara bakwa neman shawaran manya, agabanmu iyaye muna tsaye anan zaka tapka shirme haka ? Tsayawa chak yayi yakalli Abba saiya kalli Mami dake kallonsa itama ranta a masifan bace da Marwan, yasauke ijiyan zuciya yace duk macen dazata bude baki tama iyayena rashin kunya batada space arayuwana Abba, kuyakuri but har abada nahakura da Ameenatu yana maganan yawuce Abba ya wuce gaban Amirah ya tsaya yakalleta yamika mata takardan, tunda aka fara bala in nan sai yanzu Amirah taji takasa kallonsa saikuma takasa mika hannunta takarbi takardan, yakai kusan 20secs yana bata takardan envelope din kafin strictly yace take dan kallonsa tayi da wasu kalan eyes yake kallonta kaman he doesn t have a single feelings for her, mika hannunta Amirah yayi daya shiga rawa dudda tana kokarin bada hannun amman rawa yake kowa kallonta yake takai kusan 15seconds sannan tasa hannunta ta karba tajuya aguje tai stairs tawuce tafita, kowa na dakin jikinsa yayi la asar they re in such a shock da babu wani mai iya magana ganin aure just die in front of them just now, wayansa yaciro batare daya kalli Abba ba yace m calling the Police Abba, I m following her she s under threat cikin wani kalan mugun masifa Mami tace kasan da haka kasaketa, duk wanda yasan Amirah yasan ba hannu daya tayi abinda tayi ba, akanme zaka saketa kallon Mami yayi shima yace m her husband, her life partner, her soulmate, kowani situation take ciki we can solve it together we are one me and her, inhar zata iya samin kanta awani situation tamin abinda tamin yau, nan gaba tashiga wani situation daza ace taje takasheni she will kill me without hesitation, Mami, duk macen dabata daukeni Abokin rayuwanta that they can fight anything together with ba, ba mata bace ta gaskiya, is true abinda tace ni da ita aren t compatible, taji sauki let her explore life and find a husband situable for her dream, duk wanda takeso ta aura she s free yadanyi shiru yace oh tama samu, anyways I m going yawuce Abba yace wait wait ina zaka yanzu ? Yana sauka staircase din yace there s tracker at