Sashe 11
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tanakan cizon Daddy, ko sakan biyu ba ayiba tai bacci. Nurses suka gunguro gado aka kawo wajen suka jayeta daga jikin Daddy aka sata agado, Dr Marwan yace room 424 sannan yakalli Daddy dake kallon inda Amirah ta cijesa kaman zaiyi kuka yace thanks for the help cikeda fada Daddy yace help of wat? Kabata jikina ta ciza sabida kamata alluran chan? Is that what you do here? Wani kalan likita ne kai dabakasan me kakeba wucewa Marwan yayi batare daya kulasa ba, ran Daddy yayi matukar baci baitaba ganin dan iskan Dr irin wannan ba, nan da nan yaji kawai ya tsanesa, nurse tace Sir I need you to sign some forms pls EPISODE 7 Rai abace Daddy da har lokacin dukan kirjinsa bai dawo daidai ba sabida tsoratan dayayi yace rainin hankali kawai, sabida kana likitan mahaukata sai kaima kazama mahaukacin da gangan fa yatareni yabari takamani ta cija, saura kiris fatana ta fice, hakora uwa na vampire dan dariya Nurse tayi sosai tace Yallabai Dr Marwan study our patients, he thinks like them sometimes, he understands them, if there s one thing I can say is kama patient namu laifi, he understood that and let her take revenge cikin fada Daddy yace maganan banza maganan wofi waye ubansa eh, yasa an kama mini bouncer yasa a chijeni Nurse ganin da gaske masifa mutumin yake yafara bata haushi, sufa ma aikatan asibitin gwamnati mutuncin su ragagge ne, tace koma kai waye his patients comes first, once kuna cikin building dinnan our patients comes first kafin kowa, and duk wanda yatabasu Dr Marwan stand for them, all the patients loves him, zancen ubansa kuma ka shiga ward kaje ka tambayesa, please fill in this form and sign, zaka biya 50k kuma shine kudin da ake biya on patient da aka kawo for admission dawani irin sauri Daddy ya kalleta kaman miliyan hamsin tace, yace 50k naji kince, ba free bane gwamnati tafadi nurse tace yes it s free amman you need to pay 50k na bed fee na 10days each day 5k that s not free Sir Daddy yayi shiru sai bai kara magana ba, yasa hannu ya karbi takardan yana rubuta komi da komi yayi signning yamikama nurse din ta karba tace that office is account office kaje kabiya ka kawomin receipt gyadamata kai yayi yace bari na dauko kudin a mota yajuya yayi waje voucher suka bisa nurse na kallonsa yabude mota yashige yatada motan abinsa yaja nurse kafin ta taho yafice daga gate din yace nida ku kara ganina har abada wlh wlh yaciro 100k yana tukin yaba bouncers yace ga kudin ku shikuma wanchan kuje police station duk yanda ake ciki ku sanar dani Mamakine yakama nurse din ganin yatafi, but somehow she refuse to believe cewa Baba zai bar yar karaman yarinyar sa a asibiti batare daya biya kudin komiba, maybe yaje ciro kudinne, takoma tana duba all the details daya bada a form din, taga this exact patient with same information tazo dazu da safe ai, Nurse Rasho ke morning ta tafi gida hakan yasa saita dauko file nata na safiya tafito tawuce dakin emergency da Dr yake. General asibiti ne so obviously is a big hospital, amman psychiatrist building dinnan dayake UNICEF sunyi renovating wajen kaman akasan waje, akwai jeren dakuna da numbers haka daki daya na facing daya kaman hotel, dakunan yawanci ana saka dangerous patients ne, da masu yin tsirara da sauransu, saikuma akwai ward na mata dana maza wajen ana ijiye patients that are not harmful patients nada yawa in a ward zaka iya ganin 10, 8 dasauransu, saikuma akwai main hall da kujeru ana fito dasu su zauna suci abinci ga tv asamusu kallo, akwai classes kuma, music class, educational class saikuma bathroom nasu na maza daban bangaren daban na mata daban bangaren ma daban, akwai single single toilet saikuma dogon bayi da akayi kaman irin na yan hostel dinnan, sunada compound da play ground dakuma garden, ga ma aikata ta ko ina, akwai cleaners, care takers masu assisting patients da basa iya komi ma kansu, aikinsu is gyara patients din, musu wanka chanza musu kaya da sauransu, ga nurses, ga Doctors. Ahankali tai knocking kofan tabude Dr Marwan naciki tareda wani elderly patient babba haka yana sanye da uniform na asibiti ga paper a hannunsa yana wasu yan rubuce rubuce Dr Marwan na tsaye yana paying attention to rubutun bayako dauke idanu, tace Dr you need to see this batare daya dago kansa ba yace go ahead ahankali tace I think this patient was here this morning Aminatu Adamu, Mamanta takawota dasafe an mata allura ma aka bata magani, and Babanta ya gudu yanzu batare daya biya kudin bed ba, what should we do? Muyi admitting nata still cus yace bari ya dauko kudi a mota yatafi Har lokacin Marwan kallon rubutun da mutumin yakeyi yake dasuke nan a jujjuye daidai yagama rubuta yawani kwashe da dariya yace Dr M sunana kenan Isuhu Muhammad Kwari dan murmushi Marwan yayi yana karban paper wanda abunda yarubuta baida alaka da sunansa at all ga rubutun a jujjuye yace good job Malam Isuhu mutumin yasake fashewa da dariya harda tafi yace nafi kowa iya rubutu ko Dr? Kasan zamanin nan Wole Soyinka wannan novelist din classmate dina ne Marwan yace yess yess you told me yesterday, now I want you to do even better tommorow okay, gobe you will write about your family yanuna masa book dake kan gadonsa yace karubutamin anything daka tuna aciki nazo zan duba , patient din still yana dariya irin na marasa kan gado yace okay Dr M yamika masa hannu yana dariya, hannu Marwan yabasa without any fear yace idan an kawo maka magana take it, don t trouble my nurses okay yana dariya sosai yace okay Dr M karbe hannunsa Marwan yayi yajuya yafice daga dakin nurse ma tafito tai danna wani bottun dake locking door din sannan tabisa abaya, Marwan na tafiya yamika mata hannu alamun tabasa file na yarinyar, dasauri tabasa, karba yayi yana dubawa, sai kawai yacigaba da tafiya Nurse Nucy tace still mu kwantar da ita batare da yabiya kudin gadon ba Doctor? Shiru yayi kaman bazai magana ba sai chan yace do you have anyway to send her? Shiru Nurse din tayi saitace calming Marwanyace focus on her health do your duty that s the most important thing ya kalli agogon hannunsa yace she will wake up in the next one minute let s go yawuce nurse Nucy na binsa abaya zuwa single room ward wanda nan aka kwantar da ita, agaban dakin ya tsaya ya danna botur dake unlocking door sannan yabude kofan yashiga dakin, bed ne acikin dakin sai bayi da shelf na just few book that are educational book da small couch na zama, Amirah na kwance akan gadon, gashinta yarufe fuskanta, she looks very innocent dudda ba a ganin fuskanta, dan dakatawa Maryan yayi daga wajen kofan ya tsaya, ahankali yace remove that attachment from her head murmushi Nurse Nucy tayi tace I think is her hair Dr daga inda yake yakalli gashin sosai sai baimasan mezaiceba kawai yadauke kai, kaman nurse din ta lura tace bari ayi parking gashin na tattare sa gu daya akwai hair band a wrist nata sai kawai tazo wajen tadan dago Amirah dataji batada nauyi ta tana tattare gashin daga gaban fuskanta, file nata yake dubawa amman hakanan yaji kaman abu na fizgansa, kasa daurewa yayi saida yasan matsar da folder ya daura idanunsa akan fuskanta she literally looks like a baby a hannun Nurse Nucy dake kwashe gashin nata, bugawa kirjinsa yayi dum! Saiya dauke kansa ya maida kan folder. Maida ita Nurse Nucy tayi ta kwantar saita tsaya kallon fuskanta cus yanzu ne fuskan Amirah yafito da kyau, tunda take in her life bata taba ganin kyakkywan yarinya mahaukaciya irin wannan ba tunda tafara aiki as a psychiatric nurse, funny enough all patients dasuke dashi on admission this girl is youngest, yawancin mata mahaukata dasuke dashi yan age 30 upward ne, youngest patients nasu is 31yrs, this is the first karaman yarinya mahaukaciya dasuke samu in the hospital, What are you doing? Taji muryan Dr da babu wasa ko daya aciki, dasauri Nucy tajuyo takalli Dr Marwan daya jefomata tambayan takallesa rubutu ma yake da pen tarasa ma mezatace dasauri takoma baya tana barin jikin gadon tace ahh sorry Dr, dama daman naji she s running serious temperature ne shigowa dakin yayi da kyau zuwa wajen gadon ya ijiye folder nata yamakala sthethoscope a kune yakama bakin saiyadan kalleta gabansa yasake fadi amman saiya dake like the man he s yadaura sthehoscipe din a wuyanta batare da one single finger nasa yataba fatan jikinta ba, daidai idanunta sukai motsi yamaida kwayan idanunsa kan fuskanta, ahankali Amirah ke bude idanunta jin sanyi dataji a wuyanta, kadan kadan take bude idanunta, dan jikinta yamutu sosai, jikinta yamata nauyi kaman banata ba, batada karfi ahankali take bude idanunta kwayan idanunta na motsi kadan kadan, dogayen gashin idanunta suma suna motsi trying to open, lips dinta ma dasuke very pinkishi kanana na motsi, gashin goshinta a kwance sosai, hannunta tafara dagawa da kyar cus batajin karfi jikinta kaman ba nataba, sanyi dataji awuyanta yasa kai tsaye takai hannunta tadaura saman kan hannun Dr Marwan dake rike da bakin sthethoscope din daya saka a wuyanta while idanunta na motsin kokarin budewa, wlh yafara medical school at the age of 17 daidai a UK, tundaga rannan zuwa rana tayau baitaba having any form of body contact da any patient datasa kawai yaji kirjinsa nabugawa ba sai yau, and he doesn t know why, faduwa gabansa yayi rasss! Hannunta feels extremely warm, soft and tafin hannunta palm nata were so sweaty dayasa yaji sanyin dumi da lema saman hannunsa, instead of tasaki hannunsa saita kara rike hannunsa gam idanunta na motsi sosai tana bude idanunta duka but not wide open bakinta na furta. Ammi! Cikin wata yar kankanuwan karaman cool sexy baby bedroom naked voice daidai kuma tana karasa bude idanunta dasuka dan mata dishi dishi kaman bata gani, ita and a new born baby basu da wani much of a difference, ko kadan Marwan baiyi motsi ba cus he wants to gets