Sashe 29
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amirah taji ajikinta ana kallonta dan dago idanunta tayi karaf tahada idanu da Saleem daya tsaya chak yana kallonta dasauri tadauke kai kirjinta na bugawa sosai itada Miemie na shiga cikin office din. Marwan na magana dawani male patients ne, daidai sun gama su Ammi suka zauna patient din yafita, Ammi takalli Marwan tace Dr zamu tafi Amirah zata zauna anan kuma tayi alkawari zata dinga shan magani dan ta tsani magani, sannan zata dinga jin magana, bazatai komi dabe dace ba ko Ameenatutu nah ? Gyadama Ammi kai tayi tai lamo jikin Ammi kaman marainiya, Ahankali Marwan yace that s okay Ammi tace akwai wani kudin da za a biyane? Cikeda girmamawa yace no babu Ammi tace to shikenan bari muje, tashi muje Miemie mikewa dukansu sukayi harda Amirah dasaurinta Ammi zatai magana , calmly Marwan yace sit down Ameenah komawa Amirah tayi ta zauna amman tai tsuru tana kallon Ammi da Miemie dake tsaye, Ammi saita bude jakanta tabata wata yar leda dake cikeda snacks harda cincin tace kiyita ci kinji zanzo jibi i promise kinji yarinya na gyadama Ammi kai tayi jikinta duk yayi sanyi sai Ammi kawai tajuya dasauri tafice cus wani abu yazo mata wuya kaman tai kuka dasauri Saleem yaboye awani lungu ganin mahaifiyar yarinyar tafito tana tafiya dasauri. Daidai Miemie dake waigowa tana kallon Amirah idanunta yacika da hawaye zata fita itama Marwan yace Maryam dasauri Miemie tajuyo bakinta nadan rawa tace yawani kalam cika mata idanu saiya juya taje gaban table dinsa da sauri ta sauke kanta kasa takai bayan hannu tana goge idanunta tace gani he just wants to help them baisan yazaiyi ba kuma yasan Ammi zata hana saiya bata envelope yace kiyi transport dan kunya ma yakeji yace suyi transport kasa karban kudin Maryam tayi tace La munad wani kallo Marwan yamata da batasan sanda takasa karasa maganan ba tasa hannu ta amsa, tama rasa mezatace tace Allah amfana Yaya saita juya tasake kallon Amirah saita mata waving hannu alamun bye, itama tafice duk Saleem na kallonsu taje tasami Mamanta awaje suka wuce, ahankali yadafe kansa yace what s wrong with me Man? Why am I so interested in mad girl EPISODE 2 Fitowa yayi daga lungun yataho office din Marwan, instead of yayi knocking saiya bude kofan kai tsaye idanunsa fix on Amirah da kanta ke kasa tana wasa da duka hannuwanta hulanta yadan zame baya kadan gaba gaban kitson da aka mata yafito, sai jelan kalaba daya yafito ya kwanta awuyanta har zuwa bayanta, tayi wani irin kyau kaman ka saceta ka gudu, dago kansa Marwan yayi jin an shigo office dinsa ba knocking ba sallama yaga Saleem ne he look sick but ya tsare Amirah da idanu da kaman batamasan yana wajen ba, abu yaji ya tsaya masa azuciya yanda yake kallonta, hakan yasa yamike tsaye yakalli Amirah da kanta ke kasa yace s go kallonsa Saleem yayi Marwan bai kallesa ba, wlh jiyake kaman zai haukace sabida Amirah abu kaman anmai asiri, ahankali yace can i talk to her please Doc? Wani kallo Marwan yamai zaiyi magana amman sabida Amirah saiya kasa kawai yabude kofa daidai Nurse Nucy tazo wajen yace take her to her room please dasauri Nurse tace okay Dr, let s go takai hannu zata kama Amirah, wani ihu Amirah ta tsandara zata fada jikin Marwan yadan koma baya strictly yace follow her nace ahankali tajuya tabi Nurse kana ganinta kasan she s not happy saiya dawo office dinsa yamaida kofan office din yarufe, yashigo zai wuce yaje yazauna sai Saleem yakama hannunsa ahankali yace Marwan wlh I m serious I lov Marwan bai bari yakarasa maganan ba yace menene yarjejeniyan damukayi ni da kai before I admitted you? You can just go around and be trying to talk to my patient da haka muke bari maza suyi ai da yanzu asibitin yayi loosing integrity nasa, can t you see that she s sick? Bakaga abinda tayi just now ba? What are you trying to do? Ka tsorata ta? Asanyaye Saleem yace amman ai zaka iyasa ta dinga yarda dani kaman yanda kasa tabi nurse din chan zaka iyasa nima ta yarda dani wani kallo Marwan yamai zaiyi magana sai ahankali Saleem yace I love her Marwan!!! Wani kalan bugawa kirjin Marwan yayi, wlh takardu yake shirin dauka amman saida yazubar dasu saiya duka dasauri jikinsa yahau rawa yana daukan papers din yana kokarin controlling kansa, Saleem dabai lura da komiba yasami waje yazauna kan kujera yayi shiru cikeda damuwa yace I know you might not believe me but wallahi wallahi I love her, you know this Marwan, Tunda nake bantaba soyayya ba, bantaba ganin wata inaso ba wlh, but this girl I saw her once shima by accident nazo wajenka a office shikenan, the moment na kulle idanuna ita nake gani, what s funny is ko sunanta ban sani ba ma, I know nothing about her, I know she s sick but I just don t care, I really, really just love her, imagine I m in this hospital nasa ka kwantar dani just because of wacce nagani for just few seconds, I don t know what s going to happen but please Marwan help me kaji, I want to marry her, I don t care about batada lafiya or wani abu ni ko kanjamau takedashi ina sonta ahaka and I want to marry her, I want to make her my wife, please Doc Bro make her talk to me nasan this is not our agreement, I know, I just want her ko hi ne tacemin ko zuciyata taji sanyi please yayi maganan yana kwanciya akan dogon couch din yana kallon saman dakin, Marwan da tuntuni yake aduke yamike tsaye da kyar, yanaji kaman zuciyansa zai fito daga kirjinsa sabida yanda yakeji, har wani duhu duhu idanunsa ke masa wlh, tashi zaune Saleem yayi dasauri saiya mike tsaye yazo inda Marwan yake jin baice komi ba gashi yanaji kamna zai zare, yakalli Marwan daya sauke kansa kasa yana hade haden wasu takardu a file, saiyakai hannunsa yakama hannun Marwan ahankali yakai saman kirjinsa yace Marwan kaji yanda kirjina ke bugawa, I have no one but you, I don t have someone like Mami in my life dazan gayama matsalata take sona har zuciyanta and she will see to it nasamu solution to my problem no, nataso a hannun Matan Yaya na wacce she doesn t care about me, I have no one to tell Marwan, you re all I got, please help me, I really, really love the girl, wlh, wlh ina bala in sonta ahankali Marwan yadago idanunsa dasuka dan kada kadan ya kallesa amman yadake sosai bazaka taba gane halin dayake ciki ba, cikeda karfin hali yazubamai idanu, wlh saiyaji yabasa tausayi, baitaba ganin Saleem suffering and struggling like this ba plus he looks very very sick kaman harda withdrawal syndrome ma kedamunsa na alcahol, ahankali yace why are you putting me in a very tight spot Saleem why? I m a Dr here I m not meant to be arranging meet and greet na patients dina suyi soyayya, soyayya can be dangerous for masu matsalan brain especially if it sour saiya kara juya kansu, to be on a safer side we don t welcome it, why Saleem? All my patients are under my care and watch why are you making me do this eh? Why me ? Ahankali Saleem da muryansa yayi rauni sosai kaman zai mai kuka , yace sabida nasan duk duniyan nan you re the one person dazan iya kira dake sona tsakani ga Allah dudda baciki daya muka fito ba! Nasan babu abinda bazaka iyamin ba, idan is against law na asibitin muyi soyayya komu kebe I saw her parents sunzo dazu, stand for me lemme inaso naga iyayenta na nemi aurenta, I want to marry her Marwan! Yayi maganan daidai Abba na sallama tareda knocking yana bude kofan office din dan tunda aka kwantar da Saleem baizo yadubasa ba, karaf maganan a kunnensa, ya tsaya jikin kofan yace you want to marry wace Saleem?! EPISODE 2 Dukansu juyowa sukayi suka jin magana da muryan Abba, da ace any one of them zai lurada Marwan hatta yanda numfashinsa ke fita ya chanza he started breathing kaman wanda is about to faint, dukansu babu wanda ya iya magana ganin Abba, tura kofan Abba yayi yashigo office din yana gyara babban rigansa dake jikinsa dayasha aiki, yataho har zuwa wajen table din sai yasa hannunsa kawai yakama Saleem yajawo hannunsa Saleem yabiyosa dan ba karfi ajikinsa ma, cikeda so dan wlh Abba na son kanninsa ba kadan ba yace Abubakar Saleem mekace just now ? Tsare Abba yayi da idanu still baice komiba, Abba dasauri yace kanason kai aure naji kace? Gyadama Abba kai yayi yana lumshe idanu yabude, Abba baisan sanda yace Alhamdulillahi Rabbil Alameen yasake kallonsa yace wacece yarinyar dakake so ka aura? Yar wani gida ne ? Shiru Saleem yadanyi saiya kalli Abba muryansa ya kwanta sosai kaman batasa ba yace Abba nima ban santaba, rannan danazo nan wajen Marwan na ganta yadanyi shiru saiya kalli Abba yace the only reason nazo hispital dinnan sabida na amshi katin Marwan ne dan banda kudi, ina bude office dinnan na ganta and my heart skipped for a moment yayi shiru all memory na Amirah da abinda yafaru rannan na dawomai kaman yanzu ne akeyi, asanyaye yace Yaya wlh itan dana gani yasa nace a kwantar dani, for the first time naji sense of responsibility, naji I want to be a better person for her, I really want to let go of my bad life and set up a good one and become responsible person for wacce nakeso Abba dake kallonsa yace da kyau Saleem very good Abba yace wacece? Nurse ce ko likita? Dan lumshe idanu Salesem yayi yace Yaya mara lafiya ce itama anan, i don t even know her name Abba ya tsaresa da idanu sosai kafin yace Saleem duk wanda ke cikin facility nan idan ba Dr ko nurse, ko wani ma aikaci ba it only means ko yan shayeshaye kokuma mahaukata koba hakaba ? Dan ijiyan zuciya Saleem yasauke yace Yaya ko gurguwa ce ni ita nakeso, I don t care