Sashe 37
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali Marwan ke bude idanunsa wuraren 9 na safe tunda yake baitaba fashin zuwa sallan asuba without dalili ba, Saleem yagani dishi dishi yafito daga closet nasa sanye da suit black dayamai kyau sosai yazauna a jikinsa yakalli Marwan saiya taho wajen yadauki glasses nasa saiya duko yasa masa Marwan ya tsaresa da idanu murya ciki ciki yace why are you wearing my suit? Dan shafa kai Saleem yayi yace uhnnn let s see okay firstly zan fara zuwa aiki yau kasan ina under legal team banda suit so saidai naka, saikuma dalili na biyu na dauki suit din as tukuici na dan ka wahalar dani jiya dan kallonsa Marwan yayi dan baigane kan zancen ba, Saleem ya tsaresa da idanu ganin da gaske Marwan baifa tuna komiba yasa cikeda tsokana Saleem yace yanzu baka tuna yanda ka dingamin kuka tsakar dare kanason kaci gindi ba ? Wani irin runtse idanu Marwan yayi yace Astagafurullah! Dakamai duka Saleem yayi yanadan dariya ganin yasa yaji kunya yace munafuki irinku wlh kunfimu yan hannu ma jaraba, saura kadan dasaina kira wata karuwata tacimin kai jiyan nan dan saura kadan ka rasu sabida bakin sha bai karasa maganan ba sabida yanda Marwan yamike irin baison maganan dinnan, yayi hanyan bayi Saleem yadan bisa da kallo kafin ahankali yace start planning on getting married Marwan cus this suffering is unnecessary tundakai bakacin karuwa Bude bayi Marwan yayi dasauri yashiga yamaida kofan yabugo Saleem ya kwashe da dariya, jingina yayi da kofa yadage kansa dake ciwo sosai komi daya faru sama sama na dawo masa bai wani tuna da kyau ba but he knows sabida cikinsa yafara ciwo baimasan sanda Saleem yazo ba, duk kunya yaji wlh, yama kasa barin wajen knocking kofan akayi Saleem yace dalla Malam kai wankan tsarki kafito kai salla nida kai da Abba muna jiranka we are going out, kaji ko, kuma wankan tsarki zakayi wani tsakin takaici Marwan yayi ahankali yace I hate you Saleem! Saleem yace ohh Allah, sabida na rufa maka asiri ban kira Mami da Yaya sunzo sunga abinda ke damunka ba ko, okay akwai gobe zan baka mamaki, I will make sure nasa kowa yasan kai jarababbe ne kaman yanda akasan nawa you silent beast, harijin banza kawai dan iska Saleem ya kwashe da dariya duk takaici ya ishi Marwan saida yaji Saleem yabar dakin sannan yayi wanka yafito yaje yayi salla sannan yasa kaya, hospital zashi so jean yasaka da riga dark blue daya haskasa yana kanshi sosai yafito rikeda labcoat a hannunsa bai nemi su Faiza ba yasan sunje school, yana saukowa yaga Abba yasha manyan kaya tareda wani amininsa a falo, Saleem na zaune a dinning da Mami datai serving nasa abinci jin kamshin Marwan saita juyo ta kallesa idanuns shows sign na kaman kuka kuka amman sai batace komiba tace zokai kari ahankali yace Mami asamin naje dashi hospital wani kallonsa Mami tayi saiya sauke kansa kasa yaje ya gaida su Abba, Abba yace yauwa Marwan zamuje yanzu gabaki dayan mu muga mahaifinta! Abu yaji ya daki zuciyansa sai ya gyadama Abba kai yajuyo hada idanu yayi da Mami dake tsaye gaban cikin da flask a hannunta dazata hadamai abincin sai kawai tadauke kai tawuce, tahadamai komi da komi tadagokai ta kallesa yana zaune yaciro wayansa yana dannawa saita taho wajen tabasa kulan tace gashinan saura karkaci ahankali yace Mami kidena fushi dan Allah tsaresa da idanu tayi saita dauke kai tajuya kawai Abba yamike yakalli Saleem dake zakalzakalan abinci yace kai kasan zamuje office ko tashi muje kaje office akwai abinci tashi yayi yana share baki da tissue yace to Yaya Marwan ma yamike sai duk suka fito, motansa Marwan yashiga Saleem yashiga Abba da Amininsa suka shiga tasu driver yajasu su Marwan biyeda su abaya ahaka har unguwan su Amirah, saida suka danyi tambaya aka nuna musu exact gidan suka karasa sukai parking kirjin Marwan sai bugawa yake non stop, saukowa su Abba suka yi shima Saleem yafito Marwan yakasa fitowa daga mota abu yaji ya tsayamai a wuya, jikinsa yamasa wani sanyi kaman kankara, wani yaro Abba ya aika yayi sallama da su, Daddy na zaune a falo yaran duka sun tafi makaranta ya shirya tsaf shima yayi shirin fita yaro yazo yace ana sallama dashi, mikewa yayi saiya biyo yaran abaya yana bude gate abinda yafara gani is wata ranger over na 2025 Ya Allah dakuma tesla white dake biyeda ita abaya gawasu manyan dattawa sunsha manyan kaya da manya manyan katon cikinsu da kasan kudine yacika suna tsaye suna kallon Daddy, dawani irin sauri Dady yakarasa yana basu hannu yace Assalamu Alaykum, Assalamu Alaykum kune ke sallama dani ? Abba yace mune Malam Abubakar amm dafatan this si a good time ? Dasauri Daddy yace of course of course lafiya dai ko ? Abba yace kwarai ko zamu shiga daga cikine Daddy yace Bismillan ku Juyowa Abba yayi yakalli Saleem yace ina Marwan Dasauri Saleem yabude kofan motan yace Marwan let s go myrmushin yake Marwan yayi yabude motan yafito suka hada idanu da Daddy Dayana ganinsa yaganesa amman sai baice komiba yaga manyan mutane masu dukiya yace muje shiga ciki sukayi har falon yakaisu yace bismillah ku saiya wuce dakin Maman Baby data fito daga wanka yace munyi baki suna falo masu kudi ne ina zuwa kafin tai magana yafito yazo falon yakallesu yace Madak zata fito tahada shayi Abba yace aaaahhh no need munyi breakfast tasowa Saleem yayi sai kawai yazo har gaban Daddy yaduka more like kneeling yace ina kwana Babana abun yaba Daddy mamaki harda su Abba ma Abba kawai yakada kai aransa yana cewa Allah ya shirya Saleem, Daddy da abin ya burgesa ganin dan masu kudi ya zube gabansa yana gaidasa yace how are you my son, stand up stand up tashi Marwan yayi yana murmushi sosai yawuce, ahankali kan Marwan akasa yace ina kwana ba yabo ba fallasa Daddy yace lafiya lau saiya wuce ya zauna Abba yayi gyaran murya yace ammm Malam Abubakar sunana Muhammadu Muntari CEO na Gold and irons co Wani zaro idanu Daddy yayi cus babu wani dan garin nan da baisan this company ba wat yadai daure bai nunaba, yace wannan kuma shine baban aminini shakikiya Ibraheems kenan Alhaji Ibraheem yace Assalamu Alaykum Daddy yace wslm Abba yanuna Marwan da Saleem yace wayan nan kuma yarana, Dr Marwan d ana ne Barrister Saleem kuma kanina ne uwa daya uba daya Daddy yace tabbas ba shakka ga kamannin nan nagani, Doctor nedai banga kamanninba Abba yace babban abu yakawomu nan dan haka I will go straight to the point Daddy ya gyara zama da sauri yana kallonsu, Abba yace kanina Saleem yaje asibitin da d ana Marwan ke aiki sai cikin iko da kaddara irin na ubangiji yaga diyarka Ameenah sai Allah ya dauramai soyayyan Amina wanda shi aurenta yakeso yayi inhar kabasa izini, bakinsa kadan Marwan yabude jin kaman baya iya numfashi da kyau kansa akasa, Daddy yayi shiru sai yace Aminatu fa ciwon hauka ke gareta, bata magana, takan doki mutane dan koni nan takusan hallakani, Saleem zaka iya auren mahaukaciya? Saleem yawani washe baki yace eh Babana ina sonta ahaka Daddy yayi shiru yana calculating shifa ba auren ne gabansa ba tunda yadaura idanu akansu all lissafin da kansa keyi yazaiyi yaci kudinsu yasami kudinsu yayi kudi yayi arziki sai Abba yadan rage murya yace toh ni banki takuba tunda kuda kanku kunga Ameenatu kunsan matsalanta ahaka kukace kungani inaso, amman saidai bazan muku kaya ba ni banida kudin aurar da ita, koda na kaita asibiti ku tambayi doctor nan guduwa nayi dan sisin biya banda shi, gidana ba abinci da ace zaku zaune zuwa anjima kadan zakuga an koro yarana daha makaranta sannan gidan nan na hayane an bani notice ina neman muhallin zama da yar mota dazan dinga zurga zurgan rayuwa da ita Marwan dayasan gidan nan nasune kawai yahau mamakin mutumin jin karya kiri kiri, anatse Abba yace duk wannan ba matsala bace babu abinda zai gagara, zanma PA na magana cikin gidajena na lowcost za a baka daya ka koma chan, da mota da komi dakuma kudi infact kome kake bukata zaka iya sanar dashi zai baka wani zaro idanu Daddy yayi yakasa boye farin cikinsa abin feels like dream yakalli Saleem yace tell me Son Yaushe kakeso adaura maka aure da Aminatu ? Wayyooo Allah wani dadi daya kama Saleem saikawai yawani mike yayi jumping yace sati daya shima sabida nayi body pre Abba yace Saleem ganin zai saki layi, Saleem yakoma yazauna yana murmushi yakalli Marwan dayaga yaciro pager nasa dake kuka yadan dago idanunsa da Saleem yaga kaman sun chanza but saiya tuna yayi kuka last night maybe saisa idanun sukai haka, yace I am an emergency patient I need to go Abba yace maza tafi, Allah dai yabaku ladan aikin nan Marwan yatashi yafita harda dan gudu Saleem yabisa da kallo, yayi mota yabude yashiga yana numfashi sama sama yaja motan da gudu yabar gidan zuciyansa namai kaman zata tsage ta tarwatse yahau titi yana gudu idanunsa na kukkullewa kansa namasa nauyi, yana ganin jiri, zuciyansa namasa zafi da radadi, jikake kirrrrrgaramm!!!! Babban mota ta kwashe motarsa yayi sama ya wulwula yafadi akife!!! MEYA SAMI MARWAN? KUNA GANIN ZAIYI SURVIVING THIS ACCIDENT KO ZAI RASU??? EVERYBODY DESERVES SECOND CHANCE! MUTUM NA LAIFIN DAYAFI NA SALEEM ALLAH YA YAFE MASA! AMMI ZATA YARDA A AURAN DA DIYARTA AMIRAH? IDAN DADDY YA DAURA AUREN BATARE DAYAMA GAYAMA AMMI BAFA SAI BAYAN AN HADA AUREN?? KUNA GANIN AMIRAH ZATA YARDA DA SALEEM A MIJINTA IDAN YA LALLABATA YABITA AHANKALI??? MEYA SAMI MARWAN? LAST FREE PAGE! THIS TIME AROUND BAZANYI EXCLUSIVE BA SABIDA SCHOOL BANSO NAZO BANA BAKU UPDATE DA KYAU!!! JOIN TELEGRAM GROUP DA 1k ONLY! IDAN KINASO NACIGABA DA TURAMIKI UPDATE A EMAIL IS 2k OR YOU CAN READ ON AREWABOOKS! ZAN CIGABA DA POSTING ON TUESDAY!! KO YAYI NISA? EPISODE 3 Gama komi akayi akai fixing daurin auren a babban masallacin Juma a karfe 2 na rannan asabar, Daddy da jikinsa har rawa rawa yake na dadi yace yaushe manager zaizo yaganni Alhaji? This time saida Abba yadan kalli Daddy kafin anatse yace zan basa number ka he will call you yau dinnan yabaka duka