← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 87

Sashe 38

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

abinda kake bukata Daddy yashafa kai yana washe baki yace to, to, toh shikenan, Allah kara girma mikewa su Abba sukayi dan tafiya, har waje Daddy yarakosu suka shiga mota yana daga musu hannu, suna wucewa ya dawo cikin gidan, a compound yaga Maman Baby tahaderai sosai dan taji duka maganganun da akayi tayaya mahaukaciyan nan zata sami miji dayafi na yaranta kudi kafin Daddy yayi magana rai abace tace akan wani dalili zaka aurar da mahaukaciyan nan? Daddy na kallonta ransa na baci sabida maganan kudi ne wannan yace ke kinada hankali kuwa bakiji zan sami gida da mota da kudi ba kike cewa kaza kaza Maman Baby tace tayaya zaka sa mahaukaciyan nan tai aure gidan hutu, yoh idan aure kakeso kamata kenemo wani mahaukacin mana ka auramata ? Dan rage murya Daddy yayi ganin ranta abace yake sosai saiya kama hannunta yace zokije ke dadina dake wani zubin bakida lissafi kanki kaman an zuba dusa yazaunar da ita kan dakali, Daddy yace kap Nigeria babu kampanin dayakai gold and iron co dinnan kudi da matsayi, nashaji ana cewa kudinsu ba hakanan bane dan generational wealth garesu, don t look at mahaukaciyan nan, look and pay attention to analysis dazan miki, masu kudi kawai suzo gidana su dage mahaukaciya zasu aura kuma da zafi zafin su, I demand for so much amman ba ruwansu they re ready to give me, what does that tell you? Maman Baby tai shiru tana kallonsa, Daddy yarage murya yace trust me wani abu zasuyi da jinin mahaukaciyan nan dan su karayin kudi probably bokansu yace they need to find virgin mahaukaciya and dansu dake aiki asibiti yagaya musu gawata shine sukazo gadan gadan nan neman aurenta, inba hakaba ubanme yaron nan zaiyi da mahaukaciya? Yaro dan gayu, wanda yayi karatu a kasan wajen Maman Baby tai shiru tana kallon Daddy ta gamsu da maganan sa itama takara rage murya tace kumafa hakane to me zasuyi da mahaukaciya mai dukan mutane mara magana kumafa naji duk kafada musu sun yarda, gaskiyan ka ne ruwa baya tsami banza Sweetheart, nima kasa abani jari da tawa motar Daddy yace karki damu ai nafara karban na yau tukunna, kome nakeso saisunmin idan sunga dama daren farko ma sukasheta wlh ko jana iza bazaniba shida Maman Baby suka kashe suna dariya duniya tamusu dadi kawai kudin dazasu samu suke hararowa. Company suka wuce, kampanin su yahadu iya haduwa, bin company da kallo Saleem yayi rabon daya tako yazo kampanin tun zamanin da suna secondary school an chanza komi from yanda yasani, shiga ciki sukayi shida Abba dakemai magana yace this is our company this is inda muke making kudin damuke cin abinci, I don t want drama here Saleem, na nema maka aure I want to see you start behaving responsibly kanajina ko, kamini alkawarin chanzawa so live up to your promise, Saleem nothing beat gyara rayuwanka domin samin aljanna da rahaman ubangiji rannan gobe kiyama dan Allah kamin alkawari kabar rayuwan ka nada ahankali Saleem yadan turo baki yace naji tsayawa Abba yayi yana kallonsa sosai hakan yasa ahankali yace in sha Allah Yaya adaita mana addu dan kallonsa Abba yayi kawai saiya kadakai ya wuce suka shiga elevator ma aikata sai kallonsu suke ana gaidasu, 5th floor suka wuce direct Abba yashiga office nasa secretary dinsa na gaidasu yawuce ya zauna Saleem yayi zamansa kan kujera yana ciro wayansa yana daddannawa, Secretary Abba yashigo wanda namiji ne kafinma ya gaida Abba, Abba yace is Barr Precious back from court ? Secretary yace eh tadawo Oga tun dazu Abba yace call her please secretary yace to Alhaji yawuce yafita, Abba yakalli Saleem dake taba wayansa yana murmushi kawai yadauke kai Allah dai ya shirya Saleem, wai aiki yazo yake daddanna waya haka, kusan 3min akai knocking kofan office din Abba, Abba yace come in wata very classic cooperative matashiya ce tashigo office din rike da wani file a hannunta, tana sanye da suit black wanda mai skirt ne ba wando ba, skirt din ya tsaya just kafin guiwanta, kafafunta sanye da bakaken hills masu bala in kyau da tsini, kanta sanye da human hair attachment amman irin mai kyau dinnan mai kuma tsada ya sauko har shoulder nata, tasaka boturan suit din amman kana iya hango boobs dinta tawajen kirjin not in a bad way bawai exposing jikinta takeba amman dai kana gani wanda suke manya da katon bombom dinta shima that s is curvy da flat tummy kana ganinta idan kai dan duniya ne kasan she works on her body anyi surgery, one thing about Abba wayayye ne he allows kowa from different backgrounds to work with him as long as kasan me kakeyi and baka wani dabi u mara kyau a company sa ba ruwansa da kai, Precious has worked for him yanzu for 5yrs kenan she s very good with her job and she s very very responsible, kallo daya Precious tama mutumin data gani zaune a kujera taji kirjinta yabuga cus he s so cute kaman American celebrity tadauke kai da sauri kaman shine wanda take ganin hoto sa akan table na Ogansu bata sake kallonsa ba tataho gaban table din cikin turencinta mai kyau da dadi tace good morning Sir! Dago kansa Saleem yayi jin muryan mace mai dadi data iya turenci kuma yasauke idanunsa akan hills dinta masu tsini saiya farabin kafafunta da kallo tanada dan haske but ba fara bace sauke idanunsa yayi a katon bombom dinta kafin yadauke kai yakalli sama yana kallon manyan nononta sannan yadaura fuskansa akan fuskanta tana magana da Abba tanamai wasu bayani Abba na kallon file din data basa, dan tabe baki Saleem yayi yadauke kai so Abba nada hot staff like this, gama duba file din Abba yayi sannan yace nice work Barr, Goodjob murmushi tayi tace thank you Sir Abba yarufe file din ya ijiye a gefe sannan yakalleta yace this is my younger brother our last born Saleem yanuna mata Saleem takallesa waya yake dannawa abinsa, cikeda professional ethics saita basa hannu tace nice to meet you Mr Saleem, I m Barrister Precious Ayomide Tunde Saleem da yanaji sarai amman yayi kaman baijiba cikeda fada Abba yace Saleem bakaji ana maka magana ba dagokai yayi yakalli Abba yana yatsine fuska yace ni idan fada zaka faramin har anan zan tafi wani firm na nemi aiki dakaina Yaya Sosai Precious taji gabanta na faduwa yana bugawa bata taba ganin kyakkywa hadadden huge guy irinsa ba gashi kawai tasan bayaji ganin yanda yakema CEO dinsu rashin kunya. Kasa magana Abba yayi, Saleem yajuyo da idanunsa yadaura akan Precious bugawa kirjin precious yayi again kin amsan hannunta yayi yace Abba kawai yakadakai cikeda takaici yace ahhmm Barrister kinga, I want you to teach him all the legal aspect na company nan and everything dakukeyi, shima he s a lawyer kaman ke, so for now hope you will not mind sharing office naki with another person before office dinsa is ready murmushi tayi tace no bakomi Sir, I m happy to share, and I will teach him to the best of my ability sir! Abba yace good, good, thank you Barrister saiya kalli Saleem dake danna wayansa yace tashi katafi office dinku baiyi musu ba yamike fuu yawuce saura kadan yabuge Precious saida ta matsa gefe dasauri Abba ransa yabaci amman yadake baice komiba yakalli Precious yace s not easy going so just be patient gyadama Abba kai tayi tawuce tafita dasauri, tsaye taga Saleem a gaban office din yamata wani dan iskan kallo rufo kofan Abba tayi tace s go kin motsi Saleem yayi sai kawai tawuce sai Saleem yabiyota abaya tana tafiya yana kallon katon ass nata bayama kunyan kallo kaman taji ajikinta juyowa tayi ta kallesa ko kunya Saleem baiji na cire idanu ba sai kawai Precious tajuya ta staircase suka I down to 4th floor anan office dinta yake tabude wani kofa tashiga shima Saleem yashigo. 2 peoples office ne amman dama she has always been the one in the office cus she made the request to Abba kan batason surutu she needs office nata alone and Abba gran ted her, maida kofan Saleem yayi yarufe Precious tajuyo takallesa saita nunamai dayan desk da ba a using amman akwai desktop da komi akai tace this is your space Sir wani kallo Saleem yamata sai yawuce dogon couch na wajen yayi kwanciyansa tareda lumshe idanu baiyi wani bacci da kyau ba jiya, Precious ta tsaresa da idanu tama kasa motsi, idanun Saleem arufe yace am I making you horny why the look? Dasauri ta dauke kai jikinta nawani yammm sabida yanda yayi maganan iskanci, zama tayi a table dinta saita shiga bude wasu files tana bubbude papers din and at d same time tana typing on keyboard so abin was making so much sound hakan yahana Saleem bacci wani mikewa yayi kaman zaki yataho gaban table din yasa hannu ya zubar da all the files din kasa dasauri Precious tace Saleem! Ranta yadan baci zagayowa yayi ya tsaya dab da ita yana kallon kwayan idanunta kaman yanda take kallonsa yace m trying to sleep cikin fushi tace and I m working, this are important files kazubar kasa, I need to give them to yayanka, acquisition memo ne nawani draft na stock sosai Saleem ke kallonta, cikeda iskanci yace t you have man that eat and fuck this your body dazai gajiyar dake dako aikin nan bazaki iyaba! Sosai Precious ke kallon Saleem tama kasa magana jin maganan batsa dayayi, abim yabata mamaki cus yayansa is not like that abin was so new to her, daman akwai musulmai yan iska haka is this one Muslim like his brother? Cus Abba is so decent, tsare fuskanta Saleem yayi da kallo da bakinta ahankali yace gurl your life revolve around work nobody bang this pussy of yours right? Hannu Precious tadaura a kunnenta tama kasa magana, sai da gangan Saleem sabida yau iskanci kawai yakeji yakawo fuskansa saitin kunnenta yace re so unlucky I just got engaged this morning da I would have fuck this your body miserably dasaikinyi bacci for good 3days runtse idanu Precious tayi tanajin abu nabin kafanta Saleem yajuya yabarta awajen a sandare sai kawai yawuce ya kwanta yace t
Chapter 38 · 0% Book details