← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 87

Sashe 82

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yan sandan shi yace make him pay for bullying kidnapping molesting them yan sandan suka saramai aka jasa aka wuce dashi dasauran boys dinsa, Abba yaduka yadauki wayan dayaga Saleem bakan layi yakai wayan kunne yace saura kai duk inda kake sai an nemota you are also going to pris Katse wayan Saleem yayi dasauri Abba yakalli Amirah data kasa tashi daga inda take saiya duka gabanta ya kalleta asanyaye kasa magana tayi kawai saita fashe da wani kalan kuka tana rerasa agaban Abba, ko kallon inda take Marwan baiyiba sai kawai yajuya yafita. Abba yabi Marwan da kallo saiyasa hannu yadaura asaman kanta yana shafawa na lallashi wani kalan ijiyan zuciya take saukewa na kuka da kyar tace Abba kuyakuri dan Allah Abba yace bakimin komiba, next time Amirah tell your family everything, we will save you, bagashi nan yanzu ba an magance komi, you can t handle people like this on your own, ya isa stop crying yakai hannunsa yadauki takardan dayake kasa yaga saki daya yasauke ijiyan zuciya yasa takardan a aljihunsa saiya kama hannunta yace tashi muje gida tashi Ammi tayi ahankali anatse tadan kallo Hamza tace amm nagode kwarai nagode, Alhaji mun gode Abba yace bakomi muje mu kaiki gida anatse Ammi tace zanzo natafi da ita gida naga batajin dadi, banda haka akwai abubuwa da dama da Amirah bata sani na rayuwa ba sabida ciwonta nada zanzo na koyar da ita su sai Ammi tahade hannayenta ta kallesu tace dudda bansan metazo tayiba amman nasan bakaramin abu tayi dahar yakai ga sakin nan ba, dan Allah kuyakuri ku yafemata shima Marwan zan kirasa da basa hakuri dakuma itama Mamansa, dan Allah kuyakuri dasauri Abba yace batai komiba kowane yasami kansa in that situation will do same, adai yanda mukazo muka ganki, dole tai abinda suka bukata, nima ai kanina Saleem shine babban iblis na komi so wlh Amirah batada laifi batamin komiba kuma na yafe mata, Marwan zai dawo da ita dakinta, saki daya ma a musulunci bai dace tabar gidanta ba Alhaji Hamza yace kwarai Ammi tace Alhaji ku fahimceni yarinyar nan batada hankali idan ayanzu data sami sauki ban tashi na koyarda ita abubuwa na rayuwa ba nan gaba zatai abinda yafi haka gwara zamanta awajena zuwa sanda zai maidata saikuma Abba ya yarda yace shikenan to kumuje Abba shiya kama Amirah suka sauna da kansa ya ata bayan motar Alhaji Hamza Ammi ma tashiga, Alhaji Hanza shike tuki Abba na gaba suka tafi. Mami na zaune cikin gidan danta kasa barinsa Marwan ya shigo parking yayi yasauka yashiga gidan yawuce sama Mami na zaune kan kujera a saman ya kalleta ahankali yace Mami ko kulasa batayiba yakai one minute a tsaye ahankali yace m sorry Mami bata cemai komiba saiya juya yawuce yashiga dakinsu, closet nasa ya shiga yadauki wani karamin cabin size LV bag, yabude just a pair of clothes yadauka yarufe akwatin yadauki passport nasa da ID card yana kokarin chanza rigan jikinsa aka bude closet din aka shigo Mami ce ta tsaya turus tana kallonsa ganin yana hada akwati dasauri tai wajensa cikeda tashin hankali tace ina zaka Marwan ? Dan tsayawa yayi yakalli Mami tace I don t know Mami tai ihu tace kaman ya you don t know ahankali yace I will just go to the airport inada Schengen visa cikin countries din any ticket dana samu available zan saya natafi Mami ta tsaya tana kallonsa saikuma tace Marwan akan wani dalili zaka saki matarka bayan kasan kana sonta kaman ranka dan sauke idanunsa yayi kasa saiya juyama Mami baya yakai hannunsa yashare gawayen daya zubo dasauri yace I don t anymore tsayawa Mami tayi tana kallonsa saita zagayo ta tsaya gabansa takama hannunsa kaman jira yake hugging Mami yayi tsamtsam sai huci yake Mami knows he s crying bayansa ta shafa ahankali tace Marwan kamaida Amirah yanzu yanzu girgiza mata kai yayi alamun a a sannan yadago yace Mami kinsan waye ni, I don t make rash decision, all I want is just support this my one decision allow me nayi tafiya and just clear my head idan Amirah matata ce zamu dawo mucigaba da zama idan kuma she s not I wish her well, please Mami don t say anything again akanta, karki karamin magananta dan girman Allah Mami cikeda damuwa Mami tace Abban ku yaturamin voice yagayamin komi daya faru Babanta da Saleem ne they threaten her and hold Mamanta in captivity runtse idanu Marwan yayi yace I know still Mami banso kikuma min maganan ta Mami tadade tana kallonsa tasan he s hurting he s angry, sometimes situations like this giving each other space is good, changing environment is good, both of them should realize dakansu cewa bazasu iya rayuwa ba juna ba, ahankali tace yaushe zaka dawo? Ahankali yace I don t know sai nakai I will decide Mami tadade tana kallonsa saita sa hannu taja jakansa tace muje na kaika airport toh tawuce tafita da sauri dan hawaye nason yazubo mata Marwan yabita ahankali har compound yashiga motan, har airport sina zuwa yasami ticket na Netherlands Mami da kanta tasa card nata tasayamai ticket din business class saita basa katinta tace go with this dan murmushi kadan yayi yace Mami stop treating me kaman wani poor guy Mami tace eh nasan Kanada kudi wannan ma kudinka ne ai profit na business dinka ne anan dinma ahankali yace keep it Mami I have morethan enough money dollars ma not naira bye Mami ya manna mata kiss a goshi yawuce Mami ta tsaya tabisa da kallo tasan he s just acting strong agabanta ne her little brother Baby Ya Allah protect this marayan yaron for me please and guide his heart back to his wife, I didn t see a better soulmate for him aboki yan rayuwa wacce ta wuce Amirah. Sai kawai ta turama Abba watsapp text Marwan yatafi Netherlands, dasauri Abba yamata reply Netherlands? Mami tace reply Abba yamata da his wife is really crying she regret everything, Mami tace I know she will Abba yace ya maida ita kafin yatafi Mami tace no baiyiba Abba yace yazamuyi ? Mami tace mara fushi bai iya fushi ba, nasan waye Marwan, yanason Amirah zai maidata I m 100% sure, kawai nima zanso Amirah tasan menene aure? Da waye Marwan a zuciyanta, allow the 2 of them to figure out wat they mean to each other azukatan su, wani soyayyan bayan saki yake farawa, this is a new love story trust me it will bloom, zamu cigaba da kula da ita even though she s with her Mom cinta shanya da komi na kanmu she s still our wife Abba yace hakane, Alhaji Hamza fa yakamu Mami tace tura emojis na dariya tace kaiko tsohon sojan tuzuru I will be happy idan Maman Amirah ta yarda ta auresa Abba yace nima wlh, gamu mun iso gidan bari agama komi I will come back home to check on you Mami tace toh. YANDA MARWAN YASAKETA YADACE??? ME KUKE GANIN ZAI FARU DAZAISA MARWAN YADAWO DA ITA??? YANDA YABAR KASA KUNA GANIN AKWAI SECOND CHANCE FOR AMIRAH DA MARWAN??? WHAT DO YOU THINK WILL HAPPEN GUYS??? EPISODE 9 Within a blink of an eye is just like from farin ciki dayake ciki sosai yakoma bakin ciki da Daddy ya sanar dashi Marwan yasaketa he was extremely happy tuki yake amman yaji kaman yabude motan yafito but jin duk abinda ke faruwa ta waya da yanda yaji muryan Abba tawayan yana gayamasa sauran shi shima sai an kamasa yasa hankalinsa yatashi ya katse wayan dasauri ya jefar a dayan seat na motan yayi wani kalan ihu fuckkkkkk! I said fuckkkk! Yafadi cikeda bacin rai yawani dannama motan wuta bai dire ko inaba sai gidansa yanaso yaje ya kwashe duka kayansa na wajen yadan gudu wani waje na few days duk bala insa baison police su kamasa he hates police station that is one of the reasons dayasa yaki practicing law zuwa police station zuwa gidan yari duka ya tsaya tadanai da anxiety yake awaje yayi parking motan ya danna key gate din yabude yashiga dasauri. Harda dan gudunsa yayi gaban flat din yasa key zai bude dakin kawai yaji dakin abude mamaki abin yabasa yarinyar nan bata tafi ba, bacinrai yaji kan bacinran dayake ciki kawai ya murza kofan yashiga ciki hada ido yayi da Precious dake zaune a tsakiyan falon tadaura kafa daya kan daya ga bowl na fresh water melon datake sha dawata yar karaman wuka ta kunna tv tana kallon wani Korean drama tajuyo ta kallesa tawani dauke kai tana rolling idanu, kai wani zafi Saleem yaji ko kofan bai tsaya rufewa ba yataho da gudu gabanta ya tsaya yawani fizgota yace bana gayamiki kibar gidan nan kibar rayuwana ba babu tsoro kodaya akan idanunta Precious tace that can never happen bayan ina dauke da danka zama daram wallahi! Ai nasan kagama gantalinka still saika dawo gidan nan, Saleem I m not leaving this house bayan ina dauke da cikinka abu yakawo masa wuya yace ni nataba cemiki kimin ciki? Bana baki kudi akai akai kisai magani na wanke sperm ? Wani kallo Precious tamai tace kamaidani yar iska zan dinga zuwa shan maganin wanke mara salon ya kashemin kwayoyin haihuwa kai ubanme yahanaka sha ai kaima zaka iya sha kullum vakada aiki sai ci ka kawo acikin mutum baka taba iya zubarwa awaje Wawa kawai! Baki Saleem yabude mamaki yakashesa yakalleta yakara yace ni kike cema wawa? Saiyawani duko yakawo kunnensa saitin bakinta yace please maimaita abinda kikace just now Precious tsaki kawai tayi takoma tazauna kan kujeran tamika hannu tana daukan bowl na fruits nata da wukan tace I don t have your time Saleem yanzun nan nagama amai, I m having nausea tawani ja bowl din tadaura kan cinyanta ta dauki sliced mango da wukan takai baki tana sha tana kallon tv tana mikar da kafa Ya Allahu! Saleem tunda yake baitaba ji abu yabata masarai kalan yanzu ga haushin an kama Daddy ga wannan mayyar dake neman sa yahadiye zuciya yamutu wai ita mai ciki baiyi wata wata ba yawani fizgota yana kiba wata mummunan duka akai plate na jikinta na fruits ya bare while wukan dake bakinta
Chapter 82 · 0% Book details