← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 87

Sashe 32

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba su dauka tare suna kaiwa waje duk Daddy na compound yarasa sukuni sai masifa yake yana kallon abinda ake fitar dashi Ammi bata taba su TV kujeru da gadajen dakin ba dan duk shi yasaya amman all other things natane sukakai komi Ammi takalli Maryam tace jekima Babanki Sallama kasa tafiya tayi tace tsoro nakeji Ammi Ammi tace wuce kije bazai miki komiba ai dadai Amirah ce Wucewa tayi gaban flat na Maman Baby inda Daddy yake ahankali yana wani kallonta kaman zai kasheta tace Daddy zanbi Ammi muje gidan Kawu cikin fada Daddy yace tunda mahaifiyanki ta bataki ta huremiki kunne and you choose her listen to what I m about to tell you Maryam ta sauke kanta kasa Daddy cikin kumfan baki yace dint come back to my house again, zan daura miki aure dan garejin chan na zuwa ku kukasah yanda zakuyi responsibility dinki yariga yafita daga kaina so wuce kibarmin gida idan kinga dama kema ki kashe naki auren kaman yanda uwarki ta kashe nata ahankali Miemie tajuya bata kara cewa komiba tahada idanu da Maman Baby dake dariya tamata wani banzan kallo tajuya tasami Ammi dake gate tsaye duk Daddy na kallonsu suka fita motan suka shiga gaba, aka jasu wata chan dutsen dala wanda nan gidan Kawu yake Ammi bata fadamai komiba wlh dan tasan zai hanata, parking sukayi a kofar gidan wajajen 9 tai sallama tashiga gidan tareda Miemie yara sun tafi school matansa ne kawai Lami ke wanke wanke a makwarara taba ganin Ammi tawani taso da gudu tace Maman Amirah yau agari murmushi Ammi tayi tace dakaya nazo amin afuwa sa mayafi Dasauri Lami tace to to, tanada kirki sunada mutunci sosai yawanci suke zuwa wajen Ammi dan Daddy baya barinta fita kayan suka shiga shigowa dashi Lami tasa asa awani daki dayake ba kaya sos ai tana Taya su Ammi jerawa har aka gama Ammi tace nawane kudinka driver yace ai Umar yabiya 50k Ammi tabasa taki yarda yayi godiya yatafi hakan yasa Miemie ta cire hijabi tawuce tacigaba da snake wanken ganin Ammi da Lami na magana. Lami tace barka Zainabu ni wlh natayaki murna bazan iya kirga adadin fadan danayi da Malam akanki ba ina dalili wannan azaba haka Allah sa hakane mafi alkhairi ga gida na. Yo ko daki daya mukada shi haka duka zamu taru ciki ballema ga wannan wlh gidan nan nakine kuyi zaman ku anan, Maryama da Amirah duka nawa ne, bari nakira Malam tashiga kiran Kawu, Miemie washing plate kawai take amman gabanta faduwa take sosai itane za a daurama aure yau? This is 9 something already 10 Daddy yace shikenan tazama matan Umar just like that, gama wanke wanken tayi tsaf tadauka takai kitchen tashare ko ina Lami na fitowa tace sannu sarkin aiki murmushi tayi tace meza a daura Anty? Lami tace shinkafa da wake ne daman, waken na wuta duba idan yayi bari nataya mamanki gyara waje Miemie na girki itada Ammi suka shiga gyara dakin suna diri da komi, saiga Kawu yashigo gidan yana parking Babur dinsa a zaure dan Satan machine akeyi kayi parking awaje yashigo Miemie yagani a kitchen tana fifita gawayi dagudu tafito tace Baffa sannu da zuwa Baffa yace Yammata na yau agarin sannu da zuwa ina zuwa Miemie tasakesa yashiga dakin bakaramin fada yama Ammi ba kaman yarinya matsayinsa na yayanta, saikuma yayi shiru ya kalleta tabasa tausayi ahankali yace Allah sa hakan ne yafi alkhairi agareki, kiyi zamanki anan, nafison kina gabana bazan barki dake da yara kananu mata kusai gida kuje kuyi zamanku ku kadai ba ba namiji hadari ne Lami tace kwarai Baffa yace kome nakeda nakune, kowani hatsi nasamu tare duka zamu zauna muci, yanzu Yaushe zaki dawo da Amirah ? Ammi tace zanje na ganta gobe a asibitin Baffa yace tom shikenan wayan Miemie dake dakin ne yashiga kara Lami tadauki wayan tafito taba Miemie dake kitchen faduwa gabanta yayi sosai ganin Umar ne saita dauka ahankali tasa a kunne, cikin wata murya mai dadi yace Assalamu Alaykum Matar Umar wani rufe fuska Miemie tayi iirjinta na bugawa sosai tana jin wani irin tsoro, ahankali yace gani kofar gidanku zanhau machine nakoma gida su Baba sun wuce an daura mana aure kinzama halaliyata daga yanzu katse wayan da sauri Miemie taji kirjinta nawani irin bugawa saita tashi tazo wajen dakin batare data daga labule ba akunyace tace Ammi Ya Umar wai an daura Baffa yace Masha Allah kinga kicemai inason ganinsa zuwa yamma haka juyawa tayi duk junta take wani iri kaman ma batada lpy lapy Tai dialing numbersa immediately ya katse yakirata back yana murmushi kasa kasa yace yes Matata ina jinki kulle fuskanta tayi kaman yana gabanta, ahankali kaman ba itaba tace Baffan mu yace kajo yanason ganinka anjima yana wani murmushi yace to Amarsu sai aturomin address ko katse wayan tayi duk kunya ya isheta tawani murguda baki tana turamai address na gidan ta ijiye wayan tacigaba da girki abinta gabanta sai faduwa yake duk idan ta tuna tazama matan Umar. GUYS WLH I HAVE EXAM RANNAN MONDAY! AMIN AFUWA RANNAN TALATA ZAN CIGABA DA POSTING!! LOVE YOU EPISODE 2 Koda Abba yabar hospital din, shima Saleem kin barin office din yayi, daga bayama alwala yaje yayo abayin office din ya shimfida dadduma yayi sallan azahar yatashi yazo ya kwanta a kujeran yabude folder Amirah yana karantawa every single detail, daidai da harafi daya bai bari ba, dudda rubutun Marwan looks like normal rubutun likitoci but he read everything, tashi yayi daga kan kujeran yatafi desk na Marwan wanda ya tabbata dole wayansa will be around there, yana jawo drawer saiko ga wayansa, yadauka yayi maza ya kunna yadawo kujeran yazauna, number Ammi yadauka yayi saving sai yayi jimmm yana tunani yakira Ammi ya sanar da ita yana son Amirah ne? Wait no, tunda Abba yace zaije yaga mahaifinta bari gwara yajira Abba yaga abinda zai biyo baya, if needs be sai yakira Ammi da kansa, data ya kunna every medical term da Marwan ya rubuta saida yayi browsing yagano meaning din tsaf yagane meke damun Amirah da condition nata dan Marwan wrote everything down, kan tana ganin domestic violence yasa she s like this Saleem yace damn no wonder she bit the old nigga. Yayi murmushi yarufe file din yana kallo saiyadan kishingida akujera ahaka bacci yayi awon gaba dashi. Wasa wasa har wajajen yamma Amirah bata ga Marwan ba, anytime aka taba kofanta ko a kwance take saita tashi ta zauna ta kalli kofan ko shine amman saitaga ko nurses ko masu kula da ita, yau taga Ammi she feels so happy so relaxed batada damuwa ko guda daya amman kawai Marwan sai zuwa zuciyanta yake sabida yanda tadade bata gansa ba, tun dazu da Ammi ta tafi abinda baitaba faruwa ba kenan tunda tazo this hospital, wuraren 6:30 bacci yayi awon gaba da atattakure akan gadon. Wuraren 6 na yamma Saleem, agurguje yamike yaje yayi salla yadawo saiya sake zama, yayi jimmm wai haka so yake dama? He just wants to see Amirah, yanda Marwan bai dawoba har yanzu he s sure probably yatafi gida, should he impersonate him yaje ya ganta yasan she will talk to him? Ya kalli lab coat din Marwan saiya mike tsaye ahankali, uniform na jikinsa ya kalla na marasa lafiya, saiya kalli wani babban locker wanda Marwan always put few clothes awajen saiya tafi wajen yabude wani jean da riga yazaro that smells Marwan sosai, yacire uniform din yasaka sun zauna jikinsa sunmai kyau, saiya dauki p-cap yasaka yadawo wajen drawer Marwan dasauri yajawo yadauki spare glasses dinsa yakai idanu zaisa kansa yaji yadauka yace damn is this wat Marwan ke sawa a idanu kullum ? Sai yayi dan jim yana tunanin dole yasaka, rike glasses din yayi yafara daukan labcoat din Marwan yasaka yadauki sthethoscope yasa a wuyansa yasaka crocs na Marwan sannan ydauki file nata yasaka glasses din yanaji kansa na juyawa amman yabude kofan with much confidence yawuce abinsa the only abu dazaisa kagane ba Marwan bane shine skin color nasu dan Saleem bakine amman saika lura sosai, babu wanda yataresa yayi hanyar dakin da Amirah keciki, haryakai wajen babu wanda yataresa sai kawai yasa hannu yabude kofan dakin nata ahankali kirjinsa nawani kalan bugawa ya shigo yana kallon gadon da Amirah ke bacci, maida kofan yayi yarufe yasake juyowa dasauri yakalleta, she s sleeping peacefully agadon kwata kwata bata rufa da bargoba, hulanta ya zame kasa sosai kalaban da Ammi tamata da sukai kyau ya bayyana akanta sosai, gaban Saleem cigaba da dukan uku uku sukayi, baitaba ganin mutum mai kyau like this girl ba, Ya Allah she s so pretty! Karasa shigowa yayi yazo gaban gadon ya tsaya numfashinsa har wani karkacewa yake yana bin Amirah dake baccin ta da kallo tundaga kan kafafunta dake cikin black socks zuwa laps dinta, zuwa hips nata dasuka kwanta, idanunsa ne suka sauka kan fatar cikinta, yanayin kwanciyan datayi ta hannun damanta tana facing kofa yasa riganta yadan daga kana ganin inda wandonta na uniform ya tsaya wanda rubber waist akema all patients, cikinta fari fatt so flat ga cibiyanta adan ciki mai kyau, kulle idanunsa Saleem yayi dasauri baitaba ganin mace wanda just fatar cikinta yasa yaji yajefasa a sha awa ba sai yau, kodan this few days baiyi sex bane baiyi shaye shaye bane yasa system dinshi is messed up bane oho, sake matsowa yayi dab da gadon saiya kawo hannunsa daya ahankali zai daura akan fatan cikinta sai kuma ya tsaya gabansa na faduwa, hakannan saiyaji yana shakka da tsoron tabata, saiya cigaba da kallon nata yana sauke idanunsa kan boobs nata, this time sake runtse idanunsa yayi yana kallon boobs nata yasan babu bra ajikinsu, kaikayi yaji hannunsa sun shigayi har wani dunkule hannun yayi yabude yarufe jikinsa nadan rawa rawa bude kofan dakin aka shiga yi dawani kalan sauri yajuyo Marwan ne yashigo ya tsaya chak jikin kofa dawani kalan sauri Saleem yasauke folder Amirah dake dayan hannunsa zuwa gaban wandonsa but Marwan already saw erection nasa!. EPISODE 2 Marwan baice masa komiba, saiya shiga tahowa cikin dakin kai tsaye yazo gaban gadon batare dayama kalli jikin Amirah dake bacci ba yaja bargon sa dake gadon kawai yarufa mata
Chapter 32 · 0% Book details