Sashe 34
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dole yahakura da Amirah, after all Saleem yariga yarigasa fara sonta, da furtawa da komi, yana ganin yarinyar he started changing, inhar Amirah zata iyasa dan uwansa ya chanza yabar aikata zunubi akanme zai hana, Allah shine masani, yayi Imani da Allah, mutum baya wuce kaddaransa dan haka dagayau zaisa zuciyansa tayi BACCIN SO na soyayan dayakema Amirah ya barna dan uwansa. EPISODE 2 Jikin Saleem wani kalan sanyi yayi if he remembers correctly the last time dayasan Marwan yayi kuka was sanda suna secondary school yashigan ma Marwan fada akamai duka sosai, sai Marwan yazo ya rungumesa yana kuka sosai duk dukan da aka kawomai na sauka akan Marwan today jin yana kuka sai all memories na childhood dinsa yadawo masa ahankali yace damn it! Waikai bakasan ka girma ba do you still have this habit na kuka saikace mace dalla ni saken yayi maganan zai turasa dan kukan Marwan na taba zuciyansa saiyaji shima yanaso yayi kukan, dan kukan mai hakuri da hadiye abu kuka ne babba, Marwan bai sakesa ba, jikin Saleem yayi sanyi sosai, hannunsa yadaga zaikai bayansa sai ya kasa sai chan yakai hannun yadaura abayansa ya bubbuga ahankali yace m sorry toh nadena wlh stop this, yanzu idan wata crush dinka tazo taganka ahaka kuma fa, so kake mace ta rainamin kai eh, stop Marwan saiya ciro Marwan daga jikinsa ahankali juyawa Marwan yayi da sauri yakai bayan hannunsa ya gige fuskansa tsaf yazare glasse ya goggoge idanunsa Saleem ya tsaya yana kallon bayansa, maida glasses din yayi saiya juyo yakallesa idanunsa sunyi jajir har sundan kumbura cus ya mummurzasu kuma dama bawani lafiya suka cikaba ahankali yace I will accompany Abba muje mu nema maka aurenta, amm promise me kabar wannan rayuwan har abada Saleem yanuna club din, Saleem dake kallonsa sosai ya gyadamai kai, Marwan yadanyi jimm sannan yace promise me you will take care of her, you will be gentle with her, and you will be extremely soft towards her cus that s the type of man she needs in her life kota warke har brain still remains brain dabaison damuwa tashin hankali da fitina cus she s very very fragile so promise me zaka bita ahaka Saleem Ahankali Saleem yace Wallahi Wallahi I promise you Doc gyadamai kai Marwan yayi yace s go I will introduce her to you, but you re leaving hospital I want you to join company Abba and be among the company s legal representatives start working tunda aure zakayi, avoid club and women, I will be tracking activities naka idan kakoma our deal is off dasauri yace promise mita suka shiga, Marwan yatada motan yace you have to be on prophylaxis Dasauri Saleem yace why? Wani kallo Marwan yamai sai yadan shafa kansa yace dazu i was so angry saisa banma tsaya neman CD ba Bantaba yin abu babu protection ba sai yau, ai Dr na yamin all tests I m clear baka gani ba idanun Marwan nakan titi yace nagani Wayan Abba ne yashigo wayan Marwan hakan yasa yadaga yace gani nan dashi Abba, zamuje hospital but zamuzo gida daganan Abba yace to toh saikunzo suna kaiwa asibiti Marwan yayi parking Saleem yafito shima yafito sai suka shiga hospital din office dinsa suka wuce ahankali Marwan yace go and shower Saleem baiyi musu ba yawuce yashiga bayin Marwan yazauna kan desk nasa yayi shiru kagansa saiya baka tausayi kasan karfin hali kawai yakeyi yazauna yayi shiru kawai, yana wajen Saleem yafito daure da towel saiya bude drawer yaciro another kaya yasaka tsaf ya shinfida dadduma yayi salla yana idarwa yamike yakalli Marwan dake rubuce rubuce yace na idar muje karasa rubutun Marwan yayi saiya mike tsaye rikeda wani new big drawing book, da wani jar da pencils da crayons da eraser ke ciki suka wuce Marwan na gaba Saleem na binsa abaya, ahankali Marwan yabude dakin da Amirah ke ciki batadade da tashi daga bacci ba tana zaune akan gado duk ta damu sabida yanda bataga Marwan ba tun safe Umma takawo mata abinci kadan taci nurse ce adakin tagama duba vitals dinta tana rubuce rubuce jin an bude kofan dasauri Nurse din ta juyo itama Amirah tadan dago kanta hada idanu sukayi itada Marwan to his biggest suprise saiyaga ta turo baki tareda sauke kanta tamaida kasa yakarasa shigowa Saleem na shigowa Nurse tace barka da zuwa Dr gyadamata kai yayi yamika hannu takarbi record na Amirah Saleem na shigowa dakin Nurse tabi Saleem da kallo dan bata sanshi ba he s so handsome kaman Dr, duba chats din yayi saiya bata yace you can go tace okay Dr Saka sthethoscope yayi a kunne ya tsaya gaban Amirah yana ijiye drawing board da pencils tin a gefenta, ahankali yace how are you? Bakinta kawai yayi motsi kadan alamun fine maganan ma bai fitoba, hannunta ya kalla yace give me ur hands hannunsa takawo zata basa saitaga alamun inuwan mutum na tafiya wanda ba Dr ba saita mika hannunta instead of tabashi saita rike gefen labcoat dinsa ta sauke kanta kasa sosai, Marwan dake lurada ita yadake yana danne zuciyansa sosai yace this is my brother sunansa Saleem saiya juyo yace Saleem come zuwa Saleem yafarayi wajen gadon Amirah takara rirrike lab coat din Marwan, daidai Saleem ya iso wajen kaman dodone yazo wajen sai kawai unexpectedly tai hugging Marwan daga zaunen datake tana manna fuskanta awajen kirjinsa da six packs din cikinsa, takai dayan hannunta tana kama dayan bangaren labcoat dinsa batare data bama Saleem ko one single look ba, sosai gaban Marwan yake bugawa sabida yanda tai hugging nasa so tight, wani abu Saleem yaji yazomai wuya ganin yanda Amirah ta rungume Marwan gabaki daya kirjinta na manne ajikinsa amman kuma sai yakore abun dayakeji cus yasan waye kaninsa Marwan ba dan iska bane, kuma the way Marwan is principled he doesn t look like wanda will ever develop feelings for any patient nasa, itama Amirah wani iri taji data shiga jikin Dr, she s always doing this to Ammi and Miemie idan Ammi bata wajen amman batajin komi, but jikin Dr yau saitaji wani iri, saitaji wani dumi dawani comfort dawani irin sanyi da dadi, ga kanshi dayakeyi dataji kaman yana sata sakejin bacci, tadauka she will feel normal yanda takeji ajikin u Ammi idan ta boye ajikinsu amman bataji hakan ba, wani kalan nishi tayi ajikin Marwan cus what she s feeling is so strange, all this happens in few seconds, strictlymuryan Marwan sounding a bit harsh yace cikani ahankali Amirah tasaki labcoat dinsa tana fitowa daga jikinsa saita koma kanta akasa still takai hannayenta biyu zatasa abaki Marwan yace dakatawa tayi bata sakaba, yadanyi jimm, Saleem da jikinsa har rawa yake yataba Marwan alamun Marwan yasa tamai magana, dan ijiyan zuciya Marwan yasauke, ahankali yace akwai abinda yake miki ciwo yau? Gyadamai kai tayi alamun eh, murya chan kasa yace mene? Shiru tayi batai magana ba, saiya tsare fuskanta da kallo saiyaga second pimple yafito mata a kumatu this time, saiya dauke kai yace baki gaida Brother na ba Saleem dauke kanta tayi gabaki daya yanzu tana kallon gefe tana wasa da hannunta, Saleem saya kasa daurewa saiya duka gaban gadon ta side din data maida fuskanta cikin sanyin murya yace Hi My Amirahhhh! wani abu Marwan yaji yatabamai zuciya kaman numfashi sa zai fita dauke fuskanta Amirah tayi daga side din dayake da Saleem yazo tamaida fuskanta dayan side din tana wasa da yatsunta kaganta zaka rantse batasan Saleem na wajen ba, Saleem yasake zagayowa yace my name is Saleem will you be my friend tsare Amirah Marwan yayi da idanu datay kaman bada ita ake magana ba ga Saleem na duke akasa, strictly yace baki iya gaisuwa ba ahankali fuskanta na kallon nowhere exactly cikin yar sanyin muryan tace .ina yini! Ya Rabbi she actually talks like baby Saleem dafa kirjinsa yayi yace Wayyoo Allah na Marwan sonta zai kasheni! Hawaye Marwan yaji kaman yana taruwan mai a idanu dasauri yajuya yace s go dago kanta Amirah tayi takalli Marwan daya juya saita yunkuro zata tashi kasawa tayi Marwan na kallonta ta gefen idanu Saleem yace bye see you tomorrow Amirah data kasa tashi tabisu da kallo bataso Marwan yatafi ko kadan kawai saitaji ruwa yana taruwa a idanunta, now this is the thing part of kalan ciwonta shine bata kuka, cus kuka shima is emotions which batada shi ko ace bata iya displaying ba, dadi ko rashin dadi, bakin ciki damuwa ko fariciki baka are something da baka gani a fuskanta, ko ciwo take saidai kaga zufa ba hawaye ba but kawai saitaji ruwa yataru a idanunta ahankali takai hannu ta taba idanunta daidai lokacin hawayen ya fito daga idanunta yazuba hannu tasa ta goge takai hannunta ta shafa cikinta dake mata ciwo sosai, saida sukakai office nasa suka shiga Marwan a natse yace I have to see a patients kafin mutafi ina zuwa Saleem dake tsananin farin ciki yace okay. Fitowa Marwan yayi yawuce kofa Amirah taji ana budewa hakan yasa ta kalli kofan goshinta na hada zuwa tanaso ta tashi zaune takasa, maida kofan yayi yarufe saiya tako zuwa gadon hannunshi zube a aljihun lab coat ya kalleta yana kallon yanda goshinta ke zufa, gently yace meke miki ciwo ? Bakinta ne yayi motsi muryanta yafito kadan. Cikina! Strictly yace mesa dana tambayeki dazu baki fadamin ba? Shiru tayi taki magana, gently Marwan yace ba magana nake miki ba I don t like wanchan baice komiba yagane Saleem take nufi, matsowa dab da ita yayi yana kallon kwayan idanunta dayaga kaman tai kuka, bugawa kirjin Amirah yafarayi sosai tana kallonsa tanajin tafiyan some cold butterflies in her stomach, bata taba ganin mutum mai kyan this Dr ba arayuwanta she s still feeling kaman tai hugging nasa, batasan meya faruba amman ahankali da yar baby voice tace Yaya Marwan! yanda takira sunansa shi kansa Marwan saida kirjinsa yabuga baitaba sanin sunansa nada dadi hakaba sai yau, amman sai bai nuna mata ba ya tsareta da idanu yadake his heart beating so fast yace am Ameenah! Batasan mema zatace ba but kawai she s feeling wired, having some creepy feelings ajikinta data rasa na menene, sai kallonsa datake da idanunta dasukemai walkiya a idanu sabida haske