← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 87

Sashe 15

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

agidan nan, da kansa yadauki all the fruits yawuce babban dankararen flat na gidan yabude kofa ahankali tareda sallama, Mami ne kadai a falon da waya a kunnenta tana magana ganinsa yashigo Niki Niki da kaya saita zare wayan daga kunnenta tace why are you carrying all of this ? Baice komiba yawuce kitchen ya ijiye yafito Mami tace ina Musa ? Ahankali yace I told him to rest yanada Wicklow a hannun zama yayi kusada Mami saiya dauki plate na abincin daya gani agabanta wanda salad ne yarage da chicken yashiga ci, Mami tace ga abinci a dinning why are you eating wannan dayayi sanyi cikin yar karaman murya yace i am very hungry Mami tsaresa da idanu Mami tayi yanda yakecin salad din ahankali, ijiye plate yayi bayan ya cinye zai tashi tace badai bazakaci abinci ba ? Dan yatsine fuska yayi ahankali yace lemme shower first zan sauko nabaki magani yayi maganan yana kallon kafanta daya koma normal saiya wuce stairs Mami tabisa da kallo, sama yawuce ahankali yake tafiya kana gani kasan yadan gaji sai kawai ta maida wayan kunnenta tana sauke ijiyan zuciya daga ta dayan bangaren muryan wata tace Menene Yaya Mami? Naji kina ijiyan zuciya ? Ahankali tace Marwan ne, he bearly have time for kansa all he does is take care of others, hospital, hospital, hospital, he doesn t do any other thing, baya hutawa, bayama tunanin aure Nafisa Nafisa tace to ba idan mun faramai maganan aure kice kaza kaza kaza ba, yaki yayi aure sai kallonsa kike One of daily routine nasa is inhar yadawo before yaje dakinsa saiya shiga dakin kannensa spend time with them cus he s always busy but yadawo dole saiya basu time, he s their uncle, dudda they re just 16 but he respect privacy nasu, knocking yayi kafin yagama knocking din har an bude kofa, daki ne mai kyau da gadaje biyu masu kyau hadaddu, Faiza ce tabude tana sanye da yar rigan bacci data saukan mata har knee kalaba ne akanta tai wani tsalle ganinsa tareda hugging nasa tace Uncle M welcome, ya clinic yau bayanta yashafa yace s okay where s Farida s in the restroom sakinshi tayi tajawo kofan yawuce yana bin dresses daya gani akan gadonsu da kallo yace who bought this dresses? Murmushi tayi tace Mami ne takawo mana tsaraba daidai Farida na bude bayi tafito daga ita saidan towel pink ta taho da gudu tai hugging dinsa tace Uncle M kadawo, kaga Faiza has been troubling me ko? Daman nace saina gayamaka hannunsa Marwan yakai yana share mata kumfan dake kunnenta, Faiza tace learn how to bath first kafin kidinga kai kar Wani kallo Marwan yamata hakan yasa ta hadiye tai shiru kawai Faiza fa fashe da kuka abinma dariya yaso bashi but yahadiye cus yana dariyan kukan zai karu, Faiza akwai saurin kuka tace kaga wai ban iya wanka ba ko she always bully me Uncle Marwan shafa bayanta yayi sounding very caring yace t mind her, kin iya wanka kumfa a kunne even me it happens to me sometimes so don t cry because of that yakalli Farida dake murmushi yace stop teasing your sister okay Gyadamai kai tayi tace to nima hug me hannu yamika mata saitazo dukansu yayi hugging nasu yace did anything happen today a school ko Islamiyya? Farida tace no, revision kawai muke next week Monday zamu fara WAEC, Islamiyya kuma yau anje hutu next week zamu koma atare sukece how is hospital today ? Dan shiru yayi kaman mai tunani, atare dukansu suka turasa kan gadonsu ya zauna, Faiza ta dauko chair ta zauna agabansa Farida kuma na nanike dashi suna kallonsa sukace what happen today? Lumshe idanu kadan yayi saiya bude y a kallesu yanda suke kallonsa yace we got a new patient today sai yayi shiru, ahankali yace s just like Farida yasake shiru yace s gentle, super fragile morethan Farida and she s also so a small girl, she s my first small patient since when I came back to Nigeria, she s none verbal, I have no clue on how to go about her treatment, do you guys have an idea for me future Doctors? Duk shiru sukayi sai Farida dake rungume dashi ta tashi tace Uncle kaga in public I hardly speak I only talk at home, mutane na cewa wai bana magana, you see I have two uncle you and Uncle Sam but I hardly talk to Uncle Sam cus he doesn t play with us, my point is idan I see someone that genuinely care for me, he s thoughtful and he s intentional about me just like the way you are very caring I will talk to you Dasauri Faiza tace re right Farida, Uncle M kaga naturally you re caring haka Allah ya yika, I think if you continue like that with her maybe she will open her mouth and talk to you, she will trust you, then you can help her get better, don t just study her study everything that she does read her like a book remember uncle this is statement naka kace mana shine first rule na idan kanaso kazama psychiatrist Murmushi yayi kadan yana kallonsu he loves them morethan anything a duniyan nan, saiya mike strictly yana kallon Farida yace wuce kije kisa kaya anjima kihana mutane bacci da tari mikewa tayi tana murmushi, yaba Faiza hannu yace goodnight highfive tabashi tace gud night BUM,best Uncle M Farida ta dawo da sauri tace nima high-five yabata yace rigimammiya yawuce yafita daga dakin abinsa yawuce karshen wajen akwai wani corridor nan yashiga saiga dakuna biyu tsayawa yayi yakalli second room din saiyadan sauke ijiyan zuciya yabude kofan yashiga dakine that s very simple yet very fine, Baban bed ne adakin sai shelf wanda medical books da Islamic books ne cike tam awajen maida kofan yayi yarufe, yakarasa yashiga closet nasa ahankali yasa hannu yazare glasses na idanunsa ya ijiye kan slap sannan yarage kayan jikinsa yadauki glasses din yamaida idanunsa saiya bude bathroom ya shiga akwai wani specific chamber dayake bayin next to wajen shower zare glasses din yayi ya ijiye kan chamber saiya shiga shower yayi wanka yafito yadauki glasses din yamaida yawuce yayi brush tareda dauro alwala yafito yashiga closet nasa ga karamin towel a hannunsa yana goge kansa tsayawa yayi sabida Amirah ne tafado ransa, did that man ohh father nata forcefully brought her to the hospital? What about the Mom? The girl isn t violent but why is she hitting her father? Maisa taji masa ciwo akai haka cus he saw it, He also saw kalan cizon data masa wanda it wasn t funny, how can a father zaisa wasu unknown kattin maza suyi man handling sick daughter ka haka da batada lafiya? How can a Dad brought his child to the hospital and left without paying a dime? No explanation? Bai damu da wani hali zata shiga ba? Baidamu da idan hospital din rejected her ba, He saw mutumin he looked into his eyes unlike mahaifiyar yarinyar there s no single affection or soyayya na yarinyar a idanunsa ba kaman mahaifiyarta ba da kallo daya yama matan yasa tana matukar kaunar yarinyar, the next question dayazo ransa is does the mom even knows cewa an dauki yarta? An kawota asibiti? Idan Maman tasan da zuwa asibiti he knows kotana ciwon kafafu zatai rarrafe tabiyosu akawo yarsu tare to the hospital something is fishy? Just today daya ga yarinya he knows she s not having wani autism dasuka lakaba mata, and he s sure he can help her to get better but the way yarinyar keson mahaifiyarta he can t do it alone, he needs the mother, family factors na yakara wan gani a mental condition mai kyau ko mara kyau, Babanta is a bad agent a mental condition nata but Mamanta is a very positive agent in her mental condition idan zaisa yarinyar nan ta warke he needs the Mom she s the first step na therapy yarinyar Ijiyan zuciya ya sauke yana shafa mai wayansa ringing yahauyi screen din ya kalla Mami yagani hakan yasa ya dakatar da abinda yakeyi yadauki wayan kafin yayi magana tace Marwan zo kasa maza Abban ku baida lafiya he just entered the house banso yaran su sani dasauri ya ijiye wayan da pajamas zaisa amman saiya dauki wata 3quater black yasaka dayar farar T-shirt mai kyau bai feda turare ba amman kamshi yake sosai yadauki wayansa yafito. EPISODE Dasauri gaske Marwan yayi stairs tundaga staircase ya hango Mami tareda wani dattijo daya manyanta sosai atleast zaikai 66yrs yana kwance flat akasa yana wani irin haki Mami ta rude, dawani irin gudu Marwan yayi wajen yace what happened to him Mami? Yayi maganan yana tallabo Abba dasauri, Mami tace wlh shigowansa kenan ransa abace nasan dai ya ambato Saleem saikawai yafadi saida na yayyafamai ruwa ma yafara numfashin nan ahankali yace Mami bring first aid box wanda na ijiye a dakin Abba mikewa Mami tayi tace toh, toh ahankali Marwan yace Abba, Abba, calm down please nothing is going to happen to you kaji daidai nan Mami tadawo bude akwatin yayi da hannu daya yadauki wani allura yakama hannun Abba tashi daya yamai alluran a jijiyan hannunsa hakan yasa jikinsa yadena rawan Mami takama hannunsa tace Alhaji Alhaji ahankali yake bude idanunsa, Marwan daya rikesa yace Abba follow hand movement dina nagani if you can hear me Yayi moving hand nashi Abba yabi hannun da idanu hakan yasa alhankali Marwan yace Alhamdulillah Mami ma tace Alhamdulillah Alhamdulilah you scare me to death Hassan meya sameka eh? Ahankali Marwan yace let him rest Mami, give me pillow Dasauri Mami tabasa pillow kwantar da Abba yayi kan lallausan carpet na wajen yana daura kan Abba akan pillow dake maida ijiyan zuciya yana kallonsu zai tashi danya basu waje Abba yarike masa hannu dasauri yajuyo yakalli Abba, ijiyan zuciya Abba yasauke ya tsare Marwan da idanu saiyakai hannunsa ahankali yasa agefen fuskan Marwan yana kallonsa still, hannunsa Marwan yarike yace Abba menene what happened to you? Ahankali Abba yace Marwan dasauri yace am Abba murya chan kasa Abba yace kai d ana ne Marwan and you will always be one
Chapter 15 · 0% Book details