← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 87

Sashe 16

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kaji lumshe idanu Marwan yayi yabude, Mami data gama rudewa tace wai Alhaji menene kake magana haka Innalillahi wa innailaihi raji ahankali Abba yace amatsayina na wanda yake tamkar mahaifi agareka ahankali Marwan yace Abba kai mahaifinane you are and will always be Abba to me ijiyan zuciya Abba ya sauke yace amatsayina na Abban ka inaso na rokeka wata alfarma zaka iyamini ? Ahankali yace Abba me kakeso zan maka dan ijiyan zuciya Abba yasauke, yace nasan Saleem yayane agareka ya girmeka da shekaru biyu but in reality ni I see you as yayansa, shekaru is not age, shekaru shine hikima da basira da sanin yakamata dakuma kwazo na yaro wanda kafi Salim in that aspect nesa ba kusaba ahankali yace Saleem amanata ne kafin mahaifina yarasu last year dudda yanda ya tsufa yanada shekaru 97 amman saida ya barmin wasiyya guda daya tak wato ga amanan Salim autanmu nayi hakuri dashi, nakuma rikesa amana, I tried my best nothing is working today I saw some disturbing pictures daya girgizani duk suna wayata Abba yayi shiru yace mistake danayi shine tun bayan mahaifiyar mu tarasu lokacin yana 3yrs dana kawo Salim nan wajen naba Mami shi tabasa tarbiya ba uwargidana ba, look at you yanda kasamu kyakkyawan tarbiya a hannun yayarka look at the man you ve become, all abinda Saleem yasani is shaye shaye, zuwa club, party, mata, Astagafurullah Abba yayi shiru sai chan yakalli Marwan yakama hannunsa duka biyun yace I believe in you Marwan sabida nasan waye kai, I trust you dako yau nafadi na mutu nasan zaka kula da iyalaina kap dinsu da dayan gidan da nan, Marwan inaso nabaka amanan Saleem, I want you to help Saleem, and change him to be a better person, bring him back here yadinga rayuwa anan damu, help me change him kaji, inama Salim kwadayin halinka da dabi unka help me Marwan, ko na rasu yau inaso kowa ya shaida cewa na damka amanar Saleem a hannunka kaji Marwan he s just an orphan shima like you kome kayi akansa Allah zai baka lada sosai, na rokeka da gir Hannu Marwan yadaura akan bakin Abba yana girgizamai kai yace Abba bankai matsayin dazaka bude baki ka rokeni ba don t do it, Saleem dan uwana ne, me and him are one, I will try my best on him Abba, he s a good person you will see, all abinda kake gani inada shi shi yama fini he s better than me Abba and one day you will see it Abba yayi wani murmushi na manya ahankali yace shikenan Allah yamaka albarka Marwan, thank you ahankali Marwan yace where is he now? Ahankali Abba yace last 2 weeks he told me zaije Dubai yafara masters I gave him card na kudi da komi amman yana Nigeria one of my workers send me this picture ina wayata Wife ? Dasauri Mami taciro wayansa a aljihun wandonsa yace bude kiba Marwan budewa Mami tayi tabasa pictures Marwan yashiga saiya ijiye wayan kawai Abba yace yanzu haka yana this address club ne wai can you go get him kudawo gida Marwan? Already nakira manager na nasa duk anyi freezing account dinsa this evening gyadama Abba kai yayi ahankali yace okay saiya mike saikuma yadawo yaduka ahankali yace Abba kadena daga hankalinka akan abu, you have BP avoid tashi hankali kar zuciyanka tabuga karka kara damuwa akan Salim tunda kabani responsibility nashi, all I want is kamai addu a kaji Abba gyadamai kai Abba yayi yace Naji Marwan tashi yayi yadauki key motan Mami dake wajen kawai yafita Abba yabisa da kallo saikuma ya kalli Mami yace how did you train this boy Wife? Remind me please tayaya kika iya tarbiyantan da Marwan yayi girma yazama this responsible Man? Murmushi Mami tayi tace Allah ne kawai Abba ya tsareta da idanu kafin ahankali yace m very proud of you and I am so lucky to have you as my wife Mami ta girgiza kai tace I am the lucky one, bakowani miji zai yarda ka dauko kaninka dan one year ka kawosa gidanka ba bayan iyayenku sun rasu baki riga kin haihu ba, you supported me, ba a yaye Marwan ba lokacin kaine d first person daya sayomai abincin yara dayaci, we trained him together, and I know your reason dayasa ka kai Salim dayan gidan bayan Umma tarasu sabida kaga ina fama da dan 1yrs old akanme zaka kawomin kaninka that was 3yrs old then saisa ka kaishi dayan gidan, don t worry we will save Saleem all together and he will be a better person kaji gyadama Mami kai yayi sai ya rungumeta sukai shiru. Shiga motan Mami yayi ya kunna sai yayi shiru kallo daya yama address dayagani a wayan Abba saiya shiga saka address din a motan Mami sannan ya kunna motan saiya sauko yawuce gate da kansa yabude gate din yajuya yakoma mota daidai Musa na fitowa yaja motan yafita dasauri Musa yashiga rufe gate din kafin ma yasauko yace zai rufe Marwan yaja motan daganan zuwa club din kusan tukin 1hr ne but yayishi in 40min sabida yanda yake gudu plus hanya is free dare ne, tundaga bakin anguwan club motoci suke acike taresa security akayi hakan yasa yadan sauke glass na motan kasa yace Sir ba parking space saidai kabiya na VIP dan jim yayi saiyace nawane VIP parking space din ? Security yace 1M per hour baci yaji ransa yayi bawai kudin wani abu ne awajen sa ba but daya zubasu a club he rather bought toys and ice cream for his patients, reverse yayi batare daya kulasu ba yakoma main road kawai yayi parking awajen yasauko yaryfe motan yawuce yadanyi tafiya a layin kafin yakaraso club din ga bodyguards a gaban enterance din, line yabi anzo kansa kai tsaye yace m with Saleem dasauri bodyguard din yace yohh entrance is free for Sam gees (Saleem Friends) sai aka kawo wani band da jikin band din akwai rubutu na Sam Gees aka samai a hannu, aka budemai kofan yashiga ciki yana dan gajeren tsaki kafin yatura kofan yashiga asalin cikin club din dasauri ya sauke kansa kasa ahankali yace Astagfurllulah! Sabida mata yagani tsirara haihuwan uwarsu suna rawa a poll ga maza dayawa suna manna musu kudade yan 1k dayan dollars a duwawu da nonuwa, yakai 1min ahaka ga hayaki na su shisha ga loud music, gashi babu wani haske wajen sai irin club light dinnan, ahankali yadago kansa da kyar yadake yadago kansa yabi wajen da kallo looking for Saleem amman baiga alamun sa ba. Hey handsome yaji muryan mace ta shafamai baya ass dawani irin sauri yajuyo tawani girgizamai nono. You want? Dawani irin sauri Marwan yawuce yana dauke kai gabansa na faduwa, he s a Doctor but hardly yake ganin tsiraci wlh, yayi hanyar staircase daya gani cus wajajen yaga VIP Saleem can be there, yafara hawa yana kalle kalle somehow kagansa zaka gane he s JJC to zuwa club band dake writs nasa yasa bodyguards dake aiki a wajen ba wanda yamasa magana cus mutanen Saleem are fully protected and respected in this space. VIP room kusan 10 ne wajen, saiya fara shiga one by one yana bude labulen yaduba, daga masuyin sex harmasu gay yagani, har xaginsa anyi sabida yanda yake daga labule kai tsaye sabida neman Saleem BACCIN SO EPISODE 1 Maza guda ukune a dakin da mata kusan su biyar ga abubuwan shaye shaye daban daban, sunyi tatil, ga bodyguards tsaye suna gadinsu while matan na shafasu babu kaya ajikinsu, wani hadaden black skin guy ne murdadden yana sanye da wata black singlet baki mai bala in kyau ga dan kunne a kunnensa, yanada suma akansa mai dan yawa, ga gashin gira dana idanu, yanada lips masu kyau pink, mata har uku na shafasa idanunsa a lumshe yana busarda hayaki ta hanci, mikewa yayi yana dan tangal tangal yana jan kafa, yadauki glass na giya yarike a hannu sannan yajuyo yakalli duka matan dasuka bisa da kallo yanuna daya da hannu cikeda maye yace you come with me wani tsalle karuwan tayi tace yesss yess sorry girls tama sauran karuwan club din gwalo, yayi wani kofa dake dakin wanda bayi ne yashiga tabiyosa da sauri tana maida kofan tarufe tana karama matan gwalo da ransu yabaci sosai ganin an dauketa, ijiye glass cup yayi yana lumshe idanu yatura hannunsa a aljihu yazaro ledan condom ya yaga yana bude zip na wandonsa yasauke boxer yana ciro wani bakin gindi waje karuwan tace Holy grail the girls has been discussing how huge you are so it s true Sam wani fizgo gashin attachment dake kanta yayi tai ihu yesss Daddy I surrender juyarda ita yayi dan amugun buge yake yakama gindinsa dayasa leda yawani tura ciki dan dama tsirara take ba kaya jikinsu yana nishi hakama yarinyar, sex yafara ba kakkautawa yanayi yana daukan kofin giya yanasha yarinyar na kururuwa Daddy Daga labulen dakin akayi dasauri security suka juyo suka kalleshi but ganin band na hannunsa sai basuce komiba bin mutanen dakin yayi da kallo idanunsa suka sauka kan David a UK suka hadu da yaron a university dsame major David yayi da Saleem Law dasauri yashigo dakin kai tsaye yayi kan David yawani fizgosa yace where s Saleem? Dan bude idanunsa kadan yayi yace restroom sakinsa yayi batare daya kalli matan dake tsirara awajen ba sukuma sai kallonsa suke ganin hadadden guy ya shigo very class yana kamshi, Marwan yayi wajen door dayana kyautata zaton bayi ne zai shiga bodyguard yatare kofan yace no one disturbs Sam when he s in cloud X daidai lokacin kukan macen yakaru gawani kara da kofan yayi kaman yabugata da kofa ne, takaici kaman zai kashe Marwan ga hayakin dake tashi awurin dasuke busawa yadamesa sosai yana clouding glasses dinsa ma dan babu cikakken haske he can t wait yafita daga club din, yadaga murya yace Saleem, Saleem cin yarinyar ahaukace Saleem yake but jin yanda aka kira full name dinsa saida yadanyi slowing down cus kap duniya nan yan uwansa ne only family calls his full name Saleem, friends and ko ina da Sam aka sansa ake kuma kiransa, Marwan yadaga murya yace Saleem! Daidai lokacin yagane kowaye ahankali yace fuck! Yacigaba
Chapter 16 · 0% Book details