Sashe 20
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zainabu Abu muryanta adan shake tace Yaya ina yini kai tsaye jin muryanta yace meyasameki muryanki yake haka ahankali cikin sheshekan kuka tace Yaya zankai Abban yaran nan kara a police station one thing he knows about his sister is she s a very very peaceful person ga hakuri hakan yasa yace Subhanallahi meya faru haka Zainabu? Ina zuwa tsaya nasa kati na kiraki katse wayan yayi within one minute sai gashi yakira Ammi back tadaga yace what happened Zainabu? Meya batamiki rai haka dahar zakikai mijinki kara police station eh ? Duk yanda Ammi taso ta daure takasa sai kawai tafashe da kuka tahau gayamai komi tace idan wani abu yasameta fa? Wlh batada lpy, jikinta zafi kaman wuta, me mukamai ya tsaneta haka? Nagaya maka batun yau ba mutumin nan ba kaunata yakeba gadon yakeso yaci yasa ya aureni sabida komi yadawo hannunsa, zan kaisa kara yafito min da yata yasakeni yabata gadonta mubarmai gidansa anatse Yaya yace Zainabu inaso kibani hankalinki nan, first of all nasan duk bakin hali irin nasa bazai kai Zainabu inda za a kasheta ba wani asibitin dai zai kaita bazai tabar barma gardawan nan yarki ba ko yaje ya zubar da ita kasan gada ko kan bola zan kirasa nayi magana dashi cikin kuka Ammi tace ko ka kira baraka samesa ba yayi tafiya yakashe wayansa Yaya, ni ta Amirah nake kabarni na kaisa police station ahankali Yaya yace Zainabu kome zamuyi aduniya dole fa zamu dinga sara muna duban bakin gatari, ni da ke munci zamanin mu kome zamuyi yanzu a matsayin mu na iyaye yaran damuka haifa zamu dinga kallo, Alhamdulillah diyarki daya miji yafito ana maganan aurenta nan da yan watanni aji kina case da mahaifinta a police station kin rabu da Babanta ba abin kunya bane, bar wannan gefe kika rabu dashi kinada tabbacin zaki karbe gadon naku? Gadon musulmai fa ba irin na kiristovi bane da ake rubuta will ba tsaf zai iya cewa yabaku kuma ya zauna, ni kina ganin banda wani karfi kika rabu da mahaifinsu kije ina gaki da yara mata dasuka dan tasa daya mai lallura daya lafiya kalau? Eh Zainabu? Lamarin aure hakuri ake wannan shine kalman danasha gayamiki shekara da shekaru wata rana sai labari duk abinda zaman lafiya bai kawoba tashin hankali bazai taba kawosa ba kaisa police station bazai amfaneki da komi ba saidai ya tarwatsa komi naki maybe ma har auren diyarki Maryama haka kikeso cikin kuka tace to yazanyi Yaya cikin muryan lallashi yace Zainabu hakurin nan kinsha yinsa banso ki gaza, ki daure ko Maryam ne ki zauna ku aurar da ita tare daganan idan abun ba chanji sai asan yanda za ayi kinji, inaso kibani nan da zuwa dare zan nemesa zamusan inda Amirah take, addu an mahaifiya bata fadi kasa wlh babu abinda zai samiAmirah sai Alkhairi inhar kin mata addua, everything will be fine Amirah zata dawo wajwnki kinji?Banso kiyi komi kinji, kiyakuri kinji Zainabu na nafa sanki da hakuri ina ke ina zuwa police station dan Allah kiyakuri duk shedan ne kemiki huduba kibani zuwa dare kinji ahankali tana goge fuska tace toh naji Yaya nagode Yaya yace to zan kara kira anjima ya katse wayan Ammi tai tagumi saikuma takara fashewa da kuka bata tabajin tanajin bakin ciki da kunci kalan wanda takeji yauba in her life. Bude kofan Miemie tayi ahankali tashigo tana kallon Ammi data shiga goge fuskanta dasauri ta kakalo murmushi tace zonan yammata na tahowa Miemie tayi sai kawai ta zauna gaban Ammi, Ammi ta tsareta da idanu saitakai hannunta kan fuskanta tace kuka kikayi ko? Hawayene suka zubo suna sauka tace Ammi kiyakuri kinji karki sake kuka rungume ta Ammi tayi tace maza dena kukan nan banso dataga yaranta na kunci gwara ita kadai ta shiga, burinta a duniya is to always see yaranta are happy, da kyar tai shiru Ammi tace a ina kika sami kudin kaini asibiti? Murya chan kasa tace Ya Umar ne tsareta da idanu Ammi tayi hakan yasa tashiga fadama Ammi all abinda yafaru sai kawai ta sauke ijiyan zuciya tace anjima zaki kirasa saina masa godiya EPISODE 1 Wuraren 9 nasafe Amirah ke bude idanunta ahankali kadan kadan, jikinta feels so relax, kanta feels so light, wannan rashin dadin da jikinta keyi mata baya mata yau, sake lumshe idanu tayi tabude bakinta yayi motsi murya chan kasa tace Ammi! Kaman ta tuna wani abu a firgice ta tashi zaune tanabin ko ina na dakin da kallo da hannunta da drip ke kai tana tuna duka abinda yafaru da ita cisge kanulan tayi saiga jini ga zafi dataji tahau yarfe hannunta tana goge jinin a riganta ganin yaki dena fita tabarshi tamike tasauka daga gadon kafafunta ba takalmi kafanta fari tasss da dogayen kumbunanta masu kyau, uniform ne ajikinta ko hulan yafita akanta ribon din shima yafita akanta tai wajen kofa datagani, so kawai take ta tafi wajen Ammin ta, saita shiga kokarin bude kofan amman kofan baya buduwa, tahau buga kofan sosai tana girgizawa sai jikinta yafara bari tafara kiran Ammi muryanta kasa kasa tana buga kofan da duka karfinta ga fitsari tanaji sosai rabonta da fitsari tun jiya maybe ma sabida bataci wani abu bane yasama bata fitsari tun jiyan ba. Zuwa wajen kofan Iyawo tayi tabude kafinma takarasa budewa Amirah tabi da gefenta zata wuce dagudu kamata Iyawo tayi ta dagata sama Amirah takwada ihu fitsari na kufce mata, jin fitsari ajikinta yasa Iyawo tasaketa cikeda fada tace ni kikema fitsari ? Ta dakamata tsawa dayasa Amirah takoma baya dasauri nurses na shigowa su uku, Iyawo tanuna musu jikinta tace jibi yanda tamin fitsari ajiki? Bari nazo nacire miki kaya namiki wanka dasauri Amirah tawuce gadon ta kwanta tai lamo kawai tsoron matan take she s so big and strong kuma bataso kowa yamata wanka. Bude dakin yayi yashigo anatse hannunta da yanda yayi jini yabi drip din da kallo, yanda tajuya tana kallon bangon gadon ta kifa kanta jikin gadon jikinta nadan bari ya kalla, dan gyaran murya yayi duk aka kallesa suna gaidasa anatse yace what is going on here? Dasauri Iyawo tace fada take dani kuma tayi fitsari ajikinta taki bari nacire mata kaya, taki bari natabata kuma takicin abinci strictly Marwan yace why will you remove her clothes gaban everyone dake nan, part of your job is to understand the nature na patient and respect his privacy, just because she s like this doesn t mean you should naked her in front of all the nurses yayi maganan strictly dasauri Iyawao tace ayakuri Dr strictly Marwan yace Excuse me and page Baaba, kuma zaku iya barin dakin ya sallami all nurses din suka fice daga dakin aka maida kofan aka rufe, ahankali yasa hannu yadauki blanket dinsa dake kasan dakin yamike tsaye yataho gently ya warware yadaura akan jikinta dasauri Amirah takama bargon ta kankame tai lamooo like a helpless orphan, Marwan ya kalleta, ahankali yace good morning Ameenah! bugawa kirjinta yayi tai shiru jin yanda yakira sunanta, hannunsa yazuba a aljihun labcoat dinsa yace kinaso nakawo miki Ammi ? Dawani irin sauri Amirah tajuyo ta tashi zaune tajuyo gabaki daya bawai akwai farin ciki ko murna a fuskanta bane babu kodaya, amman gesture datasa na tashi tazauna datayi means this is the greatest news he has ever given her, saitakai hannunta tasa abakinta tana tauna yan fingers nata tana motsi da fararan kafafunta tar da babu slippers ko safa ajikinsu abakin gadon, ahankali Marwan yazo ya tsaya gaban gadon directly opposite her yana kallonta, bitting fingers nata take sosai, murya chan kasa yace idan kinaso nakawo miki Ammi akwai rules dazansa miki inhar kinyi zan kawo miki Ammi, kinaso ki ganta ? Dan gyadamai kai kadan tayi tana kallon waje daya tana cizan hannunta, Ya Allah she looks so adorable and charming, yadan sauke gajeren ijiyan zuciya yace stop fighting my nurses they re all here to take of you, yanzu za a miki wanka kisa kaya then I will come back muyi maganan Kaganta this time bazakace da ita ake magana ba daidai Umma ta shigo wata yar dattijuwa ce sanye da uniform na ma aikata tace sannu Dr M Gyadamata kai yayi yace yauwa Umma, please ki taimaka mata tai wanka ta chanza kayan nan Umma tace tom shikenan yammata tashi muje sai kawai Amirah ta sauko daga gadon ahankali har lokacin hannunta na baki tana cin kumba ga fitsari duk a wandonta tasauke kanta kasa kaman tanadan jin kunya tafiya agabansa ahaka, juyawa Marwan yayi yafita daga dakin batare daya karaba jikinta second look ba cus uniform din sundan kama jikinta shape nata yafito sosai hips dinta da boobs nata, yace Baaba adinga samata uniform dasuka danfi wannan girma part of job nasu is protecting features na patients nasu ta yanda suransu bazai wani fito sosai dahar zaisa wani patient ko Dr ko worker yaganka yayi sha awanka ba, Wucewa yayi yashiga duba other patients nasa, bayi suka shiga Baaba tahada mata ruwan wanka tace yauwa zo ayi wankan toh make mata wuya Amirah tayi saita shiga tafiya ahankali ta duka ta rungume buket din irin kaman kunya takeji, Umma tace ohh kunya akeji to maza yi wankan, ni bari na gyara gadon fita Umma tayi hakan yasa Amirah tacire kaya ahankali tashiga watsa ruwan ta shafa sabulu batason soso dama gamawa tayi tadaura towel tafito taga Umma ta ijiye mata uniform tace masha Allah angama ka kaya saka daukan kayan Amirah tayi saita kara juyawa takoma bayi tasa kayan tafito tazauna abakin gado tana murza hannunta a cinya Baaba takawo wani black cap tace a sa wannan ko takawo tasa mata black cap din aka ta tattare gashinta tasa aciki ahankali sannan tawuce tafita dan dago kanta Amirah tayi tawuce kofa chan sai gasa yazo wajen yarataya sthethoscope a wuyansa hannunsa daya rike da folder da iPad dayan hannun rike da wani small bottle of water da karamin container da kwayoyin magunguna guda biyu rak keciki, ahankali yabude kofan yana kallon gadon baiganta akai ba, lurada mutum dayayi a gefen kofan yasa yajuyo da kansa yakalli gefen kofan tsaye yaganta kanta akasa tana wasa da yatsunta, tundaga kai yake kallonta an samata hula black, zuwa uniform na jikinta yanzu