← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 87

Sashe 35

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ga ruwa na cikasu lips dinta na rawa rawa, da murya yar karama yana kallonta har lokacin kaman yana magana da baby yace talk I m waiting magana Amirah tashiga kokarin yi amman saita kasa batasan mezatace ba, batasan meya sameta ba wani karfi yazo mata kawai saita yunkuro kadan and just hug him passionately then abinda takeji saiya kara tasomata kawai tasakinmai kuka da she can t describe na menene exactly. Da ace Ammi zataga Amirah na kuka datai mamaki cus rabon dataga Amirah na kuka tun shekarun yarinta little girl, you know mutumin da bai iya fitar da emotions ba duk randa emotions din zai fara zuwa mai rasa yanda zaiyi yake da how to properly display the exact emotion dayakeji, yanda kirjin Marwan ke bugawa kaman zai fito sabida yanda Amirah ta kankamesa tana kuka she could hear it da ace zata tsagaita kukan, wani irin kuka mai pericing zuciya dayake so gentle so light so low yet ashagwabe and heart melting takemai, he s trying his best yaturata tafita daga jikinsa amman yakasa, da kyar ya iya tattaro the little words dake bakinsa, asanyaye yace why are you crying like this, kinaso ki kasheni ne? Girgizamai kai tayi tana jikinsa still ta rikesa, ahankali tace to sakeni saiki fadamin menene makemai kafada Amirah tayi ashagwabe no dan bataso yaje ko ina, batason ya saketa, batason tabar jikinsa, bataso tadenajin kamshin turarensa, batason tadenajin dadin voice nasa dakeda taushi, yakuma ke cika da lalama. He has little self control idan yanason mutum, he just realize that, cus Amirah na neman jefasa wani yanayi, da kyar yace Ameenahhh! Wani sanyi Amirah taji aranta saita sake kankamesa sosai nipples dinta nawani kalan tashi yanajinsu akirjinsa sosai danta manne sa sosai ta kwakumesa da kyau, rawa jikinsa yafara, Amirah batada hankali nor wayau, is very wrong of him yabiye mata or entertain such innocent abu datakeyi, ahankali yace tsaya toh mugani Amirah Ammi saiya shiga cirota daga jikinsa batai musuba sabida cikin lallashi yamata maganan, saita fito idanunta sunyi kananu, kallo daya yamata yadauke kai sabida the way her nipples were pointing out kaman an chokalo tsinke, jikinta yasaki batamasan meka faruwa ba kawai kallonsa take innocently, takai duka hannayenta tasa abaki tana kallonsa she knows absolutely nothing! Idan mutum baida karfin Imani he will take advantage of her innocence cus ita kanta batasan metake ba ko meke damunta ba, ko meke faruwa ajikinta ba, bargonsa yadauka saiya daura saman jikinta from shoulder to shoulder har lokacin yana kokarin dawo da kansa daidai his body is still shivering falling madly in love with Amirah more and more dudda yayi alkwarin cewa zaiyi BACCIN SO. EPISODE 2 A office Marwan yasami Saleem dake zaune sai murmushi yake shi kadai Marwan ya dauke kai yace s go tare suka fito suka shiga mota zuwa gida, a compound suka tarar da Abba shi kadai tsaye Marwan ya tsare Abba da idanu duk yayi zuruu saiya kalli Saleem dake murmushi abinsa yace can you give this man peace of mind Saleem? Karka manta yanada yara, idan kai baka bukatansa y ayansa needs him da matansa stop troubling him Saleem dan kallon Abba Saleem yayi dake tahowa wajen yayi, yatabe baki yace ya nemamin aure yaga idan zan karabi takansa yana maganan ya bude mota yafito Abba yakara saurin tafiya yana nuna kansa yace ni kake cema zaka kawomin yaran karuwai Saleem yayo kansa da zafi kaman zai dakesa, Marwan daya fito saiya tare gaban Abba tareda rikesa yace Abba dan Allah no, Saleem ba yaro bane and kai hannu ko daga murya will not change anything, babu amfanin kullum kaita fada da dan uwanka ana jinku Saleem yataho yana dan sosa kai yakalli Abba dake kallonsa yana huci yadan dauke kai, yace sorry Yaya amman nidai kawai kanemamin auren Ameenatu, gobe zan fara zuwa office a company and join the legal team, I m making you one last final promise cewa bazan kara troubling nakaba, I will be responsible da aiki da komi just handle aurena kaji Yays yadan kannema Abba idanu cikeda shedanci, Abba dake kallonsa yace nika maida dan iska ko Saleem ? Saleem yawuce abinsa yace a amman dai kai Yayan dan iska ne Saleem yayi wucewan sa Abba yabisa da kallo idanunsa sunyi ja, Saleem was never like this before tunda yafara shaye shaye yazama dan iska, kuma mara kunya wanda baya ganin kowa da gashi, Abba zaiyi magana Marwan calmly yace Abba let him be, karka biye masa kaji, kayakuri, Allah ya shiryar dashi tsayawa Abba yayi saiya tsare Marwan da idanu yana kallonsa cikeda tsantsan kauna dakuma so ahankali yace nagode ko Marwan, Allah yamaka albarka ahankali yace Ameen Abba yace Wife tacemin dazu kadawo kanka na ciwo ya kan yanzu ? Ahankali yace yadena Abba Abba yace Masha Allah tom muje ciki wucewa ciki sukayi Saleem yasamu tareda Mami a dinning tana basa abinci yana bama Mami labarin Amirah Mami na sauraronsa, everything yafadama Mami daga yanda yaganta rannan bayan ya ari motanta yaje office waje n Marwan yabata abinci down to details na abinda yafaru yau da all history Amirah daya karanta a file dinta abun yama Marwan ciwo patient history is confidential akanme zai bada labari Abba zama yayi a falo yasa glasses yana bude wata jarida Marwan yayi hanyar staircase zaiyi sama Mami tace hala wani laifin abincin yamaka Saleem dakecin abinci abinsa yace Mami ai wannan bana jin zai so abinci fa , common let s eat, Mami s food is delicious Mami ya kalla ahankali yace lemme shower zan sauko nasha tea bata cemai komiba tadauke kai yawuce ahankali su Faiza yafara shiga yaduba sannan yafito yashiga dakinsa, ya watsa ruwa yafito yana saka kayan bacci yaji sallaman Mami, dasauri yakarasa saka pajamas yafito yazo wajen kofa yabude Mami ne rikeda tray na abinci, hannu yasa dasauri yakarba yace Mami why are you stressing yourself zan sauko ai tsaresa da idanu Mami tayi dan harya fada mata, ciki yashiga saita biyosa tamaida kofan tarufe, Marwan ya ijiye tray kan desk nasa yajuyo yakalli Mami data zauna akan kujeran wajen tana kallonsa saitace what was our agreement tun kana yaro? Shine zaka dena zurfin ciki, komeke damunka you will tell me right? Kanada wata uwa aduniya ne sama da ni Marwan? Girgizama Mami kai yayi alamun no, asanyaye Mami tace to meka damunka harka fada haka? I could clearly see it, idan kowa zai kalleka bazai gane damuwanka ba ni dazaran na kalleka nake ganewa, What is it Marwan? Shiru yayi shi baijin zai taba iya bude baki yafadama Mami abin nan ba, sauke kansa kasa yayi Mami na kallonsa, chan tace wacece Aminah dinnan patient dinka da Saleem ke maganan ta? Dan dagokai yayi ya kalli Mami ta tsaresa da idanu kaman tana shirin ganosa, saiya maida kansa kasa, ahankali Mami tace shikenan ka nunamin iyakata ai tamike zata wuce hannunta Marwan yarike Mami ta dakata ta tsaya tana kallonsa, ga magana abakinsa amman yakasa fadi, hannunta ta karbe daga hannunsa kawai tawuce tabude kofa tafita Marwan yayi shiru yakalli abincin datakawomai, shayi kawai yadauka saiya koma gado yazauna yana sauke ijiyan zuciya idanunsa sun kada sunyi ja. EPISODE 3 Wuraren 8 bayan sallan isha i wayan Miemie yashiga ringing tana tsakar gida tareda Mustapa da Bashir yaran Baffa dasuke kansu daya da Miemie suna hira, macen Baffa daya kuma she s only 5 tana wajen su Ammi dake tareda Baffa, tafito da gudu takawo ma Miemie wayan tace ana kiranki Mustapa yace ango ango ke kiranta hararanshi tayi saita tashi taje kitchen tadauki wayan tamaki magana, murmushi Ya Umar yayi yace kicema Baffa ina waje katse wayan tayi saita fito, Baffa da Ammi da Lami duka suna dakin saita fito tashiga dakin akunyace tace Baffa wai gashi nan awaje Baffa yayi murmushi yace to acemai ya shigo Mamama Maryama gyadamai kai tayi tawuce tafita saitaje wajensu Mustapa tace Baffa yace kushigo dashi dasauri Musty yamike daga kan tabarma yana kakkabe riga yace angama saiyayi zaure itakuma Miemie tawuce dakin Ammi da gudu tana zaune adakin taji an shigo dasu yana gaisawa dasu yaran, falon Abba aka shigar da Umar inda Baffa ne awajen kawai da Lami Ammi bata wajen sabida alkunya, zama Umar yayi kansa akasa bayan sun gama gaisawa Abba yayi gyaran murya yace ammm to Masha Allah Umari, daman dalilin dayasa na kiraka shine duba da kaddaran data faru ysakanin iyayen matarka dole nakiraka anan naji menene plan dinka Maryama dai tazama matarka, na farko dai zamuso kadan bamu lokaci kafin ta tare tunda auren yazo haka bagatatan bamu gana yan shirye shirye a bangarenmu ba wanda zamuso muyi yanzu kafin ta tare amman fa idan ka yarda kenan tunda kaine mai gidan yanzu Baffa yayi shiru cikeda natsuwa da kamala da girmamawa Umar yace ammm Baffa eh ba matsala nima a bangarena gidan danake ginawa wanda ashi zata zauna ciki ban karasaba, zai daukeni sati hudu zuwa sati biyar na gama, so tarewanta zai zamana nan da wata daya da sati daya gyadakai Abba yayi yace masha Allah lokacin ya ishemu, ina muku fatan alkhairi yakalli Lami yace kiramin Maryama batai musu ba ta tashi tafita tashiga dakinta inda Miemie na zaune tana wasa da Asiya dan mazan harsun fice su Mustapha sai anjima za a gansu tace tashi sa mayafi Baffanki na kiranki a falonsa na zaure gyadama Lami kai tayi tamike tadauki maroon hijabinta tasaka tafito zuwa zauren sallama tayi kanta akasa, Baffa yace bismillah shigo Maryama shiga ciki tayi tasamu gefe daya ta zauna, Baffa yace ga mijinki nan Maryama kisani cewa hakki ke akanki kimai biyayya shine jagoranki ayanzu sannan aljannan ki na tafin kafansa, banso naji ance kin shiga makota ko kinje chan ko nan batare da izininsa ba, ko ina xaki sanar dashi, makaranta ne sanar dashi kina jina ko, idan yace karkiyi kasa karkiyi yace yi kaza to kiyi kinjiko gyadamai kai tayi. Baffa yace Umaru Maryama yarinya ce amananta muka baka, kazama jagoran arziki, miji daya iya soyayya, ya iya daraja iyalansa, miji mai hikima, mai kirki, mai tausayi, mai yawan yafiya dan mata saida yafiya Baffa yayi murmushi hakama Umar, Baffa yace toh Allah muku albarka, bari nabaku wuri
Chapter 35 · 0% Book details