Sashe 17
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
abinsa, azuciye Marwan yace Saleem bodyguard cikin fushi yace lower your voice kana damun activity dake going on azuciye Marwan ya tsaya dab dashi yace anki ayi lowering mezakayi? Saleem yasake daga murya with anger, bodyguard din ya matso dab dashi with annoyance daidai ana bude kofan karuwan tazube akasa tsirara ga leda condom da Saleem ya wurga kanta dake zubar da sperm nasa, Saleem yafito yanajan zip na wandonsa yana kallon Marwan dake kallonsa da takaici sosai, with a straight face yataho kai tsaye yadauki glass cup na giya akan table dan yabar dayan a bayi zaikai baki tashi daya Marwan ya fizge cup din yace ve had enough let s go dan kallonsa Saleem yayi yakalli cup na giyan dake hannunsa sai yayi murmushi daya bayyanar dawasu cute dimples dake fuskansa dasauka kara mai kyau cikin slow voice dan abuge yake yace yohhh when did you start drinking ? Ijiye cup din Marwan yayi yakai hannunsa kai tsaye yakama hannunsa yace s go kaman daga sama Bodyguard din yazo azuciye yakai hannunsa zai tura Marwan yace how dare you touch Sa chak yaji anrike masa hannu dasauri yajuyo Saleem ne cikin kakkausan murya yace did you just try touching my brother ? Duka yazo zai kaimai Marwan yashiga gabansa yace s just g Kasa karasa maganan yayi sabida tari daya kamasa, hayakin shaye shaye yamai yawa tun yana yaro bayaso hayaki baida athsma but yafara tari nunfashinsa har neman daukewa yake due to smoke, dan kallonsa Saleem yayi ganin yanda yake tari yana kokarin magana ma yakasa Saleem ya tsaya chak yana kallonsa tsaki yayi kawai saiyasa hannunsa shiya fizge Marwan din dake tari suka fice daga wajen yace ubanme yakawo ka nan wajen when you clearly know this is not your type of environment now look harsukakai waje tari Marwan yake, wani plastic chair na security dake gaban club din yadauka yakai gefe sannan ya zaunar da Marwan akai dake tare sannan yadan koma baya yayi folding hannayensa a kirji yana kallonsa, ahankali tarin da Marwan yake yasoma raguwa dan hayakin da smell na watever it is dasuke shaye shaye dashi was choking his throat, tsayawa tarin yayi idanunsa sunyi ja, strictly Saleem yace why are you here? Mikewa Marwan yayi yakalli inda suke akwai mutane ga bodyguards yace s talk in the car m not going anywhere, why are you here? Anatse Marwan yace why didn t you tell me you were in Nigeria? Dan tsaresa da idanu Saleem yayi saikuma ahankali yace dole ne saina fada maka inda nake when we clearly live different lives and live in different worlds Ahankali Marwan yace ve known your world Saleem dudda I don t live in it, atleast you should have told me ba inda kaje, we are brothers we are not brothers! Saleem yafada azafafe yace and stay away from me you see what you get just now by coming to inda nake right, don t ever look for me yawuce zai koma ciki karaf Marwan yarike hannunsa, chak Saleem ya tsaya batare daya juyoba murya chan kasa yace why are you doing this Saleem? I don t care if you don t take me as your brother I take you as one and you will always be one, and I will never leave you alone ko stop coming to look for you or stop trying to change you and make you a better person than you are now just like d way I ve always done tun muna yara har mukaje university Marwan yadanyi shiru ahankali yace Abba almost had a stroke yau he fainted is BP is not doing good please come back home Kin magana Saleem yayi sai Marwan yasaki hannunsa yazagayo ta gabansa ya kalli fuskansa yace family is everything not club not club mate, all this are worldly thing, do you want to loose the only person daya rage maka a duniya? Saleem yadade yana kallon kwayar idanunsa sannan yace do you really think I care? Marwan yayi shiru yana kallonsa Saleem yace as long as mahaifina da mahaifiyata sun rasu kowama yarasu I don t care the world doesn t stop for no one, mutumin dayasa akai freezing account dina Saleem yadanyi murmushi yace dude that old nigga just turned me into a broke ass nigga ko biyar banda ita shine kuma you want me to go back home inmai uban mene ya mutu mana saime waye bazai mutu ba, dalla ka kyaleni zan koma cikin club yawuce ciki abinsa Marwan na kiransa Saleem Saleem kaman badashi akeba, Marwan ya tsaya yayi shiru kobadan maganan Abba ba is high time someone step up gadangadan and save Saleem and Saleem is super stubborn da maganganu hardly pierce iron heart dinsa so he also needs to act stubborn, hannunsa yakalla har lokacin yanada tag kawai saiya wuce yashiga ciki ba a hanasa ba yawuce saman batare daya kalli kowa ba Saleem harya zauna yaga Marwan yashigo takaici yakamasa zaiyi magana saiya fasa yaja pipe na shisha yanasha yana busarwa azuciye ta hanci da baki, Marwan yasami waje yazauna bangare daya wata karuwa tazo zata zauna kusa dashi yamata wani kallo takoma dasauri yadanyi tari kadan dan hayakin yafara damunsa amman yaki tashi Saleem ya lumshe idanu yana shan shisha mata biyu sukahau jikinsa suna shafasa ko ina, dayan na murza dick dinsa ta saman wando normally anamai haka yana jin dadi sosai amman Marwan dukya lalatamai mood babu abinda yakeji gashi sai tari yake every tari dayakeyi yanajinsa har kasan ransa amman yadake yanaso yagaji da tarin yawuce yafita da kansa yatafi. Tarin dayakeyi is not normal is like he s allergic to some substances dasuke smoking cus lungs dinsa were getting very tight yanaji, tari tari tari yafara kowa na dakin yajuyo yana kallonsa banda Saleem daya lumshe idanu but yadena shan shishan, chan Marwan yayi wani irin nishi kaman zaiyi amai yana fadowa daga kujeran bude idanunsa dasauri Saleem yayi yawani irin jefar da shishan dake hannunsa yataho da gudu baima tsaya wani abu ba dagasa yayi yakamasa bodyguard yatayasa suka fice har waje, Saleem yataba aljihunsa yana zaro key mota ya danna yana waige waige baiga motan daya kawoba kuma shi a motan David yazo dan baida ma kudin fuel body guard dake wajen ne yace abakin titi chan yayi parking kallon fuskansa Saleem yayi yace seriously! What a stingy nigga, 1m dinne bazaka iya biya a club ba ? suka shiga tafiya zuwa chan bakin titi Saleem yaga motan suka bude gaba suka sashi Saleem ya tsaya yana kallonsa a sume yake tarin ya tsaya but idanunsa a lumshe glasses dinsa ya zazzago, hannu yasa yazare glasses din ya ijiye gefensa ya tsare fuskansa da kallo yace look at who come to get me da just hayakin shisha ya bugar dashi haka, Lazy weak ass nigga yakama seat belt yasamai kawai ya rufe motan yazagaya ta dayan bangaren yashiga yazauna yarufe kofan ya kunna motan yana kokarin sa waka motan Mami ba waka yawani daki sitare yace what kind of car is this wayansa yadauka yayi connecting to motan yayi wani blasting waka ya kure volume sannan yaja motan da mahaukacin gudu yanabin wakan a buge yake fa but yasaba da shaye shaye da komin yanda yabugu idan yanaso yayi abu yana iyayi. Karan uban music yasa Marwan yashiga motsi ahankali saiya bude idanunsa dishi dishi yake ganin yashiga motsi hakan yasa Saleem yajuyo yakallesa yasa hannu yadauki glasses nasa yamika masa yace Hey blindy have your glasses hannu Marwan ya mika masa saitin inda yake ganin dishi dishin hannunsa, amman ba direction din bane, cire hannunsa Saleem yayi a sitari yajuyo yakama hannunsa yasamai glasses din, dasauri Marwan yasaka a idanunsa yakai hannunsa ya kashe music din dan kunnensa kaman zasu fita, Saleem yace wlh ko ka barmin wakana kona fasa komawa gidan yasa hannu ya kunna music din back, Marwan kawai ya kallesa da takaici ya kyalesa, Saleem yanabin waka yana rawa yana tuki, da ace Marwan matroracine da sai yayi kuka sabida matsiyacin tukin da Saleem keyi haka cikin ikon Allah suka kawo gida. Yawani danna mahaukacin horn Marwan yasauka zai bude gate amman gateman Musa harya fara budewa yasa masa hannu suka bude tare Saleem yayi ciki da motan wuraren 1:30 nadare, Mami da Abba na zaune a falon daganan sunajin kidan motan, maida gate sukayi suka rufe, Saleem yakashe motan yasauko abinsa yadan bi jikinsa da kallo 3 quarter ne ajikinsa da bakar singlet da sarka da dan kunne, Marwan yazo yadan kallesa saiya zare t shirt na jikinsa ya mika masa yace put this on cikeda Iskanci Saleem yace why? Kana tsoro bakaso nai breaking heart din Abbanka? Yana maganan yawuce abinsa yabar Marwan da riga a hannunsa maida rigan Marwan yayi yasaka yabi bayansa su Mami na zaune aka bude kofa Saleem yafara shigowa Marwan biye dashi Abba yabi Saleem da kallo tundaga kan wani dundumemen canvas dake kafansa da gajeren wando crazy ayayyage dawani shegen dan iskan singeleti da sarka a wuyansa da dan kunne, Saleem yakalli Mami da itama ke kallonsa jikinta ba karfi yace Hi Mams Mami tama kasa magana jikinta yayi la asar wlh ganin Saleem yakoma gogaggen maraji, Abba yamike cikeda fada yanuna Saleem from head to toe yace what is this Saleem? What is this? Me wannan a wuyanka? Mace kakeso ka koma? Kasan cewa Allah ya tsinewa namiji maisa kayan mata? Meya hadaka da sarka da dankunne, jibi yanda kake warin giya eh Saleem? Irin yanda niggas ke behaving yawani bude hannu yajuyo yakalli Marwan dake bayansa yace yooo! You see why I don t wanna come back, you see now ? Cikin tsananin fushi da bacin rai Abba yawani fizgosa ya juyo dashi yace ba magana nake maka ba wai kana dan musulmi gaba da baya kake shiga haka kaman kafiri? Cikeda takaici Saleem yace yooh wai menene aibun dressing dina Yays eh Wlh wlh Abba try his best to control his anger amman yakasa wai wato Yaya ne ma Yays yanzu, hannu yadaga a fusace zai dauramai mari dasauri Marwan yashiga gabansa Marin yasauka akan gefen wuyansa da side na kunnensa, Saleem ya kalli Marwan idanunsa sunyi ja Mami tace Alhaji dan