← Book details Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 87

Sashe 24

Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

without me baima jira amsan David ba yakatse wayan saiya kashe wayan gabaki daya ya ijiye gaban Marwan yacigaba da filling in form din, yagama tass yayi signning saiya mikama Marwan yace here Marwan yasa hannu ya karba yakalli komi saiya kalleshi yace are you sure you can do this Saleem? Rayuwa in a confined space tare da mutane da basu da lafiya, ba waya ba social media duk wani abu that makes you happy will be on stop this coming weeeks are you sure you can do this? ahankali Saleem yace yessss I can tashi Marwan yayi yace ina zuwa yawuce yafita, sake juyowa Saleem yayi yana kallon exact spot da Amirah was standing dazu kafin yamaida idanunsa zuwa gefen rigansa inda tarike da har lokacin yake nuna alamun tamukewa na hannunta, shafa wajen yayi yana mamakin menene dalilin dayake tunanin wacce duka duka yaganta acikin 5secs ne amman shine harya ke commuting kansa in this hospital just sabida yasami access na ya dinga ganinta what is wrong with him? Ya tambayi kansa dan baitaba yin abu kalan haka in his life ba wlh wlh, shifa mata basa gabansa he just like sex dazaran yasami kuma he s s fine saisa ko matan dayakeci ma yawanci karuwai ne yasaka CD yaci yabiyasu yayi gaba no emotions nor feelings attach kawai urge dinsa yake feeding, but yanda yarinyar nan tarikeshi just now da yanda ya duka ya kalli kwayar idanunta daidai tana bude idanunta suka hada ido wani kalan hasken sparks kwayan idanunta sukamai a zuciya har yanzu zuciyansa bugawa yake, bawai yanason yarinyar nan bane, shi he doesn t know but kawai he wants to see her again, her mouth, d way she acts, she looks so adorable and sweet like a baby he just wants to be seeing her koda bazata mai magana ba, shigowa Marwan yayi yakallesa yana maida kofan yarufe amman Saleem bai gansa ba tunani yake tsayawa yayi agabansa rikeda uniform nasa da canvas nasa ijiye kayan yayi akan cinyansa hakan yasa Saleem yayi firgigit ya farga ya kalli kayan da Marwan ya ijiye a gabansa, ahankali Marwan yace wat is wrong tell me, tunanin me kake ? You can back out idan you don t want to, girgizamai kai Saleem yayi yace no, I m just thinking of having one last drink kafin ka kwantar dani wani kallo Marwan yamasa hakan yasa Saleem ya kwashe da dariya yace just joking maida wukan Marwan yace change I have to check on my patients gyadamai kai yayi saiya mike Marwan yawuce yana hada file na patients dazai gani Saleem ya chanza tsaf, blue uniform din sunmai kyau sosai sun fito da muscles dinsa da murdadden hannunsa, Marwan yadan sauke ijiyan zuciya yace s go yayi gaba biyosa Saleem yayi suka fito tare yanabin ko ina da kallo suka wuce asalin ward ga patient dayawa dake falo wasu na games wasu ana basu magana wasu na kallo ga nurses da care takers dake kula dasu, yanzu shine yake willing ya kwantar da kansa a asibitin mahaukata just because he s curious about a particular person dayagani acikin sakan biyar? Is he okay? Kodai yarinyar aljana ce? Why is he doing this to kansa? Ward na maza Marwan yabude patients na wajen na ganinsa sukahau clapping Dr M, Dr M, murmushi Marwan yayi yace hello boys I have new mate for you sai sukahau dariyan mahaukata Saleem yana kallonsu gado ya nuna masa yace come sit ahankali Saleem yazo yazauna yana kallon mahaukatan dake kallonsa kaman zasu hadiyesa da idanu cikin whispering yace Marwan must I stay with them what if sukamin wani abu murmushi yayi yana karban hannunsa dan duba pulse nasa yace we keep our dangerous patient out of sight anyone you see nan is chill so calm down Dan ijiyan zuciya yayi yace where is your Dr he should be here my now daidai nan wani Dattijo Dr ya shigo ward din, Dr zaikai 40 yazo yace Hi Dr Marwan Assalamu Alaykum suka gaisa yace this must be my new patient yabude folder Saleem yace Hello Mr Saleem sunana Dr Dattijo but you can call me Dr D and I handle chronic drug addicts like you Patient na dakin suka kwashe da dariya Saleem na hade fuska ganin yanda Dr yakirasa da drug addict, Marwan dake kallonsa yahadiye murmushin dayake shirin yi, Dr yace the boys are laughing sabida duk yan hannu ne suma nan dakin shi ake kira da dakin yan shaye shaye haba zokaga dariya wajen patients din, Marwan yadanyi murmushi dan yawancin su likitocin mahaukata the reality is suma din mahaukata ne cus they always act like one idan sunason mahaukacin ya fahimcesu, ai treatment na dan shaye shaye shine ka nunamai kama fishi sanin kan shaye shaye, Dr D yace yau me kasha budemin bakin ka haaaaa Saleem afusace zai bude baki yayi magana kawai Dr Dattijo ya wangale masa baki unexpectedly yace good boy haaaaa da kyau nagani yayi maganan yana leka bakin Saleem daya bude Marwan yajuya yana daura hannu akan bakinsa yayi dan tari na tsabagen dariya dake cinsa, ture Dr Saleem yashiga yi Dr Dattijo yace no no, no pushing no pushing, do you want me nasa a daddaureka eh handsome boy, be a good boy you are doing a great job, bakin nan yasha shisha, 25% alcahol, wizo da maruwana last night tsaresa da idanu Saleem yayi jin duka abinda yafadi yashasu jiya Dr D yasake sa sai ya ciro wasu allurai yana injecting a drip yakama hannunsa gaban Saleem yadan fadi shida lafiyansa kalau jibi inda yakawo kansa yanzu me za a masa kallon Marwan yayi idanunsa Marwan ya kalla kawai yasan he s scared, he don t think tunda suka taso Saleem yataba rashin lafiyan da akai admitting nada a hospital ko drip ba a taba samai ba, sai yaji yabasa tausayi kuma kaman yafasa kar ayi, ahankali ya matso dab dashi Saleem yadan kallesa anatse Marwan yace m right here and I m proud of you tsaresa da idanu Saleem yayi, murya chan kasa Marwan yace thank you for doing this lumshe idanu yayi yana samai alluran canula saida aka gama yabude idanunsa, Dr ya saita komi yace I will be back in the next 30min Marwan yace thanks Dr Saleem ahankali yace I don t like him ahankali Saleem yace s the best Dr for you trust me yayi shiru shima Saleem haka, sai ahankali yace do you really think I can change? Gyadamai kai Marwan yayi yace Saleem yace why? Baka tunanin I will do all this rannan da aka sallameni nacigaba Shiru Marwan yayi yakallesa sai chan yace Saleem you re a good person much more than yanda ka dauka, I believe in you shiru Saleem yayi saiya sake lumshe idanu baice komiba, Marwan yace nurses zasu dinga zuwa suna dubaka idan you need me zaka iya cema any of them su kira maka ni, akwai tendency na treatment dinnan zai dinga saka feeling nuasuw da sauran su don t be scared is a normal think yana flushing toxins daga jikinka ne so akwai da nueasa feeling attach to it, I have other patients zan gansu kafin natafi g da I will come check on you ahankali Marwan yace when is break, As a Muslim lokacin salla you can request for acire maka drip kaje kai salla we have mosque anan cikin lobby, saikuma every inhar babu wani treatment da akeyi 8-9 ana fito da all patient suyi little minor exercise then breakfast therapy class, health education class, piano class etc depend on wanda aka saka you are free to walk around the premises garden as long as lafiyanka kalau Gyadamata kai yayi Marwan yayi shiru yana kallonsa yace lemme go gyadamasa kai yayi tashi Marwan yayi yace later boys yawuce yafita Saleem yabusa da kallo. Baije office nasa ba dakin da Amirah ke ciki yawuce yabude kofan ahankali ayanda ta kwanta dazu ahaka yazo ya sameta amman tayi bacci hulan kanta ya zame gashinta yafitoo tsayawa yayi yana kallonta gabansa kawai yashiga bugawa non stop sai yajuya dasauri yabude kofan yafita daga dakin yarufo mata, yashiga ward. Tayi bacci sosai maybe harda magungunan datakesha wuraren 6 na yamma ta farka yana bude idanu ahankali har idanunta suka budu tarrr shiru tayi tana kallon kofa Ammi take tunawa da Miemie she s really really missing Ammie da batamasan yaya zatayi ba saita tashi zaune da tana kallon kofa Ammi ta tuna tana wani nishi sama sama tana tunanin one of the measure thing dabata iyaba is expressing abu rashin iyawan da bata iyaba saisa duk lokacin da abu yataso mata saidai kanta yadinga mata kaman zai fashe tarasa sukuni tana numfashi wani iri, she feels suffocated acikin dakin nan, mikewa tayi tana tafiya wajen kofa tanaji kaman ana rike mata numfashi da wuya ta taba kofan saitai knocking kofan bakinta na furta Ammi ahankali, buga kofan tafarayi Ammi Ammi, saita shiga jijjiga kofan tana bugawa da karfin gaske kaman zata balla kofan daidai wata nurse tazo zata wuce jin yanda take buga kofan saita tsaya ta kalli room number saitace stop banging kofan man haka you are disturbing other patients Amirah taki denawa hakan yasa tashiga bude kofan tana budewa Amirah tazo zata fito nurse din tace ina zak? Ihu Amirah ta kurma ta turata saita shiga tafiya nurse din na danna wani bell Amirah tashiga tafiya da sauri kanta akasa hannunta daya takai baki tana ciza tana fadin Ammi murya kasa kasa kana ga gashinta na lilo, Iyawo ne tasha gabanta tace ina zaki tsayawa Amirah tayi jikinta nawani kalan bari saita kurma ihuu patients dake lobby duk aka juyo Amirah tawani juya ta kwasa da gudu Iyawo tabita, hanyar kofa data gani dake kai mutane compound tayi daidai zata fita Saleem na kokarin shigowa Iyawo na biyota Amirah na ihu tana gudu towards him gashinta nawani irin lilo kirjinta na bouncing sosai dudda free kaya ke jikinta amman kana gani, numfashin Saleem tsayawa yayi chak yanajin wasu kwari masu danyi dake motsi na yawo acikinsa ganin fuskanta ko kadan Amirah ma bata lurada shi ba she s just running screaming tana waigawa baya tana kallon Iyawo dake biyota
Chapter 24 · 0% Book details