Sashe 12
Baccin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
her heart beat especially idan tai recognizing condition da situation datake ciki , daura manya manyan idanunta gajiyayyu that looks very lazy tayi akansa, da farko dishi dishi take gani but slowly idanun suka fara washewa taga wani kyakkywan mutum da farin glasses ke kan idanunsa yana kallonta, yana sanye da farin labcoat ajikinsa bugawa kirjinta yayi kanta na wani ringing bell tana tuna komi daya faru tundaga jiya zuwa yau, kaman taga dodo tawani irin kulle idanunta ta yunkuro zata tashi da kyar dan ba karfi alluran daya mata na slowing karfinsu down, tazare hannunta dake kan nasa da sauri tareda ture nasa dake jikinta ta kabar da hannunsa da bak n sthethoscope din zata taso saiya matsa ahankali taking 2step back ya tsaya batare dayace anything ba. Cikeda karfin hali Amirah ta sauka daga gadon da saita jujjuya tanabin dakin da kallo kwata kwata batai recognizing environment datakeba, bataga Ammi ba, bataga Miemie ba, saitin Dr Marwan ta kalla amman bata dago kai takalli fuskansa ba wani tsoronsa taji tanaji saita duka ahankali sai kawai tashige karkashin gadon tai facing bango jikinta kawai yahau rawa, zuciyanta da kirjinta na bugawa, taji kawai batada kwanciyan hankali tahau yarfe hannu bakinta na motsi tafara murza hannayenta a cinya lips dinta na motsi tana kiran Ammi da bama aji at all. Ammi! Ammi! Ammi! EPISODE 8 Ahankali yadan sauke ijiyan zuciya gently yace bring her food and snacks dasauri Nurse Nucy tace saita juya ta tafi, zare stethoscope din Marwan yayi daga kunnensa yatura a aljihun labcoat dinsa saiya duka ahankali daidai gaban gadon dasauri Amirah takara mannewa da bango jikinta na kakkarwa tana murza hannayenta sosai, calmly yake kallonta dudda ta sauke kanta kasa gabaki daya, her lips are moving tana wani irin strange wasa da fingers nata na nervousness, tana mummurza hannayen, ahankali very calmly da tattaushiyan murya trying to get her to calm down yanuna kansa yace My name is Dr Marwan! yayi dan shiru yana kallonta, yakara tausasa murya yace I am here to make you feel better yayi shiru yana nazarinta nothing changes in abinda takeyi, sake rage murya yayi yace I will not hurt you and nobody will hurt you here, can you tell me your name? Duk yayi maganan yana kallonta, reaction dinta ma doesn t look like tamasan akwai wani awajen banda ita, kaman batasan Allah yayisa awajen ba and yasan taji komi, ahankali yace Kinsan sunanki ? Still shiru, dan ijiyan zuciya kadan Marwan ya sauke, da voice na nuna tsantsan kulawa yar karama yace meke miki ciwo yanzu ? Still shiru Amirah taki kallonsa but tanajin komi yake cewa kirjinta kawai ke bugawa, gawani kamshi dayakeyi dake shiga hancinta wanda takeji kaman tabude baki taci kamshin sabida yanda kamshin keda dadi, daidai lokacin nurse tashigo da tray na abinci rice and stew da egg, sai bowl na fruits, da bowl na biscuits tazo wajen ta duka tace ga abinci Dr hannu yasa yakarba yakalli abincin sai yadauki spoon din yajuya rice din da stew din sannan ya kai abincin gabanta ya ijiye yana kallonta yace wlh kaganta zaka rantse batamasan akwai mutane awajen ba, Nurse tace ohh my God, non verbal patient are the hardest to deal with Dr If there s one thing he s sure of is bazata ci this food ba no matter what, gashi tasauke kanta kasa hannunta kawai ke rawa and he s hearing the sound of her breath which is not really clear she s tense, mikewa yayi ahankali saiya dauki iPad dinsa yayi rubuce rubuce yabama nurse din yace get everything from the pharmacy gyadamai kai tayi saita wuce tafita shikuma saiya tsaya ya dauki folder nata yabude yana karanta condition dinta again for the second time tunda aka kawota, she s sick, she s traumatized, she s non verbal all 3, but this morning Mamanta bata yarda ya kwantar da itaba why in the evening Babanta yakawota dawasu kattai a daddaure? Her Mother doesn t look like wacce zatabar maza su kakkama mata yarinya haka, kaganta kasan she protects yarinyar nan with everything she got, did something happen to her Mom? Is that what triggers her? Saiyadanyi shiru yakalli karkashin gadon, he doesn t wants to think much, all that matters is his patient not her family, he will do everything he can to help her, she needs food if she s refusing to eat he needs to go for option B abata abinci ta drip cus she needs treatment this temperature and everything ya sauko kafin yafara treating underlining condition nata which is her mental issue. Yana tsaye awajen nurse din tashigo da everything daya aika wani bell dake kusa dashi ya danna within seconds saiga wata babbar kosasshiyar katuwan mace sanye da uniform tace Dr M which patient do you need help with? Naga you paged me ? Karkashin gadon ya nunamata dasauri tace Ohhkay let s see what do we get here saita wuce taduka karkashin gadon tana kallon tray na abinci tace laaaaaa bataci wannan abincin mai dadi ba Nurse dake tsaye gefenta tace bataci ba Iyawo Iyawo tadauki plate din tamikama nurse din ta karba sannan takalli Amirah datake kara matsawa tana mannewa da bango Iyawo tamika hannunta tace zo kinji we will take good care of you here don t be afraid uhnn Pretty girl tai maganan daidai tana daura hannunta kan cinyan Amirah, Amirah ta kurma ihu kaman wuta ya tabata. Ahhhhhhhhhhhh! Marwan ya kallesu, ta wuntsila kafafunta takai hannunta zata cire hannun Iyawo, cikin asalin experience Iyawo takama hannu kawai tashi daya tajawo Amirah tana murmushi Amirah na kokawa da ita, Iyawo tadagata Amirah takara daburcewa tahau ihu sosai ihunta kaman zai fasa musu kunne tana kokawa gashi batada karfin ma, hakan yasa Marwan yajuyo yakallesu ahankali yanda Iyawo tadagata kaman yar baby tadaga, daurata tayi akan gado, tawani dirko daga gadon Iyawo zata kamata ga mamakinta kawai tai kan Marwan agigice zata fada jikinsa, baya yakoma dasauri Amirah tayo kansa zata shige jikinsa dawani irin sauri Marwan yakawo hannunsa gaba strictly yace Chak Amirah ta tsaya gabanta na faduwa saita koma gefensa ta tsaya dab dashi takai hannunta takama kasan rigan labcoat nashi tarike gam tana numfashi da sauri da sauri kaman kirjinta zai fito, daga Nurse har Iyawo suka kalli yanda tarike labcoat din Dr da yanda ta tsaya a gefensa looking petite. Ahankali yashiga tafiya batare daya sa tasaki rigansa ba har zuwa wajen gadon tabiyosa gadon ya nuna mata yace ahankali Amirah ta zauna tana rikeda labcoat dinshi sosai, cikeda lallabawa yace bani hannunki ko kallonsa Amirah batayiba balle yasaran zata basa hannunsa, batare daya kalli su Iyawo ba yace I need her hand matsowa Iyawo tayi wajen ihu tayi sosai Marwan yabata hannunsa daya saka gloves yace give me ur hand then idan bakiso ta tabaki boye hannunta tayi abaya cus ta tsani anything allura hakan yasa Iyawo tazo wani tasowa Amirah tayi zata fado jikinsa dasauri yadan matsa baya Iyawo takamata wani irin ihu take tana kokawa zata fita daga jikinta, Iyawo tace kina tsoron allura, hannun Dr ba zafi, tsaya amiki kihuta kema kiji sauki kinji yarinya gyaramai hannunta Iyawo tayi tace you can do it now Dr takowa yayi yamatso this time bai kalli fuskanta ba dan baiso tabasa tausayi ahankali yasa alluran yadan kalli fuskanta tama rage shure kafa tagaji sosai kuma da alamu bataji zafi ba, sai ijiyan zuciya take gashin goshinta ya mammanne sabida zufa datayi daga dan kokawan datayi, dauke kansa Marwan yana setting drip din yayi yace can you get her a cap for her hair, idan tai bacci change her to hospital uniform Iyawo tace toh Doctor M within few minute ya gama fixing mata drip yasa allurai a ruwan duk Iyawo na rike da ita tadena ihu amman sai numfashi take sama sama tana wani irin ijiyan zuciya dake fitowa sosai irin na yanda yara suke, Marwan yace kwantar da ita kwantar da ita Iyawo tayi Amirah ta kwanta lamooo idanunta na lumlumshewa, Iyawo tadan leka fuskanta tace s asleep lemme get her uniform da cap saita wuce tafita, ahankali yakai hannunsa saitin hancinta yana kallon agogon hannunsa yana noticing breath nata murya chan kasa yace you need to calm down yayi maganan still hannunshi na wajen yanason nunfashinta ya daidaita, lumshe idanunta ruff tayi numfashin yakoma yana fita ahankali hakan yasa ya maida hannunsa yadauki folder nata yayi rubutu sannan yajuya yafita daga dakin yashiga another room, daya daga cikin ma aikatan dake aiki a wajen tace t tell me yanzu wannan ma da Babanta yakawota yagudu Dr M ne zai biya kudin? Dayan tace shine mana, da a komar da patient gwara yacire kudi daga aljihunsa yabiya wlh bantaba ganin selfless Dr irinsa ba, yau shekaru kusan 20 ina aiki a asibiti duk sukai hmm suka wuce. Wajajen magrib Marwan yafito daga office nasa yadauro alwala, idan yatafi sallan magrib baya dawowa, ward yashigo direct 441 yashiga yana bude kofa ahankali, night nurse yagani tanama drip da ke shiga jikinta next injection daya rubuta amata at that time, an chanza mata kaya zuwa blue uniform dinsu wanda yake riga da wando an dan rufa mata bargo sannan an saka mata wani dark blue hula daya zauna akanta yayi kyau, kallo daya yama fuskanta hakan nan kawai yasami kansa da cire idanunsa daga kanta da sauri, ya makala sthethoscope a kunnensa yana duba pulse nata sannan yakalli nurse din, yace I will be going home now be checking on her after every 30min, if anything come up akirani dasauri tace yess Dr, saida safe baicemata anything ba yajuya haryakai kofa ya tsaya saiya juyo yadan kalleta sannan ya kalli nurse yace get blanket from my office cover her dasauri nurse din tace yes sir yajuya yafita tabisa da kallo tama mamakin meya sami dan karamin zanin gadon da aka rufa mata dayace adauko bargo daga office nashi, are they related? Saikuma ta kauda tambayar tawuce tafito he never lock office nasa hakan yasa ta shiga wani bargo mai kyau da taushe na Hermes ne akan kujeran sa sai ta dauka tafito daga office din. EPISODE 9 Masallacin yashiga yabi jam i akayi magrib sannan yafito yashiga mota, yadanyi jimmm