Sashe 94
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" Saboda ba sayar da su ake ba shiyasa da kin so sai ki zubosu without any strong reason, baki tsoron su k'are?" yay Maganar idonshi akanta aikuwa kaman tana jira kawae sai tasa mashi kuka harda shashsheka, bud'a ido yay alamar mamaki sai kuma ya mik'e ya d'auki laptop d'in ya maida ita dakin daya daukkota bayan ya fito wurin tv ya nufa ya daukko tissue box yazo gabanta, yagowa yay ya mik'a mata bayan ya kira sunanta ta d'ago idanunta sun d'an yi ja gashi duk ta 6ata kwalliyarta, fuskarshi a sake cikin cool voice dinshi yace "Wipe ur tears, ina maki wasa ne ai yanzu zamu tafi dama am just waiting for u to wake up" hannu ta mik'a ta amshi tissue ta fara goge idonta tanayi tana d'an kallonshi ganin ya kafeta da ido,
" Zan sha ruwa" ta fad'a a sanyaye,
" Owk " ya furta kafin ya aje box d'in kan c-table ya juya ya nufi inda fridge yake, bottle water da lemu fanta ya d'aukko ya dawo ya mik'a mata ta amsa tace ta gode, bud'e ruwan tayi ta d'an sha har zata aje yace su tafi dashi ko zata bukata ta amsa da to, daga haka yace zasu iya tafiya ta mik'e tabi bayanshi, yana gaba tana biye dashi suka fito harabar gidan, bata yi tunanin zuwa gaida hajiya ba don tasan ba lalle inta tashi ba, bayan sun hau mota sun fitane ya kira wata mai suna Nana a waya ya tambayeta wurin salon mai kyau tace zata turo mashi Address d'in mai yi masu yay rejecting call d'in bayan yace mata thanks, ba wani 6ata lokaci ta turo mashi ya duba dama bai aje wayar ba tana hannunshi, aje wayar yay ya dan juya ya kalli Fatuu da tunda suka fito batai magana ba ta kwantar da kanta tana ta kallon hanya ta glass d'in kofa, maida idonshi yay kan hanya yaci gaba da driving bayan wani d'an lokaci suka k'araso wurin wanda bene ne dauke da jerin manyan shaguna a sama da kasa, acan gefen benen ya hango shagon da aka turo mashi mai dauke da sunan MAMAN ABDUL BEAUTY SALOON, hayewa yayi sama ya parker motar acan gaban shagon tun kafin ma ya kashe sai ga wata mata mai kiba tana sanye da doguwar rigar atamfa mai gajeran hannu kanta daure da kallabi ta nufo Motar da sauri fuskarta dauke da fara'a da gani an sanar mata game da zuwan su ne, daidai lokacin da suka bud'e Motar ta k'araso tana ta faman washe baki cike da girmamawa tace ma haisam " U'r welcome sir, Nana told me about ur coming" jinjina mata kai yay ta shiga gaidashi tana ce mashi ya ibada, dama itama musulma ce amman bayerabiya ce, bayan sun gama gaisawa ne yay mata bayanin yadda yake son gashin yayi amman bai son asaka mata relaxer, da sauri tace mashi kar ya damu hakan aikinta ne zata yi mata yadda yake so insha Allahu, kallon Fatuu tayi dake tsaye jikin kopa tace su shiga ciki, saida ta gaidata kafin ta bar jikin kopar ta rufeta har zata bita ta juyo ta kalli haisam tace " Ya Handsome kai bazaka shigo ba?" girgiza mata kai yay yace "kije zan jiraki cikin mota" jinjina mashi kai tayi ta juya matar na tsaye ta kama hannunta suka nufi shagon, komawa yay cikin motar ya rufe, kwantar da seat din yay ya d'an kwanta yana cigaba da sauraron karatun Alqur'anin da dama tunda suka taho ya kunnashi, Bayan kaman minti goma sha biyar da shigar su Fatuu cikin shagon kawae sai gata ta fito da gudu kanta duk an nad'a mata rollers yayi kaman an kifa mata d'an kwando, tana fitowa matar ma ta biyo bayanta da yar sassarfa don bata iya yin gudu saboda kiba a yadda ta biyotan sai kace giwa ta biyo yar akuya, side d'in driver ta nufa lokacin idanun Haisam na a lumshe saidai yaji ana kokarin bude kopar, da sauri ya ware idanunsa koda yay arba da Fatuu ba arziki ya tashi zaune ya fara kokarin fitowa daga cikin motar don har ta bud'e kopar, tun kafin yace wani abu matar ta riga cewa "Sir, she refuses to stay in d dryer" maida idonshi yay kan Fatun dake ta hura hanci ta kumburo baki lokaci guda takaici ya rufeshi, kallon matar yay yace taje kawae ta amsa mashi da okey kafin ta juya, kallon kallo suka shiga yi da ita yama rasa mi zaice kawae sai ya juya ya tada seat d'in motar ya shige tare da jawo kopar ya rufe, tsaye tayi awurin can kuma sai ta zagaya a d'arare ta bud'e kopar ta shiga ba tare da ta rufe ba, shiru tayi tana binshi da ido ya d'age kanshi sama ya lumshe idanunshi, bayan wani lokaci ganin bai tanka mata ba yasa ta kira sunanshi "Ya Handsome" shiru bai amsa ba hakan yasa ta k'ara kiran sunanshi sai lokacin yace mata taje su cire rollers d'insu tazo su tafi, jin hakan yasa tace " Fushi kai....." tun kafin ta k'arasa a fusace ya juyo yace "A'a ba fushi nayi ba tunda ni dutse ne, an gaya maki bani da abun yi ne da zaki sa in kawo ki wuri and ki k'i yarda ayi maki, ko kuwa ance maki bana jin azumin bakina ne da zaki sa in wahalar da kaina, tell me did i brought u here ba tare da amincewarki bane da zaki nemi tozarta ni!!" zaro ido tai jin yadda yake mata Magana a kausashe daga ji ranshi ya matukar 6aci sosae don ko lokacin da ya mareta bata ga irin bacin ran dake fuskarshi ba ayanzu,
" U are wasting my time Kije su cire abubuwan su don inada abun yi" ya sake fad'a a fusace aikuwa sai ta rushe mashi da matsanancin kuka acikin kukan ta fara fad'in "to ai ba hakanan nak'i yarda ba ko, ba ji nayi abun yana da zafi ba ni kuma ina tsoron kada ya guntile man kai tunda ai ban ta6a shiga irinshi ba ko, shine za kai ta man fad'a", still yay yana kallonta sai kuma da ta yi Magana ya tuna da wacece ya kawo wurin hakan yasa ya daidaita yanayinshi calmly ya kira sunanta cikin muryar kuka tace " Na'aamm",
" look at me Zarah" a hankali ta d'ago ta kalleshi fuskarta sha6e sha6e da hawaye, hannu yakai ya bud'e glove box ya ciro mata tissue yace ta goge fuskar, amsa tayi ta fara gogewa tana sakin ajiyar zuciya,
" Do u think zan kawo ki inda za'a cuceki ne?" ya tambaya bayan ta tsagaita da goge fuskar, girgiza mashi kai tayi alamar a'a,
"Then miyasa kike tunanin dryer d'in zai cire maki kai ne or what?" cikin disashshiyar Murya tace " to ai kai Namiji ne baka san ya abun yake ba" d'an girgiza mata kai yay yace "Nima ina dashi ai, amman nawa na hannu ne, yana busar da gashi ne kawae bai cire kai" d'an yamutsa fuska tai irin bazaka gane d'innan ba tace "to ai kace naka na hannu ne kaga ba irin wannan k'aton bane, shifa wani iska mai mugun zafi yake busowa" d'an Murmushi yay yace "Zarah duk d'aya ne ai, kawae iskan zai drying gashi ne ba zai cutar dake ba, kuma ko ni bansan irinshi ba ai Sisters d'ina na zuwa ana yi masu amfani dashi kuma bai ta6a cire ma wani kai ba saidae ya gyara gashin ya koma irin yadda kike so",
" A can Abuja" ta tambayeshi ya d'aga mata kai alamar eh, shiru tayi ta kafeshi da runannun idanu hakan yasashi cewa " in baki so kije su cire rollers d'in sai mu tafi kawae" jin haka yasa tace "to amman ai fushi zakai?" tayi Maganar fuska a kwa6e,
" bazanyi fushi ba but bazanji dad'i ba saboda kin nuna kina sone na kawo ki and bazaki k'ara nuna kina son abu ba inyi maki" yay Maganar ba alamun wasa, ta6e baki ta fara yi tace "to bari inje ayi man" shiru bai tanka mata ba saidae idonshi na akanta,
"Kaji" ta fad'a ganin baice komae ba, jinjina mata kai kawae yay ta juya zata fita sai kuma ta juyo tace " zafin bazai man komae ba dae ko" gyad'a mata kai yay ta sake juyawa ta fita daga cikin motar, shima fitowa yay ya d'aura hannuwanshi asaman Motar yana kallonta, nufar shagon tayi tana yi tana waiwayenshi ahaka har ta shige.......
ALBISHIRUNKU MATAN AFRICA DA KEWAYE SHAHARARRAR MAISAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI DA MAMAN HAIDAR TANA YIMAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE AFADIN NIGERIA DA NIJAR, KARKU MANTA MACE MAI GYARA BATA BORANCI💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃08040448621
Akwai zafafan kayan mata masu matukar kyau da arha cikin sauki zamu aika miki da kayanki cikin aminci da yardar Allah su isa har inda kike ba cuta ba cutarwa karku bari abaku labari.
Muna kawo kalolin ingantattun kaya kamar haka 💥💫💥💫👇👇👇👇
1-Maganin sanyi
2-Maganin gyaran nono
3-Maganin hips
4-Akwai gumba kala kala
5-Maganin matsi masu ciko da gaba ki koma kamar budurwa
6-Kalolin garirrika masu bawa mace ni'ima da jimawa ajiki yana aiki
7-Akwai tsumi sha yanxu magani yanzu
8-Akwai jigidar sirri kala kala
Sannan kuma muna dahuwa kamar haka 💥💫💥💫👇👇👇👇
1-dahuwar kaza
2-yan shila
3-ciccibi
Dadai sauran su.Abubuwa dayawa gaskiya bazasu lissafu bah saboda lokaci maiso ta bini PC don ganin Kalolin kayan da muke dasu 08040448621,
ALLAH YAYI MAKI KIMA DA DARAJA AMATSAYINKI NA MACE👰,KADA KI WOFINTAR DA KANKI A WURIN MIJI SABODA RASHIN GYARA KAI, BURIN MAMAN HAIDAR KO WACE MACE TA ZAMA TAURARUWA⭐YAR LELE AGUN MIJINTA😍 SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI🤝
*💖A SANADIN MAKWABTAKA💖*
_A heart touching story of Love and Destiny_ 💔
*Mallakin*
⬇️
*🌹ZAINAB LALUH*📲✍
_~(Oummu imam)~_
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*
5️⃣8️⃣
.…...Yana ganin ta shige cikin shagon yay wani murmushi dama tun farko yadda ta fito da kan yaso bashi dariya ta wani bangaren, komawa yay cikin Motar yaci gaba da jiranta,