← Book details Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 137

Sashe 127

Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"She must be Fatuu yar gidan Ya Haisam" Nameer ya fad'a yana nunata da yatsa gaba d'aya suka sa dariya Mubeen na Fad'in "U guessed right" itama Fatun murmushi take mashi ya nufi hannun kujeran da take ya zauna yana mata Murmushi yace "saukan yaushe yar fillo" d'an tura mashi baki tayi yasa dariya dama yaji bata son sunan tace mashi bada dadewa suka dawo ba,
"To ya rugar kuma ina tsarabarmu" yay Maganar ya d'age gira kaman yadda haisam ke yi, nuna mashi ledan abubuwan dasu Hajiya kesha tayi tace "ga tsaraban can" kallonsu yayi kafin yace "yo nida zanga Fura da Nono sai inga wanccan tarkacen" tace "ai suma za'a kawo su sai gobe" jinjina mata kai yay yanata dae yi mata Murmushi, Mubeena ce ta nufi Farha da tunda taji cewa itace Fatuu ta sadda kanta tana latsa wayarta tana zuwa wurinta tace "Sis Farha this's Fatuu we ave been told about" banza tayi mata kaman bata ji abunda tace ba har saida ta k'ara maimaita mata tana ta6ata aikuwa ta daka mata tsawa tace "leave me alone twin" yadda tayi Maganar har saida suka kalleta gaba d'ayansu, ta6e baki Mubeenar tayi sanin halinta yasa Hajiya tace mata ta kyaleta ana haka Haisam ya shigo shima k'ananan kaya ne jikinshi kafarshi na sanye da wasu slippers masu kyau da alama ba nisa sukae ba fuskar nan tayi wani Fresh ai twins na jin Muryarshi yayi sallama suka nufeshi atare da gudu suna cewa "Ya Haisam Fatuu has came back" sukae Maganar suna nuna mashi Fatun da itama idonta na akanshi ta guntse dariya da tafin Hannunta, kamo hannuwansu yay suka shigo cikin falon fuskarshi a sake da d'an Murmushi, mik'ewa Jidderh tayi ta nuna mashi kusa da Hajiya yaje ya zauna ita kuma ta koma saman hannun kujera tana facing inda Fatuu da Nameer suke Hajiya tace "ga Mutuniyarka fa an dawo sun dae sha wahala wai mota ta lalace masu a hanya tun Asuba sai da daren nan suka k'araso" d'an jinjina kai kawae yay kafin ya kalleta calmly yace "kun dawo lafiya?" tana ta sakin murmushi tace "Lafiya lou" nan ma jinjina kan yay kawae, Mubeen ne ya nufi wurin Fatun ya jawo ledar data k'ank'ame ta hana kowa ganin abunda ke ciki yace "ki bashi to" d'an harararshi tayi Hajiya dake dariya tace "atoh tunda ya dawo ai yanzu sai abashi muga abunda ke ciki ko, wai tsarabar kace tun d'azun ta kankame ta hana kowa gani" ta k'arasa idonta kan Haisam d'in shidae d'an Murmushi kawae yay, ganin Mubeen d'in yak'i kyaleta yasa ta mik'e taje gaban Haisam d'in ta mik'a mashi ya amsa ya furta mata "thanks",

"Ya Haisam open it let's see what's inside" twins da suka k'agara su ga mike ciki suka fad'a, a nutse ya bud'e ledar ya fiddo abunda ke ciki, kayan fulani ne riga da hula kala biyu farare da kuma Navy blue kalan na jikin Fatun sun sak'u sosae da gani masu kyau da kud'i ne, d'an Murmushi yay ganin kayan duk suka hau cewa ya gwada don Allah suga yadda zasu yi mashi, shiru yay kaman bazai gwadan ba can ganin sunata rok'onshi yasa hannu ya cire rigar jikinshi k'irar karfinshi ta bayyana muraran don ma akwae farar singlet a ciki, masu duhun ya fara sawa lokacin da ya d'aura hulan akanshi wani ihu da sowa suka sa suna fad'in wllh yay bala'en kyau Nameer yace "gaskiya da sakel wllh ban yarda ba nima dole a bani irinsu" Fatuu dake dariyar jin dad'i tace" to ai bansan kana nan ba shi kadae na kawo mawa" yace dole tasan yadda zata samar mashi shi dae ya d'auki wayarshi iphone yace bari yayi mashi hotuna, da farko k'in yarda yay saida Hajiya tasa baki sannan ya bari ya fara yi mashi hoton suka ce ma Fatuu ta zo ayi masu tare tunda kayansu iri d'aya ne ta matsa akayi masu, Wow shine kowa ke fad'i don ba k'aramin kyau pic din yayi ba ba kamar da yake kan Fatun ba kallabi kitson fulaninta sun zubo, hotuna suka ci gaba da yi harda su twins da Jidderh da Nameer ita dae Farha ko ci kanku bata ce ba amman ta kan d'an d'ago ta kallesu, bayan ya cire masu duhun yasa fararen suma dae sun amshe shi sosae hakan ba k'aramin dadi yayi ma Fatuu ba tana cikin yin d'an tsallen Murna kawae taji an tadiyota tayi baya ta fad'i da6ar a kasan Carpet ba karamin buguwa tayi ba har saida ta yarfa hannu tace washhhh, tsit kake ji wutar kowa ta d'auke duk suka maido hankalinsu kan Fatuu daketa faman yarfa hannu sai kuma suka maida kallon kan Farha data d'aure fuska tamau tana hararar Fatun,
"What's that Farha!" Hajiya ce tayi Maganar da d'an tsawa don daga kallon da Farhan kema Fatun suka fahimci abunda ya faru, jin Farhar tayi shiru ne yasa Hajiya maimaita Maganar Farhar tace "ta take man k'afa" a fad'ace tayi Maganar had'i da mik'ewa tana yamutsa Fuska ta nufi hanyar Bedroom walking slowly ita ala dole kafan ciwo take mata, bud'a ido Fatuu tayi alamar mamaki baki bud'e jin abunda Farhar tace wanda tasan ita dae bata taka ta ba suma sauran yan cikin falon kallon suka bita dashi har ta shige Corridor Nameer ne ya matso wurin Fatun ya mik'a mata hannu alamar ta kama ta tashi bin shi da ido tayi kaman zatai kuka ya jinjina mata kai alamar ta tashin, kama hannun nashi tayi ya d'agata ta mik'e suka nufi kujerar da suka zauna da farko ya zauna a kusa da ita yana ce mata sorry suma sauran hak'urin suka shiga bata su twins suka zo gabanta suna tatta6ata suna cewa "Sorry sis Fatuu Aunty Farha is wicked" duk abun nan Haisam na zaune shiru bai ce komae ba saidae daga yanayin fuskarshi zaka fahimci bai ji dadin abunda ya farun ba duk yadda taso kar tayi kuka ta kasa daurewa abun yayi mata ciwo gashi jikinta yayi sanyi don ta fahimci bata samu kar6uwa a wurin farhar ba dama d'azun taga yadda ta kwatsa masu twins tsawa da suna nuna mata ita, sharrrr kwalla suka fara zubo mata da sauri ta duk'ar da kanta Nameer nata bata hakuri yana k'okarin goge mata hawayen saidae ta hana, harda Hajiya da jidderh keta bata hakurin can ta mik'e tsaye cike da nuna damuwa Nameer yace "ina zaki?" a hankali tace "gida" mik'ewa yayi ya kama hannunta yace "muje in raka ki to" suna niyyar tafiya Haisam ya d'aga mashi hannu alamar dakatar dashi ba tare daya ce mashi komae ba, tsayawa yayi yana kallonshi haka ma Fatun, hannu yasa ya cire rigar Fulanin jikinshi ya maida tashi kafin ya mik'e idonshi akan Fatun yayi mata alamar su tafi da kanshi Nameer ya saki hannun nata ta bi bayan Haisam da yayi gaba duk suka bita da kallon rashin jin dadi Hajiya tace "Kiyi hakuri Fateema kinji, taji zafi ne shiyasa har tayi maki hakan" kai kawae ta d'aga mata suka fice, suna Fita Hajiyar ta mik'e ta nufi hanyar Bedroom rai 6ace duk da ita tayi zaton da gaske takata Fatun tayi amman don mi zata yi mata haka, jiki asanyaye Jidderh ma ta nufi hanyar Bedroom su twins suka bi bayanta suna kunkunin Aunty Farha muguwa ce ya rage Nameer ne kad'ai a falon idonshi akan tv sai dai can k'asan zuciyarshi wani irin takaici ne ya turnuke shi lokaci bayan lokaci yake jan tsoki..............

ALBISHIRUNKU MATAN AFRICA DA KEWAYE SHAHARARRAR MAISAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI DA MAMAN HAIDAR TANA YIMAKU ALBISHIR DA CEWA ZAKU IYA SAMUN KAYANTA ADUK INDA KUKE AFADIN NIGERIA DA NIJAR, KARKU MANTA MACE MAI GYARA BATA BORANCI💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃08040448621
Akwai zafafan kayan mata masu matukar kyau da arha cikin sauki zamu aika miki da kayanki cikin aminci da yardar Allah su isa har inda kike ba cuta ba cutarwa karku bari abaku labari.
Muna kawo kalolin ingantattun kaya kamar haka 💥💫💥💫👇👇👇👇
1-Maganin sanyi
2-Maganin gyaran nono
3-Maganin hips
4-Akwai gumba kala kala
5-Maganin matsi masu ciko da gaba ki koma kamar budurwa
6-Kalolin garirrika masu bawa mace ni'ima da jimawa ajiki yana aiki
7-Akwai tsumi sha yanxu magani yanzu
8-Akwai jigidar sirri kala kala
Sannan kuma muna dahuwa kamar haka 💥💫💥💫👇👇👇👇
1-dahuwar kaza
2-yan shila
3-ciccibi
Dadai sauran su.Abubuwa dayawa gaskiya bazasu lissafu bah saboda lokaci maiso ta bini PC don ganin Kalolin kayan da muke dasu 08040448621,

ALLAH YAYI MAKI KIMA DA DARAJA AMATSAYINKI NA MACE👰,KADA KI WOFINTAR DA KANKI A WURIN MIJI SABODA RASHIN GYARA KAI, BURIN MAMAN HAIDAR KO WACE MACE TA ZAMA TAURARUWA⭐YAR LELE AGUN MIJINTA😍 SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI🤝

*💖A SANADIN MAKWABTAKA💖*

_A heart touching story of Love and Destiny_ 💔

*Mallakin*
⬇️
*🌹ZAINAB LALUH*📲✍
_~(Oummu imam)~_

Littafin A Sanadin Makwabtaka Kashi na Farko wanda nayi shi a kyauta yazo karshe, Ga mai bukatar cigaba da karanta kashi na biyu wato Book 2 zai biya kudin karatu Naira 300 kacal ta wannan Account din👇

1509618776
Zainab Bature
Access Bank

Za'a turo da shedar biya ta daya daga cikin wadannan Lambobin wayan ko kuma tuntu6a don neman karin bayani, 09013804524 ko 08169856268.

Thanks and i luv u as u patronize🤝🥰

*DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI*

7️⃣0️⃣
Chapter 127 · 0% Book details