Sashe 58
Asanadin Makwabtaka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Duk yadda goga yaso hana gaye ya k'asa,don gaba daya idanunsu na akan gayen,cikin en ina gaye ya fara magana "C...ce...cew...cewa ya..yi in munyi mata mu k....kashheta" Wata zabura fatuu tayi lokaci guda kallabinta ya fad'o kasa,ya rage daga ita sai riga da skirt din jikinta dama gyalenta tuni yabar jikinta,lokaci guda ta furgice ta gigice,kwayar idonta kaman zasu fad'o kasa,ta matukar razana,nan da nan jikinta ya fara rawa kamar mai jin sanyi da kyar ta iya bud'e baki ta fara magana"Yalla6ai DOP kaji da kashe ni zasu yi in sunyi man fyaden,Yaya handsome da baka zo ba kashe ni zasu yi...."maido idonta tayi kan Sp"d'ayan Yalla6ai kaji wai kashe ni suka so yi acikin kangon in sun gama...."baiwar Allah duk ta furgice,sai kiran Dpo take da dop,dama tunda zasu shigo taga sunanshi asaman kopan shiga office d'in,gaba daya hankalinsu ya matukar tashi haik'am da jin abunda su gaye sukai niyyar aikata ma fatuu,gaye kam kuka yake wi wi yana fad'in shi ba ruwanshi wllh,Wata gigitacciyar tsawa Sp ya kwatsa masa had'i da buga table"ka rufe mana baki,idan ba ruwanka uban miyasa ka bashi had'in kai,shi ubanka ne da zai tursasa maka dole ka aikata ba daidai ba,ko ubanka yace ka aikata ba daidai ba ba'ace kai masa biyayya ba bare wani,duk zaku yabawa aya zakinta wllh",
shi dae dpo zuru yayi yana kallonsu hakan yasa goga fara yi mashi magana"Wallahi tallahi Yalla6ai,na rantse da sarkin da yake busan numfashi ba ina nufin zamu aikata mata hakan bane,shi gaye ne naga kaman bazai bamu hadin kai ba saboda ta sanshi,shiyasa na fad'i masa hakan,amman wllh bani da niyyar kashe ta kaji na rantse"Dpo da yayi still yana sauraranshi ya daki table yace"Ubanku zaku ci"d'ago kai yayi ya kwalama sergeant dake bakin kopa kira,shigowa yayi ya sara mashi,dpo yace"take dem back,where is corpral Gajere?",
"Ya fita siyo abu ne",
"Ok,in ya dawo tell him to have meeting with dem",
"Okey Sir"daga haka ya tasa su gaba,gaye nata kuka shida 6aure,goga kam idanunsa sun kad'a sunyi jawur tsananin tashin hankali,Allah sarki Gaye,dama ance son zuciya bacin zuciya,Saboda kar a hanashi kayan maye ya jefa kansa a tsaka mai wuya,Allah ya rabamu da aikata aikin danasani,Ameen.
Ana fita dasu gaye fatuu dake tsaye tayi tsuru har lokacin jikinta kerma yake,ta kalli Dpo tace"Yalla6ai Dop fitsari nike ji"jinjina kai yayi kafin yace wani abu Sp ya leka waje yana kwalama Corpral Jummai kira,ba tare da 6ata lokaci ba jumman tazo sanye cikin uniform,tana da d'an tsawo da jiki,hakan yasa kayan suka yi mata cuf cuf,sara masu tayi had'i da fadin"Sir",nuna mata Fatuu Sp yayi"ki kaita Toilet ",ta amsa da Ok,daga haka ta nufi fatuu idanunta akan haisam da ya sadda kai yana ta6a wayarsa,ruko hannun fatuu tayi tace ma haisam" Barka da rana",Slowly ya d'ago suka had'a ido,cikin cool voice dinsa yace"Yauwa,ya aiki",da sauri tace"Alhamdulillah,gamu a cikinsa",kai kawae ya jinjina kafin ya maida idonsa kan wayarsa,still dpo yayi yana kallonta,shikam Sp khamis juyar da kanshi yayi yana dariya,cikin ransa yake fad'in"su jummai anga kyakkyawa",
Tsaye Jummai tayi tana jiran fatuu ta fito daga cikin toilet",fitowa tayi tana gyara skirt dinta,jummai ta kalleta da murmushi"har kin gama?" kai fatuu ta d'aga mata,
"Ya sunanki ne" tace"Fateema"dama abunda yasa tace ma su Dpo sunanta Zarah saboda haisam ne kada ta fad'i sunan mamanshi a gabanshi,jinjina kai corpral jummai tayi,kafin tace"Wannan da kuka zo dashi yayanki ne?" kai ta kara d'aga mata,
Inda inda jummai ta shiga yi kafin ta kuma cewa"kinsan Number d'in wayarshi ki bani?"wani kallo fatuu tabi ta dashi har sai da tasha jinin jikinta,a hankali ta girgiza mata kai"ni bansan number din shi ba,nida ba waya gare ni ba",
Hannu jummai ta kai ta dafa kafadarta"Ok muje,amman karki fad'a ma kowa na tambayi no dinshi kinji",a hankali tace toh,uhmm jummai bata san wacece fatuu ba,ba don halin da fatun take ciki ba nasan tana komawa cikin Office din sai ta fallasa ta,
Suna zuwa bakin office din,jummai tace mata ta shiga ita kuma ta wuce,bayan fatuu ta shiga iske su tayi su ukkun suna cikin tattaunawa,nuna mata kujerar da ta tashi Sp yayi alamar ta zauna,idonta akan haisam ta zauna,d'an kallonta yayi kafin ya janye idonshi,gyaran murya Dpo yayi"Kema Zarah kina da laifi"a firgice ta kalleshi,yaci gaba"miyasa zaki je wurinsu karfe goman dare bacin kinsan me suke aikatawa awurin,ko bama shaye-shaye suke ba bai kamata kije wurin wani a irin wannan lokacin ba",ta marairaice fuska kaman zatayi kuka tace"ai ni banyi tunanin zai cutar dani ba don ko hannuna bai ta6a kamawa ba shiyasa naje,amman Yaya Handsome yayi man fad'a ya kuma ce ko yayana ma wanda muke uwa daya uba daya zai iya cutar dani,yanzu bazan kara yarda da kowa ba,duk wanda ya ta6a man jiki yaya handsome yace in fad'i ma gwaggota kuma yace har shima",jinjina kai sukayi bayan ta gama,dpo yace"Gud,kuma ki daina rashin ji,in ba haka ba duk ranar da aka kawo mana ke zamu kulleki ne"a rude tace"ai na daina tuntuni wllh yanzu ba ruwana ka tambayi yaya handsome ma",
"Owk,kin kyauta,yanzu ina son zaki yi mana aiki..." zaro ido tayi"kana nufin in zama yar sanda?"d'aga mata kai yayi da sauri tace"to ai ni fa likita nike son zama ya zaka ce kuma in zama yar sanda",
"Ai lafiya lou,dama mutum zai iya yin aiki biyu,kuma ai sai kin girma zaki zama likitan shi kuma aikin yar sandar yanzu zaki yi mana shi" Sp ne yayi maganar,
Kallon Dpo tayi"to na yarda,mi zanyi?"
"Yauwa,zaki zama Jami'ar mu ta sirri ne,ina son kisa mana ido anan unguwar taku,duk wanda kika ga ya shiga kango da wata indae kinsan yarinyar to ki ruga gidansu ki fadi ma iyayenta,in kuma baki sansu ba to kije ki fad'i ma yayanki cewa kinga wani ya shiga da wata kango kar kice zaki bisu fa,sannan k'awayenki da kuke tare suma ki fad'i masu abunda yayanki ya fad'a maki game da yadda zasu kare kansu kuma kada su yarda da kowa",
"To zanyi,sai abani kayan yan sandan nima"yar dariya su kae harda haisam,
"to ai ke aikin sirri zaki yi mana,in kika sa Uniform kuma ai za'a gane ke yar sanda ce,kuma kinga masu aikata laifin zasu guji aikatawa a inda zaki gansu,wasu kuma suna iya zuwa gida suce zasu yi maki wani abun,amman kinga in babu Uniform d'in ba wanda zai sani sai iya mu kawae"kai ta d'aga mashi cike da gamsuwa,
"To Albashi fa" gaba daya suka tuntsire da dariya shi dae haisam d'an Murmushi yayi,Sp yace"ai mun zata zaki yi mana kyauta ne,to ga yaya handsome ne shi zai rink'a biyanki" zaro ido tayi"shi kuma,a'a abarshi to zanyi kyauta",had'a baki sukai wurin ce mata sun gode,
daga haka haisam ya kalli Dpo"Sir,are u done wit her?" d'aga mashi kai yayi"yes"kallon fatuu yayi gently yace"Zarah ki jirani a Mota"kai ta d'aga mashi daga haka ta mike ta nufi hanyar fita,Sp yace"ba ki d'auki gyalenki ba"sam ta manta ma da tazo da wani gyale harda yar jakarta duk suna akasa,komawa tayi ta d'aukko daga haka ta fuce su Dpo na mata sai anjima,
Bayan fitarta suka ci gaba da tattaunawa akan su Gaye,da shi haisam tunkan su zo ma ya sanar da Sp so yake a yafe masu tunda basu kaiga aikatawa ba,ayi masu horo sannan suyi rubutun cewa bazasu kara ba sai kuma ga wata babbar maganar,don haka yace ma Dpo ya bar komae a wurinsu su yanke masu hukuncin da ya dace kawae,duk hadin kan da suke bukata zai basu,daga haka suka yi sallama da Dpo din suka fito,
Atare suka nufo cikin station d'in bayan sun fito daga cikin corridorn Office d'in Dpo,
"Kawai ni a tura mu kotun zaifi don wasa da hankali zai tayi mun,tun yaushe yake cewa a k'ara mashi lokaci zai kawo amman shiru" atare Sp da Haisam suka juya inda suka ji anyi maganar,wani babban mutum ne sanye da malum malum a tsaye gaban kanta yake yin maganar daga gabanshi kuma wani dattijo ne sanye cikin tsohon yadi duk yaji jiki kanshi sanye da wata tsohuwar hula duk ta yankwane gashin fuskarshi da kanshi duk hurhura,
"Sergeant mike faruwa ne?" Sp ne yayi tambayar,
"Sir game da case din su Alhaji Ubale ne,shi wanda zai kawo masa kudin gashi nan ya zo,sai dae dubu biyar kawae ya kawo,to shine yace wai a tura su court kawae" jinjina kai Sp yayi yana niyyar juyawa su tafi muryar dattijon ta katse mashi hanzarinsa"Yalla6ai wallahi tallahi bani da halin kudinne ba irin kokarin da banyi ba don insamo su in kawo amman abun yaci tura,wannan dubu biyar din ma dana kawo wllh yar wayata ce naje na sayar,yanzu haka gidana ko abincin rana ba'ayi ba ga yarana guda biyu kwance,don su na siyar da wayar amman saboda ba yarda zanyi na kawo kudin nan"cikin karyayyar murya yake magana,yana kaiwa karshe kwalla suka fara zubo mashi yasa tafin hannunshi yana gogewa,ba k'aramin sanyi jikin Sp yayi ba,kallon Sergeant yayi"let me come back"daga haka suka fita,