Sashe 9
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na siyarwa tana Neman maza da cikinta ana biyanta kudi musamman da taga bata da girman ciki idan tasa babbar Abaya ma ba a ganinsa sai ka zaci kiba ce kawai. Cikin matan da suka Zo da Cele Kuwa gidan Samira da Wasila aka kaisu yaran Mata ne Suma hausawa sunfi su talatin a gidan duk matasan Mata ne gaba dayansu Harkar lesbian suke madugo har matan larabawa suna Neman su suna biyansu aikinsu kenan, Samira tuni Suka jata cikinsu Suka fara Yi da ita,Wasila Kuwa sunyi sunyi amma taki yarda sannan Allah ya tsareta,tace Neman kudi nazo ba lalata nazo ba na rasa inda zan Yi sabon Allah sai nazo har dakin Allah,dama ta iya lalle iri iri ta iya kitso Kawai ta Fara sana'arta ta siyo kayan yi ta Fara Neman kudinta Kuma Allah ya sa Mata Albarka tana mugun samu kudi har ma ta tashi ta bar gidan inda su Samira suke Alfasha ta koma gidan takari mutanen kirki Wanda su dama kudin suke nema sun maida Kai Kuma ta hanyar halak suke nema dama wasu ke bata wasu. Bangaren matasan Mazan da suka Zo tare da Cele Abdul,da Naziru bread suke sarowa suna siyarwa bakin gidajen Alhazawa sosai suke abinda ya kaisu,Musty kuwa Wanda ya taba kaiwa Cele hari shi tuni daga Neman Mata sai ya shiga kungiyar Yan luwadi,an samu lalatattun larabawa da suke Yi da su suna biyansu kudi yanzu zaka ga mutum ya Zama me shegen kudi layin Musty ya dauka shi. Ni Kuwa Rabi laulayi nake yi sosai,aiki ma ba komai nake yi ba,ga Nawwar bai zama aiki ya rike min shi kullum sai dai waya Yana tambaya ya jikin,Mami ce ke kula dani,ko Riga bana so na saka sabo da jikina ji nake kamar ana rura min wuta kullum da kyar nake saka vest da skert kullum Ina cikin toilet Ina shiga cikin ruwa na Zama Kamar kwaduwa ko nace agwagwa,Mami bata sanin wani abin Dana ke aikatawa bata San har akan kankara kwanciya nake ba, yau ma tunda na samu Nawwar ya fita na dakko Kankara katuwa a fridge dama ruwa nake samu na zuba a bowl din silver da wuri take min kankara,na dawo bedroom dina,na cire kayan jikina sabo da tsiyata ko pant babu na zuba kankarar na barbazata a kasan tiles da ruwan sanyin ga wata Ina Sha sannan na kwanta a Kai Ina malelekuwa a saman kankara Ina Jin dadina Ina tauna wata kankarar Ina lumshe ido, Nawwar ne ya dawo yayi mantuwa ya kamani a Haka kankara ba kadan ba, Innalillahi wa Innailayhirraju'un ya furta tare da Dora hannaye a Kai ni ya tsoratani ma da katuwar kankara a bakina nace lafiya? yace kashe kanki zakiyi shi yasa kullum mura taki Kare Miki kin San idan sanyi ya kamaki wlh munga ta kanmu shike Nan dana Nimoniya ta kamashi Allah ya tsare Hannu yasa ya dagani Yana fada yace dan Iskanci harda yin tsirara ki kwanta haka,Allah ya shiryeki,kankarar dake bakina ya kwakwule da hannunsa,nace ni gobara akeyi a jikina kullum sai naji wutar ta Kama a jikina ko ina, Fitowa yayi yasa aka kwashe gaba Daya fridge din gidan ya maida su bangaren Mami ya fada Mata,yace karki bari Rabiah ta dauki ko ruwan sanyi a fridge,Mami tace haba shi yasa kullum sai naga ta saka ruwa a silver sau biyu sau uku a Rana Ashe kankarar take dauka bata San Illar hakan ba,ganin su Mami sun gama da matsalar sai na koma na samu Kaya me kauri na jikata da ruwa sharkaf na saka kayan haka Ina Jin dadin jikina,Nawwar yana sake kamani sai ya tasa keyata tare muke shiryawa ya tafi dani Office, a can din ma fada muke Yi a tiles nake kwanciya,ga karatunmu Muna Yi duk mun Fara gogewa Kawai sai ya kaini makaranta ya sani a Ss3 kuka wiwi nake yi, yace tunda kullum bakya Jin magana ke sai kin shiga sanyi ai gwara na saki a makaranta ki godewa Allah ba Jss1 na kaiki ba, kuma idan baki karatu ba ki ci duka,a Dole nake saka uniform harda Hijab na tafi school,sai gashi an kawo su Sera dukkanmu ajinmu daya banda Wise ita tana da degree ma Ni idan naje makarantar ma bana ganewa sabo da laulayi kowa yana sit ni Ina kasa a zaune a haka nake karatun Yan aji suyi ta kallona, gajiya wasu matan Suka Yi Suka ce Rabia kalau kike kuwa ke kullum a kasa,nace ciki ne da ni mijina nane ya min ciki,Yan aji sai dariya suke suna Jin kunya wata a ciki tace ai ba sai kince mijinki ne ya Miki ba,a'a ai karku kaini inda banje ba kuyi zaton na shege ne to da ubansa Ina da aure ku Kuna ganina kun San ni ba sa'arku bace,babban Kai ce ni na ja tsaki na kwanta a kasa sosai Kamar ina dakina har aka tashi ni yau na kasa tashi ma Sabo da kwailo irin nawa,Star sun gaji da halina sun kyaleni tafiyarsu Suka yi, Nawwar daukana yazo yi da Kansa yaga har Yan school sun Kare bai ganni ba,wata Yar ajin mu ya tambaya yace Rabiah fa? Tace a aji muka barta ta kwanta a kasa kullum a kasa take kwanciya ko ta zauna ka tambayi ma kawayenta su Star kaji ,motar ya bude ya fito duba ajujuwan har ya hangoni a ajinmu a kwance jakar makaranta tana gefe Ina ta bacci na, Yana zuwa ya tashe ni yace Wai me yasa ke gaba daya baki da dauriyar wahala Kamar a kanki aka Fara ciki,tashi mu tafi kalli uniform dinki duk yayi dirty Kamar Yar pre nursery, tashi nayi Ina harararsa nace wlh da Zan iya sai na dawo maka da cikinka jikinka duk waye ya jawo min wannan halin da nake ciki idan ba Kai ba,Ni na taba lalura irin wannan ma Sai a gidanka,dariya yayi yace nima da Zan iya kwace yarona zanyi karki kashe min shi da sanyi,Jakar tawa ya daukar min na fito Muka tafi,Muna komawa gida komai shi ya min har wanka,ana wanka sai dadin ruwan nake ji ruwan sanyi ne nace dan Allah Kar a gama wankan nan, sabo da muguntar Nawwar sai ya danna ruwan zafi ya sirka ruwan ya dawo me dumi da wuri nace an gama ya Isa na fita tas, a toilet din ya rikeni ya dinga aika min da sakosa na soyayya dukkanmu ba Kaya a jikinmu ya rungumeni tun bana maida Masa martani har na saki jiki sosai Muka jiyar da junanmu Dadi sannan Muka sake wanka tare da tsarkake kanmu muka fito. Kwanan Cele biyar a gidan larabawan Maheerah matar gidan tsakaninsu sai harara da kyama, Ahsan ne kadai yake saurarenta shima Kuma ba zama yake Yi ba a gida, ko me aikin Ayusha itama wariyar launin fata take nuna mata,mamakin da Cele take Yi me Suka ajiyeta suke Yi da ita a gidan Kuma game da abinci sai abinda taga dama take dafawa abin Yana daure Mata kai a haka Cele ta cika wata guda cif bata taba ko leka tsakar gida ba kullum tana kulle a gidan kofar ma baza ta budu ba tayi tayi ta Gane amma abin ya gagara,tana haka Kawai sai taji ba abinda take bukata sai Namiji bata San tana da ciki ba,sannan ga kwadayi dake damunta abinci sai ta zaba,sha'awar tafi takura mata,sannan turaren Ahsan da yake sawa ji take idan bata shaki kamshinsa ba kamar zata mutu sai yawan bacci da kasala da Suka taru Suka Mata yawa,ta kasa gane kanta ta rasa me ke damunta, ana haka sai Cele taji tafiyarta ma ta canja tana Jin wani nauyi a jikinta tafiyarta kamar agwagwa haka take Jin tanayi amma a fili babu me ganewa,ita kadai tasan me take ji Kawai tafiya tayi nisa kwanaki na ja sai ta Fara jin kamar anyi motsi a cikinta ai da gudu ta fito,wani wawan birki ta ja ganin Yan uwan Maheerah suk zo ganin me cikin da aka yiwa dashen ciki su biyar da su Mata uku maza biyu a matan akwai dattijai guda biyu daya itace Maman Maheerah sunanta Fatima suna ce Mata Ummu Omair,Su Uku ne yaran data Haifa Omair shine Babba sai Maheerah sai kanwarta Jasmin wacce tana cikin Wanda Suka zo,Daya macen Kuma Babba ce itama kanwar Maman Maheerah ce Najwa. Mazan biyu kuma baban Maheerah ne Omair sai dayan Wanda kanin Baban Ahsan ne Rayyan zaune zagaye suke da abinci iri daban daban irin nasu na larabawa ai sai ci suke suna labarinsu da larabci akan cikin,Maheerah ce tace tana basu labari da harshen larabci tace ai da amincewarta kafin ma a kawota gidan Nan sai dana biyata wajen million uku sannan idan ta haihu za a biya wasu,Basu sani ba ashe Ahsan ya bata kudi ta cinye sisi bata ba Cele ba,Kanin Baban Ahsan ne yace amma ta taba haihuwa ko na ganta tayi karama ne,da sauri Maheerah tace haihuwarta uku yaranta biyu a Nigeria Daya Kuma a nan ta haife shi a Saudiyya amma da yayi wayo sai ta kaishi Nigeria wajen iyayenta, suna ta Jin dadi suna murna ana ci ana sha,Kanin Baban Ahsan Rayyan shine ya yafito cele taje Wai,ta taka taje har gabansa tare da tsugunawa Kawai to ita bata Jin yarensu,Yana Murmushi ya dafa kanta kallonsa tayi tana Masa murmushi,Dangin Maheerah kuwa in banda hararata ba abinda suke Yi gaba dayansu musamman Ummin Maheerah sai kallon wulakanci suke min,ba boye boye Ummu Maheerah tace me yasa bata sa Hijab da nikaf a gida ta zauna haka tana shiga yanda taga dama ga mijinki a gidan yana kallo,Ahsan yace tunda an dakkota bai dace a takura Mata ba,masu ciki suna yawan Jin zafi ba sai ta sa komai ba tayi shigarta shi bai da matsala ai na Dan lokaci ne zata haihu ta tafi,ita dai Cele bata San meke faruwa ba gaba Daya Bata Jin me suke cewa tashi tayi ta koma bedroom sai yamma likis Suka tafi,Maheerah tana da aikin yamma Kawai Ahsan ne ya kaita ya dawo, Yana dawowa har da su Ice cream ya siyo wa Cele,dakinta yayi knocking ta bude tare da Fitowa ledar ya Mika mata ta karba ta duba Ice cream ne da zam zam da wasu