← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 93

Sashe 15

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dinka ai sai ka hanani sukuni na zaci kana gani haba Ido fess haka Anya ba salon Iskanci bane wannan amma bari zan kureka sai dakko Allura nazo Zan tsira a idon Indai kana gani ai Zan gane shu'umin bawa. Hannunsa ta kamo ta Dora a cikinta tace cikina kaji sai tauri yake na shiga uku ni kam,Cele ganin Wai baya gani ta taba boobs dinta tace gaskiya Ina Jin Dadi a gidan nan sai wata uwar kiba nake ji kirjina haka tabashasha dariya tayi tace an cuceka bakwa Jin hausa wlh kalmomi iri iri na iya shege bakwa ji. Maheerah ta leko taga Sanda Cele take bawa Ahsan abinci kishi kamar tayi ihu,Fitowa tayi Kawai ta shiga dakin cele ta kwaso Mata kayanta kaf tace gashi nan ta dauka ta bar musu gida ciki basa so,Cele ta gane nufinta duk da bata Jin me take cewa,Murmushi Cele tayi tace wallahi Zama daram ba inda zani in tafi inje Ina ai Naga gidan zama inci me kyau Insha me kyau a Sadaka ba tare da na Zama takari ba Zama daram,Maheerah ta nunawa duwawu ta zauna tace Zama dole,Ahsan ne ya musu magana yace su daina fada,Cele ba jinsa take ba sai Maheerah da ta dage tana masifa na gaji kana kallo ai wannan bakuwar tana taba ka yanda taga dama ko Haram baza kace ba dama kana so ta taba maka jiki to sai ta bar gidan Nan,yace sau nawa kike ji Ina ce Mata Haram Haram ba inda zata je wannan ai zulunci ne an sa Mata ciki kuma a koreta to gida nawa ne ba inda zata je ko ta haihu sai ta zabi tafiya ko Zama amma tana gidan Nan,Maheerah tace baza ta zauna min a gida ba tana masifa Ahsan ya farara laluben Maheerah Wai zai mareta tana Raina Masa hankali,Cele ce ta jawo Masa ita ta karfi ta danno fuskarta jikinsa Wai gata ya daketa, Dan Marin ma wani tas kadan ko yaro bazai ma wannan lalataccen Marin na Ahsan ba,amma Maheerah sai kuka tana yarfe hannu ta shiga uku yau miji ya mareta shima Ahsan a Do le Namiji yayi bajinta,Cele taja Tsaki tace Kai dai ko wani Salahu wani Sahanunu da kai wannan Zama a gidanku akwai takaici Yar iskar yarinya tana ma Iskanci ka kasa komai,Kan Maheerah ta juya tace Yi Mana shuru shegen hakora Kamar katangar kwalabe, Dan iskan hakora Kamar kwano yaji lamba dakinta ta wuce tace irn wannan bakin ciki a gidan Ahsan ai ya baci wannan ba karamin dakikin balarabe bane haba. Mami tana gama Idda Auta yaje har dakin Baffa,ya shiga ya gaida shi,Baffa Yana shan lemo a zaune Yana tunanin duniya yace Autan Mami ya akayi ne Naga kana ta smiling yace Albishir Zan baka Baffa amma sai ka bani goro,yace me kake so za a baka idan fa me Dadi ne Albishir din,yace deal zamuyi Zan fada maka amma nima idan na Shiga University zaka Yi min aure,Baffa ya bude Baki yace aure kuma wace matar? yace me rabo ce dariya Baffa yayi ya dauka Wasa yake,Auta yace satin Mami biyu da aure aka saketa fa ta dawo gidan Yaya Nawwar a can tayi Idda yau ta fita,Baffa Yana daga zaune bai san sanda ya mike tsaye ba,yace yanzu Auta tana gidan Nawwar? Ina gaya maka kuma tayi Idda ma ka yarda dani mana,wow Alhmdllh amma naji dadi yanzu ta ya Zan Mata magana ta yafe min ta dawo gidana, Simple cewar Auta abu me sauki idan zaka cika min Alkawari na to Zan wuce maka gaba,Baffa yace Auta manya to Zan cika maka yace to karka je yanzu Baffa ni nasan ya zanyi in lokaci yazo zance kaje,Auta to Ina so na ganta,to ai kaji Kuma Baffa zaka bata show kana da gaggawa,so kake ta ja ma aji ta rainaka kayi zamanka Zan ma magana,Baffa yace to Auta na sanka ba Wasa yace sure ya fice Yana fita wajen Mami yazo,ya iske tana girki yace Mami tace naam ta juyo tace Auta sai taga Auta Yana hawaye shaaaa shaaa tace Kai lafiya,harda sheshekar karya yace a...ab..abin takaici.....Mami ta tsorata tace Wai mene? ...hawayensa ya goge na karya yace ba komai ba sai ma na fada Miki ba tunda nasan baza ki damu ba ke,Mami tace bafa na son Iskanci idan zaka fada min ka fada min which kind madness be this,Auta yace wani satin za a daurawa Baffa aure,Ido Mami ta zaro ta tsaya kamar gunki tace aure Kuma tsofai tsofai da shi sabo da budurwar zuciya,Auta yace Kuma budurwa ce zata Kai sa'ar Aunty Rabi baki ganta ba Wai abokinsa ne ya bashi ya aura,Mami tace Kuma shi baida hankali sai kace yaro ba sai ya samu dattijuwa irinsa ba wannan wanne irin mutum ne, Auta yace bari Ni dai na bar Masa gidansa,Mami tace ya kamata wannan abin a bar Masa gidansa ne wannan ai wulakanci ne aikin banza aikin wofi rashin mace hauka ne Dan wulakanci ma yarinya budurwa ai shike nan ka fadawa Su Sultana su bar Masa gidansa su dawo nan,Auta yace ai Yaya Nawwar ya sani ma yasan da auren Shuru yayi da bakinsa yace tunda ba son Baffa kike ba yanzu mene ma amfanin a fada Miki Kawai yayi aurensa,Mami a ranta tace wato Nawwar baya kaunata ai shike nan a fili tace ba komai Auta jeka kawai, Auta ya juya ya tafi yaga Mami kishi karara ya fito lallai tana son Baffa. Mami fasa girkin tayi ta kashe gas din gaba daya ta dawo bedroom ta zauna gefen bed ta saki kuka, Nawwar yau da wuri ya dawo gida Yana taya Mami Murna ta gama Idda ni kuwa palon Mami nazo da abinci iri iri Dana shirya na jera Mata a Dining sannan nayi docoration a dining din Muka kawo cake hadadde Muka ajiye table din yaji adon flowers red, munci gayu ni da Nawwar kayanmu iri Daya shadda Muka sa Fara kal mun zuba kyau,nace Baby ka Kira Mami yau ranar murna ce fa,Nawwar kiss ya manna min a saman lips sannan ya haura sama da sauri Yana Kiran Mami na,knocking yayi Shuru Shuru a hankali ya tura kofar ya shiga tun daga bakin kofa yake Jin sheshekar kuka,da sauri ya karasa Gaban Mami dake zaune a gefen bed tana sharbar kukan soyayya,Hannu yasa zai taba ta a zabure tace karka sake ka tabani munafuki ai ban san baka kaunata ba sai yau,da Kai za a hada baki Kai da ubanka kasan da zancen kaki fada min karka sake kulani,Nawwar yace me nayi Mami hankalinsa ya tashi tace ban sani ba Kai da matarka karku sake Shiga harkata tunda Baku da mutunci,Nawwar ya sake Kai hannu zai riketa ta doke Masa hannu tace get out,Jin Nawwar shiru yasa na taho Nima Ina cewa Baby zamu je unguwa fa ko Mamin bata nan na shiga ciki nima,a wajen na daskare ganin Mami tana kuka Nawwar Yana gabanta yana bata hakuri Yana ta lallashinta yana lallabata ta fada Masa laifinsa, ganin haka na juya Zan fita tace dawo kema munafuka Ina Zaki dawo sai ku zuba ruwa a kasa ku Sha dan Sulaiman yayi aure sai me sai akace muku mutuwa zanyi se waiting? sabo da Baffanka yayi aure nace se waiting? So what sai aka ce muku Zan mutu ko mene,namijin banza namijin wofi ni Namiji ya Isa ya bata min rai,Nawwar yace au Baffa aure zaiyi? Kai dalla rufe min baki gulmamme ai kasan komai ai Auta ya fada min komai yace wani satin zaiyi aure ka San zancen ma da sa hannunka kuke boye min to sai me ance maka Ina son ubanka ne,Sai yanzu Nawwar ya fahimci kishi ne yake damun Mami yace Auta ne yace Miki na San zancen? tace ae Auta baya karya,dariya Nawwar ya boye yace wallahi Wallahi kinji na rantse ban San zancen ba amma dai naji su Sultana suna kus kus da zancen na zaci ai gulmar Mata ce shima Nawwar ya sake shigar da Mami,Nace Kiyi hakuri Mami bamu San zancen ba wlh Kuma Inshaallah kece Zaki koma gidanki ne ke kadai wace ma ta Isa ta shiga gidan nan ban ci ubanta ba ai Baffa naki ne ke kadai,Tsaki Mami tayi a ranta ma tafi yarda da Rabi tasan zata iya Hana auren ko da tsiya tsiya,tayi kwanciyarta ta juya Mana baya,nace Celebration din fa? tace Cele what? Ku tafi ku bani waje baza ayi Celebration din ba,tashi mukayi Muka fito nace kai Mami fa wallahi sun koma Yara abinda sukeyi ko mu baza muyi shi ba,Nawwar yayi dariya yace ai auren da mace tun tana karama ake yi musu tare suke tasowa su girma tare shi yasa Suka fi kowa shakuwa auren da akwai shakuwa,Lallai Auta Dan Iska ne shine yace na san zancen yaron nan haushi na yake ji akan na aurar da Wise ga Papa shike nan ya rainani,Dariya nayi nace nidai a samowa Auta wata Kawai mun shiga Uku da shi ya iya hada bom haka,Nawwar a waya ya Kira Auta yace yazo zai aike shi Office. Ya manta yayi gulma yazo da sauri Yana zuwa Nawwar ya mammake shi ya dinga cin uban Auta yace ka hadani fada da Mami,Auta yace Sorry Yaya Kuma sai ka mareni ,fita dalla Kar na sake ganinka tunda Kai baka da hankali,Nace haba Kuma sai ka doke shi na Kai hannu Zan ruko Auta Nawwar ya min tsawa yace ke wannan balagaggen yaron Zaki rike to Auta Yana zuwa ki saka hijab,Auta ya juyo ya kalli Nawwar sai da ya bari yaje jikin kofa yace ni me Zan ci da matarka old version ya fice da gudu,dariya nayi nace kaji yaro wallahi sai naci....Shuru nayi,yace Sorry new version karya yake da za a bashi ke karba zaiyi da gudu yasan bazai samu bane abu lutsu lutsu haka,dariya nayi ya jawoni jikinsa. Star yau fada sukayi da Malam Abhulkhair Wai ya Dade a masallaci bai dawo gida ba,Star tace kaje kayi ta karatu baji ba gani murya kamar ta zakara haka akeyi ai sai a dinga Yi ana bawa iyali hakkinsu,Malam yace ke ai kin rainani kije masallaci kiga yanda ake gaisheni ana girmamani ke Kuwa ina,Star tace ka gama min kukan kullum,kana rokata local
Chapter 15 · 0% Book details