Sashe 78
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yi kiba,tace to nifa nake da Auta me Madarar Dano,dariya Cele tayi tace to ya akaji da Antena? Salma tace sai godiya Mu kan karbeta dai dai gwargwado,Dariya na masu nace ba sabanba,Cele harda wakar yabon manzo La'ilahaillallah muhammadun maulana ta daga yatsa sama dama da hagu tana rawa,Salma Kuma harda dukan kirjin sama sama tana mata Amshi la'ilahaillallah muhammadun Maulana suna bin wakar,nace maza wlh Mami ko Baffa su fito balagaggu ,Cele tana yi da larabci Salma na furta Maulana,sai da suka gaji Salma tace Aunty Cele na tafi ni girki zanyi Autana yana nan,Kice Yazo uwar dakinsa Cele tazo muka yi dariya tace muje Rabin kauye shegiya kugu duk ya bude sabo da Karbar Antena,dariya nayi nace ya ranki. Omaira ce ta shigo tace Aunty wai ya fasa zuwa sai gobe nace to kin San gidana zamu tafi Yazo can tunda Nawwar yace yau dole mu tafi da dare,tace Allah ya kaimu amma Aunty Dan Allah ni dama cewa zanyi na fasa son Bason Ni Mubaraq nake so Wanda muke chatting yafi iya soyayya,baki ji yanda yake kula Dani ba shi ba irin Baso ba Dan Daba daba ni gaskiya nafi son Mubaraq shi yasa nace bari na fada Miki da wuri ki fadawa Yaya Nawwar Dan Allah bamu daidaita ba,Baso bai iya soyayya ba Allah Dan haduwa ya hadu amma ni bai iyaa soyayya ba,Cele tace waye? Nace Amma kika bari kika Amsa Omaira wanne irin iskanci ne wannan an Miki zabi me kyau inda Zaki huta shine kola zabi mutumin da baki Sanshi ba ma,na Sanshi fa Ina da pics dinsa rannan har video call muka yi da shi Dan ma yana Busy ne da tuni Yazo wajena amma zaizo yace,Nace sai ki fadawa Nawwar da kanki ba ruwana wlh tunda baki San ciwon kanki ba. Cele tace wai dama ance Miki wannan yarinyar tasan me take yi ne ai duk gidanmu ba jahila kamar Omaira ,Baki Omaira ta turo ni to bana sonsa wlh Dan soyayya nake s ...Cele tace ji jahila ji dabba,Rabi nima nace ji tinkiya tashi ki bar nan ko na karya ki Omaira ta mike tana cewa nidai nace bana so, Cele tace Idan kina Neman shaharriyar tinkiya to ki samu Omaira, nace ai kasurgumar jaka ce bari Nawwar din Yazo ta fada masa ta auri Mubaraq ya bata soyayya taci, na canja zancen nace Cele shine kika karyawa yaro kashin kirji ya goce sai da aka masa gyara,Cele tace Allah ai ban sani ba Allah sarki garin juyashi ne Yana min shegen kuka duk ya bata min rai garin zan juya shi maybe a nan na goce masa Kashi yara ba Kwari abu kadan sai matsala bazan sake taba shi ba,Nace Nima ba baki zanyi ba wlh ki cuceni. Auta yana kitchen ya gurfane yana girki har ya gama kafin Salma ta dawo,Lallabawa tayi ta rungume shi ta baya yayi murmushi yace oyoyo,gabansa ta dawo ta tsaya ya hugging nata yace to ya school ya kike? tace normal wai har kayi girkin yace nayi rice and stew nayi fa Kuma har hadin Salat nayi,tace thank you har Ina ta sauri ta sake rungume shi suna kissing din juna, yace Oya go and take your shower, I'm hungry Baby,tace Alright I will be back soon okay ta juya ta shige bedroom da sauri. A Daren muka koma gidan ni da Omaira Cele ta tafi wajen mijinta,Nawwar yana Palo yana kallo muka shiga ko Ina yasha gyara neat da shi kayanmu duk an shirya daga ni sai Abdullah da hand bag Dina,naci gayu,Omaira sannu tayiwa Nawwar ta wuce bedroom din da ta zaba,ni kuwa a kusa da shi na zauna nace Mami tace me yasa yau baka je ba? Sai fa dazu na dawo daga Office na sha aiki yau munyi baki ne meeting nayi,nace okay to ya aikin Ina kallonsa,hannuna ya rike yana murza yatsuna yace great let's go upstairs ya dauki Yaron da Jakata muka haura sama yana cewa yau Ango nake. Dariya nayi nace da kyar ka bari nayi 3wks fa,ai kafa na daga miki ki samu lafiya amma na sha wahala sosai,nace na gode, nace shine Kaki zuwa ka dauke ni ko sai da kaina nayi driving, sorry na gaji ne ban dawo da wuri ba that's why, Kaci abinci? yace ke nake Jira,shagwaba na fara nace ba nace ka daina bar min cikinka da yunwa ba? ke nake Jira fa,nace ni bana so Idan kana jin yunwa Kaci ko mene ka rage min,Abdullah ya kwantar tsabar Kara irin ta Nawwar yasan Cele ta jiwa dansa ciwo amma Bai taba tambayata ya jikin Abdullah ba ko zancen bai min ba,Nace baka ce ya jikin Baby ba fa kasan kuma Cele ta goce masa kashi,yace hmmm ai danta ne to Uba zai gayawa Uwa son danta ne,kuskure ne wanda kowa zai iya yinsa manya ma ana samun akasi a hannunsu bare Cele,ke da Cele ai duk daya Kuma Auta ya gama komai ya kaiku anyi magani da ikon Allah ya warke,Rungume shi nayi nace shi yasa nake Sonka mijina Kai na musamman ne Ina abincin? yana kitchen fa,fita nayi na dakko ya bini da Mayen kallo,a plate na zuba mana naman da kayan makulashe yace a kaiwa Omaira nata na fita na Kai mata har dakinta tana ta chatting da Mubaraq dinta, na koma muka ci namu,Cewa nayi zanyi wanka yace a'a Sam shi ban Dade da wanka ba,kin yarda nayi nace bari nayi fitsari sai gani yayi na fito na sheka wanka,sanye yake da boxers dinsa kawai ba Riga yana jirana,bayan na gama shafa turaruka na dakko rigar baccina ya kwace ta yace wahala Zaki bani please,towel din na janye a hankali cikin Salo me Jan hankali nace yayi maka? ajiyar zuciya ya sauke tare da jawoni jikinsa ya manna ni a kirjinsa kamar zai Maida ni cikinsa muna tsaye na dago a hankali cike da kwarewa na shigar da bakinta cikin nasa nan take ya cafke muka fara sarrafa juna na tashin hankali,abinka da Yan duniya ba abinda bani masa ba kunyar fadan sunan komai nake ba,boobs Dina ya durfafa yace bazai sha ba a baya sabo da na haihu akwai ruwa amma ciwon da Nonon yayi ya zuke min ruwan kullum yasa ya manta abinda yaga dama shi yake,sarrafa juna muke na fitar hankali duk mun fita a hayyacinmu,har ya samu hanya Style mukayi a ranar sunfi kala hudu mun jiyar da juna Dadi,wannan rana ta musamman ce. Washe gari Baso zai zo zance Omaira sai fushi take yi ita bata sonsa wlh bai iya soyayya ba,Nawwar ne ya kirata yace Omaira tace Naam tana zaune Yace yanzu kin fi so ki auri Wanda baki San waye ba akan soyayyar banza ana nemar Miki jin Dadi ke baki hangowa,kiyi hakuri ki so Baso Zaki ji Dadi,Omaira tace ni Allah Yaya Nawwar bai iya kula da mace ba, Babu tarairaya ba komai,amma baka ji Mubaraq ba,ya dinga cewa kin ci abinci kuwa,no no no tashi kici abinci,Babyna me kikeyi,Baby Yaya kika tashi nafi damuwa dake Ina aiki hankalina yana wajenki,Kiran waya a rana baza ta irgu ba wlh,amma Baso tunda ya tafi bai kirani ba sai yau fa da zaizo baya taba kirana sai da dalili ni ba irinsa nake so ba wlh bana sonsa,Nawwar ya buga ya buga Omaira tace Sam ita Mubaraq take so Idan Baso Yazo a fada masa gaskiya,Nawwar bai ji dadi ba matuka yace ba komai Allah yasa hakane Mafi alkhairi tace Ameen Tasan zaizo Kum harda masa girki muna kallonta sabo da Nawwar ba inda yaje soyewa muke,Baso yana isowa wannan karon baizo a mota ba a jirgi Yazo yaci kana nan kaya masu shegen kyau yayi kyau sosai,Omaira leshi ta Saka Riga da skert tayi kyau,Palon baki ta kaishi,Baso wani zama yayi ya tattale kafafu sannan ya kwanta ya nutse cikin kujera yana kallon tv dake wakoki jefi jefi yana duba wayarsa kamar aiki yake,Omaira abinci ta kawo masa,idonsa ta faka ta fisge wayar ta duba me yake yi taga ba komai Omaira ta ajiye masa wayarsa,Omar yace zo na nuna Miki abinda kike nema,Omaira bata kawo komai ba taje ta Mika hannu tace mu gani hannunta ya rike tare da fisgota kadan amma sai da ta fado Kansa,Omaira ta diririce kunya ta kamata ta rasa inda zata sa kanta,yunkarawa tayi zata tashi ya sake Dafe kanta da hannunsa a hankali yayi baya da hannunsa a kanta ya janye daurin dankwalinta,dogon gashinta baki ya bayyana,Omar Baso hannayensa ya nutsa cikin gashinta Wanda ya sha gyara kawai kamshi ke tashi kanta ya dago a hankali fuskarta ta dago suna kallon juna a hankali ya hade bakinsa da nata ya mata kiss kadan ya janye bakinsa ya mata wani kallon warning yace karki sake duba min waya daga yau,Idan kinyi hakuri watarana da kaina zan baki kiyi abinda kike so da ita ba komai a ciki,dankwalinta ya dakko tare da dora mata a kanta yace karki sake wannan ba tarbiyya bace Idan baki ji ba Kuma da kaina zan ladaftar dake,Omaira ta mike tana gyara mayafinta tana hararsa tace shine zaka min kiss haka ake yin fadan? da Kansa ya kirata tazo kamar gaske ta ja baya da sauri,yace nan Zaki zo yana nuna mata gabansa,Omaira kafada ta makale,ya Miko hannu zai kamata ta goce da gudu,murmushi yayi Omaira tace ko kaifa amma fuska kullum kamar hadari,zama tayi sannan tace Ina yini ya hanya,? Yace Alhmdllh yana ta duba wayarsa Haka suka zauna ba Wanda ke kula wani Omaira tace wlh bazan iya ba,ta mike tace Ina zuwa taje ta Kira Nawwar tace kaje ka fada masa fa gaskiya,Nawwar ya mike jikinsa a sanyaye yaje ya samu Omar bayan sun gaisa Nawwar ya fada komai bai boye ba yace amma kayi hakuri kuruciya ce,Omar wata dariyar takaici yayi yace ba yawa ba yawa Karka damu,nasan kunyi kokarinku Kuma na gode dama na fada muku tun farko wannan baza tayi dadin sha'ani ba kuka ki gashi ta bata min lokaci,amma ba komai ta auri Wanda take so karku takura mata,Duk da haka zan Kara zuwa ko sau uku ne Idan naga ba dama na hakura kace tazo muyi Sallama,Nawwar shi kam tausayi Baso ya bashi sosai ganin gaba daya annurin Baso ya dauke.