Sashe 61
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zamuyi fa, aka sa musu wakar mudubin dubawa Salma komai ta iya kamar mayya duk abinda ake yi sai data yi,mu kanmu bamu San sanda muke tafa mata ba,Nawwar yana kallo yace ana kuruciya a can wajen,Khaleel ya leko yace Auta ai dama nasan wlh suna jenewa shike nan anga rashin kunya,ai Mami ta samawa kanta lafiya su koma gidansu,Nawwar yace an gama komai ma fa Ina ga kayan kitchen ne kawai ba a kawo ba,amma nan da sati zan Kore su ko baza ta Kore su ba zance su koma,Yafi dai Kam. Salma sai da suka gama Miming ta karbi Speaker tace da karfi I love you Megidana sai da kowa na gidan yaji har Wanda Suke dakuna,Auta bakinsa ya manna a speaker Shima yana manne a jikin Salma yace I love you more,muka yi tafi,Cele ta jinjina Kai tace Zaki ga love sai kunci ubanku marasa kunya,Auta dai ya fice sai Murna ya shiga mota fiiiiii ya tsaya a can gefen titi yayi parking ya dinga zuba murna a titi,ya sake fisgar mota ya Kara gaba sai da yaje can wani fili fetal ya dinga zaga wajen da mota cikin nishadi,ya dinga Kiran abokansa yana fada musu,ya dauki yaren su Star yace Oven is coming Afif,Afif kamar shine zaiyi ya dinga murna yace aji Dadi lafiya Nima aure zanyi wlh,Auta yace sai Kun taho lokacin Ina da da ko ya. Omaira kuwa soyayya ta tafi da ita gaba daya tace wallahi Nima sai an min aure na rantse da Allah Kalli Salma sa'ata sabo da tana da Aure ita tana cikin manyan mu an ware mu wallahi Allah sai an min aure ta fashe da kuka ta tsaya a gefe tana goge Kwalla. Gate aka Bude wata hadaddiyar mota ta shigo me mugun kyan gaske,wani hadadden matashi ya fito a ciki wankan tarwada ya sha shadda Yar gaske sea blue Dunkin zamani dai dai shi,takalminsa abin kallo ne kowa ya kalle shi yasan hutu ya samu yayi kyau da yawa,Salma ce ta kalle shi sosai da kyar ta gane ashe Baso ne,mamaki da al'ajabi ya kamata. Yana tafiya da takama dama Baso akwai Izza ga wani uban basarwa,Salma buya tayi a bayan Cele kamar bata Ganshi ba,tace boye ni dan Allah kar ya jawo Auta ya tsane ni wallahi ni yanzu Autana nake so,Baso kuwa ko nemanta baiyi ba ya wuce abinsa ciki,Auta yaga surukinsa yasan zai zo dama sunyi waya,ya fito suka shiga ciki tare Auta Baso yayiwa rada yace ai mun dinke yau,yace na ganta tana buya a bayan wata kar na ganta wai,Baso yace naga wata a gidan nan tayi min Auta kasan na nutsu yanzu ya ake ciki ne ko zaka min hanya Karka mini ae yane ka gane ko,Auta yace Yaya Baso wace? yace bana son Bason nan yanzu Omar yafi daga yau kowa ya Daina ce min Baso Idan ba haka sai na tattaka mutum,Auta yayi dariya yace to Yaya Omar,kasan fa kawai hakura nayi na baka Salma Ina sonta wlh ban zaci zan shirya ba a duniya amma sanadin mutumin nan na dace,da kasan da na baka Salma fa sai da nayi Jinya wlh,ba komai bari tazo na bata labarin komai Karka damu Auta ai na Riga na baka ita har abada na hakura da Salma. Auta sai da kishi ya kamashi yace wace wacce ka gani? Yace wata ce zan nuna ma ita tana nan wata nutsatsiya ba ruwanta ta rakube a gefe kawai kallo take. Cele ce ta karbi maganinta Wanda zata bawa su Salma,tace iceko har Namiji yana sha? tace ae mana tace Auta da ita zan zubawa a lemo tunda naga na ruwa ne,tace kadan ake sawa ya Isa,Cele tace karyar soyayya zata kare yau sai Auta ya gama da Yar nan bazan ji tausayi ba ko daya,ga Ahsan ya mata waya ya taho Nigeria,tace sai dai ya zo kudu gidan su Rabi ya sameta a nan ita sati biyu zata yi,sai ta Saba da Yar uwarta. Masu sharhi kunfi kowa birgeni na gode AsmaBaffa[8/21, 12:13 AM] +234 806 700 7263: YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 76-80 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN PAGE NAKU NE NICE GIRL HAJJORA 4ALL MRS ALEEYU MAMAN WALIDA Zuwa Yamma Ahsan ya dira a Nigeria ta Lagos ya sauka,Cele bata San shirinsa ba ma,yana zuwa motoci aka kawo Wanda ya siya a nan sababbin gadal masu kyau da tsadar gaske guda uku guda biyu na securities daya tasa,komai nasa aka zuba a booth ya shiga mota suka wuce garin da Cele ta masa address,Hammad ne dai driver da shi suka zo tare,Cele kuwa suna Shan kida ta sa Omaira ta hada mata zobo me sanyi a ciki zata ebi nata na sha zata zubawa Salma magani ita da Auta,Omaira ta wuce kitchen ta dafa zobo da kayan kamshin da abarba a ciki ta barshi ya huce, ni dai miracle Nawwar ya kirani naje wajen baso na iske Auta,Nawwar,Mami,Baffa a ciki na mikawa Baso jaririna ya Ganshi ya mini barka ya zaro kudi sun Kai dubu goma sha biyar ya dora akan kayan dake jikin Jaririn ya Miko min na karba nayi godiya na zauna tare da mikawa Nawwar Baby Abdullah,ya karbi abinsa,kudin na kwashe abina na zuba a Jakata. Auta ne ya Kira Salma a waya yace tazo,Salma ta tafi inda yake,tana zuwa ta koma ta zauna a gefen Auta tace Yaya sannu da zuwa Ina yini? Yaushe kazo? Su Mami muna zaune Yace ke karki min ae yane ko baki gane bane dama zuwa nayi na fada Miki mahaukaci dai ya warke,Salma ta bude baki tace Allah? Yace dama hatsari yayi kwakwalwarsa ta tabu rannan ya fita mota ta sake bigeshi Allah yasa baiji ciwo ba sai ya dawo hayyacinsa. Ashe mahaukaci dai hamshakin attajiri ne,shine Kuma sanadin shiriyata,bayan aurenki da sati daya ya warke,sunansa ma Engnr Alhaji Mukhtar Dan asalin Adamawa ne amma a Kano suke zaune,a hanyar kano zuwa Adamawa yayi hatsari ba Wanda ya sani a danginsa ya haukace haka har ya fada gari gari har Yazo layinmu a cikin Kano,Yan uwansa sunyi cigiyar duniya ba a Ganshi ba,an zaci sace shi aka yi,yana da matarsa da yaransa biyu,yace a gaishe ki ma yace a bashi number dinki Kuma watarana zaizo,shine ya bude min shago na gaske a Kasuwar Kwari,ya siya min gida na million goma,mota ma shi ya siya min ita da kika ganta sannan ya kaini gidansa can dake Abuja a can nayi sati uku,duk zuwan nan da nakeyi nan Ina Abuja,ya dorani a hanya ya dinga min fada da nasiha har Allah yasa na Daina Shan komai,naga Shaye Shaye baida amfani a rayuwa face ya haukata mutum ya lalace ya zama dan Iska,Kalli yanda na dawo mutum kuma dake me kudi ne sai naji fadansa da wani talaka ne ko gaskiya ce bazan bita ba sabo da bashi da abin bani, kai duniya amma haka ya dinga zare min Ido yana fada yana min masifa Baso naki Salma shuru ban iya cewa komai ba,da ya warke fa a kan titi sai da Yan unguwa matasa suka bashi labarin abinda nayi masa amma shi bai iya tuna komai ba,Matarsa da Yan uwansa baki gansu ba Salma sai kin wanke hannu kafin ki tabasu. Yace Kuma abinda kika masa kema har gida zaizo da iyalansa da Yayansa da Kaninsa,Salma tace Masha Allah Yaya na maka murna,yace iceko kin saita halinki? tace ae wallahi,wallahi Allah Yaya na canja Karka sa a bani wani aikin,murmushi yayi yace ai bazan sa ba Salma,ban zaci zan shiryu da wuri ba sabo da kar na aureki na cutar dake shi yasa na bawa Auta ke badan kudinsa ba ni Kam haduwata dashi naji ya kwanta min a rai kawai shine dalilin da yasa na dage sai ya aureki, ba wai dan bana sonki ba Babu Wanda zai ce bai sonki,yanzu Yaya dama kana so na? ya furta na dai soki ba Ina sonki ba,ki gyara zancenki ya soki a da banda yanzu ya daina babu ya kare cewar Auta yana gefe kishi kamar ya kashe shi, Baso yaci gaba yanzu sai dai Yan uwantaka tunda ni a tunanina na cire rai da zan shiryu ma amma wani ikon Allah Ina aurar dake sai Mahaukacin ya warke ba dadewa kuma Allah ya shiryar dani ta sanadinsa,amma bayan na aurawa Auta ke na dawo gida Salma naci Dadi na more kudin da Auta ya bani akan zai aureki Million daya Banda sauran hidima da ya min iri iri,nace sai ya bani million daya zan bashi ke na siyar masa ke tunda kin san lokacin kwakwalwar bata nan ni iya tunanina siyar dake nayi,Auta yace ai dan Adam yatsansa daya ma ko duk abinda ke duniya za a hada baza a iya siyansa ba sabo da Babu me yin wannan abin sai Allah,yace shi dai ba siyenki yayi ba aurenki yayi kudi kawai ya bani ne,bayan Kuma naci kudin nan a cikina nida mahaukacin nan nazo na dinga tunaninki kamar zanyi hauka duk karfin zuciyata sai da nayi kuka duk kayan gidan nan sai da na farfasa komai na gidan ba abinda na bari,har gado sai da babbala su,na fara cuta kamar zan mutu da kyar Allah ya taimakeni Kuma ban dawo nace Auta ya bani ke ba na Riga na aura masa tsakanina da Allah,na sawa zuciyata ko mene Dan Adam ya rasa to ya hakura ya barwa Allah tunda nayi tsakani da Allah Kuma Allah yasan dan shi nayi to nasan zai min canjin Alkhairi inshallah, haka Allah yaso dama,dama Yaya baka yi auren ba? Ba Aure nayi ba ni kawai Dan ki cireni a ranki na samo kanwar Saminu abokina Sayyada ai kin Santa to Sayyada ce ta Miki magana a waya ba Matata ba,ni kin san ban taba kula mace da sunan so ba kawai dai barni da Shaye Shaye na Kuma yanzu Alhmdllh ko taba sigari karya take ta sake shiga bakina Wanda ya kirkireta ma ubansa,ubansa ma ubansa,muka yi dariya muna jin Baso abin alkhairinsa ya taba mana zuciya, Auta ma yayi dariya wannan zagin ai sai Wanda ya taba Shaye shayen,Salma tace Yaya Allah ya baka ta gari,yace kin hakura da Baso kenan? Salma tace uhm Auta yace kiyi magana sai ki zauna gulma,Salma da