Sashe 73
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI Use*08089965176* *07084653262* Page naku ne Maman Afrah Mmn Zee Maman Queen Nafee Nafisat Fiddausi A Nagwaggo Fancy collection $ Graphi Dan Mai goro Oum Ibrahim Oum Zahra Mun gama jin dadinmu da Nawwar munyi bacci ma wai su Gaji sun zo gari,Nawwar na tasa nace Baby na jijjiga shi ya bude idonsa nace ka tashi wai su Dagaci suna tasha yace da Daren nan bari a Kira Auta,nace Auta ana takura masa da yawa gaskiya,yace to driver baya nan,ya Kira Auta a waya Kiran duniya yana kallo yaki dagawa ya sake shigewa jikin Salma,har tace ka dauka mana yace ko mutuwa akayi wlh naji da safe ba inda zanje kawai Dan kazo a karami shike nan,Nawwar yace bari na taso shi,ya fito ya nufo part din Auta dukan kofar duniya Auta yaki tashi da Kansa ya hakura ya tafi dakko su har can,suka zo har Dagaci a Daren na fito muka gaisa na kaisu masauki nasa aka basu abincin su dama nasa anyi musu da dare,nace kuci ku huta da safe sai muyi hira,Gaji tana mamaki tace oh ji gida wai Rabi kece kika yi baki kike surutu haka wai,Mairo dai bata ce kala ba sai Kallona takeyi ita Kam yanda na mata mugun kyau kamar bata sanni ba,sai daga karshe tace Rabi Idan ana Neman kudi to a Kalli jikinki,naga wata me kama dake muka dinga haduwa a Kaduna amma masifaffiya wlh sannan na ganta a Makkah,Nace Cele ce yar uwatace Yan biyu nace,Mairo tace haba Babu banbanci fa kamar tayi yawa,nace wlh dai sunanta Rufaida, Dagaci yace Masha Allah ya tafi dakinsa da Abincinsa Gwaggo ta mike ta bishi yaran Kuma dakinsu daban. Anci sa'a Ahsan ya kyale Cele yau ta huta bacci suka yi kawai da safe da wuri ya kawo ta sabo da ta fada masa me nace Ina korafi, Cele tana zuwa ta samu su Mairo dukkanmu a Palo har Mami,ta shigo muka gaisa ta gane Mairo ta gaishe su,nace gasu nan Cele sune na gabatar dasu a wajenta su,Omaira tana zaune Mami tace Omaira kuyi girki yau masu aiki zasu je hutu kwana biyu zasu dawo,da sauri Cele tace ni zanyi,Mami tace Dan Allah ki bar Omaira tayi ita Mami tsoron cin kayan Cele take yi,Cele ta dage ita zata yi, Mami tace to karku dafa Dani nikam zanyi nawa a bangarenta Sabo da me Mami me Dadi fa zanyi Mami tace a'a ni nake wa Baffa girki da kaina ku dai kuyi kuci naku,Cele tace to ko lemo fa zan hada me Dadi wlh na kawo muku da sauri Mami tace dazu nayi wani yana fridge Dina kar kiyi dani,Cele bata gane Mami tsoron cin kayanta take ba ita tsakani da Allah take fada mata amma tace Sam kar a sake a dafa da ita. Iyamami ce ta shugo wai tazo daukan jariri amma ganin su Mairo nan da nan ta hade rai tana jin haushi su an dame su sai hararsu take yi,da suka gaishe ta ma da kyar ta amsa,Cele ta kalleta kawai tace lallai matar nan bata ji warning Dina ba kenan,taje tayi girkinta ita da Omaira suka gama lemo ya dau sanyi ta ta ebi cup biyu a juck ta zuba maganin a ciki ta tona,ta shirya abinci a tire ta Kai bangaren Iyamami,Iyamami gani take isarta ce ta sa aka kawo mata ta Kira Sabreen tace suzo su ci suka farwa abinci suka ci suka shanye lemo tas Cele ta ebi wani lemon Shima ta sa maganin tare da zubawa Gwaggo da Dagaci tace yawwa gwara ke da Mijinki ku ajiye tarihi a Anambra,Tunda na sha wahala duk Wanda naga dama sai na zuba masa. Nasu ne kawai bata sawa ba Salma tana can tayi girkinta na musamman tare da Auta suka yi abinsu. Iyamami tayi Sallar azahar ta kwanta zata yi baccin rana tace oh yau Kuma tunanin Malam nake Allah sarki Malam ana kabari Kashi yayi fari,sai na tuna sanda Ina budurwa,Sabreen ta kwalawa Kira ta shigo tace zauna in baki labarin Aure na tun Ina budurwa,Sabreen tace ni bacci zanyi ki bari sai gobe,Iyamami tace bafa ku kadai ne Yan soyayya ba soyayyar nan ba wacce bamu yita ba,Sanda muka hadu da Malam a gona ranar ban iya kallonsa ba sai wajen Babana yaje kin san sunansa Tanko shi da ya tasa Umaimatu,Malam ya dage shi fa nan duniya ni yake so,Sabreen tace uhm sai aka bashi ke ko? a'a ai sai da ya sha fama tun karfe takwas aka Saka aurena har goma na dare ba a daura ba ana artabu,Iyamami ta daga duwawu sama ta Maida abinta,bayan an daura a Daren aka kaini dakin mijina kuka na Shashi inda kisan ana yankar naman jikina,to mazan da ba wayo Malam ba abinda ya min sai da muka kwashe shekara ko shimfida bama hadawa Ina ma yanzu ne Sabreen ai da anga soyayya,sai yau Idan na tuna asarar shekara guda Malam yayi ba tare da ya rike ko hannu na ba Ina takaicinta da zan iya dawo da shekarata yau da na dawo da ita an rama min shekarata guda da aka min asara,Sabreen tayi dariya kamar me tace Wai duk gigin tsufan ne haka ko kuwa abinda nake ji kike ji,Iyamami tace me nake ji Dan ubanki da tsufa na da komai me zan ji daga Ina baki labari karfina ai ya kare, Sabreen tace Ina da wani Bazawari Kamal matarsa daya da yaransa uku yace Idan zan aure shi zai min gidana daban Iyamami yau dai na gaji da zaman gida Namiji nake bukata yau ji nake kamar zan haukace akan Namiji inshallah yau zance ya turo iyayensa su kawo kudi duk da ba wani damuwa nayi da shi ba amma Ina so tubana ya dore gwara nayi auren Nima indai akan Antena duk ake wannan tsiyar to zan aure shi tunda yana da ita kowa Allah yayi masa tasa,Iyamami tace kiyi abinki nima da zan samu me so na auren zan Kuma,Sabreen ta Bude baki,Iyamami tace to illar babu Wanda zan samu ya Soni fata duk tayi yaushi a haka ma wai da hutu,tace Maida tsohuwa yarinya zan samu ko zan Dan murje,Sabreen tace to da matsala wlh da walakin abincin nan da mukaci tabbas badan Allah Cele ta kawo shi ba magani ta sa mana,tunda naga ta kawo mana yarinyar da bata da mutunci ai nayi mamaki,Iyamami tace karki mata sharri yarinya tayi hankali yanzu kawai abincin ne tayi shi da sinadarai masu Kara lafiya shi yasa ya tashi garkuwar jikinmu data Daina aiki yanzu duk sun gyaru sun mike,yaushe Rabon da naji irin wannan yanayin tun Ina matashiya yanzu kuwa sinadiran da suka suma a jikina sun Farka dole nayi aure a gidan nan ki tashi ki Kira min yarana. Sabreen dariya itadai kamar me tana jin sha'awar itama a haka ta Kira Papa, yana zuwa Iyamami ta zauna tace dama Allah ne ya nufa zanyi aure,Papa ya bude baki yace wanne tsinannen tsoho ne Bazawari yake zuwa zance bamu sani ba har kuka dai daita wlh ba Dan Iskan da zai aurar mana Uwa,haba Iyamami ace aure kamarki me Zaki da shi? kaddara ta ce Allah ya kaddara cewar Iyamami,Yace to wai wanne Dan iska ne wannan? Iyamami tace talla na zaku dora a yanar gizo ko zan samu,Papa yace wlh Babu lafiya sambatun tsufa kike yi,tsufan naki ta haka ya faro Allah ya kyauta ya tashi ya fita,shi Baffa ma kin zuwa yayi Sam tasa a kirashi Papa ya fada masa yace ku Rabu da ita Idan abin yayi yawa ma kaita dawanau,Papa yace wato Kam duk duniya ba abinda ya dace da sunansa irin Dawanau,asibitin mahaukata Kai daga jin sunan tun a sunan Dawanau kasan ba hankali a cikinsa,dariya suka yi,Sabreen kuwa ita sha'awar tasa saurayinta ta Kira tace ya turo manya,ya dinga murna kamar ba gobe yace a shirye nake gobe za a kawo kudi,tace a sa bikin sati biyu nima a shirye muke,yace amma abin ya min dadi wlh dama na gama gina gidan,suna ta murna. Iyamami tana kwance sai Kiran Malam take Malam....Malam Cele ce ta zago tazo ta gani ta samu Iyamami tana Kiran Malam,dariya Cele harda rike ciki,tazo ta zauna tace Iyamami zazzabi kike ne? tace Kewar mijina nake yi Idan da dama Yar nan kiyi min hotuna ki sani a yanar gizo ko zan samu me so na,Cele tace to tashi ki shirya. Iyamami ta mike harda dakko sabuwar atamfarta ta Saka ta wani kifa uban gogoro ta tsaya kyam kamar Soja ta zazzaro Ido Cele ta dinga daukanta da waya tana cewa Kaiiiiii sai kace Yar shekara 30 kin ganki kuwa,Iyamami tace bana bukatar yabonki kawai na samu dattijo me Dan Kwari ,Sabreen tana ta murna za a kawo kudinta itama. Dagaci dai tunda suka ci suka koshi suka koma dakinsu,Gwaggo tace a gajiye muke yau wallahi tafiyar nan ba kadan ba bacci zanyi,nace to ai ya kamata ku huta,su Gaji su dake kalau hira muke kawai da su Gwaggo suna daki,Dagaci