Sashe 23
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba a daure Masa kayansa ba,Auta tashi yayi sum sum ya fice abinsa,Nawwar ya fice ya koma gida wajen Mami yace yanzu da gaske auren za ayiwa Auta? Mami tace Wai me Auta ya tare maka ne da ya rona ya lalace ai gwara a Masa auren,tunda Auta ya damu mutane Kawai idan da Hali ayi Masa Kar yazo ya fada harkar banza yaje yaci Karo da lalatattu, Kai da kake salihin ji nake da su Miracle ka hadu da tuni ma baka lalace ba badan Allah ya Kare ba shine zaka dame ni,Nawwar yace Mami Rabin tawa Zaki zaga,Ni ai ba zaginta nayi ba ai ta kirki ce gaskiya na fada,yace shike Nan ayiwa Auta aure lafiya ni dai ba ruwana ko daurin aure bazan je ba,karka je Mana dama wa ya gayyaceka cewar Mami. Kaka Kuwa kwana Suka Yi suna tafiya a mota daga nan aka shiga jirgi da shi ta Jedda,Kaka tsoro ya kamashi Addua Kawai yake ya zaci wata state din zasu je a jirgi a ransa yace wata jahar zamu je Ina Jin lallai me kamafanin nan Yana da kudi ta wani bangaren Kuma zuciyar kaka a tsorace take sai da Suka Yi tafiya a jirgi ta Kai awa shida sannan Suka sauka a kasar Qatar Ashe kasar Qatar aka kawo Kaka za a siyar dashi azzalumai matsafan wasu larabawan suke Neman wani abu na sassan jikina mutum shine bakar fata shine marar gata shi za a kai a kashe shi Kamar ba Allah ne ya halicce shi ba,Mutumin bayan sun fito daga airport Kaka dai binsa yake dunkum dunkum Babu me jin yaren daya,a jikin wani shago mutumin ya tsaya tare da siyowa Kaka lemo da Madara da nama,Kaka ya samu waje ya zauna ya cika cikinsa dam,mutumin yayiwa Kaka Alama da ya jirashi Kaka ya nuna ba matsala mutumin Yana tafiya kaka ya fece ya dinga gudu gudu sauri sauri bai San Ina ya nufa ba bai San Ina aka kawo shi ba tunanin Kaka ma duk a Kasar Saudiyya yake wata state din har dare Kaka bai daina tafiya ba Kawai bi yake ta ko wanne lungu da sako,Mutumin Yana dawowa ya nemi kaka ya rasa Takaici da bakin cikin irin kudin da zai samu Kaka ya cuce shi ya gudu,haka ya ja kwafa ya sake dubawa bai ga Kaka ba babu alamarsa yasan tabbas ya gudu masauki ya tafi cike da bacin rai,Kaka Kawai tafiya yake sai da ya kwana Yana zaga gari Bai San Ina yake ba kafafunsa duk sun kumbura,waje ya samu ya zauna domin ya huta,tagumi ya zuba yace Ni da kasar waje har abada me za ayi da wata kasar waje,yanzu Kaka ya zaiyi ma ya koma garin Makkah shi yake tunani ba gida Nigeria ba,yace banga riba a wannan tafiyar ba,Cele tawa ta bata,na Sha wahala gashi da alama an kawo Ni nan a cuce ni,Yana ta maganganu shi kadai sai ga wani babban mutum bahaushe yace Sannu Malam,Kaka yace Kai masifa Kai bala'i ko Ina kaje sai kaga bakar fata sabo da shishigi da jaraba ko wacce kasa bakar fata sun taru sun cike gari jama'a muyiwa kanmu fada mu zauna a kasar mi Ina riba cikin wannan masifa,sai da Kaka ya Gama sannan ya dago ya kalli mutumin yace yanzu nan ma Kuna nan Wai bawan Allah nan Ina ce? Yace Kai baka San inda kake ba? Kaka yace ni nasan sadai a Saudiya nake Makkah wani balarabe ya min hanyar aiki yace zamu je a koya min aiki Jan dinga Jan motar Yogourt ya hadani da wani mutum balarabe sai naga mun dauki hanyar jidda a mota Muka shiga jirgi sai Muka zo nan bawan Allah wannan wacce Jaha ce a Saudiya? Mutumin yayi dariya yace ai Nan kasar Qatar kake cikin birnin Alqahira,Kaka yace Jar uba dan nan kayiwa Allah ka taimaka min na koma Makkah Dan Allah,Mutumin yayi dariya yace karka damu zuwa gobe kana Makkah Inshaallah,Kaka Yana ta murna Yana godiya mutumin waya ya dakko ya Kira wasu larabawa suna ta larabci Kamar ba bahaushe namu ba ashe shima sake cinikin Kaka yayi shi Kuma can dai Riyad za a Kai Kaka a siyar da shi,shi Kuma ba masu Luwadi za a bawa su siya in Suka Gama da mutum su sake shi ko su hallaka shi,shima bahaushen da shi ake hada Kai ana cutar bakar fata Dan uwansu bahaushe Kuma musulmi sabo da shi ya Zama hamshakin me kudi yafi shekara ashirin a zaune a Qatar sana'arsa kenan Luwadi har suke siyar da mutane ana Basu kudi a lalata su ba tsoho ba yaro ba matashi kowa Suka samu dama a kansa damawa suke,shima tafiya yayi da Kaka a gidansa Kaka ya kwana yaci ya sha da safe Kaka yayi wanka mutumin ya bawa Kaka Jallabiya sabuwa ya canja sannan ya hadashi da wani matashin balarabe me suffar Dan daudu ya tafi da Kaka aka sake shiga Jirgi da Kaka tare da juyawa da shi Saudiyya,suna zuwa Jedda Kaka murna ta kamashi Yana cewa naka sai naka ji bahaushe Dake dan uwa ne ya tallafa min gani a Jeddah Hauwa kulu Majadan Alhmdllh,Balaraben ya shiga mota da Kaka a zuwan zai kaishi Makkah sai ya wuce da shi Riyad,Kaka Kawai yaga bai yarda da tafiyar ba tun kafin su bar gari su Shiga daji yace a tsaya zaiyi fitsari ya nuna musu gabansa,ganewa sukayi Suka tsaya dai dai inda akayi toilet na mutane ka tsaya ka shiga Kaka ya fita Yana waige waige ya Shiga toilet ya fito ya lallaba yabi ta baya ya arce da gudu ya Sha kwana basu sani ba,Taxi ya tare ya shiga ya Fadi address din gidansu na Makka Basu ma karasa Makkah dinba ashe Driver ya Kai Kaka har kofar gida Kaka ya biya driver kudi ya fada gidansu cikin daki ya haye saman gadonsa ya ja bargo ya lulluba yana Nishi da hakkin wahala Wai ya buya kenan. Dagaci ana ta cin duniya da tsinke har sunyi kyan gani,Rabi ta sake Aiko musu da kayan sawarta data cire zata bayar tace a bawa Gaji,Gwaggo sauki ya samu sosai tana iya Dan tafiya kadan kadan itama sai data zabi manyan riguna a ciki Wanda zasu shigeta,Gaji sai daukan wanka ake yi ana neman bazawari,Asirin Zayya matar Danbinni ya karye tuni Danbinni ya saketa ya auro wata bazawara me hankali suna zamansu haka Yana lallaba rayuwarsa ya daina iya shegen da yake yaran Zayya biyu suna hannun matarsa suna zamansu,Babu kukan da Zayya bata Yi ba da roko yace wallahi baza ta dawo gidansa ba ya tsaneta yanzu baya sonta,Dole ta hakura ta tashi a tutar Babu ba tsuntsu ba tarko. Sabreen ce taje wajen Mama ta samu Mama duk ta rame ta canja,tana ganin Sabreen sai data Yi kwalla tace na jawa kaina,Sabreen tace yo haka Kika zaba dai Mama gashi nan kin rasa Mami ta rasa amma ki sani Mami Aurenta za a maida da Baffa,kema baki kyauta ba dama idan kana tunanin kayiwa wani to kanka kayiwa gashi ni bani da auren ke Babu gashi kowa baya ta tamu shima Papa ya auri matarsa baya son laifinta ta Gama da shi bazai iya Mata kishiya ba Mata Muna sani mu dinga cutar kanmu da kanmu gashi yanzu inda Muka Kare Wanda Muka zalunta Kuma sune a sama,Ni gaskiya na gane gaskiya Shaye shayen ma so nake na daina na kusa hakura da shi duk da ban daina ba Nan gaba Zan daina,Mama ta kasa magana ma bata da abin fade Dan ma Allah yasa gidansu suna da rufin asirinsu dai dai gwargwado ba rashin ci Babu rashin Sha. Omaira ke Omaira Abba Yana kwala Mata kira Shuru Omaira bata sani ba bacci ma take ita ,Uwa Babar Abba tace ai wannan yaran idan kana Jin jarabar duniya to su kenan,ai Kai Kam Ismail baka yi Dace ba ka haifi jaraba,Abba yace kyale su Watarana sai na bar gidan nan naga uban Wanda zasu raina,sun gaba talautani bani da farcen susa,Omaira ce ta fito tana mika tace Umma tace kana kirana? Mari ya kawo Mata ta kauce,Uwa tace yawwa nadawa Yar iska duka,Umma ce ta fito tace wallahi duk Wanda ya taba min 'ya sai ya Gane kurensa,to fitsararriya kina bakin ciki Dana zai Sha shayi da Madara shi yasa Kika hana yarsa tazo ta je aikensa,Umma tace madarar me yan madarar burar....ta narko ashar,ai ke kin Zama mayya badan haka ba an sakeki zaman me kike Yi a gida shekara da shekaru har da Kai Kara kotu kice ba inda zaki je kotu ta baki damar zama a gidan tsohon miji kinji kunya dai ana korarki kina mannewa marar zuciya,zaman yarana nake Yi Kuma Dole ya ciyar damu karya kuke wlh baku Isa kuga bayana ba marasa godiyar Allah jahilai Allah ya baku baku so Inshaallah a yarana sai an samu wasu sun muku ranar da duk duniya babu Wanda zai iya muku ita,Dariya Uwa tayi tace a hakan? Ana kawo talakawan duk ba na kirki a yaran naki,Bilkisu ce ta shigo gidan tayi Sallama itace Babba a dukkan Yaran da aka Haifa sai ka dauka kanwar Umma ce,tana shigowa Abba ya fice daga gidan ma gaba Daya yasan bala'i tazo da kanta yanzu za ayi batacciya,ita kanta Uwa Shuru tayi ta wayance tare da furta Allah Yana Nan, Hayaniyar me nake ji? Bilkisu ta tambaya tana zazzare Ido ita dama kana ganinta kasan Kalar bala'i ce,badai Umman mu ake zagi ba? Umma tace gasu nan abinda Suka Saba kullum tunda aka aureni suke min haka gashi har na girma Kuma an sakeni ma baza a kyale ni ba ta karasa da hawaye,Bilkisu tace Abba ne Kawai zamu kyale sabo da mu cika da Imani billahillazi tsohuwar wani ba tamu bace ko Kaka uwa ce,Omaira tace never Bilkisu tace to tunda hakane a raba gida Bari kotu tazo ta tsagawa uwarmu sashenta kowa ya ji da Kansa zamu katange mata bangarenta kofa kowa da tasa mun gaji, Omaira tace Ina cikin masu buga bulo da ni za a buga bulo Aunty Bilkisu tace Allah yaji Kan Cele badan ta mutu ba da yanzu an wuce wajen nan na so Cele a gidan nan take da tayi min maganin wannan tsohuwar, Omaira