← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 82 OF 93

Sashe 82

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Abba Karka ji komai,yace to na gode ki gaida Mijin naki,Cele tace Ina kusa da shi gashi Yana ji yace yana amsawa,Abba yace to madalla ya kashe. Washe gari Cele ta samu Number din Maman Sabreen a wajen Mami. Cele Maman Sabreen ta Kira bugu Daya ta daga,Cele tayi Sallama ta amsa tace Ina yini ta amsa suka gaisa sosai,Cele tace kina magana da Rufaida Cele a kasko jika ga Ambassador Alhaji Muhammadu Haladu Kaduna state,Mama dariya ma abin ya bata tace Yan biyun fitsararriya Miracle ko? Cele tace correct,nutsuwa tayi sosai tace wlh Mama karki ji nace Kaka kiyi zaton tsoho ne tukuf ba haka bane nice kawai nake ce masa Kaks sai mutanen gari suke ce masa Kaka amma ba Kaka bane,a gaskiyar magana na Yaba da ke naga Kun dace da Muhammadu Kaks zaku gyara tsufanku shine nace ya aure ki Idan yayi Miki,Shine Sabreen ta bani hoton ki na nuna masa Ina me tabbatar Miki yanzu da hotonki yake bacci a saman kirjinsa inji karyar Cele,yace komai yayi perfectly,yace sai kyawun hali nace kar ya damu duk da cewar a baya an tafka kurakurai da Yan tsiyataku haka amma yanzu an gane gaskiya an saduda nace yanzu ma lahirarki kike nema ki samu Mijinki kiyi zaman aure aci gaba da bautawa Allah,ga Yar Antenar nan kullum available tana katararki,,to kinga aure shi nufi ne na Allah a hakura da waccen rayuwar a dawo a kafa sabuwa zai fi,zaman ya Isa haka darajar ya mace gidan mijinta kar kice kin girma ba a girma da bautar Allah aci gaba da raya sunna,kinga dama ga sanyi gaf yake da shigowa kin huta kin samu Kaks bargo huta ko ya kika ce,kirjin Kaks faffada ne ruf zai rufe ki Mama Kai ta jinjina tana dariya tace wato Idan akace jininka to jininka ne wlh duk abinda Miracle take yi shi kike yi kawai kin fita masifa ne ita Kuma ta fiki fitsara na Santa farin sani, wacce kalar magana ce bata fada a gaban mu ai ke naki ma da sauki kina Dan sakayawa, Shi wannan Ambassador Kaks din naki da kike zuzutawa har kina min fada irin kamar wata kanwarki yaya yake? bazan ki ta taki ba ban San waye shi ba,Sai na ganshi Idan ya min,Idan Kuma rubabben tsoho ne to ban shirya Jinya ba,baza ki hadani da jangwangwama ba na aure shi ya kama cuta na zama yar zaman Jinya kwana kadan ya mutu, haka kawai Idan kin san daf da kabari ne ki fada masa ya nemi dai dai shi Cele tace banga laifinki ba mace da Jan aji aka Santa,ai ni wlh sai kika Kara birgeni Kuma yanzu zamu sake dagewa wajen gwagwarmaya da jajircewa akan ko waye Yazo yace yana sonki,ki ja zarenki sosai shine zamu San mace muka samo,Mama tayi dariya a ranta tace wannan kwai Yar iskar yarinya,Cele tace da wannan number din kike chat? tace ae,zan tura masa yana Whatsapp zai Miki magana, Mama tayi dariya tace ashe har charting yake,Cele tace ya iya ai na Dade da koya masa karatun Hausa wayar ma ya iya abarsa me tsada ce a hannunsa a nan dai Cele bata yi karya ba babbar waya ta siyawa kaka Kuma ta koya masa Whatsapp, da ita kawai yake magana a ciki amma fa Idan ta tura message sai ya yini yana Abu daya nai iya karantawa ba, sai dai Voice ,sabo da sai an Dauki lokaci yake gani dai dai sabo da karfin Ido ya ragu ya dinga dunu dunu kenan. Cele tace yanzu tunda a gida kike karkashin Yan uwa Data ma wahala zata dinga Miki,Mama a ranta tace wallahi Data ma 200 ma gagarata take yanzu sai Sabreen ta tura min,badan Sabreen ba da yanzu ma bazan ganu ba sabo da wahala abinci ma da kyar ake bani a gidan nan wai Kuma ace gidan Dan uwanka ne amma Dan abincin baza a iya ciyar da Kai ba,ba wulakancin da ba a min ko tsohon ne aura zanyi na huta. Cele ce ta katse mata tunani tace turo min accnt number dinki ki tabbatar da gaske muke,Mama tace ayi haka da wuri haka? Cele tace karki ji kunyar komai ko mene za a Miki,Mama harda Dan Jan aji bata tura da wuri ba sai washe gari wai ta kama mutuncinta kar ace mata lashe money,Cele dubu ashirin ta tura mata,ta kirata tace kin gani? tace Yar nan da yawa haka,Cele tace ahaf kadan ne wannan sai kin shigo dadi kan dadi ga Antena ga abinci,Idan naga dama fa a saudiyya Zaku zauna ke da Ambassador Kaks,Mama ta zaci wasa Cele take yi tace ke yar nan a Nigeria ma mu samu mu wanye lafiya,Cele tace zai kiraki a waya kafin muzo, tace to sai na ji shi. Amaryar Omar Ido yayi ja ta mike ta shige toilet abinta,Omar yana binta da kallo ya saki murmushi ya nuna Kansa yace shege Omar wa yace da mu ba mu ba?ba yawa ba yawa ya mike yace saura next target Zaki sakko ma ki fada son Omar, fita yayi ya koma dayan bedroom din yayi wanka da brush ya shirya cikin wata Riga me fadi marar nauyi Yan kanti na bacci da gajeren wandonta ya taje sumarsa wacce an tara da yawa an kwashe gefe da gefe sannan sumar Kuma an wani kwanannade an mata wani murde murde,turare ya sha yana bulbula kamshi me sanyaya zuciyar mutum,Omaira da sauri ta shirya a gurguje wai kar ya ganta ta Saka rigar baccinta harda da Saka ta mutunci Riga da Wando dogo,gashinta Wanda yasha gyara sake gyara shi tayi ta Saka hula pink kalar kayan baccin ta shafa turare tayi sauri ta haye bed tare da lullube Rabin jikinta da bargo,tana kallon dakin yaji kaya masu kyau,gadon wani hadadden gaske a ranta tace ya dai iya zabe. Omar ne ya shigo dauke da tire da kayan makulashe daban daban a Kai,a jikin drowa ta gadon ya ajiye tire din ya haye gefenta ya dan janye gefen bargon,Omaira ta bata rai tace wai me zaka yi ne nifa bazan kwana da Kai ba ato ka sani ma,Omar ya tsaya ya kalleta yace nifa ba wasa nazo ba abinci zaki ci,Salma ta fada min tun safe baki ci komai ba sabo da murnar an daura aurenki da Mubaraq,Omaira taji wani haushin kanta dama da za a daura Auren tun ana gobe tace baza ta sake cin abinci ba sai ruwa sai an kaita gidan Mubaraq a can zata ci abinci sabo da murna,ba yanda ba ayi da ita ba ita ba,tace baza ta ci ba sai a gidan Mubaraq Baso yace to gaki a gidan Mubaraq Omar,Ya dakko abincin ya zuba Madara a glass cup ya Kai bakinta yace gashi,Kallonsa tayi ta sake murtuke fuska tace bazan ci komanka ba gwara na mutu,ajiyewa yayi ya sake tsura mata ido yace don't be stubborn mana nasan yunwa kike ji,kiyi hakuri kici please,ta kafe shi da Ido Shima haka,yace uhum badan ni ba nasan na bata Miki rai bai dace nayi wasa da hankalinki ba amma ki daure dan Allah badan ni ba,ni bazan ci ba ai yanzu ba abinda zaka fada yayi tasiri a wajena,bargon ya Bude ya shiga ciki ya kwanta sosai tare da dora Kansa a kirjinta,tace wai mene haka ka tasar min daga jiki,a hankali yace gwara ma kici Idan Zaki ci Idan ba haka ba wlh sai dai mu kwana a haka,banza ta masa ya fara kokarin tube mata kaya ihu ta saki yace gwara kici ko na Miki tsirara na Kalli komai da kike wani boyewa,da sauri tace zan ci,dakatawa yayi ya dakko tire din ta zauna daram kafafunta suna cikin bargon a cinyarta ya dora mata yace fara ci to,tana yatsina yace ko sai na baki a baki ne? tana zuba masa harara tace zanci da kaina,yace to fara,ta fara cin naman tana kunkuni,yace na ci Nima? Ni bazan ci da Kai ba ungo abinka tunda haka ne,yace Allah ya baki hakuri ci abinki,taci gaba da ci yana ta kallonta kamar maye harda zuba tagumi kawai ita yake kallo kamar zai cinye ta,yace kanwar Cele kanwar Miracle matar Omar Mubaraq ya tuntsire da dariya yace yarinya taji soyayya gaskiya ya kamata ma kiyi min kyauta,Omaira ta fara hawaye zata Daina cin abincin yace kina ajiyewa zan Miki tsirara wallahi kinji na rantse sai sanda na tabbatar kin koshi,taci gaba da ci harda jawo pillow ta ajiye a tsakiya tsakaninta da Omar kar ma ya gogi jikinta ta raba tsakani wai,Baso yace maza ki gama yau akwai burar....a kan gado,harda ashar, Omaira ta kalle shi yace ba yawaa yau sai ance Assalatu jama'a,yau makwafta ma sai sun san Omar yayi aure akwai bed Matter ko ya kika ce my vitamin c? Yau sai Ocean inyi iyo da ninkaya,Omar harda yi mata wani irin kallo suna hada Ido ta dauke Kai zata yi kuka yace kiyi sauri yau akwai Bed activity, Kutmar dumadu yau akwaita a gidan nan,Omaira ta tsinke da lamarin Baso ta fashe da kuka tace Dan Allah ka barni naci abincina in peace,Baso yayi dariya yace ni na hanaki ci ne dama kidane dai Zaki sha shi yau yau a saman gadon nan,Omaira ta saki sabon kuka. Masu sharhi kuna birgeni Ina godiya matuka,kuci gaba pls. AsmaBaffa [8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 106-110 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN *MISKI 3in1 Alfirdaus* Albishirinku original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi bayaga haka sunnah ne amfani da miski 2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi 3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari Masu bukata ku ne wannan number 09065959708 Page naku ne Salmah Oniyangi Ummu Sulty Shatourh Murjamashi Ummmu Afnan Ashadangile974 Alhmdillah Hanan
Chapter 82 · 0% Book details