Sashe 25
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
larabcin ba bata fahimtar wani wani Abu,Kawai sai ta karbi wayarsa ta Kira Hajiya Hauwa ta roketa dan Allah tazo, ai Kuwa tazo yace tayiwa Cele Maganar cikin ya bawa Hajiya Hauwa labarin Kan zancen da komai,Hajiya Hauwa ta dinga salati tace da Ahsan ai Cele budurwa ce bata San namiji ba Sam Kuma bata San ma tana da ciki ba ko sisi ba a bata ba bata San ma an Mata dashen ciki ba sato ta akayi shigowart Saudiya,Nan take fuskar Ahsan ta canja ya shiga matsanancin damuwa,wani tausayin cele ya kamashi abinka da Balarabe harda hawaye Yana kallon Cele Yana tausayinta,Yace dan Allah Hauwa ta fadawa Cele komai ta bata hakuri,Cele taga Ahsan yana hawaye tace mene Kuma lafiya ko solobiyoncin ne ya motsa,Hajiya Hauwa tace ke dalla ki tsaya kiji Maganar gaskiya Cele ciki ne fa dake wallahi dama na fada miki ta kwashe zancen komai ta fadawa Cele,Cele mikewa tayi tsaye tace na tuna ohhhh shine ta kaini asibiti nayi kwananki a can ya min Allura hankalina ya gushe,Cele ta taba local government dinta tace shi yasa na tashi naji Nan ya canja ashe abinda aka zuba min kenan, Hajiya Hauwa tace kinji shi Ahsan baida laifi, Kara Cele ta kwalla ta dafa kai ta sake kwala ihu sai da tayi sau uku sannan tace bazan Yi kuka ba tana Kuma share hawayenta tana cewa karki kuka bazan Yi kuka tana goge hawayen dake sintiri a kumatunta,tace na yarda da kaddara,Kaddarata ce Allah ya rubuta ba komai Zan zauna na haihu ba damuwa,Ni yanzu ta Kaka nake yi burina na hadu da kaka wannan ya Riga da ya afku amma tabbas Maheerah sai Allah ya saka min ko ban Mata komai ba,to me ma Zan mata ni Wanda zai huce min zuciyata babu shi a duniya ko me nayi Mata ban rama ba batawa kaina lokaci ma zanyi, cuta ce ta rigada ta cuceni Allah ya Isa wallahi Allah ka isar min na kai file Dina gaban Allah Kara ta na daukaka ta wajen Allah tana kotun Allah, Allah Kuma yasan yanda zaiyi dani wani bala'i ya Kare me zan ce,Ina budurwa ban San Namiji ba tasa aka sa min ciki a jikina Allah ya Isa wallahi tana kuka wiwi Cele abinda bata taba yi ba,tace yanzu mutane idan zan kwana Ina cewa ban namiji ba waye zai yarda,ya zanyi da kunyar mutane me zance, Ni tuni nasan wannan Dan iskan shi na kirki ne Dan banza ta daki Ahsan a kafada tace kai karamin alhaki ne a wajena bare ma ba Kaine da laifin ba tana goge hawaye,Ahsan Yana kallonta shima sai hawaye yake. Cele tace kice yaushe zamu Fara zuwa awooo ta karasa da kuka ? Hajiya Hauwa ita dai tausayin Cele take ji ta fadawa Ahsan tace ta hakura tace babu laifinka Kuma ta karbi kaddara yaushe zaku fara zuwa awo? Ahsan yaji Dadi sai Allah yake godewa Yana Addua yace ko yaushe ta shirya,tausayi yasa Hajiya Hauwa tace Zan tabi yaushe Zan dawo karatun? Cele tace bana so bazan koya ba suje da yaren kasar su,Hajiya Hauwa tace yanzu ne ma yake da amfani,tace bana so ni na fada miki,Hajiya ta kyaleta tace idan kin huce ma Zaki neme ni tace ni dai Ina Kara Baki hakuri ta tashi ta musu sallama ta tafi tana cewa maganin Matan mu hausawa kenan da matan aure da zawara da Yan Mata burin kowa ya tafi kasar waje,gani ake kana zuwa ka Zama me kudi kawai. Cele zaman dabaro tayi ta dinga uban kuka sosai,Ahsan ya dawo kusa da ita ya dafa Kafadarta Yana lallashinta yana bata hakuri amma Cele taki yin shuru,yayi yayi duk masifar lallaba irin ta balarabe yayi ya hakura karshe ma daki ta koma ta kulle kanta da key tayi zaman Yan bori tana rusa kuka tana cewa yanzu ya zanyi da Kaka da mutanen dunuya Maheerah ittaqillah Maheerah Ittaqillah haka Cele take fada,Ahsan Yana jinta cike da tausayawa,ta koma sai kinci kwalabar ubanki Maheerah Dan Kan uwarki me gashi Kamar Audugar Rimi wayyoooo ta Danna min kabiri Ashe ba miciji bane kasurgumin da ne a cikina da aka sa min me katon kai me suffar fatalwa....Tsit tayi Jin larabci na tashi Ahsan Yana ta masifa,ashe su Maheerah ne da iyayenta Suka Zo bada hakuri Maheerah zata dawo sunzo saji,Maheera tayi mugun girgiza ganin Ahsan ba makaho bane gashi ras dashi,Cele tashi tayi ta fito a hasale. Kwanan Auta Uku Mami tace idan bai dawo ba wallahi sai taci mutuncinsa ba shiri Suka dawo,Ko hutawa baiyi ba ya shiga wajen Mami suna tare da Baffa Wanda sai kace sabon ango Wai ya dauki hutun angwanci na sati uku,yace Mami na dawo tace ko kaifa ni bana son yaro da yawo yaje ya hadu da abokan banza kana tarbiyya wasu suna lalata maka Yara a gefe. Ko hutawa baiyi ba ya taho gidana Ina Shan kunun tsamiya ya shigo yace Aunty zo kiga yan gidanku,dariya nayi nace Kamar ya? yace Allah wannan Kuna da danganta yazo ya nuna min pics harda na cele a gaban kasko tana suyar awara,Nace Kai a Ina ka gansu? ya kwashe labari ya fada min, nace tab Amma wannan Kamar tayi yawa wlh muna Kama musamman me suyar awarar nan irin mu Daya,Auta yace wlh ki nunawa mayenki ku tafi tare kuji Kuma sunce wata ta bata tana jaririya,waye mayenta Nawwar ya furta Yana sakkowa daga steps,Auta yayi dariya yace Sorry,Wayar Nawwar ya karba yace mu gani ni Kuwa na kasa magana,dariya Nawwar yayi yace ah ai sai nace kece Baby,to ka kula Kar Watarana ku hadu ka rungume matar wani cewar Auta,Nawwar kunnensa ya ja yace Wai ni sa'an ka ne? nace kai hankalina ya tashi mu tafi dan Allah naji su waye,to ai kya bari dai gobe tayi ko,Auta yace ni Ina da number ma Zan Kira su bamu address din gidan,Nace shike nan Alhmdllh. Washe gari daga ni sai Nawwar sai Auta Muka tafi can a sirri muji mene gaskiya. BA EDITING AYI HAKURI AsmaBaffa. [8/9, 10:59 PM] +234 806 192 9616: 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK2 31-35 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN MASU AUDIO WANNAN BOOK NA SIYAR DA SHI BAN YARDA A JUYA MIN LITTAFI AUDIO BA Ina masu bukatar unique kitchen utensils . fabrics adult and children's wears shoe's and bag's. Da masu bukatar ahada musu lefe ko masu bukatar iya luggage's din kawai duk inkazo R&U EXCLUSIVE KITCHEN AND MORE. Zaku samu duk abinda kuke bukata ko a awanne state kake zaa kawo Masu bukata ga number. 0703 455 9202 https://chat.whatsapp.com/LAizQA6PofSLoFhQ7XeaQx PAGE NAKU NE Mum Basma Hafsa Abdullahi Faeeza Sumayya Auwal sa'id Ummu Lateefah Maryam T Baliya Murjamashi Fatima Bintu Mmn Mubeen Khadijah/mashi Aneesat Mrs A Hussaina S Alsn Ina kusa da Auta Nawwar ya dawo ya kori Auta sit din baya shi ya zauna a kusa dani,Auta yace ni na huta ma matar taka da duk yawu gareta,nace Auta Inshaallah sai ka auri mace tana samun ciki kullum yawu da amai suna hanya yace ba Amin ba. Muna sauka Auta dama ya Kira abokinsa Afif shi ya dakko mota Nawwar yace wlh bazan shiga tukun wannan yaron ba yaje yayi hatsari da mu,nace dan Allah kayi hakuri muje ba abinda zai faru Auta Kuwa har ya Shiga gaban mota ya kame,da kyar Nawwar ya yarda Muka shiga baya,Auta Wayar Omaira ya kira ta daga,yace ke gamu nan mun shigo gari Ina ne gidan naku Omaira ta musu kwatance,Umma da sauran Yan Uwa kaf an taru ana jira a gani wacece ake tunanin jaririyar da ta bata oho,Abba Yana zaune a kusa da Uwa Babarsa suna cewa wallahi baza su kawo tsintacciya a hada jininmu da ita ba ace wata Yar uwa ce bazai yuwu ba,Abba yace yanzu haka ma irin Kama ce da Allah yake halittar bayinsa da ita zamu gani ai,su Bilkisu da Umma duk suna Palo a zaune suna jira,Omaira kafin mu karaso ta fito kofar gidansu wani ginin bulon siminti tsoho tukuf da shi dama unguwar tasu gata ga irinta,Nawwar Yana ganin Omaira yace gaskiya jininku ce wannan ba sai an tambaya ba ma,Omaira ta rike kugu a kofar gida tana tsaye sanye cikin riga da wando ta dora hijab maroon ya wuce gwiwarta, suna parking Nawwar ya fito ta bishi da kallo tace tace amma daga madagaska kake ko bawan Allah,Nawwar Bai shirya dariya ba sai da yayi yace a'a daga Masadonia nake,Miracle ya zaga ya budewa kofa,Omaira tace hamshakiya mandiya kofar ma Sai an bude Mata,Kafar Miracle Omaira tabi da kallo Tasha takalmi me tsada da tsini ta fito sanye ciki wani danyen leshi me tsada Golden and White jaka da takalmi da mayafin Golden tayi kyau na mamaki sai kamshi suke na musamman,Auta ya fito tuni ya harde hannaye a kirji Yana jingine jikin mota anyi tsaiwar samari,Jakar Miracle Nawwar ya daukar mata Wai baza ma ta rike jaka ba,Omaira tace sannu Alhaji Bawa sunan wani wai Bawa to ai da Kai aka sawa sunan ma,Auta Murmushi yayi,Miracle tace ke dan Allah kin ishe mu ki Kai mu gida sai shegiyar magana. Omaira gaba tayi tace ku biyoni a bayana suna tafiya tana juyowa tana kallonsu tana sake juyowa ni Miracle na Mata ambola nace kanwar uwarki,Omaira ta juya tana dariya Suka shiga gidan ta kwala Sallama Salamu Alaykum Umma ga yarki marar mutunci ta zo,Nace Mijin uwarki ke Omaira kike ko wa nace Mijin uwarki,tace ai an saki Umma bata da miji Nace to tsohon mijin uwarki,Abba yana zaune ya saki baki yace Kai na yarda wannan 'yata ce babu tantama,Uwa Mahaifiyar Abba tace gayyar tsiya naji mace daga zuwa sai zagi kana zaune tana zaginka,yace ai bata San nine ubanta ba shi yasa duk yarana basa ci min mutunci suna daraja ni banda Cele kam Yar banza me Kai Kamar murhu,Kallon Abba nayi nace Sannunku ya amsa sama Sama,Uwa Kuwa ko kallona bata Yi ba Kawai Nawwar suke kallo suna washe Masa baki sunga me kudi,Uwa harda tashi ta jawo tabarma sabuwa ta shimfidawa Nawwar tana zauna,ta kalli Auta tace Dan Samari Zauna,Auta a ransa yace kin taimaki kanki da Kika ce samari baki ce yaro ba,Zama Suka Yi Abba Yana ta jera musu sannunku da zuwa sannunku,Uwa tana