Sashe 69
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ya sa mata Yar rigar bacci yace kafin ki huta ayi wanka,tace kayi min yanzu ni kar wajen yayi tsami na Kara shiga uku,Auta ya dinga dariya Kuma taki Daina kukan,tace Allah ya tsinewa Cele,tunda tazo naga garin nan yayi duhu gidan nan har hayaki ya dinga yi alamar bala'i ta sauka,na rasa dalili ashe zuwanta ne,ba irin mugayen mafarkan da banyi ba tun zuwan Cele gidan nan nake muggan mafarkai ashe ga fassararsa tazo,Auta yace ni kuwa haske ne Yazo na gani Ina ta mafarkai masu Dadi, Salma tace duk da Kai mijina ne wallahi sai nace Allah ya tsinewa Mai karya ni yanzu bana ganin girmanka ka sire min, ka kwance min Kuma fadanmu ya dawo sabo. Auta yace yarinya sai na Kara yi tukun Zaki bayani wlh ki godewa Allah Idan yau da dare na kyale ki,Sai kace wani bakin uwa ka dinga Abu kenan ta dinga juye juye akan gadon tana cewa yaji a sakko dani kasa,Auta ya sake kinkimota kasan tiles. Baffa sai dare ya Kira Mami a waya yace kin warke na dawo gidan? dariya Mami tayi tace au Idan ban warke ba baza ka dawo ba? Baffa yace sai na kwana a office yafi min,Mami tace to da nayi bacci na tashi Alhmdllh Babu sai kadan,yace iceko Zaki iya daurewa? Mami tace ae yace to yawwa gani nan a shirya min abinci me rai da lafiya ruwan jikina ya dawo,Mami tayi dariya tace Kai Auta ya gado wlh a abin dariya ta kashe wayarta. Auta ko wanka baiyi ba ya zira jallabiya ya fito ya Kira Hamra a nutse tazo inda yake tsaye a compound tace Auta ya akayi ne naga baki yaki rufuwa,Auta yace kinga kece Yar uwata yanzu a gidan nan bani da kamar ki,Hamra tace ae,yace abinda zan fada Miki kawai shine kiyi aure da wuri da gaggawa,Salma ta kwashe da dariya tace to Auta kalau dai? Auta yace kawai na fada Miki ku dinga yin aure, ke in ana Sallah ba a magana shawara na baki kiyi aure kawai,tace to na gode ai zanyi inshallah,ya tafi ya Kara gaba sai wajena Ina kwance ya shigo yace me ciwon nono,nace Kai ka daina jawo min tsiya ya kusa warkewa yace mu gani? Nace baza a nuna ba,yayi dariya yace na dai gani jiya Nawwar yana ta jin haushi na nace nifa bani nace a nuna min ba,nace Kai rabu da shi azaba ta isheni, ya akayi ne Auta Ina Salman? Auta har zai ce bata da lafiya sai ya fasa yace sirrinmu ne ba ruwana tace bakina Kanin kafata,dariya nayi sabo da nasan abin dariyar auta ban kawo komai ba,Wise ce ta shugo ta kawo min abinci tace Auta kalau sai wani dariya kake Kai kadai kamar sabon kamu,Auta yace a bar zancen dai ya juya ya fice,ya tafi wajen Mami ya samu ta fito wanka yace Mami kwalliya kike ne,tace a'a wanka nake,dariya yayi yace harda baka ma Mami ai shike nan,tace wato Auta yanzu kida ka sa a gaba ku cikawa mutane gida da kida baza kuje Makaranta ba ko wlh zan fadawa Baffa ya Dan iskanci an saka ku a school baza ku Maida hankali ba,Auta yace hutu muka dauka na Honey moon,Mami yaushe zaki sallame mu mu koma gidan mu tun da an gama wancen,Mami ta kalle shi tace to ba yanzu ba,yace ai ga irinta nan ba dama muyi Abu sai a sa mana Ido mu wlh gidanmu zamu koma,Mami tace to Idan Kaine da kanka sai ka tafi,yace please Mami,tace ai bance baza ku koma ba Auta zaku koma ba sai ka tambaya ba,to yace ya juya ya tafi cike da nishadi yau sai gashi a bangaren Iyamami wai yaje gaisheta,Iyamami ta zaci kalau kalau harda murna tace ai mun shirya yanzu da Mijin nawa ko? Auta yace ae mun shirya amma ki gyara halinki Idan ba haka ba kishiyarki ta kwace ni ,Iyamami tace wane mutum da tsohuwar Zuma ake magani,Auta yace ke baza ki tareni da Surutu ba ta karfe na tana can ya fice ya barta. Cele kuwa Ahsan sai da ya lodar musu kayan ciye ciye suka koma hotel,wanka yayi sannan tayi itama yana zaune yana latsa waya ta fito,wayar ya jefar a saman bed yazo ya rungume Cele a hankali ya janye towel din duk karfin zuciyar Cele sai da tayi Kwalla taga azaba tana tunkarota Kuma Ahsan ba hakura zaiyi ba,kokawa ta fara yi da shi Cele ta fara cewa ka sakeni zan zageka,Auren balarabe ba Dadi ba armashi,ta fisge ta ja gefe ta rabe a bango tana zaro Ido,yana ta kowa ta fece ta koma Daya barin tana cewa tsakani da Allah ai ba haka ake yi ba sai ayi Abu salamun salama,Salamun Salama Ahsan,Ahsan yace ae Salamun Salama wai zaiyi ya tafi ya damko Cele ta saki kururuwa a hotel din da ba hayaniya,Cele ita wai da karfinta zata kwaci kanta ita ga me ji da karfi Ahsan riko kadan ya mata ta kasa komai tace ashe ba Salmanu bane,dariya yayi ganin ta kasa kwacewa yace kyaleki fa nake yi ni bana kokawa da mutum,Cele tace Idan da gaske ne ka sakeni mana yanzu,yace ai banda akan wannan abin Ina sonki Ina son shi yasa ban iya hakura,Cele tace Dan Allah kayi hakuri,kafada ya makale tace kar muyi haka dakai Ahsan,yace haka nake so muyi,tace to tambadadde Kai kamar an kifa hular kwano,me zokalar Antena Dan tijara wato tijarani zaka yi to wlh baza kaga bayana ba sai dai Local government taga bayanka ,na taba ganin Antena haka a duniya ta dinga Abu sai kace farfelar jirgi, wai fankar dake wanawa a jirgi helicopter, Ahsan ba sani yayi me take nufi ba, ya dauketa taki tana wutsil wutsil tana masifa tana cewa zai kaini kan gadon jaraba na shiga uku ta dire a kasa tana tirjewa yana Janta a hankali shi dariya ma take bashi kamar yana Jan gardamammen rago haka suke da Cele shi Kuma bazai iya hakura ba ko me zata yi,Cele tace zanyi tsinuwa zan tsine maka,sakinta yayi ya dauketa kamar tsinke,tace kaka kazo ka tafi da gawar Celenka Balarabe ya kashe ni an gama,na jawa kaina. Cele ta roke shi ya bata waya ya Mika mata kuwa tana hannunsa,tace gwara ko Rabin kauye na barwa Wasiyya,Wayar ya kwace ganin tana bata masa lokaci. Su Dagaci suna zaune a gida suna cin masara dafaffiya Gaji tace gobe I yanzu muna gidan Rabi,Mairo ce ta shigo tsidik tayi sallama da akwatunanta biyu na kaya da yarta Madina a bayanta,Ido suka zazzaro suka mike tare da hada baki suka ambata Mairoooooo ...... AsmaBaffa 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 86-90 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN