Sashe 87
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wayarsa ya dinga daukanta pics ya shiga suka dinga Selfie,sai bayan sati daya sannan Nazifa ta Kira Omaira ta fada mata an Maida auren Umma da Abba ta bata labari,Omaira tayi murna itama,lokacin Kuma ana gobe daurin auren Sabreen Baffa yace a daura Dana Hamra tunda shi Mijin Bai gama gidansa ba daga baya ta tare ai yace sai saura sati biyu ya gama,ba Shiri ba komai duk har lefe sai daga baya za a kawowa Hamra,Angon Hamra sai murna yake da danginsa duk sun yarda a hada daga baya a Kai Amarya,washe gari Friday ana idar da Sallar juma'a aka daura auren Sabreen da Hamra da angwayensu, Ranar su Santana sune akan gaba kawar matarsa tayi aure,har gida Yazo ya yiwa Sabreen murna yace oh Allah yayi aure da marar kwabo to kinga dai da yanda kika lallaba kika samu shiga sai ayi hubbasa a tallafi Antena a bata muhimmanci,kina da kishiya ki zage ayi biyayyar aure ato karki bamu kunya,Sabreen tayi dariya a ranta tace wannan wahalar da Nasha kafin na samu Miji ai dole nayi biyayya,ba wani biki aka yi ba su Wise Iyayen Amarya anci gayu ana ta Kai kawo,Mama tazo zuwa yamma aka Kai Sabreen gidanta Masha Allah Bayan kwana uku Cele ta dauki Kaka suka tafi zance wajen Maman Sabreen. Kaka yace tunda tayi Miki kina sonta Cele Nima Ina sonta Cele tace ta hadu Kaka itace dai dai kai kana aurenta za a ga kana wani ja kana kiba,Mama tasan zasu zo harda yin girki taci kwalliya cikin Atamfa Riga da skert tayi kyau,suna zuwa gidane karami ba wani me kyau ba can,wani daki ta sa aka kaisu Wanda ba komai a ciki sai carpet,suka zauna a kasa aka cika musu gabansu da girki,Kaka yace juma'ar da zata yi kyau tun daga laraba ake ganeta Cele tace ai wannan ma tun daga talata aka ganeta,Mama ce ta shugo tana kamshi,Kaka ya sake gyara zama ya radawa Cele yace ba kujera a palon ai da nayi zaman Sarauta kin San da sanda muna Yara Kanin Babana me unguwa ne,Cele tace na gane Kuma,Mama ce ta Kalli kaka an sha shadda me tsada sky harda coka hula irin ta matasa ga babbar Riga an sha yana kamshi dariya ta kusa kamata yanda kaka yake dai daita nutsuwarsa,Cele tace Ina Wuni Kakata,Mama tace to har na zama kakar Nima,Cele tace ae mana yau dai gaki ga Ambassador Muhammadu Kaks,bari na shiga ciki mu gaisa da marikan naki,Mama tace wanne Marika da girmana Cele ta wuce ta bar Mama da Kaka,Kaka ya dago ya Kalli Mama yace haka nake son mace ko Ina a tsuke a manne amma wasu ki gansu ragajeje sunyi wani ragadada da su sunan wani nama,ya sake kallon Mama yace karki tsufa kinji kici gaba da tsukewa,ni duk wacce bata tsuke min bazan zauna da ita ba,yanda Cele take bani labarinki har kin wuce haka Kuma kin min harga Allah Ina son ki,Mama tace Allah? Yace kina shigowa naji zuciyata daga daidai hakarkarina ta buga Ina jin haka nace shike nan na kusa zama ango,Kaka yace Allah yasa ni ba wani tsoho bane ko zan girmeki baifi da shekara daya ba,Mama ta zaro Ido tace a'a wlh Sabreen ce fa Yata ai Idan aka ce ka bani shekara goma bazan mamaki ba,Kaka yace haba Yanzu ki kalleni matashin dattijo a'a ki canja zance,Mama tace wai Kai Ambassador din a Ina ka samo shi? Kaka yace na tsere ne a kasar saudiyya Idan kika ga Ina tseren gudu to sai kince dan Allah na shiga wasan gasar tsere. Mama tace ga abinci nan,Kaka yace ai ya kamata tun yanzu nasan Zaki iya kula Dani ko kuwa a'a,Mama ta mike ta zuba masa abincin ya karba ya fara ci yace Excellent inji bature na baki maki,yanzu ya kika ce kin amince ko kuwa? Mama a ranta tace ba dole ba ma,a fili tace Idan ban amince ba ai bazan ce kazo ba ai kayi min,Yace a gaskiya Hajiya Zuwaira naji Dadi Kuma gaskiya a so na baza ki Kara sati daya ba sai a gidana,Mama tace Allah ya kaimu,yace har lefe zan Miki komai sai na cika ka'idarsa, Mama tayi murmushi a ranta tace wannan tsoho da kinibibi yake, sun Dade suna hira Kaka yana ta yabon Kansa,yace cefane sai kin ganji Allah ya hore min iya cefane,tsoro ma nake ji kar nan gaba jin Dadi da koshi ya Miki yawa ki tara kitse a jikinki ki dawo kamar bijimar saniya naganki ba ko kashin wuya tun yanzu,Mama tayi dariya tace Allah ya kaimu zan gani ai,Cele ce ta shugo tace Kaka Kun gama tashi mu tafi,Mama tace da wuri haka? Ko baki gaji da ganinsa ba ai Kun kusa zama gida daya daki daya tashi mu tafi Kaka,Mama ta raka su tace Allah ya tsare Kaka harda karkacewa ya bawa Mama dubu goma,ta karba tayi godiya su mama an saduda,da Abaya ne ai tafi karfin haka,abinda tafi karfi yau yafi karfinta. Bayan sati daya aka Kai kudin auren Mama da lefen akwati uku manya aka,aka Saka bikin saura sati daya,Kaka sai zumudi yake kullum sai ya Kira Mama safe da dare yaji ya take,har aka daura Auren Kaka da Mama,kafin ta tare sai da taje gidan Baffa tabi kowa ta bashi hakuri tace su yafe mata tayi kuskure a baya,Iyamami harda hawaye tace ba komai Allah ya bada zaman lafiya sanadinki ni kaina yau nayi nadamar halayena da abubuwan da na aikata inshallah zan dawo Nima na gyara kuskurena,Mama dai tayi Sallama taje gidan Sabreen suka gaisa sannan Cele ta sata a mota ta koma gida,washe gari aka tura mota daya aka dakko Amarya da Yan dangi su biyar zuwa Kaduna gidan Kaka Wanda Cele ta gyara gidan ya koma hadadden gida me kyau,Mama Amarya aka bari ita kadai tana jiran angonta Kaka,Cele tana garin gidan Umma ta yiwa Kaka wayo kawai ta bashi magani ya sha a cikin lemo wai kar yayi Sanya a Raina shi, tace kaka kaga maganin nan kyau ne da shi na Karin karfi ne tunda kaga ka kwana biyu shi yasa na tsumaka,Kaka yace kina so na ni kaina bana so a rainani,Cele kayan makulashen ta bawa kaka tace sai da Safe Kaka ka kula da Amaryarka,Kaka yace kula bata wasa ba kuwa, Allah yasa kar tafi karfina ni dai kizo da safe da wuri Idan ta min illa ko gashi ayi min ko ki kaini asibiti,Cele ta dinga dariya ,Kaka Ya tafi gidansa yana Addua Allah yasa kar mama tafi karfinsa a kwanciyar auren shi Kam yace Ina lallaba tsufansa haka kawai da haka ya shiga ciki yana Addua yace Allah yasa Yar laba laba ce . Masu sharhi Ina matukar godiya AsmaBaffa [8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 111-115 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI *08089965176* *07084653262* Page naku ne Dukkan Makaranta wannan novel 'YAR AIKIN KARUWAI Kaka gidansa ya shiga tare da kulle ko Ina ya Kalli sakatar yace fatan kin kullu gam? ya sake taba kofar yaji gama gam yace yawwa ya shige cikin palon,ba kowa a ciki Kaka Yace har ta shige dakin jihadi ai shike nan ya kutsa Kai cikin bedroom din tare da sheka Sallama ,Mama anci lullubi cikin lafaya amsawa tayi a hankali,Kaka ya zauna a gefenta tare da furta barka da zuwa gidan abarka Amaryata,Mama ta gyara mayafinta ta amsa da yawwa barka da shigowa,Kaka ya sake nutsuwa shi a dole me Amarya,Mama ta tashi yace kinci sunanki Zuwaira irin wannan zura kyau haka,Mama tana jinsa tayi dariya,hannunta ya riko yace haba matar Ambassador zo ki zauna, Ambassador nake har a kwanciyar aure,Mama ta zauna ya bude kayan makulalashensa suka ci,Mama tace zanyi wanka,wanne irin wanka yanzu ga babban wanka zamu yi nan da anjima ni fes kike kina wannan kamshi Dan Allah kyale wankan nan ayi ta wanka sai kace Kwadi,Mama tayi dariya tace to ai harkar tafi Dadi,Kaka yace Ina a'a sai kace wasu Yara ki dinga tunawa shekaru sun ja kina matsawa kanki da ruwa ke da Mura Kuma Kun zama kawaye,notikan namu duk sun fara birgewa injina sunyi sakwa sakwa ki dinga adana tsufanki kina kiyaye lafiyarki,Mama ta zauna tace to Kai dai kace baka so ayi kawai,yace Ina laifin wanka biyu safe da dare ai yayi amma sai kace agwagwa. Mama tace to Kai kayi ne?