← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 93

Sashe 88

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaka yace ai da zanzo nan nayi wanka fafes ko baki ga alama ba? tace na gani, mamaki Kaka yake bata ganin yanda ya birkice sai kace yaro Mama bata San Cele ce ta bawa Kaka tsumi ba,Kaka cewa yake muyi soyayyar mu ni Ambassador ne a soyayya, Mama ta Bude baki tana kallon Kaka,tace haka kake dama? Yace na wuce haka ma,ki Daina damuna da Surutu kamar kinci aku, kunya kake bani wlh,Kaka yace ke kika San sunanta ma wai kunya mece haka? Shi yasa fa ni bana son Saliha ana wani shuru shuru da kunya na fi son Yar duniya,Mama ta zaro Ido akan maganar Kaka,Kaka kuwa aikin gabansa yake a jikin Mama,tun tana gani kamar wasa har ta biye masa, Kaka ya rungumi tanjama tanjaman boobs din Mama yace sharbila sunan wata,amma wannan bada su kika shayar da Sabreen ba? karya ne Madara kika bata ta sha ta girma wannan Abu aradu yayi girman kan Cele,Mama dariya take kamar ba gobe har suka tsunduma cikin harka Kaka yace Allah ya taimakeni na samu Location me kyau,ya dinga gwangwajewa ga karfin magani,sai da ya kure Mama ya goge mata hadda da tana rainashi,Mama ta zaci wani dan rubabben tsoho ne,Kaka a haka ma ba gajiya yayi ba,yace ke a saudiyya na koyo soyayya sabon salo,Mama tayi dariya tace gaskiya ka hadu,hakura yayi kar ta gaji,da asuba yace Ina bazan iya Sallah ba sai da ya sake sannan ya samu nutsuwa maganin ya Dan sake shi,yace Allah ya kawo Cele in mata godiya ta musamman. Mama tace Ina Raina ka ashe ba haka bane,kaka harda kuri yace lafiya ce Dani ki kiyayeni ba a wasa damu yanzu sai muyi maganin mace,tayi dariya yace yanzu Kam kiyi wankanki da hujja Zaki iya yini ma a cikin ruwa ba asarata,Mama tace haka kace ba komai. Washe gari da wuri kuwa Cele tazo sai kace Yar iska,knocking tayi suna ta bacci Kaka Yana ji yasan Cele ce yaci gaba da baccinsa Cele sai gajiya tayi ta koma gidan Umma,wurin 11:30am ta dawo gidan Kaka ta bubbuga aka Bude,tabi Kaka da kallo ya sha jallabiya,Kaka ya kalleta yace wai baki zo da Mijinki bane? Cele tace ka manta a can na barshi garin su Rabi fa,Kaka yace to shigo,Cele ta Kalli Kaka tana dariya Kasa kasa yace zan sa sanda na radeki, ke ko kunyata bakya ji sabo da Ina wasa dake ni bazan biki wata Saudiyya ba ku tafi da Mijinki Ina nan nayi abokiyar zama,Cele tace au baya zaka juya min Kaka sabo da ka samu mata,yace to Allah muna zuwa mu dawowa zamuyi bazan zauna a can ba indai zaman garin nan ne ni bana so sai dai da Ibada naje,Cele tace lallai kaka da nasan haka ne da bazan maka auren ba,ko da ke ko ba ke Allah yayi zan aureta baki ji kamshi ba girki ake shirya min inda kisan Dan Auta. Cele tayi dariya tace lallai kaka wlh gashi nan kamshi har waje,ato ke ba sai ki zauna garari a hotel ba,Allah karki ji wasa bazan zauna a Saudiyya ba Kya dinga biya mana muna zuwa Ibada,Yanzu dai zan yarda mu tafi amma kafata kafar Zuwaira muna ganin komai normal zamu dawo, Cele tace shike nan ai Kaka yanzu ya batun gashin? Sai dai ki gasa Zuwaira itace ta ji jiki ba ni ba,ni dai Ina fada Miki bazan zauna a garinku ba na samu location me kyau ni Kam,Cele tayi dariya sosai tace ba komai kaka me location,kawai ki Bude min shagona In Saka yaro ciki watarana Nima na dinga Dan zama Hakan ya isheni,Cele tace za ayi Hakan,kayan masarufi zaka siyar ko? Yace ae shi nake so,Mama ce ta fito daga kitchen tace a'a Cele kece a gidan? Cele tace ae wlh Ina kwana,suka gaisa, Cele a nan ta karya taci ta koshi ta tafi. Bayan wata daya Auta Zaune yake cikin Palo sanye cikin 3quarter da Riga armless me hula farare, Salma ce ta fito cikin Dan guntun wando da kadan ya rufe mata mazaunai da Yar ficikar riga,Knocking suka ji taje ta Dan leka ta Yar kafa ta ga Rabi da yaronta a kafada bude kofar tayi tace ke kadai ce? Nace ae Nawwar ya saukeni ya wuce,yau yini nazo muku kune last gobe kauyenmu zanje wajen Dagaci,muka shiga na hade cikin wata shadda me tsada doguwar riga ce amma Dinkin na musamman ne,Auta yace Hajiya Aunty yau kece a gidan namu? nace ae mana tunda kayi mata ka Daina zuwar mana Yar ziyarar ma ta gagara,Salma kitchen ta shiga ta kawo kayan motsa baki ta koma ta zauna a cinyar Auta,Nace ko kunya ta babu,Auta dariya yayi yace ke kunyar kike ji Aunty,Kuma ma Matata ce fa mene a ciki,Mami ce tazo gidan itama Salma ta mike ta leka tace Mami ce Allah, yau gidan namu yayi albarka ta dawo tare da haurawa sama ta dora doguwar Riga a saman kayan nata,Auta tashi yayi ya bude kofar,Mami tayi Sallama Muka amsa,tace Rabi yaushe kika zo ne? Nace Nima yanzu nazo na durkusa na gaida ta,Salma ta fito tana gyara mayafinta itama ta duka ta gaida Mami,Auta kuwa hannu ya mikawa Mami yace Salam,Hannun nasa ta bige muka yi dariya ya duka ya gaisheta ya tashi ya jawo Hannun Mami ya zaunar da ita a inda ya tashi ya zauna a kasa gabanta yace kiyi hakuri banzo ba,Mami tace kaji da shi ace mutum daga an baka gidanka shike nan sai ayi sati ba a Ganshi ba,Salma ce ta kawo kayan motsa baki ga Mami tace kiyi hakuri Mami aiki ne ya sha Kansa,Aikin karya abinda sai yaga dama yake zuwa aikin,Auta yana dariya ya Sosa Kai yace Exam zamu fara,karya kake kullum haka kake cewa Exam zaku fara Karatu kake yi,nace wlh muma baya zuwa ba shi ba Salma ana magana zai ce school,Mami tace gashi nan ai kiba yake yi kullum,da Karatun yake ai da tuni ya rame,Auta yace kawai dai ta iya girki ne matar tawa shi yasa nake kiba,Mami tace zaka gaji ne ka fito ai,Auta ya Kalli Salma suka hada Ido suka yi magana da Ido,Mami tana ganin abinda Auta yake ta mike tace dama unguwa zani na biyo ni na tafi,suka Rakata har mota ta tafi suka dawo muka ci gaba da hira,abinda nayi mamaki da rana sai naga Salma tace tana zuwa ta shige bedroom,Auta ya shiga kitchen yayi girki da komai sai da ya gama ta fito,nace Auta lafiya kuwa ita baza tayi girkin ba? Ido suka hada da Salma suka yi signa Salma tace wasu kaya na gyara watarana Kuma yana min girki, yace bana so ta dinga wahala da yawa kafin a samo me aikin shi yasa watarana nake tayata cewar Auta,nace Karku Raina min hankali wlh ciki ne da Salma gashi nan Ina ganinta na gane da haka take,Salma ta dinga dariya tace ciki Kuma Aunty har yaushe aka yi auren wata uku Ina yarinyata Auta yana yaronsa ai bai Isa haihuwa ba,Dama Wise ta fada wlh tace ciki ne dake nace karya ne ashe da gaske ne to mene abin boyewa abin murna ne fa Yanzu zamu San Antena tana aiki,Salma tace laaaaa tana dariya,Auta yace rabu da su Aunty sun fiye gulma, ciki tun yanzu ai a zubar da shi ko amarcin yaushe naci,Salma har yamma banga taci komai ba ashe bata iya cin abinci sai kayan kwadayi shi yasa tunda ta fara Auta ya kaita asibiti aka ce ciki wata biyu da satikai. Nawwar yana daukana nace wlh matar Auta ciki ne da ita,Nawwar yayi dariya yace shegen yaro bazan yi mamaki ba zata iya samu, nace shi yake girki fa yau abincin Auta naci ban taba ganin Auta ya dafa ko indomie ba sai yau,Nawwar yace ya iya girki yana taya mami ai,nace okay wai ya tallafin gidan marayun zaka Kai? Yace ae amma sai kin dawo daga bikin Gaji sai daga musu biki kike yi bayin Allah suna jiranki,Nace ai kasan kayan dakin fa sai da na siya mata me kyau Kuma ita da Mairo na siyawa,yace to kawai gwara na baki aiki a Office Dina na huta a miki salary wlh kin durfafi kudina,Dariya nayi nace har nawa naci a kudin naka? Nawwar yayi dariya yace ai bazan yi mamaki ba Idan kince haka ai macece ke kaza ci ki goge bakinki ko Mai aka muku zaku ce ba a taba Yi muku ba,tunda muka hadu dake a bariki kike min wasa da dukiyata duk kin karya min tattalin arziki,Dariya nayi sosai nace local government ta kaika ai mu kuwa ba daga kafa kudi muka sani,Allah bazan yi aiki ba Karatu dai zanyi Kaci gaba da Tara mana kudin,Yace ya zanyi ai Nima bana so ki fita gwara kullum kina gida kici me kyau ki huta ki kular min da kanki ni kuwa Ina huce gajiyata, hannu na Mika masa muka tafa nace Local government kuwa kullum tana jiranka kayi Jigi jigi a ciki muna dariya,Muna komawa na shirya kayan tafiyata yace zan musu Allah Sanya Alkhairi bazan samu zuwa ba karki Kara kwana biyu kawai na baki,nace ai ko baka ce ba ma sabo da ni kaina bana son yin nesa da Antena uwar dadi har da juyawa na karkada kugu,Nawwar yace kinga Abdullah yana kallon ki tam,nace nifa yaro bazai takura min ba,yayi dariya yace irin rawar nan taku ce tasa kuka gigita min Auta ya rude,na sake girgizawa Ina bin kidan dake tashi a tv na Igbo,Nawwar yace har Kin tayar min da Antena,zo mu tafi wanka can zanyi aikin ya Jani,na Kwalawa Nanny Kira nace ki yiwa Abdullah wanka tace to ta dauke shi na bata kayansa muka yi ciki. Cele kuwa bata laulayi ita tana da ciki sai dai cin tsiya Idan ta samu ciki ta dinga cin abinci kamar jaka,tare da Cele da Umma,Abba,su Bilkisu dasu muka tafi bikin Gaji,Omaira sai ranar da yamma Omar dinta ya kawota a motarsa, Dagaci ya sake gyara gidansa ko Ina yaji tiles da paint,Omaira tana shigowa nace a'a'a irin wannan kiba haka Omaira,Cele tace wai wai wannan kyau haka ashe Ina da kanwa haka? Gaji suna ta dariya,Omaira tace ya ranku naji Antena kullum ana bani Vitamins ba dole ba,Aunty Bilkisu tace wlh
Chapter 88 · 0% Book details