Sashe 2
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wise bata lura da Iyamami ba ma ta koma ta zauna a cinyar papa,sai da yace Iyamami fa,ba tare da ta tashi a cinyarsa ba ta juya ta kalleta ita kanta Wise tana Jin haushin abinda tsohuwar take mata,kin tashi tayi ta kwanta a jikin Papa sannan tace Ina yini Iyamami,tsohuwar Hannu ta shiga tafawa tace ke mayyar maza dama ance cikakkiyar karuwa ce gashi Kuwa idona Yana ta gani,yanzu idan ba tambadewa ba Kamar Papa babban mutum Wanda ya haifeki ki zauna kina uban murguza Masa tuwon duwawu a gabansa kina karkada su wato harda tura Masa ya gani ke ga tabbatacciya, yanzu idan a Zamanin mu ne yaushe za ayiwa Yusufa wannan iskancin ai sai kunya da kunya amma Kai Yusufa laifinka ne Kaine ka bata Fuska ta rainaka wannan raini ne,da yarka kamar Sabreen ko kunya baka ji,Kuma ta ganni na shigo tayi zamanta ma a cinyarka daram wato na gani da kyau Kuma a haka ta gaisheni ba rusunawa ba komai wato na haifar Mata yaro a banza ko Kai Kuma sai wani gyada Kai kake yi Kamar na jinjirin jaki. Wise tace Iyamami kiyi hakuri mu ai zamaninmu daban da naku Kuma Banga shigowarki ba irin waje na Yara ai ba a shiga da ka haka sakaka idan da tsirara muke fa ai Kinga bai Dace kiga inda danki yake Shige da fice ba ko ni bazan ji Dadi ba ki kallar min Antainarsa ba sabo da kin Gama kallon rabonki lokacin da Kika haife shi har ya balaga yanzu hurumina ce ni kadai ya kamata na gani,Iyamami salati ta saki kamar me Aljanu tace karya kike karuwa baki Isa ki mallake min Dana ba Kuma sai an sakeki,Papa yace Dan Allah Iyamami ki ja girmanki bazan ji dadi ana fada Miki magana ba ba tsari Kuma ke Kika jawo,Kuka Iyamami ta saki tace shike nan ku kashe ni ku huta wayyo jama'a kuzo mace tafi uwa wayyo Allah laaaaaaa mace tafi uwa Yusufa ka nemi Albarka,nayi tur da Allah wadai da wannan auren,bazai Albarka ba ta juya tana bazai Albarka sai ka saketa,Wise ta kalli Papa Wanda ya zuba tagumi yace shike Nan Iyamami ta kwashewa auren nan Albarka Ina tsoro Kar masifa ta kunno Mana,Wise tayi Murmushi tace Inshaallah zaiyi Albarka ni Wise na sa Masa albarka,bari naje na lallashe ta,yanzu a Fushi take ko kaje ma sake kwashewa auren Albarka zata yi Kawai muyi Mata Addua Allah ya ganar da ita idan ta huce sai muje tare mu bata hakuri ai uwa ce tafi gaban wasa,daganan Suka fara tsotsar juna suna murza juna har zuwa bedroom Suka fada saman bed, Papa Yana Mata rada suna dariya kasa kasa. Nawwar yana kwance a jikina saman bed Ina zaune a tsakiyar bed dinmu jingine nake da jikin gadon Mami ta Kira shi ya kashe tare da kiranta back,yace Mamita ta kaina yau sati biyu da Iddar ki Ina murna Mami,karka dameni cewa nayi zanyi aure a nan kace no to ya kake so nayi balarabe ne dan Yemen Ina sonsa gaskiya,Nawwar yace Mami kede kice kyau ya rude ki Kawai gaskiya Ina taya Baffa kishi wani zai aure Masa mata,wallahi Mami larabawan nan karfin sha'awa gare su Basu San hakuri ba Kar ya kashe min Mami,zanci ubanka Nawwar ni sa'arka ce kafa dameni Ina ruwanka,dariya yayi yace Mami Ina jiye Miki wlh tam Ina nan zaki min waya kice an sakeki larabawan Yemen ko Kuwait ba sauki,Tsaki Mami ta ja tare da kashe wayarta ta Kira Yan uwanta ta sanar musu ta samu mijin aure Mahmood Suka Mata fatan alheria. Ni Kuwa Ina Jin Nawwar suna magana da Mami ya gama bance kala ba waya nake dannawa Muna chat da Star akan magungunan gyara Oven Ina dariya ni kadai sabo da iskancin Star ya isheni,tace wai maganin da na baki ki gwada sunansa Memory ba irin kidan da Nawwar bazai Kama ba,tace yau akwai kida Nawwar ba bacci,makwafta ma Sai sunji kidan da Nawwar ke ji,voice na Mata nace baki ga bakina ba Dan karami can ma wajen haka yake ance da ganina kin San da lafiyata,Voice ta min itama tace zo kiga Malam na goge Masa hadda wlh karatu ma ya daina yanzu Sam sai karatun Antaina,Nace Nawwar yace ku dawo makaranta wlh gobe kullum sai kunzo mun hadu a gidana anyi karatu na fadawa ma su Mandula Wai kinji munafukin yaron data Aura harda min iyayi Wai shi matarsa ba inda zata je baya son yawon nan zaman aure zata Yi ba yawo ba,Star tace ai yafi karfin Mandula wannan Dan yaron sai abinda yace take yi har kuka yake bata idan anzo harka,ki duba Iskanci irin na Mandula a barikin ma taci uban kowa ta zaga bariki bariki Wai Dan yaro 26yrs shine yafi karfinta tace ko a bariki bata taba haduwa da irinsa ba sabon karatu take Yi a kansa, dariya muke ta yi,Nawwar Wayar ya kwace yace kin dameni fa aikinku kenan kuyi ta tona Mana asiri ana kallonmu a banza,Muna waya da Mami baki min jaje ba zata yi aure kina jina,nace to Da da Maminsa ta ya zan zauna Ina shigar muku zance please ka bani wayar mu karasa,yace ta karfi ce kwaci na Fara bin hannunsa Zan kwace yana yawo da hannun na kasa kamawa har na zameshi a jikina na tashi tsaye a saman bed din,jawoni yayi na Fada saman bed din ba shiri. Dariya nayi nace ka tuna min da wani da na taba gani a Kano Yana yanayi da Kai har irin muryarku,da sauri ya bata rai sabo da kishi,nace labarinsa Zan baka a wajensa na samu kudin zuwa garin nan na manta ban fada maka ba,Fuska ya sake daurewa yayi gefe da Kansa Yana cewa bana son ji,nace Allah sai na fada maka,banza ya min na Fara bashi zuwana Kano daga Kauye lokacin da Dagaci ya koreni,nace Ina ta bara kullum sai na canja kamanni ta hanyar shefe fuskata da bakin tukunya na samu na saka yagaggun Kaya,Watarana nabi ta wajen hotel Wai ko zan samu kudi tunda masu kudi ne ke harka a wajen Kawai wani matashi kyakyawa yazo wlh duk da ban San fuskarsa ba Kuna Kama har muryar sai dai shi a Kano na ganshi me zai kawo shi Nan,walet dinsa ya jefar lokacin ya siyo abubuwa da yawa a ledojin shopping mall,ya rigada ya shige ciki nazo Ni Kuma na tsincii walet din da kudi a ciki dollars lokacin ban San mene dollars ba hasali ma ni ko kudin Nigeria ne ban iya ha'inci ba,sai da na kwashe 5 days kullum sai na je Neman bawan Allah din bana ganinsa ranar Katsam ya fito na Gane shi ta hanyar kamshin turarensa,da sauri Nawwar ya juyo Yana kallona ya furta Ina jinki,naci gaba da cewa Kawai mutumin ya karba yaji Dadi har dollars ya irgo ya bani nace bana so gwara ya bani dari biyar ko dubu Daya,yace to jirani ya shiga cikin hotel din ya kawo min dubu talatin yace inyi hakuri ba cash a hannunsa ya min godiya Ni Kuwa na kwashe da gudu sai tasha washe gari da safe. Nawwar yace ai nine,kamar Wasa na dauka tashi yayi ya dauko wallet din cikin wata akwatinsa karama yace ba ita bace wannan? Na karba na duba sosai nace wlh itace,ya jawo locker ta jikin mudubi ya dakko turaren yace Kinga turarensa da nake sawa lokacin Kuma tunda na dawo na siyo sababbi na daina shafawa,karba nayi na fesa a jikina na bude baki nace wallahi kaine,yace to meeting naje kano sati biyu nayi a can green park hotel,nace shine wlh Ina mamaki da murna na dirgo daga saman bed Muka rungume juna sosai Yana dariya yace amma lokacin gaskiya matata Yar kauyis ce,dariya nayi nace ba wani yace kinyi wani daurin dankwali kin zamge kai me kunya bakya iya kallona fa,nace ai daga nan sai bariki,yanzu ai matar tawa ba kunya gareta ba,nace duk ta gudu ai gashi ka sake lalatani,gashina yake shafawa yace Yar amana ta ya daukeni yace zauna muyi kallo,baki na turo Ina shagwaba Ina Masa magana da Ido dariya yayi yace na gane ke Yar nan zalamarki yanzu tayi yawa,Murmushi nayi Ina sake rungume shi na tura shi saman bed yana min wani kallo me rudani,Hannu nasa tare da cire Yar guntuwar rigar da na saka daga ni sai pant sai bra,Muka Fara zuba kauna yau nice ke Jan ragamar komai ko da Muka tsunduma cikin harka Ina samansa Ina twerking yau sai da na gogewa Nawwar hadda,yaji Dadi fiye da kullum sai lallabani yake Yana nan da ni. Mairo tun a ranar da Suka Isa kasa me tsarki wacce ta musu Hanya ta kaisu gidanta Wanda su wajen goma ne a gidan gidan nasu duk kazanta ko Ina ba a gyarawa ga Makkah suna da kuda,a cikin gidan duk Inda ka bi sai kudaje buuuu buuuu suna tashi ba kyan gani,Mairo tace kuda haka sai kace Muna gaban me balangun da bai Fara gashi ba,ku Kuwa ku samawa kanku lafiya ku dinga gyarawa ji yanda Muka wuce hadaddun wurare amma sai a nan Muka yada zango ,Agent din ta bata rai tace Zaki ma Yi bayani sai nan gaba tukun gaki da ciki Wai watansa nawa ne ma? Mairo tace wata bakwai kenan,gashi nan fa ya girma Amma kamar tumbi Allah ya taimakeki ,sauran takarin ne Suka Zo dukkansu dattijai dasu suka dakumi Sadiya Suka hau Yi Mata kiss a kumatu Salamu Alayki muaaah muahhh,kowacce haka Suka dakumi Mairo itama Suka rungumeta suna marhababik marhababik muah muuaaah....suna magana suna jefo larabci,Mairo tace zanyi fitsari,muje Kinga wagga hammam can wai toilet,ta fara takawa a hankali agent Hajiya Marwa tana furta shuwayya shuwayya....Mairo dai ta shiga toilet to ba Dan laifi an wanke. Bayan sun huta na sati daya nan kuma Hajiya Marwa tace to akwai Sana'a iri iri ba Zama a nan Kuna gani kullum sai mun fita a garin nan neman kudi,dakin Marwa inda aka sauke su kaya ne zukumi zukumi irin na Yar hajja duk gumama iri iri ba masaka tsinke,a cikin gumamar Wanda mu anan akafi sani da gwanjo amma na larabawa ciki Suka zabi suturun sakawa,ita Mairo kudin Sana'ar ma aro aka Bata tsabar talauci, ta fara yin fura