← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 93

Sashe 80

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI *08089965176* *07084653262* PAGE NAKU NE Abban Hanifa Rukey Mu'az Haddy Yar gidan Tafida Farida Danladi Shalele Shehuhassana 0706571 Mameiy Ghali Silent Queen Maman Muhibba Aeeshatuu Yabagee Aisha s maibanky Maman Alameen90 SummynDaddy Pharry Shafa'atu Barde Layuza Yusuf Adamu Deejah ce Baso Ido ya zaro yace karya Mijinki ne yake Miki karya? Kiyi gaggawar tuba domin kin shiga cikin fushin Allah,Omaira ta zauna a saman bed tana sheshekar kuka tana Kiran Mubaraq Dinaaaa.......Baso ma da kalar kukan yace ganiiiiiiii......harara ta watsa masa taci gaba da kukanta tana cewa ni gidanmu zan koma Kaduna Gefenta Baso ya zauna ta zabura ta matsa can nesa da shi tana Shan kunu,Baso shi dariya ma ta bashi ya hade rai yace to ke ya akayi ne ji mana ko baki gane bane, yawa kike fa ya kike da suna ma? Omaira tace gaskiya wannan ba Mubaraq bane shi ba haka yake ba me aji ne ga iya kalamai ga iya kula da mutum kawai Kai kazo min a Dan jagaliyarka, na fada Miki fa dama ko kina so ko bakya so Inshaallah sai na aure ki ke kina tunanin kawai naci zan ta yi Ina binki lallai baki San Omar Baso ba,Omaira ce ta juyo idonta jajir ta sha kuka ta Kalli Baso da karfinta cikin zafin nama ta fado jikin Baso sosai ta janye a hankali cikin masifa tace badai akan jikina kake so na ba sex ko sex shi kake so to kayi tunda shi kake so,a hankali Baso ya kalleta da mayun idanunwansa yace tunaninki sabo da Sex zan aure ki? Yanzu akan sex wa zaiyi aure,matan banza gasu nan Baja Baja ba ko sisi ma zan samu mace,akan nama ko ice cream, yogurt ma mace zata iya baka kanta akan abinci,dari biyar ma ke makwaftanmu ma nan Yar Sayyada zata bani kanta ina Kiranta tsaf zanyi Sex,ko da ni bana Neman mata bare nayi aure sabo da sex,Idan ma na aureki sabo da sex ai Sadaki na biya ko kina so ko bakya so zan iya yi,ke in bana sonki da gaske kin Isa na bata lokacina a kanki,Idan a baya ne fa akan ki bani mace gwara ki siya min wiwi yarinya ta fi min mace,ki Kalli Salma mana kinga dai ta Kai mace ta gaske ta cancanci a so ta amma ko kallon kwaf bana mata,da Ina so da Salma zan aura tuntuni,Zaki ce wani Sex nake so nayi dake ni Kuma akan sex zan tsaya Ina wannan wahalar ance Miki Dan iska yana bata lokacinsa ai kuwa da sha'awa ta kashe shi bai samu ba, Omaira tana shesheka tace Amma dai kasan kayi wasa da hankalina ko,yace ni bakiyi wasa da nawa hankalin ba akan Dan iska ni Mubaraq kika ce bakya son Omar Baso karshe dai nine Mubaraq din,mayaudari tace yace a haka dai ake son Mubaraq Anji soyayya an zurma to Baso ne sai dai ki mutu,Omaira ta fara sabon kuka wlh bazan so ka ba sai ka dawo Mubaraq,Baso yace Ina nan a Omar Baso bazan wani dawo Mubaraq ba kuma kina min rashin kunya na lallasaki. Mu kuwa bayan mun dawo cikin dare muna tare dukkanmu a daki Rahma da Raheemah sai Umma suna dakin Umma sunyi bacci,Wanka mukayi,Cele tace Allah sarki Ahsan ana can Antena tana ta gararanba ita kadai,Nazifa tace Cele wlh kin lalace kin zama marar kunya da ba ruwanki,Bilkisu tace ni tashi ma zanyi na bar musu dakin wallahi,Cele tayi dariya tace Miracle ce ta lalatani,Nace a gidan uwar wa ba ruwana,Nazifa tace to su Omaira ana can nifa har yanzu da Abba yace ai Baso ne Mubaraq Ina mamaki,dariya mukayi nace gaskiya Baso yayi to ko Nawwar bai San shi bane sai bayan an daura Auta yake bashi labari Auta ya sani da Abba,itama Umma din sai da aka daura Abba ya fada mata ai munji Dadi,Omaira ana can zata ga ae yane,Cele tace ubangiji yasa Baso kar ya bari Omaira ta kwana lafiya yau samu local government Yar iskar yarinya. Cele tace wai miracle maganin nan a gida kika barshi nace wai ke baki da rayuwa sai kin tambayi Dan Iskan maganin nan ko kece kika kirkire shi ai sai haka,Cele tace Umma zamu bawa ta koma wajen Abba da kafa Daya, Nazifa tace wlh Idan kika bawa Umma sai kinci uwarki sa'arki ce Ina laifin ma Abba din ya dawo yana bibiyar Umma ko zasu shirya tunda ya shiryu,nace wlh baza a bashi ba wannan ai iskanci ne sai dai ta bawa Kakanta,Cele tace kamar da kasa wlh sai na tsuma Kaka,abinda yasa nake so ya auri Yar me Kwari kunga kaka ba irin tsohon nan bane da sauransa tunda dama maza yawanci kannensu suke aure Zaki ga Namiji ma ya bawa mace shekara goma sha to ya kika ce Maman Sabreen tayi ai,Kuma advantage kinga Saudi zamu tafi dasu ta waye ta Saba da kudi zata Kara gyara Kaka ni wlh tayi min Kuma da gaske nake,da nasan garinsu ma sai naje da kaka Neman aure sai dai Sabreen taji labari,Nace Ina da Address zan baki. Cele kwanciya tayi tace missing din Ahsan nake yi da yanzu muna can room dinmu Nace ke dai bari gobe ni da wuri zamu tafi ko ya kika ce? Muka tafa da Cele tace muna gama gyara gidan nan sai tafiya bari nayi sauri nayi bacci,Nazifa tace mu dai muna da Yan Iskan kanne a gidan nan,Cele tana dariya harda rufe Ido da hannu tace Ina tuna wani abin ke dai bari sai na fara zama wet,Nace kina da lafiya Yar nan ba sanyi ko kina da shi ya labe ne,Cele tace bana sake da amfani da ruwan zafi ai Ina tsuma wajen kinga shi yasa Idan dandanon Lipton ne akwai ciki wannan shegen Shan shayin na larabawa ya rage,ga dandanon maggi da curry,ga Zaki sugar gashi so milky and creamy komai a kwai,muka yi dariya nace sannu sarkin karya,Nazifa tace wlh Cele kunya kike bani ke da Rabi,Rabi zata yi magana Cele tace yi mana shuru munafuka kinfi kowa iskanci ni na taba ganin Yan iska ma irinku kunce ku bautar Antena kuke ba aure ba,wayar Cele ce tayi ring ta daga tace Allah sarki bawan Allah kin ganshi yana Kira ya kasa bacci bana kusa,ta daga tare da yin Sallama ya amsa Ina sonki ya fara furtawa Cele,Cele hannu ta mikowa Rabi tace rikeni rikeni Rabi zan fadi kauna zata kashe ni harda wani tangadi da layi kamar Yar maye tana zaune,Ahsan yace nayi missing dinki ta samu gadon bayan Rabi ta dada mata duka,na gantsare nace wannan ai iskanci,ya sake Kiranta da my love bani da kamarki a duniya,Cele tace ubanki Aunty Nazifa ta doki nazifa a kanta wai duk murnar soyayya ce. Yana magana kasa kasa tana nuna mana wayar da yatsa tana magana kasa kasa yace ba wata sai ni da larabci yake fada,Kai ta dafa da hannu Daya tace Kai na zai tarwatse,Nazifa tace wlh sai na fadawa Umma tunda Ina yayarki kika zageni sabo da ni sakuwar ku ce Kun rainani zaku gane kurenku,Ina dariya nace Nazifa a haka gaki kamar Saliha sai iya shege fal ciki wlh Aunty Bilki sai na ganta shuru shuru kamar bata son Antenar nan,Nazifa tace inji ubanwa karya take pretending ne wai ita babba, bata tafiyar kwana sai dole Kai ku Rabu da Bilkisu inda kuka ganta muzuran banza ne wai ita babba,Cele ce ta jawo Abdullah duk cikin love na fisge Dana nace haka kawai ki balla min yaro dan wulakanci bacci fa yake,baya ta juya mana tana ta uban waya har muka yi bacci muka barta nan amma tashin mu take ku tashi kuji. Auta kuwa Nawwar ne ya tula masa aiki ya tura masa a system yace ya cike su kafin gobe,yana zaune yana ta fama a laptop,Salma ce ta kawo abinci ta jere a gabansa,Bai ci ba tace tun dazu nake fama da Kai Kaci abinci Kaki,zan ci ne ya furta ba tare da ya kalleta,waya ya dauka ya Kira Nawwar yace duk sai an Saka sunan kayan a sama? Yace ae haka yanzu har yanzu baka yi nisa ba Idan baka cike ba kafin safiya wlh sai na dakatar da salary Dinka,Auta yayi dariya yace ai ba a karkashinka nake ba shi yasa Baffa bai kaini wajenka ba yasan mugunta zaka min,kana nufin bazan iya sawa a hanaka ba? To ka Dakatar mana Yaya ni da Nake da Baffa da Mami har yanzu ko cefane ban fara da kaina ba komai sai dai a kawo in Banda kayan Miya ni me nake
Chapter 80 · 0% Book details