← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 93

Sashe 81

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

siya ko nama ba siya nake ba bare kace zan sha wahala,zaka yi bayani wlh Idan baka yi aikin nan ba saura ka tsaya soyayyar banza,Auta waya ya kashe yaci gaba,Salma ta sake cewa abincin fa bana so ka zauna da yunwa,Kallonta yayi yace Yaya Nawwar jaraba gwara nayi masa sai ya hadani da Mami tace shashanci nake yi,Salma tace to Kaci abincin tukun sai Kaci gaba Kuma ina da Assignment Nima zaka koya min,Auta yace Auta Busy man ga local government na jirana Kuma a'ah,Salma tayi murmushi tace a barta ta huta yace bazan iya ba sai na shiga sakateriya Ina da special assignment a cikin Office dina,Salma dariyarta tayi tace nifa Industry ce Dani,yace ai yau mangyada zamu sarrafa ko? Salma tayi serving abinci ta zauna a gabansa ta fara bashi a baki tace ci gaba da aikinka naga ba ci zaka yi ba Idan na kyaleka,Auta dan gata ana bashi abinci a baki yana aikinsa,Salma tafiya tayi bayan ta Maida kayan kitchen wanka tayi tare da yin Shirin baccinta cikin wata Yar iskar kayan bacci Dan guntun wando da Yar riga yar mitsil tana zuwa ta wuce kitchen Auta ya bita da kallo System din ya rufe baiyi abin kirki ba yace na gaji bacci zanyi,ya tashi yayi tafiyarsa ya shiga bedroom yayi wanka tare da Shirin baccinsa,Salma ta shugo tace ya naga ka tashi yace na'am gani nan,tace wa ya Kira Kuma kake cewa Na'am haka nan? Auta yace kirana ake a local government ko ke baki ji ba? Salma tayi dariya tace me aka ce? Yace Dan Kira ake min siii siii,Ya ja Salma saman bed suka fada saman gadon suna dariya tace to kaje mu tafi tare yace dole ne, kissing suka fara da zafi zafi,Salma tace wai a Ina ka iya ne Kai?Auta yace a duniya gashi na koya Miki kema,suna sarrafa juna sun haukata kansu matuka,Salma sai kukan Dadi take sha,Auta yana Shan uban Kira,Auta ya fara aikinsa Salma cewa take Karka yi satisfying da wuri,Auta yace karki zugani ki Daina fada bana dadewa in kika ce haka kina cewa kawai aci gaba,sai da suka gamsu Auta yace wayyo Mami Autanki ya zama Dan duniya kullum Ina nan a babban Office dina,Salma tana karo karfin ac tace wlh Auta mamaki kake bani ka iya haka sosai Kai gaskiya Dan tasha ne yanda kake sukurkuta min Kai,Auta har wani fasa Kai yake yace Autan Auta,ga Autar Auta ke ai dole aga dai dai,sai da suka yi wanka sannan yace dakko min laptop naci gaba da aikina,tace kace bacci zaka yi? Ai nayi gashi nan munyi na tashi,murmushi tayi taje ta kawo masa yaci gaba da aikinsa yace a taimaka min da fruit's taje ta kawo masa. Bazan gaisheka ba Abhulkhairi Idan zaka hakura ka hakura tun Ina Amarya kake min nacin gaisuwa ban Saba ba sai dai ka gaishe ni,kaje kaji da dalibanka da masu binka Sallah su sai su gaisheka,duk gaisuwar da dubban mutane suke maka bata isheka ba sai tawa, Murmushi Abhulkhairi yayi yace kullum sai an min gorin local government,Star tace to ba kalar wazifar da baka yi Idan kana ciki wannan ai itace babbar gaisuwarka amma Kaki ganewa sai nace Ina yini Ina kwana shine girmamawa da so,ni bazan iya ba,Yanzu fa ka gama kwasar Dadi amma Kuma Jira kake na gaisheka akan wanne dalili,ga wahalar cikinka ga sauransu gaisuwar ma bazan huta ba sai nayi ni da nake da ciki ai Kaine ya dace kaji lafiya ta,Idan gaisuwar kake so to zabi Daya ko local government gaisuwa, Abhulkhairi cike da ladabi yace na zabi local government din ga inda tauraro suke,Star tace yawwa dan girman Allah ka daina cewa bana gaisheka Idan naga dama zan gaisheka ai Babu dole gaisuwa a aure ku dama malaman nan Kun fiye gargajiya nifa ba wani girman rawaninka nake gani ba ato duk da baka yin rawanin ko kana yi ma ba zanga girmansa ba ...naji ki rabu dani haka dan Allah naji Local government ta isheni, Star tace ai Kaine,ban taba maka complain ba wlh ko da Ina da ciki watarana bana son Antenar nan a dole nake sonta sabo da jin dadinka amma Kaki fahimta sai gaisuwa,yo gaisuwar me,yace Dan Allah zance ya wuce ni kici gaba da agaza min da akwatin gidan jona Antena, kyale gaisuwar,Star tace to yafi maka,yace to kiyi murmushi mana tayi murmushi yace ko ke fa tunda na zama Mijin tace ya zanyi a gida bani da katabus a waje Kuma ina muzurai Ina zare Ido,ai haka ake son namijin kwarai cewar Star,ban mu tafa ta Mika masa hannu suka tafa kadan. Washe gari tun safe Nawwar yake Kiran Auta wayarsa bata shiga, bai tura masa aikin ba,shi Auta ya gama aikin kaf ya manta ma bai tura ba,Nawwar gidan Yazo da Kansa ya iske su Ball ma suke yi shi da Salma yana ta cinye Salma yana zuba mata yanka ta gaji ta ruko kugunsa,Auta yaji horn yaki fita yace Wanda ya matsu ya shigo,Nawwar ne ya turo gate din ya ganshi a bude dake babu me gadi yanzu tukun,Nawwar yace Kai Auta wanne irin Dan Iskan yaro ne Kai ka Raina mutane Dalla dakko min ya ja tsaki ya juya ya fita,Salma tace sorry Yaya,Nawwar yace ke baza ki dinga masa fada ba,Salma tace Ina masa baya ji ne tana dariya,Auta ya dakko laptop din ya Mika masa yace na gama zaka gani sai ka tura na karba Idan ka gama,Nawwar ya fisge ya tafi,Auta yayi dariya yace Idan Ina maka abinda kake so aiki zaka dinga jibga min,Salma tace na manta kifi ya kare,yace Abba zai sa a kawo ai Dan gata kika Aura,Salma tace wlh bazai yuwu ba wannan ai sangarta ce muje shopping da kanmu dama ai Ina bukatar wasu abubuwan na girki na rubuta muje da yamma,yace to ba damuwa. Da yamma gayu suka dauka da Auta a motar Salma suka fita itace take driving Auta yana koya mata ta dan fara iyawa,suna hanya Salma tana cewa wayyo ga gingimari nan trailer Auta wayyo zan iya wuceta kuwa,Karki Mana Overtaking ki kashe mu tafi a hankali har suka wuce suna yin gaba wata tanker tazo Salma ta saki Ihu gata nan gata nan ni gabana faduwa yake,sunzo Zasuyi youturn Salma ta wuce wajen,Auta yace kin wuce fa slow down ta gangare kasa a hankali yace reverse,Shima da kyar tayi sannan ta tafi youturn,Glass ta sauke motoci suna wucewa tana cewa Dan uwarku ku wuce shegu duk Kun tare min hanya,Auta ji can Hannun fa ya cika makil da motoci sun tare hanya ni ta Ina zan wuce,Auta yace ki Daina tsoron nan fa da haka Zaki iya oya ba mota muje,Salma ta kasa motsa mota tace tsaya waccen ta wuce,kaga wata ma ta taho,Katuwar mota ce tazo Salma tace shegiyar motar nan ta tsaya a kusa dani ta dameni ni,Sai da mota ta zama babu a titin sannan Salma ta iya tafiya,tana tafiya tana zage zage ita an tare titin ba hanya,Mun dawo da Cele na fito zanje shopping Nima kawai ban San ma Salma bace ta leko tana ta dura min ashar wai na tare mata hanya,sai da nayi parking a mall din naga Salma tayi parking ta fito tana cewa na gaji wash na sha fama a titi,Auta yace Miracle fa kika dinga durawa Ashar, nace Salma dama kece haka ake tukin saura kadan ki buga min mota,Salma ta fara dariya tace wai dama kece gaskiya Aunty kin iya mota kinga yanda kike shuuuuu a titi kina gara mota har kinfi mazan,Ina Baby?nace Nawwar ko wa? Salma tace Abdullah Yaya Nawwar din zan Kira da Baby,Nace ai ni bani da Baby sama da Nawwar,Auta yace Cele ta dawo? Nace tare muka dawo tana wajen mijinta,Auta yace kafarki bata zama shine daga d awowa har kin fito sabo da kin shanye Yaya an mallake shi,yanzu zaka Ganshi za a sauke min abina sai Yazo zan shiga shopping,sai kuwa ga Khaleel ya sauke Nawwar ya wuce,Auta yace lallai Mijin tace a haka a dinga mana muzurai muje suka tafi ciki, sai da Nawwar ya dauki Abdullah sannan muka shiga ciki,Auta su tuni sunyi ciki,Da Yar karamar jotter dinta suna bi layi layi suna siyen abinda ta rubuta suna gamawa suka tafi zasu biya kudinsu Nawwar yace Kai kuje zan biya,Auta yace baza a biya min ba a dameni da gori watarana ace ana ciyar dani,Nawwar yace biya abinka Nima karambani na ya ja min,Auta ya biya kudinsa ya Kalli Nawwar da tsokana yace magidanci guda dani gododo sabo da lalacewa ace maggin Miya sai an siya min ai da nayi asara ,Nawwar murmushi yayi yace tarkacen curry ne fa,Auta suka tafi abinsu wannan karon shi ya tuka motar ya gaji da Halin tukin Salma. Abba ne ya Kira Cele a waya tana hotel lokacin tana jikin Ahsan ta kashe Kiran ta Kira shi back,Bayan sun gaisa tace Abba fatan lafiya? Ina fa lafiya Cele Dan Allah ki wuce min gaba na yarda dake ku tayani rokar Umman ku ta yafe min ta dawo gidana a daura mana Aure tunda da sauran igiya,Cele taji Dadi tace Abba kasan Halin Uwa haka kawai a Maida aure ta takurawa Umma,Abba yace kwarankwatsa dubu ta tuba tunda kika ga Uwa tana hawayen nadama ai taji wuya,yau fa bayan tafiyar ku tace zata je ta nemi yafiyar Umma,Cele tace to Kai fa karfa ta dawo ka wulakantata Abba,Kash kash Cele ya kike wannan zancen bazan sake wannan kuskuren ba ai Allah ya nuna min ishara a kanku,yanzu Idan ta dawo gam gam zan rike ta wallahi bazan sake ba na tuba yanzu Kuma ai abin farin cikinku ne Kuga Iyayenku tare suna zaune lafiya,nace a'a mu ba ruwanmu ko wacce tayi aurenta iyakaci Idan munzo kowanne muje gidansa ai mu ko ku shirya ko baku shirya ba duk Daya a wajenmu ai ba nono muke sha bare mu damu,Cele a ranta tace na shanu yanzu ai mu yanzu sai dai a sha namu,a fili tace zanyi iya yina,Abba yace kisa baki kinga ke ana jin maganarki,Cele tace ka fadawa Miracle Abba ta Dan fini iya kalamai yace ai duk na fada musu har su Bilkisu na roke su su taimaka min,Cele tace an gama
Chapter 81 · 0% Book details