← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 93

Sashe 47

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

fasa girkin ne? tace zanyi mana ai indai Ina gida ki Daina girki Mami zan dinga yi miki dan Allah,Mami tace to ba damuwa Salma,ta mike ta shiga kitchen ta shirya girki,zuwa yamma Wise ta shigo sai ga Auta ma anci gayu an dawo daga Office,Salma bata San Office yaje ba ta Kalli Auta kawai tace sarkin Mata Ina kaje mata Ina zaka mata,Auta ya Jita duk da a kasa kasa ta fada,yace na tabbatar Baso ba shi kadai yake Shaye Shaye ba harda ke ya hankadeta ta fadi a kasa , ya wuce bedroom,Salma ta fashe da kuka Dan ba karamin zafi taji ba, Wise tace Auta mene haka kuma ko juyowa baiyi ba,Wise ta daga Salma tace bakya jin magana Salma most you fight?,baki da gaskiya me kika fada masa naji kinyi magana kasa kasa,dama naji Rabi ta fada min abinda kike ma Auta bafa sa'anki bane sai kace ba wayayya ba,yaran yanzu ma da suka waye ai anci gaba,Salma tana goge hawaye tace Baso na ni ya maidani wajen baso na,Auta ne ya fito yace kutmar ......Baso....durun....Baso ya dinga durawa Baso ashar dake da Baso duk kunci kutmar .....Auta ya haukace wa Salma yace Ina daga Miki kafa bakya gani wai ni an fada Miki sonki nake yi ko dan baki San ta ya na kawo ki nan ba,wallahi baki Isa kin kasheni ba,kinyi kadan bakin cikinki ya kamani ke din banza village girl,Wise tace haba Auta mene ne haka,yace wannan da aurenta gwara yar Babydoll ta wasan Yara yafi min,ko naje na auri teddy wallahi da naga dama sai na fatattaka yarinyar a bed tana ganin sa'anta ne ni,Duk fadan da Auta yake a banza domin Salma ba jinsa take ba fitowa yayi ba Riga ta tsura masa Ido ta shagalta da kallon surarsa,Wise tace Kai Auta zan Kira Mami,Auta marin Salma yayi kadan yace daina kallona Mannerless,kumatunta ta dafe ba zafi ma ya mareta amma ta dinga kuka tace baza ka samu aikin gomnati ba a kasar nan, ko waya sai dai a siya maka Idan Ina nan duk inda kaje nema sai naje na hana,ke kike tunanin aikin gomnati nake nema Wanda ya dogara da gomnati shine a wahale,daga wajen aiki nake dan kiji na fada Miki mugun nufinki ya biki,Salma tana Shure Shure tace baza a biyaka ko sisi ba zaka gani aikin banza kake zuwa,Auta daki ya shige ya bar Salma tana kuka Wise tayi tayi akan tayi shuru taki,gajiya Wise tayi tace ke kan uwarki nace yar iskar yarinya wlh yanzu na tattakaki wa Zaki rainawa hankali Dan...Wise ta zundumo mata ashar, tace ke Yan iska ne mufa na can ciki Idan ban ci uwarki ba shegiya nake wlh sai na Miki dukan tsiya na rantse da Allah,Cinnaka ce ni ba ruwana dana gida bar ganin muna mutunci akan Auta wallahi duk sai na tattaro su Miracle mu yagalgalaki shashasha wacce bata San me take ba,yar kauye Kya zo nan ki mana hauka,Salma tayi mukus Wise tace wlh kina magana sai na kwada miki Mari duk nan da kike gani lafiya muka samu mun fiki hauka da kwaya,bariki Zaki nuna mana keee lallai tab,kyaleki yayi shi yasa kike iskanci,Wise ta fisge wayar Salma tace bari na Kira Bason a fada masa shi ya dauki mataki baza mu lamunci wannan ba,ke ko kunyar mahaifiyarsa bakya ji,Kara fa take Miki tunaninki bata jin haushi ne? Kin san yanda take son yayanta kuwa tana kula dasu mussamman Auta,to ba a nan gidan ba wannan iskancin tasss zamu sauke Miki shi,Duban duniya Wise ta rasa sunan Baso tace me kika sa masa? Salma jiki ya dauki rawa tace Dan Allah karki fada masa wallahi zuwa zaiyi ya dakeni,ohhh nan Kuma an kyaleki shine kike baje mana iskanci fada min sunan ko na karyaki,tace My love,Wise ta bude baki tace da auren naki,ai Baso yace zai sakeni na koma wajensa muyi aure,Wise takaicin Auta ya kamata tace Shima Auta ko shashasha me zaiyi da wacce ba shi take so ba,ai gwara na gayawa Auta kawai ya nemo wata ya Kara aure,Salma da sauri tace better wooo ahhh a fada masa, Wise Baso ta Kira bugu Daya ya daga ya fara auno zagi yace ba nace ki daina kirana ba wai da aurenki kike kirana,Wise tace matar Babansa ce,Yace ahhh chansa ma chansa chansa dai,to ya kike ya akayi ne ko baki gane bane,Wise tace dare dare Oga yace ah Wallahi Dare sai barawo, wannan ai tamu ce to Dare Allah wallahi ashe kin iya gaisuwar mu,Wise tace Sa'a dai wallahi,Baso yace Ina gaida ki,na karba master,tace dama Salma ce yace ae,tunda aka kawota kaga dai tafi wata guda to wallahi tunda tazo ta buwayi mijinta gaba daya ci masa mutunci takeyi ba abinda bata fada masa, Baso yace bani ita Dan burar....aka mikawa Salma waya,jiki na rawa ta karba tace hello sai da Baso ya mata ashar tafi goma,yace abinda nace kiyi kenan? zanzo garin gobe Dan uwarki,wayyo na shiga uku tace ta kashe wayar,tace Dan Allah Aunty kiyi hakuri ki bashi hakuri, Wlh na Daina, Wise tace kije ki bawa Mijinki hakuri na fada Miki karamar yar iska,tsabar taurin Kai Salma bata je ta bada hakurin ba haka Wise ta wuce,Mami tana jinsu taki fitowa tace gwara ma Bason yazo a huta ta hana min Auta sakat. Baso ranar motar dare ya bi,da sassafe ka rantse a garin ya kwana sai gashi,Auta yayi Shirin school itama ta fito Sumi Sumi sai ga Baso yayi Sallama Mami tana ji taki fitowa,Baso yana zuwa sallama yayi yace kuyi hakuri tana Ina,Salma ta saki ihu,Baso ya zaro belt din wandonsa ta koma bayan Auta Baso ya bita suka dinga zaga Auta, tana wayyo ka ceceni na shiga uku bazan Kara ba na tuba Dan Allah kayi hakuri ka yafe min iskanci nane ya jawo min,Auta kuwa Baso ya rikewa hannu yace kyaleta,Baso zai fisge yace Karka daketa,yace abinda nace tayi kenan,ke ni dake munyi Hannun riga,ba abinda na gaza yiwa yarinyar nan sabo da na fita hakkinta gata nan sabo da ita na hakura da sana'a muka siyar da gadon mu na siya mana Dan gida,Babu Wanda na bari yake zuwa zance wajenta sabo da kar ma a samu wani ya lalata ta,Ina so ta auri Miji na gari, ni ban cancanta na aureta ba,ban cancanta na aureta ba Ina ganin kamar na cuceta ne ma tunda ni nasan bana gari bane,shi yasa bana daga mata kafa Idan tace tana so na ni harga Allah a yar uwa na dauketa ba wacce zan aura ba sabo da ni ban cancanci Salma ba tana da hankali kawai tasa banzan tunani ne a ranta,Salma kiji da kyau ni bazan aureki ba ko kin kashe aurenki, bazan fada Miki ya mukayi da Auta ba amma Idan lokaci yayi zan fada miki,Idan Zaki zauna kibi Mijinki ki zauna ki yiwa kanki gata Allah yaga niyyata kuma ki sani nayi aure ma ni tuni sati biyu kenan amarcina nake ci,ya juya ya fice abinsa ko Sallama ba Wanda yayiwa. Salma a wajen ta sulale a kasa tayi zaman Yan bori tare da dafe Kai,Auta yace tashi mu tafi school,baza'a je ba wayyo Allah na shiga uku na lalace Baso...Baso...Basooooo.....Auta dariya ta kwace masa ya dinga sheka dariya,tace Mugu azzalumi bazan taba sonka ba duk Kaine ka jefa ni a wannan Halin,Wise ce ta shigo fuska a murtuke tace Zaki tashi ki tafi school din ko sai nayi fatali dake,tashi tayi tana kuka wayyo Baso tana Jan Jakarta a kasa kiiiii wayyo Baso...wayyo...wayyo zuciyata zata fashe,Auta yace yar banzar zuciyar da zata fashe ma kowa ya huta jarababbiya,bata kulashi ba a haka ta shiga mota tace motar ma baza a rufe ba ta barta a bude,Auta ya fito ya zaga ya rufe ya shiga yaja mota har sukaje tana kuka tace wallahi bazan ji me Malamin zai ce ba bazan ji ba. Ta fito tayi part dinsu idonta jajir ta zauna a class tayi zuru da Ido,Malami ne ya shigo Idan yayi magana aka amsa masa da yes sai aji Salma tace No Idan abin ace no sir ne sai tace yes wai ita bata ganewa bata ji ma,Malamin tambaya yayi a class aka daga hannu ciki harda Salma yana gama tambayar ta amsa tace is Baso,get out,ya koreta waje ta mike tace thank you very much sir ta fice,aka bita da kallo,har ta fice ta Bude kofa yace sorry sir I'm looking for Baso,are you mad who is Baso in this class akace babu,shi bai San ma suna bane,yace young lady what is Baso? Salma tace Baso Is Baso the most Handsome gentle man in the world,and also ...kafin ta karasa Malamin ya rufe kofarsa ma, fita tayi ta tafi can kusa da bangaren su Auta ta samu waje ta zauna tayi tagumi,Auta yana zaune ta jikin window yana kallonta,abu kadan zai juyo ya kalleta,kallon wajen window din tayi karaf suka hada Ido a hankali ya Kalli inda lecturer yake,taci gaba da kallonsa ita,sake juyowa yayi yaga tana kallonsa da sauri ta dauke Kai,shi yaci gaba da kallonta ta juyo kafin ta Ganshi ya dauke Kansa,ta tsura masa Ido Shima kafin ya juyo ta dauke Kai. Auta yana aji ya Lula tunani har aka gama musu lecture Shima ya fito tana zaune taga sun fito yana tafiya yana kallonta ta dauke kanta karma su hada Ido,yana dauke Kai ta juyo taci gaba da kallonsa yana tafiya,wata macece glory tazo da gudu ta rungume Auta juyowa yayi yana balbale Glory da masifa yace Ina da mata na fada Miki ki faina min haka,zuwa tayi zata sake rungume shi ya zuba mata Mari ta dafe kumatu yaja tsaki ya juya yana masifa a ransa yace zata ja min wannan masifaffiyar yarinyar ta dameni ,Salma tana kallo baki ta turo gaba tace Ina za a hada wannan da Baso ai gwara Baso na mata ba wacce zata taba shi ta ja tsaki tace ballagajin Namiji me za ayi da irin wannan duk inda yake sai mata wlh bazai shafa min kanjamau ba,tashi tayi tana fushi ta fice daga Makarantar, Auta ya dakko motarsa ya biyota yana mata horn yace yar iska gardiyar banza sai wahalar dani take,aure Sam ba Dadi a ciki dama sai da Yaya
Chapter 47 · 0% Book details