Sashe 72
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shafawa bayan ya cire mata hijab din daga ita sai bumshort da guntuwar riga me gajeren hannu purple,hannunsa dayan Kuma ya rike yatsunta yana murzawa a hankali yana wasa dasu,Ya kafeta da mayun idanunwansa itama haka basa ko kyaftawa,Lips dinta ta Dan turo kadan tare da dora yatsanta a saman lips dinta tana nuna masa wai ya mata kiss,Auta ya wani lashi labbansa jajaye cikin salo sannan a hankali ya fara kissing din Salma jin zai zurma ta ture shi tare da dukansa a damtsensa tace kadan fa nace tana Harararsa da wasa,sorry ya furta yana dariya. Hannunsa ya Dora a gefen fuskarta yana shafawa jikin hannunsa gaba daya ya kwantar da shi a saman Boobs dinta yana fakewa da shafa fuska yana shafe kirji. Cele kuwa Ahsan ne Yazo daukanta ta mike tace to mu Kuma haka Allah yayi damu zamu tafi turaka,Nace wlh badan Omaira ba to ba uwar da kike tsinana min an wani bar min ke kullum Miji sai sanda yaga dama zai kawo ki,dariya nktayi domin tuni su Star su sun tafi sai Omaira dake zaune tana ta faman chat,yanzu bata zama cikin mutane kullum tana dakinta tana faman chating ko waye oho,Cele tace ke Omaira wai da uban wa kike waya kamar bakya gidan nan,dariya tayi tace ke dai bari wani masoyi nayi tun bana sonsa har sonsa nake kadan yanzu,Cele ta zaro Ido tace Allah yasa ki gama bata lokacinki ki hadu da gurgu ko wani me mummunar kamar wannan ai ganganci ne,Cele tsabar mugunta sai ta fisge wayar tace na kwace ta baza ki kawo mana Dan online gida ba Yan Iskan Yara fitsararru Kar muje ya lalataki a waya ya fara cewa ki tura masa tsaraicinki yanzu mutane sun lalace haka wasu ke yi,Omaira ce zata yi kuka tace gaskiya ki bani waya ta,Cele ta murtuke fuska tace zoki kwata Idan ke kina jin karfinki ya Kai,Omaira ta kalleni tace Aunty ki mata magana ta bani wayata,nace ke Cele wai mene haka ki bata wayarta mana,Cele ta kalleni tace Allah Mrs Nawwar to zo ki kwatar mata,Ina shafa turare a jikina na Saka kayan bacci,nace wai tunaninki kinfi kowa karfi ne,naje zan fisgi wayar,Cele ta dauke Hannun tana dariya tace Rabin kauye ki kiyayi Cele kinga ke me jego ce,ganin Cele Ahsan ya mata illa ba uwar da zata iya,riketa nayi ta zura wayar a bra dinta,lallai sai na karba muka fara kokawa Cele tayi tayi ta dagani ta kasa tace shegiya Ashe dai kina da karfi,ni kuwa na dake duk na gajiyar da kaina kokawa da Cele ni na Isa ma na gwada dagata yanda najita a dire ta kama kasa,tace Dan dai kokawar bata fada muke ba Rabi wallahi da tuni na zubar dake a sume gwara ki kama kanki,Haushi naji na fara kokawar da gaske na hankada Cele ta bugu da bango tace Kai Kai kika buga min Kai amma na kyaleki ai me jego ce amma nasan karya kike ki kwaci wayar nan,da masifa na cakumi kirjin Cele,Nawwar ne ya shugo yace Kai mene haka da girmanku sai kace Yara,fisgo ni yayi na koma nace ni zata rainawa hankali kafin a haifeta aka haifeni ta maidani sa'arta,Cele tace au Rabi wai da gaske kike fadan? kwalarta na ci nace bata wayarta,Cele hannuna ta kama ta rike ta karfi ta cire ta Dan Murda kadan na saki ihu uuhhhh zata karyani,Sakina tayi Ina juyowa na daga hannu zan mareta Nawwar ya rike Hannun,Kamar zan tashi Aljanu haka na fara dube a dakin ko zanga abin kwalawa Cele,Cele ita kallona take yi tace Rabi haka kike da zuciya dama tab? to gaskiya zan fada Miki Avoid me Rabi duk ranar da kika kaini bango sai nayi raga raga dake,naga Alama har yanzu baki San wace Cele ba ban taba fada a gabanki ba,Rabi zata yi magana Nawwar ya mata tsawa tayi shuru,tace kinga banbancina dake kina jin magana ni kuwa bana ji,ke baki ji kunya ba Rabi gidanki fa nazo,ki kiyaye fada da Cele ba dadi ba a cin riba ki tambayi Omaira kiji,Rabi zama nayi zuciyata tayi sanyi nace ba Kya jin magana kin fiye jan fada ki bata wayarta shine Zaki fada min magana ke girmanku ne wannan ki dinga cin zalinta,Omaira ta Bude baki zata yi magana Cele ta nunata da yatsa da masifa zan Miki Kwari zan Miki Kwari ki kiyayeni Yan biyu ce ni ya zu na Miki Kwari Yar iska Yar gidan Abba Wanda baya son Yaya mata,Dariya ta bamu har Nawwar ta zaro wayar tace ungo gashi nan,har tabarrakin Ahsan ta kwaso munafuka ta sha min dadin jikina ta kawowa Omaira naushi ta janye hannunta,kallona tayi tace ke kuwa Rabi kika sake sai na tsumburar dake kin dinga kankancewa kenan ai tunda na fiki karfi to nasan Kwarin Yan biyu ma na fiki iya shi,Wlh kinci darajar danki ke mejego ce duk naji kema da karfinki hmmm ta juya tace na tafi sai gobe,nace Indai baki zo da wuri ba kawai ki koma gida bana son zaman kullum sai kinga dame kike zuwa,tace uwarki Rabin kauye da karfi,Omaira tace wai wai wallahi kin ciri tuta lallai Cele tana sonki Aunty Rabi tab ai da wani ne sai a shekara fadan nan bai mutu ba wallahi Kuma sai tayiwa mutum duka ai bala'in Cele har mamaki yake bani,Nawwar yace dama gida indai suka hada masifaffu to sai an dinga chasuwa wasu ko sha'ani suke yi to basa gamawa lafiya ku dinga hakuri,Omaira tace duk gidanmu masifaffu ne wlh inda kasan gado kowa haka amma Kuma kafin muyi fada a junanmu ana dadewa in Banda Cele da take ketawa kowa,watarana kamar bata da Kai,nace ke zanci ubanki Celen kike cewa bata da Kai,tashi ki tafi ko na Miki Kwarin Nima,Nawwar yace yanzu fa kuka gama fada duk Kun dawo kan yarinya ba inda zata je muna hirar mu,Ya hanata tafiya suka dinga labari da Nawwar, tana bashi labarin Samarinta data damfara kudi,Nawwar yace dole Baso yace kinfi karfinsa,Waye Baso? Yayan Salma,tace oh Wanda Yazo ranar suna mutumin nan Dan duniya ne daga na kalle shi ya daga min gira harda min fito,muka sheke da dariya,Omaira tace wallahi Nima na rama na masa fito na daga masa gira,Nawwar yace shi yasa yace kinfi karfinsa ashe da dalili,nace ai kuwa suna yanayi da Salma ta dai fishi haske ne ,Nawwar yace ai akwai hankali Baso ga tausayi,ga iya kula da mutane,Omaira tace ai Allah? na ganshi kamar masifaffe a haka,Nawwar yace ai sanyin Hali ne da shi ya dinga gayawa Omaira karya dan ta so Baso,yace ai yatsa aka sa masa a baki bazai ciza ba,Dariya nake kawai a Raina ni dai Ina jinsu,Yace ga taimakon bayin Allah da talakawa,kinga gidan da ya gina ai Omar akwai zuciya,Ni nayi Miki sha'awarsa ma Omaira da Zaki aure shi da kinyi dace, dama ya fada mana yana ganinki yaji ki har cikin ransa,Omaira tace Allah sarki ai kuwa ya hadu wlh,Nawwar har da bata labarin mahaukacin da Baso ya kula da shi har warkewarsa,Omaira tace to wannan Idan ka aure shi wani naka ma sai ya huta,Muka hada Ido da Nawwar,yace Idan Zaki iya dan saurarsa muce ba matsala ya fara zuwa zance,Omaira tace Kai Yaya Nawwar kawai Kuma sai ace ni nake sonsa,Nawwar yace ai baki gane ba,baza ma muce kin san zancen ba kawai zamu yake shi Yazo ne,Omaira tace to Idan mun daidaita shike nan,Yace yawwa Omar da Omaira ya kika ji tayi dariya tace har na fara missing din Umma zan tafi na barta,Muka yi dariya tace sai da safe bacci zanyi,nace sai a Kori na chating tace ga dahir was zai tsaya a kila wa kala ta fita. Key Nawwar ya Saka a kofar sai da gabana ya fadi nace ya ka sa key yace sarkin tsoro ni ba abinda zan Miki bacci zanyi a nan zan kwana ya cire kayansa ya shiga toilet wanka yana ce min kawo min abinci,naje kitchen na zubo masa. Ganin dare baiyi ba Nawwar ya Kira Baso da Kansa ya tsara Baso yace ga wata dai dai kai kazo,Baso yayi dariya sosai yace to ni wai dole ne sai Kun min matar ko na ganta ai sai mun daidaita,Nawwar yace ai shi yasa muke so kazo ka gani ko zaka dace wlh tayi,Baso yace full option ce kace? Nawwar yace sai Wanda ya gani maza suna ta zuwa sun mata caaaa,Baso yace ka gane ko ka Dan min keeping dinta aside ko ya kace? Nawwar yana dariya a ransa yace ai Karka damu ka samu kazo kawai,yace weekend zan shigo ba yaawa ni ma na matsu na fara koton nan,tattabaru ma kana gani kullum a koto suke sai ni gandandan Dani Ina zaune Babu yar wata ta yin ae yane ai kaga ba magana Oga,Nawwar yace ya dai kamaceka,yace chansa Oga sai nazo ba yaawa. Ni dai Ina jinshi Ina ta dariya nace tab Omaira ta shiga uku Chansa kadai ta isheta,Nawwar yace ai zata iya dashi dai dai take da shi naga bata jin magana itama,Dariya nayi ya dauke Jariri ya kwantar dashi a gadonsa dake gefe yace Yau babanka ne zaiji dumin Matarsa,Nima a bani nonon da ake ta talla da shi kowa ya gani,dariya nayi ya maidani jikinsa,ya min rada na fara dariya zan gudu ya makalkaleni yace bafa wani abu zanyi babba ba,kawai ki sa na samu Salama, nace to Ina murmushi,yace sai kyau kike kina bulbul ni an barni a watse. Kuyi hakuri bacci nayi na manta Allah AsmaBaffa [8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 91-95 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da