← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 93

Sashe 85

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

darajar Allah Umma duk kunyi tsatsa fa ke da Abba ku kuwa ku bawa flower ruwa mana ta mike,Umma tace sai ku maidani ta karfi ai marasa kunya ta kashe wayarta sabo da duk Su Bilkisu sunje taki yarda,Abba zuwansa yafi biyar har Uwa sun bawa Umma hakuri ta yafe musu ta dawo amma taki yarda,har manya dattijai an tura sun shiga zancen Umma taki yarda. Ina kashe wayar na Kira Cele nace Umma tace baza ta koma ba ki mata magana,Cele tace ni kashe min waya ma take yi su Bilkisu ma sunje har gida ta Kore su,Nace ko Dan darajar Antena ai ta koma, Cele tace uhm gane min hanya dai,wlh na gaji ki bani maganin nan na yiwa Umma soya milk na Kai mata muka sheke da dariya nace ayi mata haka kawai na yarda da batunki Cele,nace mu aiki Auta ya Kai Cele tace kinga ba zargi. Washe gari da wuri na hada Soya milk sai kace yogurt na zuba maganin,Cele tazo da abubuwa masu kyau snacks da yawa aka hada,Auta Yazo ya karbi kaya yace karfa ku bani guba na kaiwa baiwar Allah wlh tunda na ganku a tare ba Alheri kuka kulla ba Kuma ace tun daga wata Uwa duniya zan hau jirgi na Kai Soya milk da Snacks,muka yi dariya nace Auta harka ce ta gashin Oven maza ka tafi,anyway na tafi ni cewar Auta ,ya wuce abinsa sharp sharp yaje wajen Umma,bayan sun gaisa Auta ya Kara da karya yace dama Kaduna nazo wani aiki shine Rabi tace a kawo miki kina son Soya milk,Umma tana murna tace ai jinsa nake kamar yogurt,Auta dai tsoro yasa yace zan tafi Umma sabo da flight,baza ka tsaya Kaci abinci ba? Yace ai naci dazu ya mata Sallama ya fece,Yana tafiya Umma ta durfafi Soya milk tace gashi in Banda tsiyar Rabi sai tayi min Dan kadan su Rahma fa? bazan ajiye musu ba watarana in an kawo sai su sha ta shanye abinta tas Nice na Kira,nace Umma kinji Soya milk din kadan ko? tace Allah yayi albarka na shanye abina ma ko su Rahma ban ajiyewa ba,Rabi tace za a kawo wani ai inshallah,to Allah ya muku Albarka nace Ameen. Cele tana gefe nace ta sha,Cele ta Kira Abba yana dagawa tace Abba ka fesa wanka yanzu yanzu ka tafi da dattijai manya da Uwa zai wahala ba a Maida aure ba ka tafi da Sadaki kayi Shirin daurin aure yanzu,Abba yace Cele wannan uwar taku zuciyar dutse gareta wallahi naje yafi sau biyar taki yarda,Uwa taje tace ta yafe mana amma baza ta koma ba,Cele tace ai Kaine Abba kunyi aika aika tun farko wa yace ku jefar damu ku wulakantata,da Iyayena da komai sai kaka ne ya rikeni sabo da ku amma dai kawai kuyi Shiri kuje Idan ta kama yau a Maida aure kawai kuje da Shiri ai na tura maka da kudi jiya ko? Abba yace ae inshallah zanyi yanda kuka ce. Abba suna gama waya ya shirya ya fadawa Uwa itama ta shirya suka nemi liman na masallaci da abokan Abba guda uku sai wasu maza uku a dangin Umma suka tafi gidan Umma. Umma kuwa tana girkinta bayan ta sha Soya milk ta fara jin sha'awa tun tana dauka yanayi ne watarana takan Dan ji amma yau sai ya zarce tunaninta,da kyar ta gama girkin,idonta har ruwa ruwa yake,Palo ta dawo tana zagawa sai kace takai wani asibiti tana jiran sakamako,Zama tayi ta sake mikewa ta shige bedroom ta tsiri gyara bed ta daina ta fito Palo, komawa tayi bedroom ta kwanta,Umma tace wannan wacce masifa ce kaga yaran nan suka dameni na koma gidan mijina da taurin kaina na tsiya naki yarda ashe abinda suke hango min kenan,Yara kanana sun fi iyayen su hankali da hangen nesa...Sallamar Uwa taji a gidan ta shigo,fitowa tayi tace Kece a gidan? Uwa yau taga sakin fuska abinda kullum hararace tsakaninta da Umma Idan tazo bada hakuri amma yau har da murmushi,tace zauna Ina yini? Uwa mamaki ya kamata da farin ciki da murna ta amsa tace Ina su Rahma din fa? Suna Makaranta,Uwa tace da su Liman muke tafe akan maganar nan dai da bakya so ayi Miki ita,Dan Allah kiyi hakuri Umman Bilkisu ki yafe mana wallahi munyi kuskure Kuma Allah ya ganar damu,Uwa ta mike ta Kira su Liman da su Abba suka shugo da yawansu,Umma ta Kalli Abba yasa shadda milk sabuwa tana kyalli Dinkin cif cif shi kamar wani matashi tasan aikin su Cele ne gashi jin Dadi da hutu baya buya, jikinsa ya Nuna yanzu bashi da damuwa,Itama Umma haka,Liman ya bude taro da Addua Wanda Umma ita bata ganewa sabo da Halin da take ciki,Liman ne ya ja Aya ya jawo hadisi,Umma bata hayyacinta sai dai aji tana ta faman furta Allahu Akbar irin tana jin waazin nan,liman yayi nasiha sosai sannan yace dan Allah kiyi hakuri haka ki koma dakin Mijinki,Sauran Yan uwan Umma suka ce to Dan Ubanta ma ita bata laifin ne shike nan ayi ta bin mutum sai kace me zuciyar dutse ai itama tana da manya ba da kanta take ba,sabo da haka mu mun Yanke yau zamu Maida aure,Umma ce tayi magana tace Kawu ai na hakura to mene ma rayuwar duniya,duniyar kanta nawa take Kuma dai zan koma sabo da Yaya na badan shi ba,Ko ke fa mu baza mu koma gida ba Aure zamu Maida a masallacin unguwar nan,Umma tayi musu shuru suka fita suka Tara mutane a masallaci aka Maida aure suka dawo,Su Rahma ne suka dawo suka ji ana zancen yaushe zata tare,Umma tace sai dai Yazo ya sameni a gidana ni bazan koma gidansa ba,Aka yi aka yi tace wlh baza ta koma wani gida ba tana gidanta,Uwa duk sun San taurin kan Umma,Uwa tace to ai da Kai da kaya duk mallakar wuyane ni ku barni a can ku zauna a nan,Abba yace a'a ni bazan iya barin Uwata ita kadai a gida ba waye zai kular min dake Abba Allah ya yishi da biyayyar Uwarsa sai abinda take so dalilin Hakan ya fada halaka sabo da sai abinda take so Shima shi yake so. Umma ce tace ai nan gidan part biyu ne Uwa ta zauna a wancen bangaren mu Kuma a wannan ba shike nan ba,Abba yace Uwa Hakan yayi Miki? Idan bai Miki ba kawai mu koma gidanmu haka na dinga zuwa,Uwa tace Hakan ma yayi ba komai,sai da suka gama saita komai sannan suka bar gidan har Abba,yana fitowa ya kirani na daga ya fada min yace amma abinda Bai min ba wai sai dai mu zauna a gidanta shike nan Ina Namiji Kuma Ina zaune a gidan mace ai bazan ji Dadi ba,Nace tunda an daura Abba Karka damu ka dinga zuwa haka zuwa Dan lokaci kadan zamu maka wani Karka damu Karka fada mata kayi shuru kawai,yace Allah ya muku Albarka oh duniya Ina ganin Ishara matan da na guda Abba ya fashe da kuka,dariya nayi nace Abba ai ya wuce kaddarar mu ce ta jawo haka,Abba yace kaddara ce ta jawo Uba yaki yayansa,nace ba abinda bazai faru ba,Amma Abba yau kaje can ka kwana Karka bata space zata sake rainaka,Abba yayi dariya yace to shike nan Me local government,ance ke har local government ce dake,Abba bai San me ake cewa local government ba,Nace Abba wani birni ne a kusa damu fa nace Ina son garin shike nan akace Ina da local government,Abba yace to madalla ya kashe wayar,Cele ce ta Kira shi Abba ya fada mata yanda komai ya wakana,Cele tace ta kwana gidan Sauki Abba Karka damu za a San abinyi zanyiwa Rabi magana,yace na gode Yan Albarka. Umma kuwa harda Yan hada magungunan na tsumi ta sha Abba kawai take Jira yau baza ta iya hanashi komai ba, amma da Babu magani da Abba yaji jiki a Hannun Umma kafin ta yarda da shi,yanzu kuwa jiransa take kawai. Raheemah suka gyara gidan na musamman suna cewa Umma Amarya sai su Kalli Umma suce Amarya Umma,bata kulasu ba har su Nazifa suka zo gidan suna Murna sunji labari,sai wajen Magriba suka bar gidan,Bilkisu ta tattara Rahma da Raheemah tace kuzo mu tafi kuyi min Dan kwana uku suka bita aka bar Umma ita kadai,Uwa kuwa ana daura aure ta tafi gidan Yar uwarta wai zata yi sati kawai Dan ta bar Danta ya Shana. Abba yana Sallar Isha aka siyi su nama da kayan makulashe aka tafi gidan Umma,Yana zuwa yaji ko Ina ya dau kamshi yace af af na fada yanzu zan samu nutsuwa irin wannan kamshi haka, Sallama yayi ya shiga a Palo ya sameta tana zaune tana kallo a zahiri amma a badini zallar sha'awa ce ke cinta,Abba zama yayi a gefenta yace Hajjaju makkatu, murmushi tayi tace ai sai ka bari naje tukun,Abba sai wani kallon Umma yake yace uhm halina dake yanga tun da fa na sanki duk yaranki Basu yo ki ba a yanga,Umma dariya tayi tana dauke Kai,Abba yayi murmushi yana kallonta yace bana hayyacina sai kallonki nake yi irin wannan kyau haka wa zai ce kece kika haifi su Bilkisu ai sai ace Bilkisu kanwarki ce ma,Kullum wata Yar budurwa kike dawowa,Umma ana mamular labba hadi da murmushi tace hmm uhum uhum, ga hanci Malam kamar Karas cewar Abba harda dafa kafadar Umma Yace wannan Dinkin fa wanne tela ne ya tsara min Matata cikinsa haka kinyi kyau,Umma dai ledar ta Bude tace me ka siyo ne sai kace wata budurwa,ai kinfi budurwa a wajena,kyauta aka bani budurwa me zanyi da ita yana magana yana karkada kafa daya irin yana hutawa din nan,kayan makulashen su suka ci,sannan suka wuce bedroom,Abba harda yin wanka Umma ta fito da wasu kaya a akwati tace ga kayanka Rabi ce ta kawo tun farkon zuwanta tsarabar Makkah nice na hana a baka gasu nan jallabiyoyi ne guda hudu sai turarukanka,itama siyensu tayi bata San zata ga iyayenta ba shine dai ta taho maka da su Nima ta bani kala uku dogayen riguna,Abba yace yaran nan tsakanina dasu sai Addua,Umma tayi Shirin baccinta itama ta Saka rigar bacci,Abba jallabiyar ya Saka tare da hayewa saman bed din gefen Umma,Yace gashin nan dai yana nan gashi baki wuluk dashi ya
Chapter 85 · 0% Book details