Sashe 51
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Auta yana koshi yace na koshi a goge min bakina,Salma tasa tissue ta goge masa,yace zan kwanta a kaini kan gadona,harara ta watsa masa tace tashi ta rike shi har da yin tangal tangal zai fadi, tayi sauri ta ruko kafadunsa tare da Mika masa sandunansa suka tafi. Masu Audio kar a juya littafi Babu izinina na siyar da shi, Masu sharhi Ina godiya aci gaba Dan Allah AsmaBaffa 08061929616 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 61-65 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI *08089965176* *07084653262* Page naki ne MOM KHALISAT Auta bai dade ba ya warke ras da shi ya fara zuwa makarantarsa shi kadai,Mami ce ta bugawa Baso waya tace naga kamar Salma tayi laushi haka duk tsiyar nan ta daina,Baso yace Ina ai bata daina ba ni nasan halin kayata,Mami tace to a canja mata gate gaskiya da wahala,Baso yace bafa ta jin magana yarinyar nan amma shike nan ku Maida ta sharar tsakar gida duk uban girmansa ta share sannan taci gaba da girkinta komai tayiwa Auta karku daga mata kafa,Mami ce ta Kira Salma daga bakin gate ta taho da sauri ta bata waya,tasan Baso ne yace kina ji na? tace ae yace an canja miki aiki kin koma share compound ko Ina da Ina na gidan nan,Sannan an canja miki yiwa Auta wanki ki masa girki sannan ki gyara masa daki duk abinda yace kiyi Idan ba haka ba nazo garin nan na lahira sai ya fiki jin Dadi,sannan Zaki koma Makaranta,ita dai Salma hawaye take,suna gama waya Mami tace kuka kike Salma? Kai ta girgiza da sauri,tace gidan nan na hango girmansa gari guda Mami Dan Allah ni marainiya ce ku tausaya min,Mami tace ai baki duba maraiciinki ba Salma,zanyi duk ko mene wlh bazan sake masa rashin kunya ba ni ba ruwana ma da shi inshallah bazan sake masa magana ba,Mami tace to ashe Zaki ci gaba da shara kuwa,tace dauki tsintsiya kawai,Mami taji tausayinta sosai bata son wahalar nan amma Salma bata jin magana ana barinta Idan ta mike kafa sai tsiya wasu gata da jin dadi hauka yake sasu. Washe gari Salma da sassafe ta fito yin shararta tana yi tana hutawa har tazo garden bayanta ya kage,Auta yana ta Exercise yana motsa jiki yana kallonta tsugunawa tayi a wajen ta fashe da kuka, dariya ta kama Auta ya danne,tausayi ta bashi ya tako har inda take da kayan gym dinsa bakake,tsintsiyar ya karba a hannunta ta dago a hankali ta kalle shi,sharar ya duka ya fara mata ya karasa mata yana tattarewa tazo tace bani kar azo a ganni na Saka Dan Gold aiki ka jawo min a Kira Baso,fuska ya daure tace na gode to,Auta ne ya shiga Palon Mami ya sameta yace Mami tace Ina jinka,yace please ku kyaleta haka duk sai ta lalace tayi duhu,Mami tace oh ashe? yace ae Baso fa Dan kwaya ne ba dai dai yake da mutane ba,Mami tace ji nake nan kace ka tsaneta,to Dan na tsaneta shike nan sai a wahalar da ita,Mami tace shike nan Auta Kai da Salma ba ruwanmu. Salma ciki ta shugo ta hada zufa ta sha shara ta shiga dakin Auta hannu ta Kai saman bed din zata gyara taji an rike mata hannu tasan Auta ne,yace jeki, ta furta nifa bance maka komai ba ka kyaleni nayi aikina,yace daga yau kin daina to shike nan? Kai ta girgiza tace kawai gwara nayi,Salma taci gaba da aikinta ba ji ba gani,ta fito ta dora girki tayi me Dadi kuwa tunda ta iya tazo ta shirya a dining. Wanka taje tayi ta fito ko abincin bata ci ba ta tattaro kayanta Dana Auta Dana Mami ta fito taje part din Wise tace a bani kayan wanki,Wise bata San dalili ba ta kwaso nata ta bata ta zaci ita kadai zata yiwa,ta fito ta fada bangaren Iyamami tace kawo kayan wankinki zan Miki,Iyamami ta washe baki tace Allah ke,irinku ake so ba irin surukaina ba gasu nan basu da mutunci,ai ni dama nafi son wankin hannu yafi kyau,Iyamami ta kwaso kaya ta bawa Salma tace Sabreen kawo wankinki muna ganin yarinya kamar marar kunya ashe itace ta kirki,Sabreen ta tattaro ta Miko itama,Salma ta karba ta taho tana cewa Allah yasa wahala ta kashe ni kowa ya huta ,tayi zuciya yanzu a zuciye ta fita can fanfom garden ta zauna da uban wanki ta wani tare shi na kowa daban daban kamar me kashin dankali. Dana Auta ta fara,Auta ne ya fito yana waya ya ganta da tarin wanki, na mutane daban daban,baki ya bude yana kallon ikon Allah,ga hadari ya hado sosai amma Salma ko a jikinta wankinta take yi,Auta ne yayi magana yace wai meke damunki ne,aiki fa ake so nayi wahala ake so na sha ba shikenan ba,kin ma yi breakfast? tace a'a, sanye take cikin Riga me siririn hannu da skert,tana wanki gaba daya wuyan rigar ya zazzago dukiyar fulanin ta rabi a waje,Auta ya kalleta ya dauke Kai yayi tafiyarsa ya kyaleta. Sai da ta gama wankin tas Allah yasa ruwan Bai sakko ba,jikinta har rawa yake sabo da yunwa ta shiga kitchen ta hado tea me kauri ta shanye da bread. Baso ne ya kirata a waya ta daga,yace ga matata ku gaisa Auta yana Palo yana kallon Salma a dining,Salma taji muryar mace kuwa tana cewa Kanwata kina nan lafiya? Salma hawaye ya zubo mata ta daure tace lafiya Alhmdllh,Baso ya zaci ya kashe wayar bayan sun gaisa da Salma taji yana bawa macen labari yanda ya siyar da ita,yace Million Daya aka siyi Salma ai tayi tsada ban zaci zata Kai haka ba,yaron nan Auta Dan mutunci wlh ya aureta yanzu ji Alkhairi da yayi min ta tsaya tana shashanci a kaina,Salma tashi tayi ta shige bedroom dinta ta dinga kuka,a fili tace na tsaneka Baso ba ni ba kai yanzu da wani mugun ya bawa ni fa,ranar Salma Sam bata samu sukuni ba,washe gari ma sukuku ta fito zasu tafi school tana tsaye Auta ya gama karyawa ya mike yace muje ta Yaya Baso yana Shan ruwa,harara ta watsa masa ka daina hadani da wannan marar mutuncin ni ba Yayana bane,Auta ya zaro idanuwa yace Bason? tace ae shi din tana kumbura baki,suka fito tace da Auta ka Bude min mota,ya zaga ya Bude mata ta shiga ya rufe yace shike nan? tace ae,ya shiga yayi driving suka tafi, mota a hanya ta shiga security ta kulle kanta da kyar Auta ya gangare kasa yayi parking yace ta mutu fa,Salma tace Kai dai baka iya mota ba kawai,murmushi yayi kawai ya fita tare da Bude gaban motar ya tattaba ya dawo ya mata key taki tashi ya fita ya rufe yace bari na Kira me gyara ya duba ta,waya ya Kira me gyara yace gashi nan su inda yake an fara ruwan sama sai ya tsagaita,ruwa ne ya sakko me karfin gaske kafin Auta ya shigo mota har ya jika shi Salma tace baza ka shugo ba sai Mura ta kamaka a salon a sa mutum jinya,Auta har zai shugo sai ya fasa tunda Salma tace haka ya leko ta glass yace wanka zanyi,baki Salma ta bude tace sai kace yaro, motar ta balle ta fita tazo inda Auta yake ruwa na dukansu ta Bude mota ta tura shi ciki tana dukan hannunsa tace shiga mota baza ka jawo min sabuwar Jinya ba ka kyale ni naji da sharar tsakar gida ma,bayan motarsa akwai kayansa da ya karbo daga wajen guga,Salma tace ka canja kaya gasu nan,yace duk shaddoji ne Kuma a gabanki zan shirya,to me zan gani indai jikinka ne na dade Ina gani,kawai yar Smally ce ban gani ba,Auta yace Amma baki da mutunci Bananar tawa ce yar Smally? tace to ba yaro bane Kai kawai sai ta fika girma haka ake yi,dai dai shekarunka dai dai yanda take,haka aka ce miki? Ya jinjina Kai yace wlh duk ranar dana kamaki duk wannan maganganun sai kin maimaita s...atishawa ya fara jerawa,tace an gamu shike nan dama ai na fada maka,Kaya ya dauka wata milk shadda ya canja,rigarsa ya cire ya Saka wata sannan ya cire wandon nasa har boxers ta cikin Riga ya Saka wani boxers din ya sa wandonsa. Ya kalleta yace ke baza ki canja ba? tace ai ban jike sosai ba yace to ai shike nan jiki magayi, tace to