Sashe 66
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tare da tsarkake jikinsa ya fito ya samu Cele tayi bacci tuni,baccin wahala,a hankali yasa harshensa a kunnenta ta bude idonta a hankali,ya Dan dagata ta kurma ihu ba Shiri ya saketa tana cewa zafi fa haba,hannu ta Mika masa a hankali ya Dan dagota tace wayyo Mai dani Mai dani,ya kwantar da ita yana ta tuntsira mata dariya yace har mun tare a gidanmu ya hada da Hausa da larabci,kwanciya yayi a gefenta yace wai ya akayi kika yarda ne? Cele ta harare shi tace to ni Maheerah ce da zan zauna Ina azabtar da Kai kauna ce ta sa fa, Cele tayi karya, Ahsan ya kwanta a kanta ba tare da ya sakar mata nauyi ba wani sabon sha'awarta yake ji amma yasan ta ji jiki dole ya kyaleta sai gobe,juyawa tayi sai tayi ruf da ciki Babu Kaya jikinta sai bargo,Bargon ya Bude a hankali ya zare wandonsa Shima ya wani kwanta a bayanta sosai kamar ya samu katifa sai dai bai saki nauyi ba,Cele taji Antena a bayanta ta zaro Ido,tace Salma Zaki ci ubanki wlh bazan ba Auta ba ke Zaki Kai kanki wlh tunda kika bata min shirina sai na bata naki sabo da ke zan dawo gobe,Ahsan sai sideta yake yana lallasheta,Cele tace na shiga uku sai kace kare ya samu Kashi,juyawa yayi ya kwanta tare da jawota ta koma jikinsa gaba daya ya ja musu bargo,Dukiyar fulanin Cele ya sha tabawa da tsotsa kafin ya samu yayi bacci da kyar badan ya Kai zuciyarsa nesa ba da sai ya Kara amma yana da tausayi haka ya hakura Yace sai da safe. Washe gari da Safe da asuba ya tashi yayi Alwala da brush Sallah yayi bai tashi Cele ba sai da ya gama azkar dinsa wurin 9am sannan ya tasheta cikin sallon masoya kissing din goshinta yayi a hankali ya gangaro idonta ta bude idonta a hankali,Murmushi ta saki a kunyace ta sha kunu lokaci guda tace na tuna jiya ba mutunci,daukanta yayi cak ta danji sauki,Idan zai gasata tace zafi zata Kone shi Kuma baya so ya cutar da ita sai ya mata da me dumi sosai ta danji dama,wanka ya mata yana kare mata kallo cike da shauki,ya gama mata tsaf, tayi na tsarkin, ta gama duk abinda zata yi ta fito ta iske shi ya fita ,tana goge gashinta ya dawo karbar towel din yayi ya jata ta zauna a cinyarsa,Cele tana zare Ido tace shike nan ni da Antena mun kulla kawance kullum muna tare sai na jita, yau ni na shige su zaki ci ubanki Salma,ba dama nayi motsi Antena tana kusa,Ahsan yana gama goge mata akwatinsa ya mike ya bude ya zaro mata wata munafukar guntuwar riga da kyar ta Dan haura Saman mazaunai,ta dakko bra ya kwace tare da ajiyeta gefe ya sa mata rigar cif cif ita,jikin mudubi ya jata a hankali tana wata tafiya tace wash kana Jana da sauri ta tsaya ta Kalli kanta komai shape ana gani nipples gatsal a waje,murmushin dole tayi ta sa hijab dinta har kasa tayi Sallah ta idar zata tashi yace ta zauna tayi azkhar sai da tayi sannan ya cire mata hijab din da Kansa,zama yayi ya taje mata gashin ya gyara mata tsaf ta kama da ribbon dinta,turaruka ya bata ta shafa lungu da Sako iri iri,harda wani misk a kwali me tsada ya Mika mata yace ta rike nata ne ,tayi godiya ta ajiye,suna kwance a saman bed kamar zai cinye Cele haka yake ji,Yaushe zan Kara? Cele tace sai an tare a gidan aure,lalala ya furta yana dariya knocking aka yi,ya ja bargo ya lullube Celensa ya tashi ya bude kofar,Auta ne, Ahsan yace yana zuwa ya sake rufe kofarsa ya lubbuwa Cele mayafin a saman gashinta kan nata ma baza a kallar masa ba,Cele tace zaka tafi ne ai zamu ga tsiya,Bude kofa yayi Auta ya shigo,Cele baccin karya tayi,Auta yace Cele Ina kwana? Ahsan yace bata da lafiya kar ya damu su ba boye boye,Auta ya dinga dariya a ransa yace ka birgeni Ahsan wannan sunna me karfi ce kayi,Ahsan yaji Dadi yace ei Allah zai bada Lada,Auta ya sheke da dariya suka tafa,Ahsan yace abincin nan hotel din yaga menu bai masa ba a kawo masa irin na jiya amma banda me yaji,Cele ya tasa wai sai ta fadi abinda bakinta ke son ci,tashin duniya Cele taki tashi Ahsan ya gama Tona mata asiri,Ahsan yace a kawo duka irin na jiya banda yaji a kawo masa da tea amma ba Madara,Auta ya fita tare suke a motar da Salma,bata shugo ba tana compound din wajen,Auta ya fito wajenta tayi tsalle ta Dane shi ta baya tace layin nan yayi ba kowa fa ko kare,Kalli hotel dinma wani munafukin hotel,Auta yace na manyan Yara ne Auta abinda akace ya siyo ba shi ya siyo ba sai ya siyo fried rice and chicken sai hadin salat,ya siyo tuwon shinkafa miyar ganye sai fruits salat, yana dawowa Ahsan ya mikawa tare da key din motar ya juya tare da rike Salmansa suka fito a kafa tunda motar ya kawowa Ahsan,Salma ta kalle shi tace unguwar nan mamaki take bani ba kowa shuru,Auta ya fara fara Dan gudu yanda yake Exercise yana Dan sarsarfa yace yau ni na manta ma banyi ba dadinki ya ja min,Dariya Salma tayi ta tsaya har yayi mata nisa ta taka da Dan gudu itama yanda yake yi ta isko shi da gudu yana ganin ta Kamo shi ya sake takewa da gudu ba sosai ba,tana dariya ta sake dagewa itama tace sai na wuceka, tazo jikinsa suna dariya ta ture shi gefe ya jawota jikinsa yana dariya kamar me yanda Salma ta dage tana gudu itama dariyar take, hannu ya Mika mata ta rike suna tafiya a nutse a hankali suna Hira gwanin birgewa,Kar muje Makarantar nan yau cewar Salma,yace to Nima yau bana son zuwa,sai da suka yi tafiya me uban nisa a kafa sannan suka koma gida,direct garden suka nufa Salma tana shagwaba Allah sai ka min rawa,Auta yace rawa ba kida,Salma ta tashi ta dakko Bluetooth speaker ta kunna tasa kida suka warare uban kida,Salma ta nace tare za suyi,yace to fara,kafada ta makale tace mu fara a tare,Salma tasa Auta rawar dole wai Waka zasu bi,Auta ya dage suna ta faman shi da Salma tana koya masa haka akeyin kalar wannan,yace ni ban iya rawar nanayen nan ba kamar wani Dan daudu,Allah sai kayi yaci gaba suna ta faman,Mami ce ta rasa a Ina kida ke tashi a gidan ta fara dubawa har ta zagayo garden ta hango Auta da Salma suna ta tikar rawa,tace dama Basu tafi Makarantar ba Allah ya sauwake kuruciya kuwa ana zuba kuruciya,Mami tace yaushe ne suka Saba haka ne ban sani ba tana kallo Auta ya rungume Salma ta baya tana jikinsa hannayensa ta wuyanta ya dan rankwafa saitin kunnuwanta yana mata rada tana ta kyalkyala dariya,Shima dariyar yake kamar zata goyashi haka suke manne da juna,daukanta yayi ya shillata yayi tare da cafeta,kwacewa tayi ta kwashe da gudu ta tsaya cak ta juyo ta rike kugu tana yanga tana bin kidan ta karaso gaban Auta,Nawwar yana saman bene duk abinda suke yana kallon su,yace lallai kuruciya da Dadi, yaki aikata komai sai wasan banza Auta ya fiye wasa sai kayi zaton yayi hankali ashe Ina. Tsayawa yayi a jikin bishiya yana waya Salma tazo a hankali ta rungume shi,da hannu Daya ya rungumeta a jikinsa yana waya da Daya Hannun,suna facing juna har ya gama wayar ya maidata jaka zata tafi ya sa hannu a kugunta ya dawo da ita jikinsa,yace shagali bidiri zamuyi yau,Salma tace to muyi mana yace ba fa daga kafa,tace ba dai zaka ji Dadi ba to kayi ba komai na yarda,Auta yaji wani sanyi yace yau kice zamu rabarbashe Salma tace yes,ai ni nayi dace na samu mijina Dan Asali,tauraro na dan gayune ga kyawun fasali,ai da gani yankan nama yafi kuli wlh,ga nutsuwa ga kyawun hali,Auta ya Kalli Salma yanda take zaro kalamai fuskarta ya shafa a hankali cikin Salo yace Idan so haka yake to gaskiya soyayya akwai dadi sosai, kaunarki nake kewarki nake Auta ta,Salma ta sake shigewa jikinsa tace Allah birgeni kake yi,Sarauniyata,gimbiyata,Yar matata kin tafi Dani,Salma ta tararrabe fuska tace zanyi kuka kana sawa dadi zai kashe ni,a kunne ya rada mata kamar kin samu jariri haka Zaki yi rainona ko? Salma tace bama dole kullum sai na shayar da Kai fa Kai ai ka zama Jaririna,Auta ya jata suka zauna a kasan wajen,Nawwar ciki ya koma Mami ma taga komai tayi tafiyarta,kwanciya yayi a wajen tare da dora Kansa a mazaunanta yayi pillow da su tare da furta I'm Man of the Year na wannan shekarar ni Auta nine,Salma tana dariya tace yeah. Ahsan kuwa Cele ya taso ta mike da kyar jikinta duk yayi zafi kamar ta fara zazzabi,Sexy ya kirata,Cele ta zauna da kyau yana mata sannu,tace mu ci muje gidan kar Mami suga bana gida,Ahsan yace karki damu,ya bude abincin ya ga abinda Auta yayi murmushi yayi kawai yayi Bismillah ya fara cin tuwon yaji ya masa dadi,Cele kallonsa tayi burinta su koma gida Miracle ta sama mata maganin wannan wahalar da take sha,komai sai da suka ci a abincin suna gamawa ya dakko mata doguwar Abaya maroon and Silver ta shirya da kyar shi kuwa wata shaddar ya dakko sabuwa gadagal sea blue ya Saka abinsa Cele tana kallo abin mamakin ya iya komai sai da aka koya masa,yau ba hula sai gashinsa me yawa ya gyara sosai ya fesa turare,Cele ta manta tana da aure ta dauki turarensa zata fesa ya kwace da sauri yace kina da aure kisa kalar na matar aure ya bata wani marar karfi Wanda sai kazo jikinta zaka ji kamshin ta shafa ya gyara akwatinsa da komai ya kwashi kudi Yan dubu dubu ya zuba a aljihunsa,Hannun Cele ya rike ya dauki wayarsa ya musu Selfie yace washe garin first night dinsa,murmushi Cele tayi tace kayi kyau muje,da kyar take tafiya sai lallabawa take ya dauketa kawai kamar jajiriya suna dariya Cele tana jin kunya a haka ya sata a bayan motar lokacin Hammad Yazo da securities dinsa suka fita daga hotel din gaba daya