Sashe 39
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yafi karfinki wannan daga mijina sai Yayana,kwartuwa yanzu sabo da bakin hali Ahsan guda Yazo kika ce bana nan Allah ya tsine Miki inshallah sai an kamaki kin koma Nigeria,takaici ya sa Cele ta dinga fatan tsiya a gidan nan,wannan gidan da muke ciki Allah ka kawo gomnati tayi katafila da shi,Allah yasa unguwar nan gaba daya gomnati ta kwace ta rushe ko Ina ta bajeta Yan iska Yan hassada. Hajiyan gidan ce ta fito itace me karbar kudin haya tace ke Cele bafa tsoronki muke ba tunda kika zo gidan nan kin Hana kowa zaman lafiya kullum bala'inki ake ji kashe yar mutane zakiyi ko kece kika haifeta? Cele tace bani na haifeta ba amma jiya ta sha nono na Ina bacci ai na shayar da ita Kuma ina mata baki sai ya bita,Meenal baza ki albarka na na daga Miki nono Allah wadaranki kije ga duniya nan ta isheki,na Miki baki ke Kam ke da Albarka shike nan a haka Zaki dai daice ki watse karshe ki mutu kici ubanki,Meenal tace ai ba uwata bace ke ai kin jawa kanki na shayar dake,wallahi Allah ban sha nononki ba ina tabawa ma kika Farka ki tambayi Samira,Cele tace ba ruwansa kin sha yawwa na shayar dake kawai. Yan gidan suna jin bala'in Cele suma basu yi shuru ba itama bata kyalewa. Cikin mutanen mu malamai ma Yan tsubbu suna tafiya saudiya takarci suna baje kolinsu na tsafe tsafe da kulunboto,suna samun mahaukatan kudi har larabawa matan aure ake kawo musu suna musu aiki suna biyansu kudi masu yawan gaske suje suna bata musu mutane takari suna koya musu yanda mace zata mallake mijinta ko tayiwa wani ko wata asiri,akwai malamai Yan tsubbu Wanda da dama an kamasu suna can suna prison wasu Kuma an kashe musu passport ba dama su koma kasarsu ko da wasa akwai Wanda Kuma ba a San da su ba suna nan sun cika gari suna tsafe tsafe a can,ko Meenal tana yiwa Larabawa mata hanyar malamai yan tsubbu ana bata kasonta tafi samun kudi ta nan ita,yau ma da wuri taje ta dauki wata balarabiya wai suna yawan fada da mijinta shine aka hadata da Meenal zata mata hanyar malamai,ai kuwa Meenal ta kaita har gaban wani marar tsoron Allah ya Dade a saudiyya yana bata musu Yan gari,suma cikinsu marasa tsoron Allah ke yarda,balarabiyar tayi godiya tace waccen aikin yayi sabo da yana bata kudi yanda ya kamata sai dai Kuma suna yawan fada haka yanzu,Malamin yace an gama yace za ayi yanka,za aje ayi wani aiki a ka'abah ya kissafa makudan kudade balarabiya ta biya harda Kari,bayan ta tafi Meenal ma Malamin ya bata kasonta sannan tace Malam Nima Ina da bukata akwai wata da na gani Ina sonta Ina so na biya butata amma Malam taurin kanta yayi ga karfi wlh ta min shegen duka naji jiki,ni kawai ta yarda Dani duk bukatata kawai ta yarda Dani,Malamin yayi dariya yace bani sunanta ita din banza,Meenal tace sunanta na gaskiya Rufaida,yace na karyar fa? Tace Cele yace tafi abinki zuwa kwana uku kawai ki fara tabata Zaki ga baza tace komai ba zata biye Miki kawai,Meenal taji Dadi ta tafi abinta. Ahsan tunda yaje Madina a nan Kuma yana da abokai sune suka wuce masa gaba dake Madina ma ba a zama musu a state sai yan Makaranta ko wani aiki da shedu ba irin Makkah bace bakaken Basu da yawa Kuma yawancin na kirki ne ko Ina da suka je Babu ita,Abokin Ahsan ya koma Riyad shi sabo da aikinsa, shi kuwa Ahsan yafi yarda tana Makkah sai ya dawo Makkah ya kama hotel yayi zamansa kullum zai fito a mota da driver ya zaga duk inda bakake ke zama amma baiga Cele ba,hankalinsa a tashe yake kullum,yau kwana uku da dawowarsa Makkah da zama ya fito a mota shi da driver yana bayan mota ya harde yanda ya Saba zama Ya sa anyi parking a hanyar Harami yana can yana danna waya Cele ta wuce ta jikin motarsa ta dawo tare da Kaka ya Rakata ta sauke Umrah sabo da aikin hajji ya kusa,yinin ma Ahsan haka ya koma masauki ba tare da ya ga Cele ba. Zuwa dare Kuma Meenal tasan kwana uku ta cika wacce malam yace ta taba Cele zata yarda da ita, Cele ta gaji da wuri ta kwanta cikin kayan baccinta blue masu kyau,Samira tana danna waya,Meenal ta tashi ta koma kusa da Cele ta haye saman gadon Cele ta kwanta a gefenta kamar wata mijinta,Samira wani kishin Meenal ya kamata bata so ta kula wata sai ita, sai kace Namiji zai mata kishiya kishin na hauka,tace kin san Allah Babu me cetonki yau tam shike nan gani mene amfanina sai kije inda ba a sonki Dan Allah Baby ki Daina min haka,I love you kin sani wannan cin fuska ne a gabana Zaki kula wata bayan kece kika sabar min,kika min kalamanki na yarda dake ashe abinda kike fada min karya ce,Meenal tace ina baki hakuri wannan dandane kawai zanyi zan dawo gareki ai magani sai da tsohuwar Zuma,Samira kamar zata yi kuka sabo da kishi,Meenal ta fara shafa Cele ta dage rigarta ta fito da Boobs dinta nufinta Cele tana farkawa kawai taci Karo da shi su fara lalata,Cele da wuri ta Farka ta bude idonta,tsoro ma dukiyar fulanin Meenal ya bata ta saki ihu tare da furta mene haka Turus a gabana tayi tsalle ta dire kasa ta kunna light me hasken ta ga Meenal ce tace wallahi yau sai na sumar dake sai kin bar gidan nan,ta cakumi Meenal ta kama Na shanunta ta jawo kamar ta dame danko zata harba, Meenal sai da ta sume Nan take sabo da wannan wajen ba a sa masa karfi Cele ta haye kanta ta dinga jibgarta tana sume, da kyar matan gidan suka hadu aka banbare Cele daga kan Meenal,ruwa aka dinga shafawa Meenal har ta samu ta farfado Cele tana ganin ta mike ta sake zubura aka riketa tace wallahi sai ta bar gidan nan ko na halakata ta fisge ta kwaso kayan Meenal ta dinga Watson su waje,Meenal taga masifa matar da tazo ta same su a gida itace wai take korarta kamar gidanta,da kyar aka samu daki a boye aka canjawa Meenal daki aka kawo Raliya dakin su Cele,Itama Raliya sai Cele take birgeta,Samira ma tashi tayi ta koma dakin da Meenal take aka canjo da Ameera yanzu Ameera,Raliya sai Cele su ma Yan masifa ne na gaske sannan Kuma sunfi Meenal ma maita Idan suka kwallafa rai suna son mace,matar me canja dakin tana sani ta kawowa Cele su Raliya haka suke wannan muguntar Idan kinki biye musu sai suyi ta canjo maki mata daban daban ko za a samu wata tayi nasara,Idan kinki Kuma ko ba Dan Allah ba sai su hade Kai sun jefa ka ciki ta karfi. Bayan sati daya Cele dai bata ga su Raliya sun nemeta ba sai dai suyi ta lashe lashen harshe suna kallonta,Cele ta fara soya Awara tana kaiwa gidajen bakaken fata a bakin wani gida suke zama,tana uban ciniki Kuma har layi ake mata tun tanayi kadan har ta koma yi da yawa dake ana Kai waken suya suna samu a can,matasa har Wanda Suke haifaffun can bakake suna siya,Katsam Ahsan ya biyo ta wajen da mota yana baya ya kame,yaga an yanyame wata maza da mata tana ta zuba musu abu a Leda tana karbar kudi,hannunta yake iya gani sai yaga kamar Hannun Cele dinsa a wajen yasa aka yi parking,mutane suna yin sauki ya iya ganin Cele ce,shi kadai ya saki wata dariyar da bai shirya ba,farin ciki ya kama shi matuka wani nishadi ya kama shi,Driver yace kamar itace wannan Sir ya furta da larabci,Ahsan idonsa yana kan Cele ko kyaftawa baya yi ya bashi da amsa da ae itace Alhmdllh,yace to kaje wajenta,yace a'a ba yanzu ba so nake sai nayi winning zuciyarta kawai mu Jira ta tashi mu bita naga gidansu,yace to ba damuwa,Ahsan yana ta kallon Cele tana ta ciniki sai masifa take duk Wanda Yazo da rainin hankali sai taci ubansa tana ta musu ba'a yanda ta Saba,wani ne Yazo ta zuba masa ya karba sai ya bata kudin ba dai dai ba ta hau bala'i Kai nifa ba Hajiya Salamatu bace yawwa ba Sallamammiya bace ni ko na maka kama da Sa'ida sanyi kalau ko Saratu ce ni sarkin asara?,ka dawo hankalinka ni ba Sailuba bace wallahi ubanka zanci Karka ga wai ko an haifeka a nan kace zaka rainani naci uwarka da Mai da yaji wallahi kwadon uwarka zanyi na kwadata da Mai da yaji ko nayi kwadon daddawa da ita na ci Dalla matsa Kai gaba daya Kai aka kalla a ka samu sunan Takari Kai Dalla ware,Yaron ya tafi yana dariya irin zagin Cele shi bai taba jin zagi haka bama,Ahsan yana mota wacce ta sha tint fara Kal ya kwanta a kujera ya zubawa Cele Ido yana kallonta cike da Shauki har saura kadan ta siyar sai ga Meenal tazo ta Miko kudi tace ni Kam na gama siyar da abincina gida zan tafi a bani Awara my love,I love you wallahi Ina sha'awarki, Cele kudin ta fasa karba ta mike taci kwalar Meenal ta wani mugun mata duka a baki Nan take bakinta ya fashe ta hankada ta fadi a gefen kwalta,botikin awarar ta dauka ta bugawa Meenal a kanta sai da ta farfasa daya botikin a kan Meenal,tace wallahi duk ranar da kika sake cewa kina so na sai naci ubanki shegiya mayya marar zuciya,ta dauki Daya botikinta karamin ta rike da kudinta ta zuba a lalitarta,Yan sanda ne suka taho yau ba ranar kame bace amma ganin su Cele suna musu fada a titi suka taho kama su ai Meenal ta Riga Cele ma takewa da uban gudu ita da take yashe a kasa,Ahsan yana mota yana murmushi duk da bai San me ya hada su ba yasan Cele ce da gaskiya bata fada haka kawai,ya furta itace me gaskiya da larabci,ji Ahsan da son Kai. Driver yacewa ya kunna mota su bita a hankali ya San gudu zatayi sabo da masu kame sun zo,kafin ya rufe baki Cele ta rike bokitinta ta take a