Sashe 76
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fada min ba uhmm to nima zanyi nawa bari komai yayi settling,Ahsan ya gaida su,suka amsa da fara'a suna jansa a jiki,mun Dade a gidan sannan nace zamu koma gidan Umma tayi mana girki Abba da Uwa har bakin mota suka rako mu suna ta kallo,Ina fadawa Ahsan Rabi ce du tayi ni banyi komai ba ta kwashe ladan,dariya yayi yace karki damu zamuyi musu namu na daban ai abin alkhairi baya karewa a duniya ni San me za muyi sai lokacin Cele hankalinta ya kwanta,Yace ga Kaka ma,Cele tace wannan kafata kafarsa rayuwa sai da Kaka,bazan iya barin Kaka na tafi wata Uwa duniya ba,Ahsan yace duk yanda kike so,amma fa bazan zauna a kasar nan ba sai dai kasar mu,na yarda dai zamu na zuwa hutu mu Dade amma ni bazan siya Miki gida a Nan arewa ba bai min ba can garin su Miracle yafi min weather tayi ga ba mutane da yawa in munzo zamu zauna can,Cele tace dole dai ka siyawa kaka gida a Nan Kaduna ko ka rushe nasa ka gina masa sabo Idan yana so yayi aure ban sani ba kar na shiga hakkinsa,Ahsan dariya yayi yace ya samu me dafa masa me ma kuke cewa abinda tsoho ke sha?nace kunu,yace na'am me dafa masa kunu,nace damawa ake cewa ba dafawa ba. Baso ne a zaune ya hakimce sanye cikin Shadda milk yayi kyau matuka hancin nan dodar ka rantse bai taba Shaye Shaye ba, Omaira ce ta shigo dauke da Sallama a bakinta Baso ya kalleta da mamaki dama itace shi kyawunta ya masa yawa,Harara ya balla mata ya mata Kiran kare cwa cwa cwa da Dan bakinsa,Omaira ta bata rai ta zauna itama tace Cwa cwa cwa ta Kara da fito fiii fiit...,Baso ya kalleta da sauri tare da furta ke yane? tace Yane Kuwa,bana son yawaa tashi na ganki kinyi ko baki min ba,Omaira ta kalle shi duk kyawunta ya Rainata mata wayo ta mike a fusace ta juya tace San kowa kin Wanda ya rasa ka kiyayeni nima Yar kwaya ce,Baso yace Allah? Wacce kike sha a ciki? ai ni irinki nake nema dama yana wani karkada kafafu kamar Dan sarki dama haka yake shi gadarar masifa kamar Dan wani,magana ma Dalla Dalla yake yinta da raini yana bin mutum da wani kallon baka Isa ba sabo da bashi da kunya shi Shaye Shaye ya gama kangarar da shi,Omaira wayarta taci gaba da latsawa tana chating da saurayinta na WhatsApp,Baso ma wayarsa ya jawo ya amsa Kira sannan yaci gaba da latsawa,sunfi minti talatin a haka,Wise ce ta shigo tace ah Bason Salma dare dare wlh, amsawa Wise yayi yace sai barawo ta gidana shike nan wai sun gaisa ta wuce,Omaira ta dinga mamaki a haka gaisuwa ce,mikewa yayi ya fito da kudi sababbi dubu ashirin ya zubewa Omaira a cinyarta yace Kya sha ko Ermo ce tunda Yar kwaya ce,Omaira tace ni nace ka bani kudink.....kafin ta karasa ma yayi nisa ya fice,dama shi suke Jira zasu tafi,Nawwar yace yaya to? Baso yace yayi dai dai take Dani babban Kai ce nafi son wacce zata yi maganina,Nawwar ya kama dariya ba a gane Ina Baso ya nufa Sam,yace kyau ya masa yawa yanzu yace yafi son wacce zata gara shi,Yace Anya kuwa Baso ya Daina Shan kwayar nan ko dai har yanzu bata sake shi bane. Masu sharhi ku dinga sharhi na gode aci gaba tam AsmaBaffa [8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 96-100 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN *MISKI 3in1 Alfirdaus* Albishirinku original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi bayaga haka sunnah ne amfani da miski 2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi 3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari Masu bukata ku ne wannan number 09065959708 Page naki ne AIDA MAMAN TASNIM Bayan su Baso sun tafi Omaira ta shigo tace Aunty kinga abinda Omar ya bani,karba nayi nace inye yarinya anyi goshi sai ki ajiye abinki,ajiye min to Tarawa zanyi na siyawa Abba waya Me tsada nace to Allah ya taimaka,dariya tayi tana furta tunda Umma kin siya mata sai na siyawa Abba nace to kin kyauta ai,nace Uwa Kuma ko rakani Kashi ai Kya siya mata na tsokani Omaira,Omaira tace Allah ya kiyaye ko ficikata ai ni da Uwa haihata haihata ba irin zagin da bata yiwa Umma ba a gabanmu a'a wlh Abba ma dai Dan Mahaifi ne muna Kuma da ilimi dai dai gwargwado if not ai da Shima baza mu kula shi ba,Abba ko sandal din Makaranta bai taba siya mu da shi ba,Nace to ba sai kuyi hakuri ba yanzu ni da aka jefar dani fa Kuma yasan an jefar dani kuyi hakuri rayuwa ce ba gashi ya wuce ba sai labari yanzu ai mu zamu nemi Lada a wajensu ko a Daina tashin zance Raina baci yake Idan na tuna,Omaira tace Chansa Aunty hakuri ai kamata yayi sunanki Hakuri,Nace ke kika sani dai jibi zamu koma gidana kuje da Hamra da me aiki kuyi gyara duk a gyare yake ayi masa na musamman,Omaira tace to zamuje sai mu tafi da wasu kayanki ko? Nace ae haka za ayi. Mami ce ta Kira Auta da Salma part din Baffa yana zaune tace da Baffa gasu nan sun Daina zuwa school wajen kwana biyar kenan na gaji da fadan Idan basa son karatun su fada,wajen aikin ma Auta baya zuwa Office,Auta yace Kai Mami,karya nayi ai yace ni ban ce ba,Salma ce tace Malaman ne suke meeting zasu yi na sati daya shine suka bada hutu ta Kalli Auta suka hada Ido yace ae ai kuwa meeting suke shiga kullum sabo da yanda zasu inganta Makarantar,shugaban Makarantar yace cin hanci da rashawa yana gurbata masa dalibai dole ayi gyara,Baffa Yana ji yayi dariya kawai,Mami tace Auta to wannan karyar taku bata shiga ba ku canja wata,Salma tace da gaske Mami Kuma ma ba wani cikakkiyar lafiya ce Dani ba malaria har yanzu bata sake ni ba ko? ta furta ta Kalli Auta,Auta yace hakane Kam jiya ma da zazzabi ta yini,Mami ta harare su tace Kai Dalla ku rufe mana baki,Baffa ne ya dakatar da Mami yace dakata ki bisu a hankali Yara ne fa,Auta yace ei yarane mu,Baffa yace ku koma school kafin ku koma gidanku Karka bari na ganku a gida bakwa zuwa,Auta yace to zamu je ai gobe Monday Baffa kayi mata ya jiki Zazzabi tayi sosai,Baffa yace Allah ya sawwake,Salma tace Ameen harda labgabewa,Mami murmushi tayi kawai tace Allah ya shirye ku,Auta yace Ameen dai Mami ya rike Hannun Mami shi yasa nake sonki kece ta karfen,hannunta ta fisge tace dan Allah sakeni ni fitsararre,Salma dariya tayi ta juya ta fice tana fitowa tace Baffa ya gane shi dake Namiji ne,Auta ne ya fito yace My producer, dariya Salma tayi tace ta ya na zama producer? Yace Yara fa zamuyi producing to gaki da industry guda,Salma tace sarki ni me Industry ai Kaci uban Industry din duk ma'aikatan ciki ka tarwatsa su,Rada ta masa tace jiya round 2 kayi fa na sha wahala daurewa nayi saura kadan na gudu,hannu yasa ya sarkafo ta wuyanta ta baya suna tafiya a haka, Abdullah na yana ta uban kuka na rasa yanda zanyi da shi,Auta yace ga mutuniyar can ana fama suka yi dariya,Auta yace Allah sarki bari mu Kai mata dauki suka shugo,a tsaye suka sameni Ina ta aikin jijjiga shi yaki shuru,nace wannan yaro nayi zuciya na ajiye a saman bed nace sai kayi tayi tun safe kake kuka an rasa me aka maka haba,jiya duk bamuyi bacci ba Kai Kaki hutawa ka hana wani sakewa haba Abdullah don't make me loose,Sake daukan abina nayi nace taho kaji na tuna wahalata,Auta ne yace ko dai bashi da lafiya? Nace kaga magungunansa ni tunda Cele ta masa wanka na rasa Kansa wlh,Auta yace ko dai rauni ta masa ba a sani ba,bari a kaishi wajen likitan Yara,dakko shi mu tafi,Salma ta dauke shi suka tafi da Auta da Abdullah jariri yana ta tsaga kuka. Aka kaishi wajen likitan ya duba shi sosai yace ai rauni aka masa a kirji,kashin hakarkarinsa ne ya goce,gyara aka masa ya bada magunguna yace ni zan sha ba yaron ba,kafin su zo gida yaro tuni yayi bacci suka dawo Auta yace Cele tayi aika aika ke ya za ayi ki bata shi ta wani yiwa jariri wanka me ta iya ita Idan ba masifa ba,Nace wlh na shiga wanka sai gani nayi ta masa wanka ta shirya shi ni bana bata ta masa wanka,Auta yace to kashin kirji ta goce masa,nace Kai bala'i karfi ta sa masa,Auta yace ki kula to,yayiwa Salma rada yace zan fita Madam sai dare zan dawo,Salma da rada itama tace abincin fa? Karki yi zan siyo mana kayan Dadi Wanda zamu samu Madara ingantacciya a jikinmu,Uhm tace a dawo lafiya Karka dade zan kulle maka kofa indai ka wuce 9pm,Yace an gama my Queen,My princess,my Paradise,har da wani rusunawa a gaban Salma kamar yana gaban Gwamna Allah ya tsare min ke,Allah ya ja zamaninki shugabar mata, Allah ya Kara Miki lafiya da yawan rai,macen kwarai sa maza ladabin dole Me hamshakiyar Industry a sarrafa man ja a sarrafa man gyara,ga Madara me inganci ga ...Salma ce ta ture shi tana dariya tace please jeka wai dan kar aji sirrin su, nace Kai Auta ko kunyata,ficewa yayi ko a jikinsa. Salma na kalla nace Salma me Industry Yan iska,Salma ta fuske tace Dan Allah karki biyewa Auta kin San halinsa da wasa kinga Abdullah sai baccinsa yake ta canja zancen,Nace ke yar bariki ni Zaki wa wayo,dariya tayi tace Aunty Kenan,na jawo zumata ta tsumi na fara sha,Salma tace kaga manya dan San min, nace bazan bayarba ku nemi