Sashe 14
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bashi da Kai,kyale shi Bari ya Fara University Allah yasa ya kawo wata yace Yana sonta wlh sai na Masa aure Naga yanda zaiyi lalataccen yaro,Ni dai dariya Kawai nake Auta da abin dariya kullum aure ne a ransa. MASU AUDIO BAN YARDA A JUYA MIN LITTAFI BA BABU IZININA,NA RIGADA NA SIYAR DA WANNAN LITTAFIN Masu sharhi Ina godiya AsmaBaffa [8/9, 10:59 PM] +234 806 192 9616: 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 16-20 MASU AUDIO DUK WACCE TA JUYA MIN NOVEL ZUWA AUDIO WLH TA CI HAKKINA NA BAR KO WAYE DA ALLAH NA RIGADA NA SIYAR DA NOVEL DINA. Official AsmaBaffa SADAUKARWA NE GA ZAINAB USMAN GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI *08089965176* *07084653262* PAGE NAKU NE BINTA UMAR ABBALE MRS ALEEYU MOM SANI SALMA AMMEY LAYLAH INDO LA REINA BELLOMARYAM MARYAMBELLO AMATULLAH KAMSHI A'EESHA AISHA S MAIBANKEEY MAMA GEE ZAINAB HASSAN RUKAYYA ABDULKADIR Sultana da Nasira gulma suke yi Sultana tace kinji wai me yasa aka saki Mami nima a wajen Kawayen Mami naji suna gulmar da naje gidan Hajiya Suwaiba wai mijin da Mamin mu ta aura Hariji ne shine tace sai ya saketa,Nasira ta rike baki tace shi yasa kwana kadan aka sako Mana Mami duk ta rame tayi wani iri,Auta ne ya shigo palon daga wajen Nawwar direct gida ya dawo yaji ma hirar su Sultana amma ya nuna ma bai ji ba,yace wai me aka dafa ne? baka ci a gidan Yaya ba? matarsa tana da cikin zanci abincinta taje garin girki ta zuba yawu a cikin abinci,dariya sukayi Wise ce ta shigo sanye cikin Less gown tayi Matukar kyau dinkin manyan Mata sai walwali take yi,Aunty Ina yini dukkansu Suka gaisheta Banda Auta shi ai tsohuwar budurwarsa ce sai Yace Wise dama kina gari,ban sani ba dan banzan yaro ni kake wa wannan Iskancin taso muje dama aikenka zanyi ,Fuska ya bata yace da girman nawa amma muje zanje ya zanyi nazo a karami,Wise tana gaba yana binta a baya,Auta yaga mazaunai yace Ki tsaya a bayana mana ya za ayi ki wuce gaba Babu hijab Ni ba muharraminki bane Yana Kunkuni ya wuce gaban Wise Yana cewa za a lalata mutum,Wise a ranta tace inama banyi aure ba da yaron nan ya raina Kansa a fili tace Auta Ina da kanwa in kana so,akai kasuwa Ni ba a min tallan mace sai dai na gani nace tayi min ko Ido Kika fini,Papa ya aureki ni na auri kanwarki a gidanku zamu kare dama Miracle tana da kanwa ne to dama dama,Wise tayi dariya Kawai Suka shiga har bangarenta ko Ina sai kamshi ke tashi Yana sheki,Nawaf ya zauna a kujera yace su Papa an samu sabon jini ko kunya ya aureta uhmm Papa anji kunya. Wise ce ta fito tace yawwa kaga Nawaf Kai ka waye ba ruwanka magani Zan gwada idan na gaske ne please,Auta yace wanne irin maganin karfa kiyi tsafi dani,Wise tace a'a maganin ciwon Kai ne,Kuma sai a gwada a kaina,tace please babu yaron da Zan gwada da shi sai kai ni da Kai fa 5 and 6 ne karka fadawa kowa kaji,yace to ba Alheri bane duk abinda akace Kar a fada to ba abin kirki bane,Kash Auta Wai mene haka Kawai rikewa zakayi a hannunka abinda kaji ka fada min,Auta yace kawo ya Mika Mata Hannu,ta Mika Masa wani Abu Kamar tsohon nama bushashe maganin mata ne idan me kyau ne da maza ake gwadawa ta bawa Nawaf, Nawaf ya rike magani nan take Antena ta mike ya Fara hada zufa ya Mika Mata abinta da sauri yace Yana Yi na gaske ne Papa ya shiga Uku,Dariya Wise tayi tace ka San na mene wai? baki ya tabe yace ke Kika sani me magani dai taci kudinta Yana yi sosai ya furta Yana Sosa Kai,tace ai ba a gama ba ga wannan rike,ya karba yaji baiji komai ba yace baya Yi wannan na karya ne,Wise tace bana son karya yace ko a Bude Miki ne ki gani Zan Miki karya ne mufa duk mun san abin nan Kuna rainani , ya tashi ya fice ball dinsa ya tafi. Wise Kuwa Su star ta Kira tace na gaske ne Yana yi Auta ya gwada min,Star tace gaskiya Baki da mutunci yaron mutane zaki bawa suna dariya Wise tace ai Auta Yana da hankali babu me Jin zancen. Washe gari dukkan su Cele makara sukayi,Ahsan ya Dade da tashi Yana ta Kiran Maheerah zaiyi Sallah amma Shuru lokacin Cele tana saman Sallaya tana Azkhar ta mike tare da Fitowa tazo Palo inda yake,hannunsa ta rike ya mike Yana duru duru tana jansa har toilet sannan taje Daya bedroom din ta samu Maheerah tana bacci,Tsaki Cele ta ja tare da tashinta tana bubbuga bayanta da kyar ta tashi,hannunta ta fisgo tace kizo ki kula da mijinki Yar iska idan kwana da namijj ne kin iya burinki a sa Miki itace a fadama ta jawo Maheera ta kaita toilet tare da nuna Mata Ahsan ta kula da shi, Maheerah a gabansa ta tsaya tana yatsina Masa Fuska tana galla Masa harara tana masa kallon banza,Hannu takai Wai zata mare shi sai ta fa ta Kai Masa naushi nan ma ta fasa wata uwar harara ta Masa tare da jansa tana Jin haushinsa har yayi wanka da brush tare da abubuwan bukata,Alwala yayi Suka fito ta shimfida Masa Sallaya tana zabga masa uwar harara sannan ta jawo shi saman Sallayar tana kukan karya Noorul Qalb kayi hakuri mutumin kirki da kai an jarabceka da wannan Lalaura gwalo ta Masa ta yatsina fuska ta sake Kai Masa Mari sai ta janye hannunta ta zazzage shi kasa kasa, Sallah ya tayar bayan ya Mata godiya, itama wanka tayi ta fito tare da gabatar da Sallah,bayan ya idar har azkhar cikin larabcinsa yace na gode matata Allah ya bani mace me kaunata me kula dani, Maheerah ta wani yatsina Masa Fuska tace idan ban maka ba wa Zan yiwa amma fa Ina bukatarka sex nake so ni bani da hakuri ka sani,Ahsan yace kina kallo bani da lafiya,oh nufinka sabo da ka makance baza muyi rayuwar aure ba yau kwana biyar fa rabon da ka min wani abu kasan kuma ya nake tunda baka gani ai wannan waje ba sai me Ido ba ma zai gane Hanya,Banda ni bazan gane ba cewar Ahsan,ba sai na saka a Hanya ba,bakinsa ya dan tamke yace bana mood yanzu baki da hakuri ki bari na samu nutsuwa a zuciyata bakya ganin halin da nake ciki. Maheerah kwafa ta ja ta manta ta kori Ayusha ta kwanta baccinta ta barshi a kasa saman Sallaya, sai 11am ya tasheta yana fada Mata yunwa nake ji ya kamata ki sama min wani Abu naci tunda kin kori mai aikin naki,ko kulashi bata Yi ba Wai bacci take yi bayan tana jinsa, a hankali da lalube ya samu ya fito Palo tare da Zama a kujera,lokacin Cele ta gama girkinta tsaf ta fito ta ganshi yana hamma,tace karka cinye ni da hamma haka yunwa yake ji ne,tarkacenta ta kawo gabansa ta rike hannunsa tace Cele Rufaida,Murmushi yayi tace Sabahul khair,Kai ya jinjina Mata kawai, tea dinta data hada tasa spoon ta rike hannunsa tare da dawo da shi kasa ya zauna saman carpet yanda Suka saba cin abincinsu, Shayin ta ebo a Spoon sai da ya huce ta Kai bakinsa yaji spoon a saman lips dinsa bakinsa ya bude ta zuba Masa ya shanye,Ahsan a ransa yace Anya Kuwa bazan Yi Mata biyu ba,ai Mata biyu sunyi a rayuwa idan wannan ta Bata maka sai wannan ta faranta maka Allah yayi gaskiya mu larabawa da kudin ma Sai dai mutum ya Kara aure a boye bayan ga abinda Allah da manzo Suka ce,Rufaida ta Zama Masa Kamar matarsa sai kace kishiyar Maheerah,a ransa yace gata da tsafta ga tausayi da Imani,nan take ya maida sunan Cele Iman wai tana da Imani, Cele Kuwa tana bashi shayi ga chips da kwai sai da yaci da yawa sannan ya nuna Mata ya koshi, Cele dai harda Dan zuba ruwa kadan a hannunta tare da gogewa Ahsan baki yanda akewa Yara a Nigeria sabo da ko da bakinsu ya baci,Tissue ta sa ta sake goge masa bakinsa Yana ta dariya marar sauti,Cele tana kallonsa tace kaga idan kana gani kayi magana wannan Ido tangararan ace bawa baya gani da su gwara ka sa glass