Sashe 67
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zuwa gidan su Nawwar. Suna zuwa suka yi parking Ahsan ya fito a nutse ya zaga ya budewa Cele kofa tare da rike mata hannu suka fito,kin shiga yayi sai an fadawa masu gidan wai,haka Cele tazo tana wata irin tafiya sabo da ta ji jiki jiya ta fadawa Mami,ni kuwa waya ta kirani ta fada min,na shirya na fito Palo da Abdullah a hannuna,shigowa sukayi dariya na boye ganin Cele ta tamke baki sanda zata zauna da kyar, Mami ta masa sannu da zuwa ya gaisheta tace bari a Kira mazan,ta Kira Baffa,Papa da Nawwar duk suka zo suka gaisa da Ahsan,Nawwar tsabar Islamiyya da yayi yana jin larabci ba laifi sai naji suna ta yi,Ahsan yace a Ina yafi dadin zama zan siyi gida ne,sai Nawwar yace ai na n garin yafi ko Ina dadin weather me kyau,Ahsan yace Shima garin ya masa kyau gaskiya ba zafi ba rana sai ruwa,Mami dasu Baffa suka tafi suka barshi da Nawwar suna ta faman hira,Cele tashi tayi ta lallaba daki na,na bawa Nawwar dansa nace rike shi na bita ciki,samun Cele nayi ta dage Riga tana karewa Local government Kallo,juyowa tayi da sauri ,dariya ta kwace min nace muguntarki ta jawo Miki,Cele ta hade rai tace sai akace Miki wani abu ya faru ke fa Rabi dakikiya ce Idan akace kauye tana jikinka to sai a hankali,Nace hmm nifa da ciwon nono na kwana jiya sauki na samu yau da Nawwar ya zuke min ruwan sannan aka bani magunguna kin gani Kalli na dage mata doguwar rigar dake jikina daga ni sai dan short wando Cele tace haka ake Bude rigar tun daga kasa sai an dagota,ai Ina da wandona,Cele taga nonon ba wani kumbura da yayi sosai tace ke dai kawai baki da dauriya,Kwana nayi Ina kuka,ke Dalla matsa akan wannan shine baza ki jure ba kinga ciwon nonon wasu kuwa,ni ban iya wata juriya ba kuka na zanyi,ai sai kiyi waje kika samu shi yasa dama matan aure Idan mijinsu na kusa shagwabar tsiya,Yanzu Rabin Kauye ya za ayi ni da na sani bance Yazo kasar nan yanzu ba wlh,kafin ya tafi wlh sai ya min ciki,wannan da Alama bazai barni na huta ba takura min zaiyi, Star da tsegumi ta zaci Cele a gidan ta kwana sai gata da safe wai dubiyar miracle tazo,Cele taki kulata,Star tace ta balarabe ba magana ya juyan Madara?,Cele ta kalleta tace amma Star Allah ya Isa tsakanina dake ban taba sanin baki da Imani ba sai yau,Star tayi dariya tace ya aka yi Style nawa yayi ta tambaya tare da fisgo Cele ta jawota,Kara Cele ta saki tace mene haka,Star ta kalleta tace baki gashi ba muje a koya Miki,ba Yar iskar da zata kalle min jiki,Star tace ai kuwa Zaki ci ubanki wallahi bazai kyaleki ki huta ba gwara ma ki taimaki kanki,can Kuma suka ji muryar Cele to a hada ruwan zafin tana turo dan bakinta,Star tace tube to,wai ni sa'arku ce sai kace wata yarku sai da ta gama masifarta sannan ta tube ta daura towel tace zanyi da kaina kowacce tayi zamanta ta shige toilet din,ta zauna a ruwan zubur ta mike ta sake zama a hankali har ta daure ta zauna sai da Cele tayi tayi gashinta sosai da kanta ta sake wanka ta fito,Star ce ta turo mata wani magani tace ki sha wanna Cele tasa kafa tayi foli foli da shi a cikin jarkar tace uwatas baza a sha ba,Star tayi dariya ta dauke abinta tace kinwa kanki wlh,ni wannan Shaye shayen naku bazan iya ba sai Kun kashe min kayan ciki da maganin banza,Nace kyaleta Star zata kawo kanta indai balarabe ne watarana ma sai Niimarki ta kafe kaf,Star tace ke ya nono? Na budewa Star nace kin gani na barin hagu ne,Star kalla tace a'a Allah ya rufa Miki asiri,nace daga shi kiji,Star tace wannan Ina zai dagu shi abu kyam da su,Salma ta daga shi nace,Star ta dinga dariya tace amma Salma ba karamar makaryaciya bace,boyon nono ya kare Kuma,Rabi tace ai a jiya banji kunya uban kowa ya gani ba,Ina kallon Nawwar ya gama fushinsa wai Ina ta talla da abu nace kayi ka gama,Cele tana jinmu tana shiryawa har ta gama tace wai yau ya Banga Salma bane tun dazu suka siyo mana abinci suka taho ko akwai school ne? tana can wajen Auta ba wata Makaranta da suka je dawowa gida suka yi yanzu soyayya ce a gabansu,Cele tace hmm kawai tace zuwa yamma zan dawo ai Rabin kauye wallahi ki barni da Salma,Nace Dan Allah karki sa mata,Cele tace ai in kika ga ban sawa Yar nan ba to sai in mutuwa nayi ko bata sha ba Kuma Idan kika fada mata wlh yau zamu tafi Kaduna komai dare bazan sake kwana ba,Star tace ni da za ki bani kwangilar ma ai duk lemo zan hadawa mutane gidan nan kowa ya sha har su Mami da Papa,Baffa ayi ta harka ranar kamar gidan Yan iska,Cele tace ai ni na fi so na sawa waccen tsohuwar marar miji Iyamami mu gani ko har yau sinadaran jikinta suna aiki,dariya mukayi nace wlh baza ku sa musu ba wannan ai mugunta ce kede kin sawa wata mugun nufinki ya dawo kanki,Cele taji haushi ta fita sai kitchen tace da rana Salma zata yi lunch ta hada juice kadan ta zuba maganin sha'awar a ciki ta boye yayi sanyi a fridge ,ta koma dakina tace ai jiya ni naga Antena Original din,Ya zafi? Star ta tambaya,Cele tace habawa ba a magana Allah ya kiyaye gaba kawai,Star tace ai kuwa bazai kiyaye ba anjima ma yi zaiyi wlh maza ba ruwansu,Cele tace haba haba dai Idan kuwa ya sake yau kawai Idan Kun ganni ku kirani da matar mahaukaci,Star tace an gama Rabi ki rike sunan,Maganin ta sake mikawa Cele tace wlh Bai da illa da tsada na siya kawai Niima zai saukar Miki yana gyara kuma Local government Dan wahalar da kike ji zai rage,Cele tace kin tabbata Idan naji ba haka ba Sai nazo har gidanku naci ubanki ba ruwana da cikinki,daga abin arziki cewar Star,Salma ta karba ta sha,ni kuwa nayi shuru,Cele tace mene ne sarkin kwailo? Nace na fara Sallah fa tsoro nake ji Nawwar ya gani cewa zaiyi mu tafi gida boyewa zanyi na dinga yin Sallar a boye ,dariya Cele tayi tace wallahi sai na fada masa kinji na rantse,,Na hau rokon Cele karta fada daga yin suna. Ahsan ya matsu Cele ta fito su tafi a matse yake shi Kam ya dandana yaji Dadinta bazai iya hakuri,yace da Nawwar ya kirata su tafi bacci zaiyi,Nawwar ya leko yace kizo Cele wai ku tafi bacci zaiyi,Cele tace Ya ilahi yaje yayi baccinsa mana wannan wacce masifa ce haka shike nan kullum kana kugun mutum ni wlh bazan iya masifar ba,tun Kana hakuri sai an kureka,bazan iya wannan rayuwar ba Babu dama ka huta haka akeyi tsakani da Allah,Dan Allah Yaya Nawwar kace ya bari ayi lunch ka taimaka min wannan bala'in nasa ya isheni,Nawwar a ransa yace Allah yasa ba irin Mijin Mami bane wannan irin magiya da Cele take masa da gani bata hayyacinta sabo da tana da juriya ita,Nawwar ne yaje ya lallaba Ahsan ya bari suyi lunch,baiyi musu ba yace to,Cele bacci ta kwanta tana yi na gajiya,Wise ce ta shigo abin dariya ya bata tace Salma shegiya dazu ma rawa ta dinga tika ita lafiya garau,Cele ce ta Farka tace haba harda rawa? tace ai speaker ma ta sa suka chashe da Auta,Cele tace hmmm zata gane kurenta,Wise tace Nima wlh so nake a gama da yarinyar nan,Salma tace na Kara Hada juice da maganin yana fridge,Wise tace Allah yasa dai ba shi aka bawa Ahsan ba naga yana ta Shan juice,Cele da uban wani tsalle ta tashi ta fito ta Daina jin ciwon ma,kitchen ta duba taga nata yana nan yanda ta ajiye sai ta dauke abinta,A hanya suka ci karo da Mami,tace yawwa Cele Dan zuba min juice din nan yayi min kyau ke kika hada? Cele tace ae dazu nayi shi ta koma kitchen ta dakko cup ta cikawa Mami taf tace Baffa yana nan Mami? Tace ae ai yau yace ma bazai je wajen aiki ba,Cele tace to dama bamu gaisa bane zanzo anjima na gaida shi,Mami tace to tana Shan juice dinta hankali kwance har Hamra tana cewa ta San mata ta hanata ta koma sashen Baffa ta shanye abinta tas ita kadai,Cele dariya take ta shiga dakina tana rike ciki,tace ke Surukarki yau zata ji kidan Antena wallahi cewa tayi na San mata zata sha yayi mata,ba yanda zanyi na hanata to nace an sa me a ciki,Star tace bari na tashi na bar gidan nan tsofaffin gida na Abu haka,Wise tace bashi fa da wani karfi Mami ta Saba dadinsa Zata ji ita mene a ciki,ni wallahi Papa ma da kudinsa yake siyo mana yace na sa a kawo ai enjoying akeyi Miracle ya nonon? Nace Wise da sauki bude ki gani tace ai naganki fes da sauki,Nace Ni fa family planning zanyi wlh bazan iya wannan haihuwar akai akai ba,Wise tace da haka Zaki zauna ki huta gaskiya tukun ki dauki mataki,tace kinga magun guna da nace likita ta rubuta min na planning,tace ae wannan na masu shayarwa ne kullum Daya duk ta karanta min dokokin,ai da shirina a kusa na shirya tsaf. Mami kuwa tana can wajen Baffa abinta ta mike ta sawa kofar bedroom key,ta dawo ta kwanta kusa da Baffa,Baffa ya kalleta tana faman makale masa,yace lafiya Madam,tace uhm kadai bari daga Shan juice na fara jin yanayin bukata,Baffa yace bana son wani zance ko dai wani maganin ku na mata kika sha? Mami tace da uwar ranar nan zan sha magani sai kace yarinya,Baffa yace a takaice dai kice Mijinki kike so? Mami tace sosai kamar ba gobe,Baffa ya ajiye wayarsa tare da zare glass suka fara sarrafa juna,Yayiwa Mami harka iya harka duk wani kokarinsa yau sai da ya kure shi amma Mami tace ban gaji ba kamar ba ayi komai ba fa,Baffa yace wai wai bari na huta jinin tsoho ya dawo jikinsa,Mami tace wanne irin tsoho ni ba tsoho bane kai a wajena sai da suka ci