Sashe 4
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kowa yace ya sunanta Kawai Cele duk da Cele aka Santa sai samari takeyi amma Ina kudi tazo nema kawai. Alawar Madara ma yi take ta siyarwa sai Neman kudi takeyi sai da tayi nisa matan da Suka zo Su Samira Suka samu Rufaida Suka ce Cele koya Mana muma sana'ar, Cele da bala'inta tace dake ni na kawoku garin ni wa ya nuna min gari kowa yayi ta kansa ko Ina nake zuwa Kuma ai Kun sani, Yau Awarar Cele da yawa tayi abarta ga shegen tsada amma haka aka siyeta tas ta samu kudi sosai,Albishir ya Kare,Alawar Madara ma haka gidansu ta shigo da kudinta cas tana irgawa a gaban matan gidan sai da ta gama irgawa a gabansu tana wani gadara ta daga rigarta vest ce wacce tun a gida aka Mata aljihu me zip ta saka kudinta,Ogar Agent tace ke a waye kike Kamar kin taba zuwa wata kasar,Cele tace baki ga kalata bane jiki duk shayi tana gyara Riga,dariya sukayi,Cele tace ba time,wanka tayi ta canja doguwar rigar data siya a kasar duk kayansu dama sun wanke su tas, fita tayi ta samu restaurant ita da Kaka ta siya musu abinci me kyau Suka ci abinsu Cele kudinta take ci. Kowaccensu ta Kama Sana'a suna fama har Suka kwashe wata uku a Sudan Sannan akace su shirya lokacin shigar su Makkah yayi,masu kudi suzo a tafi dasu ta jirgi Wanda basu da kudi Kuma to fa ga mota a hakan ma har ruwa sai an haura ta komi,Cele tace Nawa ne kudin jirgin? Aka fada Mata ta cire nata da na kaka ta bayar, kwashe su aka kaisu can bayan gari waje ne kamar kurkur aka basu uniform ja Riga da wando Kamar yan gidan kaso kowa da number dinsa a jiki a nan ma Sai da Suka kwashe kwanaki sannan ranar da zasu tafi aka fara Kiran number har Cele da Kaka Suka Shige jirgi,na mota ma aka Kira wasu da yawa aka jera su a motoci,Suma kasar akwai kudin da suke karuwa da shi shi yasa suke yarda ana haka ma'aikatan wajen duk Yan kasar Sudan ne. Cele a jirgi sai zare Ido akeyi da passport dinsu da visa duk an buga musu ta sudan, a hakanma Makkah ta wata state din aka shigar dasu maimakon ta Jiddah sabo da hanyar ta Barauniyar Hanya ce,Cele su a birnin Riyad aka sauke su Kawai aka musu check in duk kudin Aljihun su suke ci a hakan ma, suna fitowa Cele taga birni iya birni ta zazzagi kasar Sudan tas tace ga inda ake arziki tace Kasar da Annabawa sun zauna a cikinta ai ta musamman ce,ga cikamakin Annabawa anan kasar yake,mu Kuwa wanne Annabi ne ya biyo ta kasashenmu,sai masar itama a daban suke map ne ya cuce su ya watso su Africa amma a nan haka suke, akwai wacce aka hada su Cele zata musu jagora zuwa garin Makkah ta fito tace ga Taxi tana jiranmu kuzo muje Suka karasa,Balaraben yace su shiga inda aka Yi rashin sa'a sai kawai Cele ta Fara shiga motar ashe mazane Larabawa a ciki mutum biyu Kawai kafin Kaka ya shiga sunga an rufe motar an fisga a million anyi gaba da Cele ,Kaka ya Fadi ya fashe da kuka Yana shike Nan Jikata ta fada mugun Hannu mene amfanin zuwana Yana ta kuka,Matar da sauran maza da matan hausawa suna bashi baki cewar za a ganta Inshaallah,tace kaga dattijo tashi mu tafi wallahi a state dinnan basa barin baki sai wane da wane sai Wanda ya Isa shike Zama a nan sai ka jawo Mana a kamamu,Kaka Yana kuka yace tunda Naga motar nan baka wuluk glass dinta ma baki wuluk ba a ganin kowa nasan ba Alheri bace wata taxi Suka tare Suka shiga Suka nufi Garin Makkah,Kaka dai cewa yake gwara a kamani a maidani Najeria mene amfanina me Zan iyayi na Sana'a a kasar nan dama da jikata na dogara,wannan zuwa bai min ba shi yasa nace mubi ta Madina garin manzo aka ki ji idan Madina ne su suna kaunar mutane da bako gashi yanzu kun jawo min Ina Zan Sa kaina,sai dai nayi bara Kawai a kasar nan ba wata Sana'a da Zan iya ni bara zanyi na koma almajiri Kaka harda shanye Hannu ya sagale shi yace na koma nakasashe,wani abin idan ya fada dariya ma yake basu. Cele kuwa tana fara musu ihu tana kururuwa Kawai suka dan hura Mata wani hayaki a Fuska shike nan jikinta ya mutu tana kallon kowa sannan kowa na kallonta duk abinda ake tana gani amma motsi baza ta iya ba ko yatsanta ta gagara motsawa,wani asibiti Suka wuce direct,suna yin waya matar Ahsan Maheerah ta fito sanye da kayan likitocinta tana zuwa da Allurarta cikin sirinji Kawai ta Bude mota Cele tana kallo ta Mata Allurar gaba Daya sai ta koma ganin duhu daga nan bata sake sanin inda take ba,Nurse ta Kira Suka Zo aka dora Cele a kai aka jata cikin asibiti dama duk sun San da zancen dashen cikin da za ayi su tunaninsu ma budurwar da yardarta za ayi tunda ance a kawo wacce ta taba haihuwa biyu ko Uku tasan Kan komai amma Maheera ita tafi son kyakyawar mace Kar a kawo Mata wacce ba me kyau ba ta haifo musu yaro kalarsu duk da cewa tasan balarabe za a haifo tunda maniyyunsu ne,ba ruwanta da yardar mace ta taba haihuwa ko a'a Kawai ita a kamo Mata ko wace,Wanda Suka Yi aikin ta biyasu kudade masu kyau,Ahsan Yana da tausayi da Imani bai San da hakan ba sam,ita dama Maheerah bata ganin bakar fata a mutum ganinsa take a wulakance Kamar ba Allah ne ya halicce shi ba su Kawai sune mutane akidar yahudawa ce da ita. A nan take likitoci Suka yiwa Cele dashen ciki tunda manniyin Kawai za a shigar cikin mahaifar,sai da Suka Yi aikinsu tare da Maheera itama likitar Mata ce kusan itace ma tayi komai,Wani likita yace amma Yarinyar nan kamar bata taba haihuwa ba Kamar ma bata sex,Maheerah ko a gefen kwalar rigarta ita tunda aiki yayi kyau shike nan,Cele sai da ta kwana tana bacci sannan ta farka taji dai Kamar an taba gabanta amma bata ji zafi ba,jikinta duk ta jishi wani iri ba yanda ta Saba Jin kanta ba,Wata nurse ce ta shigo ta iske ta tashi brush ta kawo Mata da toothpaste sababbi ta Shiga toilet tayi wanka da sabulun da aka bata Malam toilet tsabar tsafta Kamar ta gidanka,ta fito bayan tayi Alwala a saman tiles din ta kalli inda taga dama Kawai ta Fara rama sallolinta kaf Wanda tasan ana binta tun daga lokacin da tabar su Kaka,tana idar da Sallar gaba daya Kaka ya dawo Mata komai ya dawo kanta nan take ta fashe da kuka wiwi, Tambayarta nurse din tayi zata ci abinci da turanci Cele ma ba turanci take ji ba larabci take ji ba sai hausa sai Dan turancin data tsinta a bakin mutane ba uwar data sani ba karatu tayi ba iyakarta primary sai zunzurutun ilimin addini dake kanta,bata magana ga uwar yunwa tana ji aka kawo Mata shayi a Dan wani mitsil din glass cup bai fi kurba daya ba,sai kayan marmari a cikin wata roba anyi seiling nata,sai gurasa guda biyu da wani naman kaza Quarter sai shinkafa ta sha wasu irin kayan lambu kuma gata fara ko maiko babu sai Albasa Rabin guda ba yankawa ba komai a wanke,sai salat Kawai gindin aka yanke aka wanke ba yankawa sai chili pepper green guda biyu Zako zako Wai a haka zaka ci nan a haka sabo da an San Yar Africa ce aka Mata haka,harda lemon mango a wata kwalaba me kauri ba ma roba ko kwali ba,Cele bata fiye cin abinci da yawa ba amma duk da haka rainawa tayi ta daga Dan kofin shayin ta Masa kurba daya ta juye shi a bakinta ta hadiye. Gurasar ta dauka tana masifa aikin banza Ina bredi ta dinga hada kazar da gurasar ta cinye,Yar shinkafar Yar kadan a wani container ta cinye nanma ta Sha fruits din ta shanye lemon ta shanye ruwan sai da ta cinye komai tas ta koma saman gadon sai bacci,da rana ma aka sake kawo wasu Kalar abincin,da dare ma harda tsiren larabawa na kaza a jikin tsinken karfen farko an saka zallar tsokar kaza sai na biyu katon tumatur a gaba kaza gabanta wani sweet pepper green,gabansa kaza gabansa wani yellow sweet pepper,gabansa kaza gaba katuwar albasa gaba katon green chili pepper,gaba kaza gaban red pepper sai Albasa katuwa sai kaza again haka yake a tsinken,sai wani Cheaps da kwai,Cele tace Kaka Allah sarki ta Fara hawaye tana cinyewa ta kwanta,sai da Cele tayi sati guda a asibiti sannan aka shigar da ita wata na'ura bata San Mene ba Suka tabbatar dansu a cikinta ma yayi nisa aiki yayi kyau,ita Cele taga ana ta taya Maheerah murna ana Mata congratulations da larabci, da Yamma bayan ta tashi a aiki mijinta Ahsan matashi hadadden gaske yazo daukanta a mota tace Cele ta fito tana harararta ta fisgo hannunta dama kayanta babu su kafin Kaka ya sa kayan a mota Suka sace ta,Ahsan ya dan kalleta kadan tunaninsa da yardata tana fada Masa aiki yayi kyau suna ta murna Suna Hira da larabci,Cele Kuwa ta zuba Masa Ido tunda take bata taba ganin balarabe har a tv bata taba ganin me kyansa ba ga iya wanka sai kamshi yake fitarwa na musamman gashinsa wani irin gyara aka masa Kamar Dan kasar amurka ,Kuma yau ba Jallabiya ya saka ba kana nan Kaya ne a jikinsa na Yan gayu tace a ranta ashe larabawa Suma suna swagg,Bayan motar Maheerah ta tura Cele tana harararta ta Shiga ta rufe sannan ta koma gaban mota ta zauna sai kissing din juna suke Yana tambayarta ya aikin tana Masa shagwaba ta gaji ita,wani shopping mall cele taga sun tsaya ta fito ta fisgo hannun Cele ta fito tana janta suka shiga ciki,Ahsan Yana Mata fada ta daina haka ba kyau,Abayoyi ta zabo wa Cele dai dai da ita masu kyau sunfi kala goma,da takalma flat Wai sabo da cikinsu baza ta sa me tudu ba,ta siyo har