Sashe 71
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bai yarda ba indai hakane bazai je ba,Cele tace na shiga uku a can ma cewa zaiyi tare zamu kwana,Cele tace to ka bari sai zan tafi mu tafi gaba daya yace Yayi kyau,haka bayan sunyi wanka yace ta shirya su Dan fita su ga gari shiryawa tayi cik in wata fitted gown ta dora After dress marar kauri da kyar ya yarda ya hakura shi sai ta Saka nikaf, zata yi kwalliya ya hana za a kallar masa mata,powder kawai ya bari ta shafa da lipgloss,Shi kuwa jallabiya ce a jikinsa fara Kal cif cif shi,yayi kyau yana kamshi hannunta ya rike suka fito a kafa,a hanya hannunta ta zuro ta kasan hannunsa ta sarkafo damtsensa da hannunta daya suna tafiya suna hira sai da suka yi tafiya me uban nisa suka bace a hanya suka kasa komawa Hotel din,suka dinga dariya sai sunyi kamar sun gane sai su tsinci kansu a wata unguwar,Cele taxi ta tare musu ta fadi sunan hotel din sannan suka samu aka dawo da su. Washe gari shuru ba a ga Salma ba babu alamarta,Auta ne ya shigo part din Mami tace wai Salma kuwa kalau take? Auta yace Malaria ce ta mata karfi amma na kaita asibiti taji sauki ma,Dan iskanci har kuje asibiti baza ka sanar mana ba ai ko ya jiki ayi mata yace ta fa warke anjima kadan za ku ganta,tace to ba damuwa,Cele tazo gidan Ahsan ne ya kawota da driver dinsa ya sauketa kafin Yazo daukanta,tana shigowa suka gaisa da Mami,Mami taga Cele da fruits a ledoji ta ajiyewa Mami a gabanta tace gashi inji Ahsan,Mami tace angode, Cele tana tafiya Mami tace uban waye zai sake cin abin hannunki ba ni a ciki mijina ma bazai ci ba,ta Kai fridge ta ajiye ta fice ma Daga part gaba daya,Cele ba knocking ba komai ta banko kofar ta shigo ta samu muna kissing din juna da Nawwar,Kin fita tayi na mata Alama da hannu ta tafi tace wlh ba inda zanje ke kwananki takwas da haihuwa fa,Nawwar tuni ya janye jikinsa tun shigowar Cele,tace wallah Nawwar ta fara Sallah na rantse da Allah karya take maka a boye take yi, Nawwar murmushi yayi yace tuntuni nake zarginta,nace to ta fara Sallah,hararar Cele nayi,Nawwar ya mike ya fice,nace kinji Dadi to duk bakin cikinki sai nayi arba'in,dariya Cele tayi ta min gwalo tare da zama a saman bed din sai ga Star da Wise sun shugo,Star ta mikawa Cele hannu tace Yaya kike Amarya irin wannan kyau haka,Cele tace na gode Makarantar taku kuka je ne? Star ta Kalli Cele tace Makarantar mu ta matan aure? ae ita nake nufi,Wise tace ai sai weekend muke zuwa a gidan Miracle ake mana yanzu mu kadai muke zuwa Babu ita tunda ta haihu,Cele ta furta tace da anan zamu zauna ai da na shiga amma nasan bazai yarda ba cewa zaiyi a Saudi zamu zauna sai dai muzo hutu,Idan kunzo hutun ai Zaki iya zuwa,baki da matsala mijina ne fa Malamin muka fara dariya,Star tace kar ma kice Zaki gaishe shi Shima mugun Dan hannu ne, ko mu ba gaisar shi muke ba munyi wutar gaske muce malam ya garin cewar Wise,Star tace ni kuwa watarana Idan bashi da lafiya Ina gaida shi nace ya jikin to Miji ya zama dole,Cele tace Makarantar kangararru ce kuce,Star tace na can ciki har ya gaji damu yace baza muyi hankali ba,Mayafin Cele ta cire ta ajiye gefe tace iyayen Haram Haram ba a nan da yanzu ya lullube ni sai kace wata Alawa. Na Kalli Cele nace Matar mahaukaci wannan walwalin amarci haka,dariya tayi ba Shiri tace to karya ne bai sake yi ba,nace wallahi karya kike ai kina shigowa naga tafiyar ta koma gidan jiya mu fa Cele sai dai mu Kalli mutum kawai amma indai Sabin shiga ne ana taba local government muke ganewa,Star tayi dariya tace Rabu da banza,Cele tana ta dariya tace wlh ni kunya ma kuke bani ku sai naga bakwa ji,Larabawan nan da naci suke,Wise tace har na nan ma haka da yawa suke ke ki kula da kanki,Salma ce ta tayi sallama ta shugo sanye da Katon Hijab har kasa Babu alamar an mata wani abu tazo ta zauna zata yi ihu tayi famu sai ta wayance ehooo jama'a kaga danmu ya Kara girma ta gangara gefensa ta kwanta so take ta huta amma Salma wai ta jawo shi gabanta tace Aunty Rabi kinga Nima da Nonon nawa da ruwa da na tayaki bashi,nace a gidan uban wa kika ga ana haka wallahi ko da wasa karki fara ko shayarwa kike an hana ba dalili ba komai Idan yaran suka taso suna son junansu fa kinga ai kin cuce su kin shayar da ko wanne so Tari wasu suna wannan shirmen bama a so a canjawa yaro nono Idan ba dole ba Wanda ya Saba sha shi ake bashi,Salma dariya tayi tace na sani ni fa wasa nake Miki yaushe zan bashi abin Autana ai ko rokata kika yi bazan bashi ba,Cele ce ta Kalli Salma tace Yar iskar yarinya sai balaga Auta shashasha ya kasa mata komai,Idan bashi da lafiya a bashi magani kullum bakinki zakwai,Salma dariya tayi tace rainona yake sai na Kara girma komai ya gama nuna yayi girma,Cele a ranta tace wannan karon Autan zan bawa ya sha,Zaki sani muryar Salma ta tsinta tace Aunty ya kwanan amarci ke kullum garau dake har yanzu bai ce komai bane,Cele ta bude baki tace wai ni sa'arki ce ne,Salma tace to ai gani nayi abinda kuke yi dai Nima Ina da me min maybe ma Idan muka tashi yin namu mufi naku Kokari,Cele tace karya kike Yar nan gyara zancenki wane mutum, ke kin Isa Auta ya ja da balarabe,Ke yanzu Idan Ahsan ne ya kamaki ai sai gawarki ki kiyayi kanki bakin rijiya ba wajen wasan makaho bane ni kaina da ya nake kaiwa bare ke. Muka kwashe da shewa Cele ta tonawa kanta Asiri,Salma tace ai Allah nake ganin kamar Auta zai fishi kwazo kin san dake su Basu fiye karfi ba ni kuwa ba sanin abin nayi ba,Cele tace dake ance Miki abin a karfi yake,ai baiwa ce wannan sai Dan baiwa ke da kike da yaro,yarinya harka sai da balarabe wani abin Idan aka Miki baki San sanda Zaki ji kin fara fiffike ba kin fara tashi sararin samaniya ba ,ke ki kiyaye kalar nawa ba a ja damu kwabarki ce zata yi ruwa,Salma tace ai duk abin Namiji sai dai bai samu zakwakura irin bu mu ai duk sanda muka yi ras zaku ganmu,ni kwance cikin makara kika ganni dan ubanki ko a asibiti kika ganni ranga ranga ana Kara min ruwa,Salma tace ashe kunyi ku? yaushe? Muka kwashe da dariya Cele da Salma,Salma tana ta rainawa Cele hankali,Cele zuciya ta kawo mata wuya Ina dariya Ina girgizata ina cewa take a chill pill please,Cele tace Salma kin jawa kanki sai an kaiki asibiti an Miki dinki,Salma tayi dariya tace Auta me tausayi ne da hakuri ta Ina zai min da zafi sai kace wasu Yan kauye,sanda ma zamuyi Sani zaku yi sai dai Muji naku mu ba me jin kanmu,haihuwa ma Idan muka zo Babu Kiran sunan Miji ba ihu da shake wasu. Nasan da ni take nace kanki ake ji Salma Allah ya bamu rai da lafiya zamu gani. Cele tace badan Auta ba Babu kyau kallon tsaraici wlh da sai nayiwa yarinyar Zigidir yau,Salma a ranta tace wai da asiri ya tonu wajen ba kanta,a fili tace uhm Cele tamu ke dai kice kina min bakin ciki kin ganni fes ke kuwa waje ya ratattake,Cele Saman bed din ta haura nace karku kashe min yaro na,na janyo Dana Cele tace ta dauki Salma ta direta a kasa da karfi Salma ta dafe bango sai kuka wayyo na shiga uku ta fama min kafata,kuka sosai nace Cele mene haka Dan Allah tace Ina zargin yarinyar nan wlh ba wata virgin bace yanzu ni na San jiya sai ta Kai kanta tazo tana cika min baki,Cele tayi dariya tace karya take wlh ba kafarta ba can local government ne,Salma tace Allah kafata ce,Star tace rufe mana baki gulmammiya Auta yayi,Wise ta kyalkyale da dariya tace ai daga jin Zancen Salma na gane ta wlh sabo da ai tana iskancinta amma ba irin wannan ba baro baro ba, inyeee Yan Yara ashe an San harka na furta Ina dariya,Salma fuska ta rufe tace ni Kun sa ma naji kunya ya za ayi ace Ina karama yau ku ganni haka indai anyi,Cele tayi dariya tace lallai kina da ki fadi Salma,Ana yin Sallar Isha sai ga Auta ya shigo yace Autar Auta Salma ma wai naam Autana,yace taso mu tafi ki kyale tsofaffin nan,dariya mukayi Star tace Kai yaro yanzu fa ka fara,Auta yayi dariya yace soyayyar? muka tsaya muna mamakin muna mamakin munafuncin su Auta,Salma tace targadena ya dawo na kafa tana dingishi,Yace sai mun koma wajen me gyara kenan,tace ae yace to sorry ya dauketa cak ya juyo yace Cele zo ki Bude min kofa,ashar Cele ta dura musu,Wise tace ni Dana ne ta mike tare da bude masa ya fita, Mami suka wuce a Palo yace Sannu Mami Dan bude min kofar,Mami tace sai dai kuwa Idan baza ka fita wannan wanne irin iskanci ne a gabana Auta,Auta yace Lalura ce tasa Mami na fada Miki zazzabi take Malaria ta mata mugun kamu,yanzu ma Wise ce tace nazo jikinta yayi zafi,Salma ta fara rawar sanyin karya karkar a lullubeni da bargo Auta ya bude kofa ya fice da ita Suna fita suka dinga dariya kamar me tana dauke a hannunsa sabo da dariya kamar zai fadi da ita,Kicibus suka yi da Baffa da Papa sun shugo suna hira,kamar basu gani ba haka suka yi. Papa ya Kalli Baffa yace kaga kuwa me na gani? Baffa yace a satin nan ai zasu koma gidan su,Shima Nawwar yace Rabi tana cika 2days zasu koma gidansu nace a gaishe su, Papa ya manta shi rashin kunyar da yake tsulawa amma harda cewa yaran zamani basu da kunya. Auta bai dire Salma ba sai a saman bed ya kwantar da ita ya zauna a gefenta hannunssa Daya yana saman gashinta yana