Sashe 58
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tafi,ana gobe suna suka taho gaba dayansu banda Umma. Salma tayi Shirin school Mami tace nawa kika kudin littafin? Salma tace Haushin kare,Mene haushin kare Kuma? dariya tayi tace Mami wan wan Ina nufin one one dubu Daya da dari Daya,Mami tayi murmushi ta girgiza Kai tace a wajen Baso kika koya wannan abin sai Yan Daba. Ba Wanda yasan za a zo da Cele har ni Miracle sun boye min wai surprise za a mana,sun cewa ma su Raheemah da suka sani sunce Cele ta fasa zuwa,naji haushi a raina nace lallai bata da mutunci sai naci uban yarinya . AsmaBaffa 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 71-75 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN Munayin adashi kamar haka Kayan daki set na kujera da gado Kayan kitchen Freezer fridge Injin wanki Dasauransu Adashin kudi kamar haka 20k kwasa 200k Slt 1 2 4 7 8 9 10 30k kwasa 150kslt1 2 4 6 8 9 10 50k kwasa 500kSlt1 2 3 4 5 7 8 10 10k kwasa 100k Slt2 3 2 4 7 9 10 Mebukata yaneme wannan numbern 09049197049 Page naki ne NAJIDA ALIYU BICCA Cele mota suka shiga da asuba a tasha ma suka yi Sallar asuba,sai da tayiwa Kaka sallama,Cele,Bilkisu,Nazira da Nazifa Suna mota an ware wuta dukkansu sunyi Addua Cele tana gama Addua sai bacci,Nazifa ta tasheta tace ke Cele a mota fa kike har kudu zamuje Ina mu Ina bacci in Banda salatin Annabi,Cele tace ni da naje Sudan a mota ai wannan hanyar lafiya lau ce Allah ya tsare karki sake tashi na gaskiya,suka kyale Cele tana ta bacci sai yamma likis kusan dare suka sauka a tashar duk suka yi sallolinsu,Auta ne zai dakko su a tasha yaci kwalliya yana taje gashinsa Salma ta dakko turare tana fesa masa tace a dawo lafiya Allah ya tsare,yace Ameen Yan mata,tace a'a kwaila dai,ni na Isa ya furta yace zan tafi tace to ai na maka Addua,yace to yau dai Yan mutuncin suna ka kenan,murmushi tayi tace Kaine dama kake tsokanata akan Basoooo....Salma ta karasa da kukan kissa tana nesa da Auta ta taho da gudu ta rungume shi,tana kuka hannayenta ta wuyansa ta sarkafo su tace I'm sorry tana goga fuskarta a wuyan Auta,Auta ya sake kankameta yana cewa to mene na kukan Kuma harda bubbuga bayanta sannan tayi shuru Salma tasan kan tsiya,yace muje ki rakani tace Mami fa kunya nake ji,to ba aure mukayi ba Ina ruwanta dake,Salma ta biyo shi suka fito taga mutane a Palo su Star dukkansu sai Salma ta fara bin bango tana dafa bango tana rabewa tana tafiya tana kallon su wise,Kowa ya bita da kallo maimakon ta raka Autan sai tabi saman bene da gudu,Wise tace Kai wannan yarinya anyi yar kanta munafunci a cikin Yar nan ya baci wai daga Ina bata maganin mata Ina fada muku yarinya kullum bata fashin zuwa harda ce min Aunty ba sabo ne,star ta kyakyace da dariya tace wlh bata San Antena ba zata ci ubanta bawa yar banza tayi ta sha Auta in ya tashi zata gane kurenta,ai da nice ke na sha'awa zan dirka mata ta tafi wajen Auta da kanta yar banza,Wise tace bazan cuceta ba yarinya ce,Star tace Allah sarki Wise yaushe kika fara tausayi iyyeee naga Malam Abhulkhairi ma karewa,suka yi dariya, Mami tana bangaren Baffa ya isheta da korafi ta daina kula da shi yanzu ta tare wajen surukanta ta kwashi su Haidar Yayan amaryar Baffa da ya saki da Hamra ta tafi dasu gidan Rukayya tare suka dawo. Auta yana parking sun idar da sallolin da ake binsu,yana ganin Cele ya ganeta yace wlh banbancinki da Auty Rabi kawai wannan yar tawadar Allah da Aunty miracle take da shi ke Babu shike nan ni Banga banbanci ba Sam,Cele tace Kai Anya ban taba ganinka a Makkah ba amma takari ne Kai ko a can aka haifeka Dan agulla,Auta yace kece dai takari yarinya ni me zai kaini Makkah na zauna,Cele ta kalle shi kawai tace ba komai duk abinda aka yiwa zabuwa watan bakwai ne ya ja mata zaka ci ubanka muje ta mike tana Jan Jakarta tace ke Aunty Bilkisu bazan jawa kowa jaka ba kowacce ta ja abarta da kanta,Bilkisu tace sannu uwata,Cele ce ta shiga gaba, Auta shi Sam yanzu zuciyarsa gaba daya a wajen Salma take,yace Aunty kuyi sauri Ina da iyali,Cele ta kalle shi da sauri tace Kai yaro baka tafasa ba zaka Kone har Mata ce da Kai, Bilkisu tace munzo bikin ma karewa,Cele ta furta tab yanzu duk tsula tsiyar nan yi kake Dan nan? Auta yace sosai ma kuwa ai sai dai mu koyawa wani Kuma ba ace min yaro,Cele tace Kai ka kiyayeni so nake nazo lafiya na koma lafiya Karka sa kaina ya fara hayaki,tana gaba Auta yaja mota suka tafi. Basu dade ba suka zo gidan,Cele taga gida iya gida ta Kalli Auta tace Kai yi tsiyarka yaro ka Isa ai kana da kare magana dole a maka auren gata,Auta yayi murmushi suka fito,tana Jan jaka da takalminta me tsini anci Abaya me kyau silver,wayarta a hannu,Sallama tayi a Palon ta shiga taga su Wise tace harda larabci ta wani kankare murya Aina Rabi? Star tace ke wannan kamar Cele aka ce baza kizo ba? Cele tace dama wasa nake Ina tsinau din? wai Rabi ce Tsinau,akace tana sama tace Masha Allah,Sannunku ku har Kun fara sunan ne tun yau? Star tace ba dole ba ,wai gasar ciki ake ne na ganku ko wacce da nata a gaba Star tace ba dole ba tunda mu duk bautar Antena muke,Cele bata gane Antena ba tace to shike nan ke me kama da Auta ba Kara ba kunya ki mana iso mana tace wa Hamra,Hamra ta mike tace ko kefa ai ba mazo gidan mutane mu shiga da ka,suka bi bayan Hamra,Star tace wannan za aje da ita,Suna ta kokarin banbance kamanninta da Rabi,Auta ya shugo yace tunda ban banbance ba ko wacce ta samawa kanta lafiya tawadar Allah ce kawai babancinsu,Star tace dama sarkin kurillah ai dole mu yarda da Kai. Knocking Cele tayi shuru ba a bude ba Rabi tana bawa danta nono sai ta kulle kofa kar a kalleta,Nawwar yana gefe a kwance suna hira,sai da ta gama sannan tace bude ya tashi ya bude kofa Ido biyu suka yi da Cele juyawa yayi ya Kalli Rabi ya sake juyowa ya Kalli Cele, ya kalle su yafi sau biyar sannan yace shugo Cele,tace wai kowa ya sanni duk inda naje Cele Cele,Kaine Mijin Rabin kauye? Nawwar yace yes yanzu ai yar birni ce,ta shekara arba'in a birni? Yace a'a tace to bata dauki hanyar wayewa ba har yanzu yar kauyece,yaushe ma tazo birnin shekara biyu kacal, Rabi nace Ina jinki to ke da kike a birnin da me kika fini, Rabi kar muyi musu dake baza kiji ta Dadi ba,Rabi tace shugo ni karki isheni,dariya tayi tace akace kema masifaffiyar ce ashe Salamatu ce sanyi kalau,nace wallahi Haihuwa nayi amma ke hmmm ba a ja da Rabi duk tsiya na girmeki,Cele tace da mintuna,na dai rigaki to naji bazan dai ce Aunty ba wlh Rabinki kawai tsura,Bilkisu tace ke Dan Allah ki matsa mana ke baki shiga ba ke baki tsaya ba,Cele ta shige Nawwar ya musu sannu da zuwa suka gaisa,yayiwa Cele barka da zuwa ya fita,Yana fita Cele tace Rabi Yaya haihuwar? Salamu Alayki yar Uwa ta mikawa Rabi hannu suka gaisa. Salma ce ta kawo abinci ta koma ta kawo lemuka,Rabi tace wannan matar Auta ce, Cele tayi dariya tace dai dai shi kuwa wlh amma tana da kyau Masha Allah. Salma zama tayi ta gaishe su suka amsa suna huce gajiyar Hanya Salma dakin mijinta ta koma ya shigo tace sannu da zuwa harda rusunawa,a kasan tile ya zauna yace yau na gaji ban San me yasa ba,kallo ta kunna musu ta zauna nesa da shi itama ta jingina bayanta da jikin gadon yanda Auta yayi suna kallon Indian film suna dariya Abu kadan sai su juyo su Kalli juna,a hankali Salma ta jawo mazaunanta ta matso gaba kadan,Auta ya juyo ya kalleta shima ya jawo ya matso suka ci gaba da kallonsu,sake matsowa tayi,ya matso Shima suka hade a tsakiya ba gaf, kafadar sa ya Mika mata ta kwantar da kanta a gefe,Star tace kinga Salma ta bi Mijinta bari naje gulma knocking Daya zanyi na bude kofar,Kai ke Ina ruwanki ne cewar Seraline,Wise tace ae sai taje ki dakko mana rahoto,a hankali Star taje knocking ta tura kofar wani uban tsalle Salma tayi ta fada saman gado ta rigada ta gansu a makale da juna,cikinta ta kifa wai bacci take,Auta shi dariya ma ta bashi wannan uban tsalle haka,Star tace oh ashe kana ciki ta jawo kofa a hankali tace sorry ta rufe ta dawo tana dariya tace Yasin na gani munafukai ne ashe jonewa suke a dakin,Wise tace ke Star kullum a fada suke tace ke yarinya tayi luf a jikin Auta ta kwanta a jikinsa kina nan,Yar Zabil tace wohoho Auta ya kusa zuwa garin Dadi. Salma ta saman gadon ta dawo da kanta saitin Auta ta dora hannayenta a gashinsa tana wasa da shi Auta ya shiga wani yanayi me dadi ya lumshe ido,a hankali yace muga wayarki,Mika masa tayi ya shiga contact dinta yayi searching my love babu a ciki,yace Ina your love din,Salma tace naci ubansa tuni na goge na canja masa Baso ko Yaya Baso ban saka ba Baso tsuransa,Auta yaji wani dadi yace kin daina sonsa ne? Salma tace ai dai nayi aure haushi ma nake ji da aure na Ina kula Baso wlh na daina kulashi,Auta ya dago da Kansa yace Bason? tace Baso wai ni bana son zancensa Dan Allah ta mike tayi fushi ni bari nayi tafiyata ta dire daga kan gadon,jawota yayi da sauri ta fado Kansa,gyara kwanciyarta tayi a jikinsa suna kallon juna,a hankali ya gangaro da fuskarsa saitin tata,hancinsu ya hade waje daya suna shakar numfashin juna Salma ta turo bakinta cike da shagwaba ta matsu yayi kiss amma ya tsaya yanga,Salma zuruf ta shigar da bakinta cikin na Auta suka fara tsotsar bakin juna cikin salo da kauna,Salma Ido ta lumshe tare da tallafar fuskar Auta tana