← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 93

Sashe 38

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne. Cele kuwa tana kwance tana bacci fasikan gidan wata tsagera Meenal dakinsu Daya da Cele da Samira,ta lallabo jikin Cele tana shafa mata gashi ta gangaro Wuyanta,Samira ce ta Farka tace da larabci wallahi Idan ta Farka ta kamaki Zaki ci ubanki yar tijara ce na Santa sosai bata da mutunci Idan ka shiga sabgarta ki kama kanki tun wuri gwara ma ki dawo muyi abun mu yanda muka Saba,Meenal tace ni ita nake sha'awa yanzu Kuma sai na sameta ta juyawa tana shafa gashin Cele ta wani zaro harshe, kirjin Cele ta gangaro tana shafawa Cele ta zaci mafarki takeyi tana cewa Ahsan Dina ya Isa haka,farkawa tayi jin ana kokarin dage mata riga tana bude Ido taga ba mafarki take ba macece yar uwarta take taba mata jiki sabo da asara, Cele tashi tayi zumbur ta dura wata ashar ta mike tace yau za fitar da gawa a gidan nan.... Kuyi hakuri Fans jiya ban gama nutsuwa bane shi yasa ban baku ba, dole ce ta sa,ayi hakuri. Duk naga masu tambayar ci gaba,masu tambaya ko lafiya da masu Text da masu Kirana na gode na gode Allah ya bar kauna Mayyata MRS CHIEF Ina godiya kinji dai ME ASMA da kunnenki AsmaBaffa 08061929616[8/15, 9:28 PM] AMINA KABIR CAPS: 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA Book2 46-50 Official AsmaBaffa SADAUKARWA GA ZAINAB USMAN Page naki ne MAMA GEE godiya ta mussamman BINTA UMAR ABBALE Gingina ga me karanta Audio na books dina HAUWA S ZARIA *MISKI 3in1 Alfirdaus* Albishirinku original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi bayaga haka sunnah ne amfani da miski 2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi 3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari Masu bukata ku ne wannan number 09065959708 Meenal jin zagin kadai da Cele ta duro sai data tsorata,Cele mikewa tayi zaune tace ohoooo wato shi yasa naga kuna lashe lashen harshe kamar micizai yanzu na gane,ke Meenal kike ko wa Cele tana magana ta sake kunna light me hasken tace Meenal me kike tabawa? Meenal tace kawai dai kin birgeni ne mene a ciki sai kace na kashe Dan mutum ni har kin tsorata ni ma akan wannan mene a ciki,ki tsaya ki fahimta Dadi Zaki je abu a saukake ba sai kinbi maza ba,Cele tace yau naga mummunar ballagar tsohuwar balagaggiya ke a kusa da dakin Allah a nan abinda wasun ku ke yi kenan,zama ta gyara tace yau Zaki ci ubanki wallahi tunda kika taba min kirjina da abinda ke jikin kirjin Zaki gane kurenki wallahi yau sai kin tsotse ruwan nononki tas,Meenal ta zaci ma kawai zance ne sai da taji uban Mari a kumatunta Cele ta tuge mata dankwali ta jefar ta jawo gashinsa sosai ta sake kifa mata Mari tace wannan dukan na taba na bangaren Daya saura Daya,Meenal zafi ya hadata tace ai kin mareni dazu biyu kenan,Wancen ya zube dan banbanki fasika ta samu ta hambare Meenal,zuciyar Meenal ta hangulo tace Nima fa Ina da karfin Dan uwarki ta cakumi Cele,wohoho yau ashe za ayita Cele tayi wata dariyar takaici,tace bari in nuna Miki Dan uwarki cak ta dauki Meenal ta damfarata da kasa ta sa kafa ta take wuyanta tace ke din banza Namiji ma rago irin Ahsan Saluhu ubansa zanci bare ke,ta hau jibgar Meenal da kafa da hannu kamar Allah ya aikota,Meenal tana ihun Neman agaji,Sameera tace Subhannallahi kinga abinda na fada Miki ko kika jin magana wallahi Cele bata gajiya Sameera ta taho zata kwaci Meenal Cele ta jawo Sameera ta fara jibgarta dim dim tace Yan iska lalatattu dama abinda kuke kenan wallahi kinji kunya,Meenal tana hawayen Wahala Cele tace sai kin biyani nono na da kika shafa Ina bacci,Meenal ta fara rokonta tana magiya wallahi bazan sake ba,Cele tace Idan kina bani hakuri wani takaici kike Kara min kin san ni ba a bani hakuri wani Kara harzuka nake. Kaya ta hau cirewa Meenal sai da ta mata sintir ta koma ta Watso Samira waje ta sawa kofar key sabo da matan gida sun fara fitowa zasu shugo ceto,Wayar wuta ta jawo ta fara laftar Meenal tana ihu,tace kinga abu gwanin sha'awa ko? Ke ko tausayina baki yi kina ganina na kukkumbura amma kizo nema na shegiya dangin shedan shegen Kai kamar na Dujal nono kamar gugan danko Dan ubanki sai kin fara Shan naki ta zabga mata bulala Meenal tana ihun Neman agaji,Yan gidan sai bugun kofa suke akan Cele ta Bude amma taki,dattijuwar da ta bawa Cele daki tace Zaki ci ubanki wallahi kisan Kai zakiyi zan sallameki daga gidan nan kaga yar iskar yarinya a haka kamar ta kirki,Cele tace kece yar Iska Kuma wallahi Idan na fito duk sai naci me muku wanka kuna Yara yau sai ta biyani nono na,matar tana daga waje tace akan nonon banza nonon wofi ko na saniya ya fishi daraja kamar wani Gold aka taba ubansa nonon ni kizo ga nawa kiyi ta tabawa,Cele tace naki ai ba fresh bane tuni ya gama mutuwa ni kuwa nawa sabo ne gal ta sake fisgo Meenal ta lankwaso kanta sosai tace sai kin shanye naki shegiya kalleki gaba daya suffar kabewa ce dake, wato Ina bacci kin lallabo har da tabawa yau sai kin kwana ba bacci daga gani sai ke,Cele tana jibgar Meenal tace me kama da cuta ai ke cuta ce shegiya me kama da kyasbi,makero,karzuwa kekam ai sai dai shekararren gyambo,Meenal tace ni dai kiyi hakuri bazan sake ba shike nan,bakin Cele ta bige da karfi na fada Miki ba a bani hakuri ni ta kama wuyan Meenal tare da Shaketa sosai tana kakari ga duka da kafa kamar zata kashe Meenal sai da taga tana numfashi da kyar sannan ta kyale ta tace wallahi duk ranar da kika sake taba min ko yatsa ko ma da wasa ne sai na kusa kasheki,kofa ta Bude ta tsaya a bakin kofa tana kutuntuma musu ashar tace Idan akwai me shigar mata tazo komai tsufan mace wallahi sai na kirbata a turmi,shi yasa kuke ta lashe lashen baki to Ina gidan nan zaku ga tsiya jin dadinku ya Kare,har da ku dattijan banza ku koma gida kuyi aure ku zauna cikin sutura Kun zabi zama a nan ana wulakantaku mutanen banza wallahi ku kiyayi Allah kuna mutuwa sai yankin Annabi Lut can za a kaiku banzaye Wanda akuya ma ta fiku hankali,Kun taba ganin Dabba ma ta nemi yar uwarta mace sai ku mutane komai kina da shi abu iri daya me mace zata baki tana da shi kina da shi ai kije Hajiya a baki babban itace,duk Kun samu harshenku ku Saka masa karfen banza ku ga Yan iska ana ganinku anga fasikai. Wata Hajiya ce tace ke Dalla ki barmu muyi bacci ke Zaki mana wa'azi,Cele tace yau ba bacci a gidan nan duk Wanda ya Hana uwarsa bacci to Shima bazai runtsa ba,dakunansu suka koma suka rufe Samira ta koma daki ta kwanta tayi mukus,Meenal tana kwance a kasa taci duka jikinta yayi rudu rudu duk sahun bulalar Cele. A haka Cele ta tsaya a tsakar gida da dare haka Daya bayan daya take bi tana bugar kofar mutane ba Wanda ya Isa yayi bacci a gidan a cewarta an hanata bacci to kuwa Babu me yi,sai bacci ya fara daukansu sai tabi kofa kofa tana bugu Kuma bana wasa ba kamar zata balla kofar haka take yi ranar haka suka kwana a gidan Babu Wanda yayi bacci. Washe gari Ahsan bayan sun dauki wanka suka fita Neman Cele ba inda basu duba ba suna nema wajen takari to ba a Santa ba tunda bata Dade da zuwa Makkah ba,Ahsan wata ya samu bahaushiya yana jikin motarsu me tsada Husam yana cikin mota,Ahsan hannunsa rike da tab din Iphone yana dubawa ya Dan Kira matar,karasowa tayi yar hausar da ya iya wajen Cele yayi mata ya nuna mata pics din Cele sanda tana gidansa gata nan zaune a kasa lokacin tana da ciki ta Bude cikinta tana tabawa,yace wannan ka sani nashi? Matar tace a'a larabci ta masa tace ko a hanya bata taba ganin me kama da ita ba,godiya ya mata can sai ga Samira zata wuce sai kallon Ahsan take yi tana cewa ina ma wannan hadadden zai Soni ga kudi ai da na huta,tafiya ta canja ko zata birge shi,Ahsan bai San tana yi ba ma,ya kirata da larabci ya nunawa Samira hoton Cele ya tambaya ko kin Santa? ta gane tsab Cele ce amma bakin ciki kar ko son Cele yake yar uwarta bahaushiya sai tace bata Santa ba tayi tafiyarta Yini su Ahsan suka yi suna bin layin da suka san Hausawa na zama driver yana Kai su ko Ina amma ba a dace ba,karshe ma a kofar gidan su Cele suka tsaya suna tambaya Babu wacce ta fito daga gidan sai Meenal to tana jin haushin dukan da Cele ta mata sai tace ai na Santa amma jiya jiya nan ta koma Madina,Nan take Ahsan ya juya da mota suka wuce Airport sai Madina a jirgi. Meenal gida ta koma ta samu Cele tana guga tace yanzu wani balaraben Yazo nemanki wai daga Riyad suke wani kyakyawan gaske matashi wai sunansa Ahsan,Cele ta dago da sauri tace yana Ina? dariya Meenal tayi tace ai nace kin koma Madina jiya,wani bakin ciki ya kama Cele ta kama Meenal ta sake nada mata duka tace bari na karasa Miki dukan jiya Dan ubanki,Meenal tana ihu tace ai indai Ina raye baza kici gababa wlh Zaki gani,sai dai naga Alheri Dan ubanki Abbana ma ya ja Dani ya hakura Cele dashen Allah ce yar iska me Neman mata tun Ina karama ba a so na rayu ba Kuma gashi har na zama budurwa ma Kalli kirji a cike
Chapter 38 · 0% Book details