← Book details Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 93

Sashe 17

Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Me hakora duk cin Zuma tace ae fa masoyani Suka sake rungumewa tace ai baya gani ta gabansa zamu wuce,Suka shigo tare da kwartonta Ahsan Yana Palo a zaune harda tsayawa a gabansa Suka rungume Suka hade bakinsu waje daya Hannu tasa tana waving a fuskarsa tace da Saurayin cikin rada ka gani baya gani,Ahsan yace waye anan mutum ne? Maheerah shuru,Rufaida ya Kira da Iman,Maheerah ta yatsina fuska harda yin rawa a gabansa ta ja hannun Saurayinta suka shige bedroom Suka datse da key sabo da Kar ma Cele ta gani. Cele ce ta fito cikin kwalliyarta Arabian gown ta tsula kyau tana kamshi tazo ta zauna a gefen Ahsan fuskarsa ta leka taga yana hawaye tunaninta makantar data same shi ce ta sa yake kuka, tace Allah sarki Sannu zaka warke Inshaallah hannunsa ta rike tana cewa Inshaallah Inshaallah wai ya Gane zai warke Inshaallah,Kuma ya fahimceta tsaf,ya kamata kayi wanka gashi har dare yana zuwa tamikar da shi Suka nufi bedroom dinsu ta murda handle a kulle gam,ta bubbuga tana Kiran Maheerah shuru ko motsi bata ji, taja Tsaki tasan tana ciki ta juya da shi dakinta ta kaishi toilet ta dora mosa komai yanda idan ya taba zai Gane sannan ta fito yayi wankansa da Alwala ya Kira sunanta Iman,Cele tace ya maidani wata Iman taje ta bude masa kofa ya fito ta ganshi daga shi sai towel Saura kadan ma towel din ya sabule Cele taji wata sha'awa tace Kai wani zuut zuut haka nake ji,uhm uhm da sake ta koma jikinsa ta makale Kansa Yana sama yace Haram,dariya yake bata idan yace Haram Haram din nan, ganin baya gani ta lallaba a hankali ta zame towel din Wai irin ba ruwanta faduwa yayi da Kansa ba ita bace, Cele tace idan nace bana so bana so sai na dinga mantawa naji Ina so sai na dinga komawa jikinsa ta koma jikin Ahsan tace Dan jajir jajir harda shafa gemunsa tace you too fine fa cakulkuli ta Masa tana cewa dan Jawur Jawur komai Jajir ku Dan bakin duwawun ma babu duk duhun duwawu ku Banda ku ko ai shike nan,mu Kuwa Yan Nigeria mutum ma da haskensa sai kaga duwawu duk darba ta daskare da baki, ai shike nan amma ai Kuwa akwai juriya ba,Ahsan da larabci yace ta fiye surutu gar gar gar har Wai haka yake Jin yaren Hausa,Cele ta gyara Masa towel dinsa,Mai ta bashi Yana dabara da Haka ya shafa sama sama,tace baka da Kaya a dakin nan ta tayashi ya maida rigarsa ta dazu, duk ta kalle Masa Antena wajen saka Kaya gasu su basu fiye wayo ba. Tashi yayi ta mike itama zata kaishi Palo ya rungumeta yaga abinda take so kenan ya gaji da halinta, cikinta ya shafa tace nidai cikina ya shiga Uku Wai ni mene a cikin nan be kowa Yana son taba Boobs shi sai dai ciki wannan wanne bala'in sabon salo ne na larabawa,hannunsa ta cire da cikinta tace ba nan ne inda ake so ba Nan ne a'a haba ayi mutum dolo,Ahsan yaji abu a hannu ya janye hannunsa yace Haram ya kwace jikinsa ya fice kamar yasan Hanya,Cele tace kaga kamar Yana gani Kai wallahi ban yarda da mutumin nan ba Kamar me ido,Cele Fitowa tayi tace makafi da basira ance ta kaishi ya zauna a kujera ta kwanta a kasan carpet tana tattale kafafu sabo da ba gani yake ba,Cele tace wannan masifa ni dai Zan daina cin kayan Dadi a gidan nan ance suna jawo sha'awa, gani Kawai tayi an bude bedroom din Maheerah katon balarabe ya fito tana bayansa Suka fice ta gabansu sabo da ta San Cele baza ta iya magana da larabci ba shi Kuma mijjn baya gani ya makance suka fice,Cele zaune ta mike ta lallaba jikin Ahsan tace Kai Kai cikin rada matarka ta kawo kwarto kana zaune kaga ka saketa tam,Dole na koyi larabci wlh fita Zan dinga Yi ko Zan hadu da wasu masu Jin hausa su koya min bazai yuwu ba wannan Zama haka Ina Sam da sake ana ta cin Amanar bawan Allah wlh sai an saketa Ina ma wani na sakin matar wani amma duk da haka sai na sakar Masa Maheerah bari na Fara fita bazan bar gidan nan ba sai Naga karshen Maheerah iyye,Ahsan ta girgiza tace kwarto a gidanka Kwarto Kai,wlh ka rama dani gani nima. Ahsan Yana jinta tana ta zuba surutai,Driver dinsa ne ya kirashi Cele ta Kara Masa wayar a kunne ya amsa sallamar yace yazo ya kaishi unguwa,ba a dade ba sai ga driver har Palo yazo ya rike Ahsan har mota Suka fita lokacin Cele ta bisu taga yanda ake bude kofar da rufewa tace Alhmdllh,Maheerah ce ta shigo cike da nishadi ta gyara bedroom din da kanta tayi wanka ta tsarkake jikinta sannan tazo ta fice abinta ta cakare cikin Abaya da Nikaf tasha takalmi da jaka Silver tayi kyau,Cele ce ta tare Mata Hanya tace Dan uwarki wa na kama,Maheerah ta kalleta tana wani yatsina da larabci tace Indai mijine ta bar mata taje suyi harka,Cele tace naci ubanki yanzu kuma Ahsan na kwace shi daga yau bake ba shi karki sake kallonsa munafukina wal munafukatoon, Maheerah ta gane zance wato itace munafuka,ta nuna kanta Cele tace ae Munafukatoon,Majnooniya, lah lah lah Muminat,Wai ba mumina bace ita,Maheerah sai ganewa take Wai ana ci Mata mutunci karshe Kamar zata Yi kuka idonta yayi jajir,Cele tace Kuma na tare Hanya ba inda Zaki je Munafukatoon,Maheerah ta nuna wayarta Wai zata Kira askarawa su kamata da hannu Cele tace su zo su zo din,suna tsaye suna ta rigima Cele ta tare Hanya fafur tace baza ta fita ba ta hana,tace nice me magana da yawun Ahsan ba inda zaki je shegen Ido Kamar na kwado. Mami kwana uku ta sawa kanta damuwa akan Baffa zaiyi aure,bata ko Maganar kirki Kawai sai yake,Nawwar yana ta aikin lallashinta,tace wallahi idan baka hana ubanka aure ba baza ka taba ganin farin cikina ba,Nawwar yace idan ya dawo zaki yarda ki koma gidansa? Mami tace ae na hakura Zan koma amma Kar ya Kara aure,Nawwar yace to Auta shine da wannan Maganar Kawai,Mami tace Auta din? Yace ai bakinsu daya da Baffa sai abinda yace da Baffa shi yake yi,Mami tace to ku dai kuka sani tana Jin kunya Babba da ita tana uban kishi haka a gaban Yara. NAJI WATA TANA MAIDA MIN DA NOVEL DINA AUDIO BADA IZINI NA BA,KI SANI HAKKINA NE HAKKIN WACCE TA SIYA NE,KU SANI KUN CI HAKKINA DUK WANDA YA MAIDA MIN AUDIO BA IZINI NA. AsmaBaffa 08061929616 [8/9, 10:59 PM] +234 806 192 9616: 'YAR AIKIN KARUWAI 2 MATAFIYA BOOK 2 21-25 MASU AUDIO BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL DINA ZUWA AUDIO BA,DUK WACCE KO WANDA YA KARANTA MIN LITTAFI YACI HAKKINA YACI HAKKIN WACCE NA SIYARWA Official AsmaBaffa 08061929616 SADAUKARWA NE GA ZAINAB USMAN GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI *08089965176* *07084653262* Page naku ne Bilkisu Hussain Ummu zee Ummy m Aisha Yusuf Aliyu Falilat Bellomaryam581 Hadizahamidu369g Mmn Nasrin Halima Abdullahi Maman Zulaihat Bint Is-herq Godiya me yawa kawata BESTYNBEELAT Nawwar ficewa yayi daga part din Mami wayarsa ya dakko ya Kira Auta,Yana dagawa yace ka samu Baffa ku warware matsalar Mami wlh ta damu, Auta yace kana ganin ba matsala yanzu? Kai karka raina min hankali ka fadawa Baffa mana, Alright yace Auta ya nufi part din Baffa sanye yake cikin gajeren wando da yar rigarsa wasu farare ya saka hannaye biyu a aljihu wando haka ya shiga part din Baffa,Ya samu Baffa da Papa a Palo suna hirar su ta zumunci,Auta gaida su yayi,Baffa yace Auta ya akayi ne? Yace Baffa zaka iya zuwa daga yau,Baffa yace to Nawaf dina farin ciki ya ishi Baffa bakinsa yaki rufuwa har sai da Papa ya tambaya Wai lafiya dai ko? yace Mamin Nawwar kasan tayi Idda to yarana sun wuce min gaba yanzu haka a saukake za a maida auren nan,Papa yace mashaallah na tayaka murna Yaya ashe har tayi Iddar, yace ae Mana yau ma,yace to tun kafin zawarawa su fara kawo hari ka koma ko ka turani na Fara share maka hanya ko abokinka Alhaji Muaz,Baffa yace a'a ni kadai ma zanje gwara naje Ido da ido, Papa yace to ba damuwa ka bari sai gobe ko ka Kara Mata kwanaki tunda yau ta Gama Idda,Baffa yace
Chapter 17 · 0% Book details