Sashe 24
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace kice da yanzu ta farfasa Mana jiki. A ranar Aunty Bilkisu ta Kira sauran Yan uwan Suka hada kudi ciki kwana uku aka kawo yashi da siminti Kamar gidansu Abba bashi da ikon magana sunfi karfinsa, Suka taru dukkansu su takwas cif aka Kira ma'aikata masu buga bulo baza su siyo ba yayi tsada gwara a buga musu bulo, Masu buga bulo dukkan matan suna wajen sai kac fore maza ana farawa Bilkisu aka fara zubawa kwaben bulon ta buga guda daya Suka Yi tafi da ihu,sai Sai Nazifa da Nazira Suma Yan biyu ne,sai Safiyya da Sufia Yan biyu ne su ma Suka buga har Kan Omaira sai twins Suma Rahma da Raheema,sauran Suka barwa ma'aikata suna ta fama a ranar Suka buga bulo,Cikin dare Uwa ta fito da tabarya kowa Yana bacci gaba daya tasa tabarya ta doke bulo din kaf bata bar ko guda Daya da lafiya ba ta koma ciki tayi kwanciyarta sai da safe su Omaira Suka ga bulo a farfashe gaba daya an tarwatsa su,ransu ya baci ga asarar kudi sunyi dama su ba wani kudi ba,gida ta dawo ta fadawa Umma,Umma tace kyale su dan Allah nasan Babu me Yi sai kakar ku Allah Kuma zai saka Mana Allah Yana kallon su,baya bamu ci da sha ga wulakancinsu sabo da sun sa ya sakeni,abin haushi ma Wai abin nasu duka danginsu na rasa me na tare musu a duniya haihuwa laifi ce,Omaira tace kiyi hakuri Umma komai zai wuce Allah ya Mana arziki zasu ga tsiya. Umma tace badan ku ba da naga wulakanci a duniya a gidan nan to Allah ya min arzikin Yara Ni ko yanzu sai dai nace Alhmdllh. Nazifa ce ta shigo tace me nake ji haka Wai an rushe mana bulo? Uwa tana ji tayi mukus,Nazifa tace ko waye Allah ya tsine Masa Albarka ba shi ba rahamar Allah ai mu bama kisan mummuke a fito fili Mana a fasa a bainar jama'a a gani,wallah ko waye Allah ya tsinewa uwarsa,Uwa tana ji tasan da ita suke sun San ma itace da ubansu baza su zage shi ba ko me yayi musu kyale shi suke Yi amma ita da sauran dangi basa kyalewa,Kannen Uwa ne Suka shigo su biyu Sa'ade da goshi, Nazifa tace kannen wata ma matane duk gidansu Mata sunfi yawa namijj daya ne tal Kuma tambadadde ne ma namijjin gashi nan duniya duk tayi Masa Ruku'un Dila,Sa'ade tayi dariya ba shiri tace shegun Yara Baku da aiki sai bakar magana yanzu Baballlen kanin Uwa shine tambadadde duniya ta Masa Ruku'un Dila, Nazifa tace to mene shi dan kwaya bama gwara Mata masu tausayi ba mazan wasu duk gasu nan daga sunyi aure sai matansu da Dangin matansu mace ma me tausayi da Jin kai baza ayi Addua Allah ya bada dana gari masu Albarka ba sai maza maza mace ba mutum bace sabo da jahilci ku Kuma da kuke son maza wace ta haife ku idan ba mace ba,ku sai ku canja kanku ku koma mazan ai Jahilcin banza idan ance muku jahilai kuce ku ba haka ba,Omaira tana fari da rangwada tace mu da muke da baiwa ma iri iri mune fa farin cikin mazan su taba mu ma Dadi ne,Umma ta kwade Omaira tace ke a gaban namu ne,nace dan basu San Miracle bane da fitsara bane,haka ranar Suka yini suna Shige da fice a gidan suna tijara iri iri idan wannan tazo ta tafi gidan mijinta sai wannan tazo Uwa sai barin gidan tayi ranar sai dare ta dawo shima Abba guduwa yayi sabo da jarabar yaran nan,Umma Kuwa da tana Hana yaran ta gaji yanzu Ubansu Kawai zasu yiwa ta taka musu birki sabo da mahaifi mahaifi ne ko ne yayi musu basa ce Masa kala in Banda Cele itace kadai take fada Masa abinda taga dama shima da dalili abinda ya mata dole tayi. Auta ne ya tambayi Mami ana gobe zata tare yace zai je Kaduna Birthday din abokinsa,da kyar Mami ta bari Suka tafi da abokinsa amma tace sai dai su tafi a jirgi Suka ce to,a ranar Suka Isa Kd da yamma da abokansu Suka hadu abokin Auta Afif a gidansu Suka sauka Suma masu kudi ne, da yamma yawo Suka fita a motar Yayan Afif su uku,Auta yace Wai ku baku da classy Girls ne haba gari kayau haka, Yana yarfe hannu Yana duba ogonsa da Wise ta bashi kyauta me tsada,Afif yace wanannan agogon yayi,Nawaf yace tsohuwar Babyna ce ta bani, tayi aure? Yace tayi aure Mana kanin Baffa ta aura,suka ce gaskiya kana Shan takaici,yace ba kadan ba Allah ya bani zuciya me karfi badan haka ba da tuni ciwon zuciya ya kamani,Suna ta dariya suna tafawa su a Dole samari,Afif ya danni pics din wata katuwar budurwarsa yace kalli wannan mugun so na take,Suka leka wayar,Wanda ke driving garin kallon pics Saura kadan ya make wata budurwa a gefen titi tana tafiya dauke da katon botikin markade, Auta yace ya zaka tafi Nura zaka kade Yarinyar mutane mutum ce fa a tsaya kaje ka bata hakuri gaskiya ai bai dace ba,Parking yayi Nura ya fita yace malama,ta juyo da sauri yace dan Allah kiyi hakuri,Murmushi tayi tace kaci sa'a yau birthday Dina wlh da sai ka Sha Mari yanzu,Nura ya saki baki Yana kallonta Omaira ce ta tafi da imaninsa Yara basu tafasa ba za su kone,Auta yana mota ya dago ya ganta Ido ya zaro yace Aunty Rabi sak wallahi Kawai Rabi tafita fari da yawa ne,Auta mota ya bude ya fito yace ke kin San wata Rabi? tace wace Kuma haka,mu duk gidanmu ba rabi dama cewa kayi Rufaida sai nace tana makkah,Yace akwai wata wallahi irinku daya,Baki ta tabe ta juya zata tafi Auta yace ke ya ina Miki magana kina Raina min hankali bafa cewa nayi Ina sonki ba ya kamo pic din Rabi na biki yace kin ganta,dariya Omaira tayi tace wannan ai Cele ce,to ita Cele yaushe tayi aure ne wai, yace wace Cele Kuma ke wanne sunanta Rabi ana ce mata Miracle,Omaira tace Kama min na sauke markaden nan abin nan nayi ne,Auta ya Kama Mata Suka sauke tasa Hannu a cikin bra dinta ta dakko wayarta Vivo karama,Nawaf dariya ta kamashi yace maza cancer ta kamaki kyayi bayani ai waya a wajen abubuwa haka Allah ya kyauta,Omaira tace kaji mutum Ina ruwanka,tura min pics din kawai,ya tura Mata pics din Rabi,ta tura Masa pics din kaf Yan gidansu tace gashi nan ka nuna mata akwai wacce aka sace tun tana jaririya a cikin jini idan itace to ta neme mu,ga Number ta,Auta ya saka number,Omaira tace Dan Allah masifaffiya ce? Auta yace tab ai Yar kunama kenan Aunty Rabi wa ta kyale,sai yaga Omaira ta washe baki tace yawwa Kar ta bar ko ta kwana kowa ya mata ta Masa haka ake so amma wani salihancin nan ba cinyewa bane,Nawaf yace ke kin ganki karama dake to anfi son mutum me hakuri,Allah Yana tare da masu hakuri ba ko Baki sani ba,ai nima bance tayi tsokana ko taci zali ba Kawai nace idan an Mata ta rama Kai nawa kake da zaka ce min yarinya,Auta ya juya abinsa mota Suka shiga Suka wuce sun manta ma suna ta labarin Yan matansu. Ranar da Mami zata tare walima Baffa ya hada da abokansa da Kawayen Mami da Yan Uwa na kusa aka ci nama aka more amma ba kida ba komai daga wajen Walimar ya dauke matarsa sai gidansu Wanda yaji gyara an canja abubuwa da komai gida ya dauki gyara,Iyamami ko leke bata leko ba ko a jikinta. Amarya da angonta kayan makulashe Suka ci sannan Mami wanka tayi ta fito suka yi Nafeela tayi shirinta cikin rigar baccinta me Jan hankali,Baffa ko da yayi wankan ma kasa shiri yayi sabo da zumudi Kamar yau ne ya santa,Mami Kuma sai yanga ake ana Jan aji,Baffa inda take zaune a gefen bed ya dawo a kunne ya rada mata Babyna haba Sahiba,kiji tausayina Ni rayuwata sai da ke,Ki duba Allah ki duba manzo ki tausaya min,ki agaza min,Ki bani dama please,ni rayuwarki ma kadai tare dani na godewa Allah,Dan Allah ki bani ta biyu ki saki ranki,Mami tana Jin dadi a ranta tayi kasa da kanta tace da Kai na saba in babu Kai zuciyata baza ta zauna kalau ka daina rokona,Kawai ka rike ni Amana,da sauri Baffa yace yace nayi Alkawari ga zuciyata ma karbi idan yaso ki sata a cikin kwalaba ko keji,dariya Mami tayi yanda Baffa ke zuba abin kunya matuka Kamar yaro,ko yaran ma wasu baza su iya wannan magiya da kalamai haka ba,Kumatun Mami ya sumbata yace gaki Yar farata,yau Ina cikin murna za nayi kwanan farin ciki,Mami tace nima haka, ni ai Dadi ma ya isheni ko rungumeni kayi to ya isheni nishadi ma,Baffa yace Shedan sai dai ya mutu yau sabo da bakin ciki suka Yi dariya Mami ta mike Baffa ya jawo ta jikinsa yace Ina kuma Zaki je yau Ina ango na, jikinsa ya jawota Yana bin jikin Mami da shinshina yana kissing wuyanta,Light Mami ta kashe Suka koma tsakiyar bed. Bayan sati uku Cele ta dage tana ta faman koyon larabci idan Hajiya Hauwa tazo har Ahsan ake koyawa Hausa sosai yanzu Cele tana tsintar abubuwa da dama dama ba wuyar iyawa idan kana zaune da masu ji, Maheera tunta ta bar gidan bata dawo ba tana can tana cin duniyarta da tsinke ita da Kwartonta, tunda Cele ta tsaga Masa Duwawu ko unguwar Ahsan Bai sake bi ta wajen ba a hakan ma Maheera ce mayyarsa da kyar ta shawo Kansa itace take Kama musu hotel a zuwan mijinta ne Watarana kuma idan matarsa bata nan sai ya kirata taje gidansa a boye, wani bangare na zuciyarta Kuma tana son Ahsan dinta,taga kwartancin bazai Kai ta ba gwara idan tana gidan mijinta yafi safe,Iyayenta ta dinga yiwa kuka tana fadar karya da gaskiya suzo suyiwa Ahsan magana ya daina kula Cele,Kuma sun yarda zasu je. Ahsan ganin Cele yanzu tana dan tsintar abubuwa sai yace yanzu cikinta ya Kai wata hudu,baki Cele ta bude tace ciki a Ina na samu ta tambaya da larabci,yace bata San anyi dashen ba? to bata Yi nisa da