Sashe 60
Yar Aikin Karuwai Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kuwa birge shi? Wise tace sosai ma ai yau Auta sai ya zauce shafa wannan turaren kiji ta shafa mata a jiki da wuyanta har wajen kunnuwa tace jeki kar ta huce,ta tafi da sauri ta dauki kayan abincinta ta nufi can. Tana zuwa ba ko kwankwasawa ta tura kofar ta samu Auta da Nawwar a Palo sun sha uban wankan shadda,ta Auta fara ta Nawwar ruwan Kwai kamar Kuma milk,kamshi suke kawai,Salma bata fasa ba ta shiga ta durkusa Yaya Ina kwana ya amsa da fara'a,Auta ta kalla suka hada Ido signa ta masa da Ido ta daga masa babban Dan yatsa a boye,Shima ya kashe mata Ido daya yace ta tafi kar a kalleta,Nawwar yana Kallonsu,bedroom ta shige maimakon ta fita tace kazo in fada ma sakon Mami,Auta yace Dan dai Mami ce kawai amma da ba abinda zai tasheni ya zanyi gani nan ya mike ya bita suka banko kofa,Nawwar baki bude yace ni zasu yiwa wayo lallai yarinyar nan da bariki take a haka dukwi dukwi kamar munafuka tsaki ya ja tare da jawo abincin ya zuba ya hada tea ya fara sha abinsa. Auta yana shiga yace kin birgeni suka rungume juna,kinyi kyau ya furta tace ai ka fini yin kyau ma,ya sunan yaron yace Abdullah,Masha Allah tace, saura namu ko ya furta yana kallonta tace hmm zan tafi kaje ka karya kar Yaya yace wani abu muke ta bude kofa ta fito da sauri tana cewa karfa ka manta Kai da Mami ba ruwana ta fice,Nawwar ya Kalli Auta Karka raina min hankali,Dariya Auta yayi yace Mami ce,dama ance yaran nan rawar kafa gare su,Auta yace Soyayya muka yi to shike nan ai da aurenmu,Ni nace kar kuyi ne cewar Nawwar. Miracle naci wanka cikin leshi me tsadar gaske kamar Amarya haka na fito sabo da Nawwar ni da Jaririn ya kashe mana kudi wajen kaya,su Star dukkansu sun ci gayu suna dakina wasu a kasa wasu a saman bed, Bilkisu suka ce duk Yara ne a dakin sai iskanci fal ciki suka zauna a Palo da wasu manyan matan Iyamami ma sai yau ta shugo taga jariri ta Koma Palo,Sabreen ta shigo itama an sha gayu ta zauna tana wani basarwa yaron ma Dan lekawa tayi tace ubansa yayi dai kama anyi dangin Miji masu kyau,Rabi tace mu a gaya mana kyau,ke a gidan naku ma ai baki gaji dangin Papa ba can uwarki kika yo,Sabreen tace ai kin san Uwata kyakyawa ce,a hakan fuska kamar takashi ta Kone, Cele anci dauri an sha kyau cikin material me kyau na larabawa,ta Kalli Sabreen tace ke Malama Zaki tashi daga dakin nan wlh muna farin ciki baza ki jawo mana bacin rai ba kizo kina wani jefar da magana ke kyawun naki uban me ya Kara Miki ji nake tun daga Nawwar ko zance ba a Kara zuwa ba mun San komai muna da labarinsa,Star tace chass ko me Keke ba Wanda ya zo mu dai ayi mana shuru suna muke ko mu tashi tsohon tsumi yawwa,Sabreen ta ja wani tsaki duk kishin Nawwar ne ke damunta tace sai naga me fitar Dani daga gidanmu,Cele ta mike tayi Mika tace wayyo Allah ta duka tace sama da ikon Allah cak ta dauki Sabreen ta yo waje da ita ta watsota Palo,Iyamami tace me zan gani haka yarinya daga zuwanki ita da gidan ubanta ke kina da gado ne a gidan nan,Cele tace da laraabci Ilalliqa tsohuwa kar ki jawowa kanki wlh kiyi shuru kishi jikarki take an saketa Kuma sai me? gida yafi karfinta Mijin ma haka,ke Iya kike nan mene baki sa yaranki sunyi ba muna da tarihin ki kishiyarki ma bakin cikinki ne ya kasheta mun San komai,bakin cikin ki shine ya kashe Mijinki,Dan kishiyarki ma haka kika taba jefa shi a tukunyar dambu ko ba ayi haka aka yi ba,kinji kunya wallah sai mun sakata mun Wala a gidan nan Yar uwarmu sai tayi abinda take so Miji nata kina ganin dai ta haifo danta to Antena tayi aiki ai an dinga haifo Miki irinmu kenan jikanki kullum yana cikin jininmu yana antaya Antena Dan bakin ciki sai dai ya mutu,nifa na gama tsanarku ke da Sabreen kuyi hankali Dani badan Baffa ba da Nawwar ba da yau sai nayi tambarin tsinannu da Ku ba ruwana da tsufanki Kun shugo kuna ganin jariri kuna jefar mana da magana wata kutmar....muka muku,daga zuwa cin arziki Ina jinki Iyamami kika ce anzo an cika muku gida ana cinye muku abinci munyi muku kama da mayunta? Kalli jikinmu tsab ba yunwa kalleni Kalli Yan uwana a koshe muke bulbul damu ,wallahi ko da wasa kuka sake fada mana magana baza ku ji Dadi ba,Iyamami baki bude take kallon Cele, Cele tace bani da sauki kin ganni bani da Dadi bana gudun abun kunya a titi ma zan iya fada dake kowa ya min sai na masa,kin shigo kin ci mana mutunci kin turo jikarki zata mana rashin kunya wallahi Dan suna akeyi amma da yau sai ta San ta mana magana Kuma ko ba komai gidanku muka zo shi yasa,Allah yasa bayan mun tafi Rabi ta fada mana Kun zageta zaku ga bala'i, ta juya ta tafi tace haba sai kace ku kuka Fi kowa kudi. Dawowa tayi ba Wanda yasan me tayi Rabi tace Cele tsiya kika yi dai amma tace a gidan sunan zanyi fada abin arziki ya kawo mu warning na musu kawai,wai a haka Cele ba fada tayi ba,Yan Palon ba Wanda ya bawa su Iyamami gaskiya akace gaskiya baku kyauta ba ya za ayi su taso suzo Kuma ku dinga jefar musu da magana harda abinci ne ya kawo su,Iyamami da masifa tace da a gidan mayunwatan suke ba,Sabreen sai yanzu ta mike a hankali tace Muje Iyamami wannan bata da mutunci sai ta karya mutum,suka tashi suka fice,Yan Palon mutan unguwa suka dinga Zagin su Iyamami. Star tana waya tace Dj Yazo,Salma harda shewa yeeee yau akwai ratatin duwawu,suka bita da kallo tace ah dole wani bangare na industry ya motsa a'a Kun iya harka,Cele ta kalleta ta shirya mata mugunta tace zaki ga Industry bari Yan suna su watse,Star tayiwa rada tace maganin sha'awa Babu ne me karfi Wanda mace zata Kai kanta? Star tace ke akwai kinga tsaya yanzu mandula zata zo bari a mata waya ta taho da shi amma da Yar tsada dubu goma ne,Cele tace a kawo tace a ranta yau wannan yarinyar zata Daina iskanci a gidan nan. Aka bugawa mandula waya tazo da magani tace an gama,masu Dj suka zo kowa aka fita tsakar gida,kafin kowa ya shiga Salma ita ta bude fili,Auta yana shigowa ya ganta ita kadai a ciki sai rawa take tana yiwa kanta liki,Auta yace to masu Dj take yiwa ko su Cele da suke kallonta,Cele bata rawa ita amma yau tace zata yi ta shiga bayan Salma ta dangale kafa wani dungus dungus kamar gurguwa wai rawa take,Rabi tazo tace Dalla matsa ke duk abin arziki baki iya ba sai masifa,Rabi ta daki duwawun Cele tace nan fa ake kadawa, wannan Zaki bari Ahsan yaji dadin ma kuwa gyara ni ki gani,Salma ba ji ba gani rawa take tsakaninta da Allah harda bin wakar,Auta sama ya hau wancen part din da suka kwana yana ta kallon Salma ita kadai Yana daga nesa yana furta a'a'a'a yana bin kidan, su Wise ne suka shiga tun a sannan Cele tace ba karya yanzu nasan anyi bariki a wajen nan ta ja gefe,Cele tace karku cire mazaunan ke me jego sai kin sake yagewa ko,Auta ne ya Kira Nawwar yace Yaya zo kaga abinda suke yi,Nawwar ya leko ya dafe Kai yace uhm ga Rabi can,Khaleel ya taho Shima Auta ya rufe kofar corridor yace matan wasu zaka kalla Babu matarka a nan,Khaleel yace bana son rashin mutunci Sufia ai ta zo akan kwailarka ni me zan gani,Nawwar yace Sufia bata rawa ka hakura kayi zamanka sai kace dole,Sauka yayi da sauri yasa aka kashe kidan,Salma tace rasss,yace mazan sai dai su fita mace tayi Dj,Cele tace gani DJ koya min,aka koyawa Cele ta hau karagar Dj su Kuma suka fita suka Basu waje tunda za a Kara musu kudi,Salma tace bani da fargabar kowa ku matsa yanzu za a fara,Omaira ma ta taho Cele tace kar naga yarinya a nan kidan manyan ne zanci ubanki Idan kika shiga,Omaira ta harari Cele, ta juya baya ta tsaya,Cele ta kunna kida Salma harda dukawa,Wise dariya suke kamar ta sha kwaya yanda take chashewa kamar uwarta ce ta haihu. Mami ce ta leko taga abinda suke yi ta juya ta tafi Salma ce kawai take bata mamaki yarinya a haka kamar doluwa, Salma zuwa tayi ta radawa Cele wai ta sa speaker ta Kira Auta,Cele tayi dariya ta kashe kidan ta dinga cewa ina Auta ya fito ana nemansa a wannan fili,Autaaaaaaaa......kana Ina.....Autaaaaaaaa Angon Salma bada kanka a sare,Autan a wajen Mami Auta a wajen Salma,Nawwar yace sun rainaka wlh,Auta yace Kai zuwa zanyi ga Santana can Yazo da Jamcy fa Kalli tafiyar Santana Dan Allah an rasa wace macen shi da matar, Santana Yazo yace ah kuce harka ake mu Kam yanzu mun tuba amma da a baya ne ai mu Kam da mun kada idon garin wannan sai ku yanzu ke Jamcy shiga kiyi a Madidina wallahi,Jamcy tace da cikin nawa,Yace gasu nan duk da cikin amma yi suke basa jin jikinsu shiga kiyi a madadina ko Kuma wallahi na shiga Kuma kin san tsab zan kada kugu Dan ba gagarata zaiyi ba,Jamcy tace zan shiga yace ya Fi Miki sai na dawo daukanki sunan danmu guda,kiyi rawar nan da kyau tace to ya shiga mota ya tafi. Auta ne Yazo waje Salma ta kwace speaker tace takawarka lafiya,a lafiya angona,ba gaba da gaba ba ko ta baya sai an shirya,Auta a gida Auta a waje Auta a waje ni Salma me abin mamaki, Dj Cele da kowa ya dauka yau ake bikina da Ango na Auta sa mana kidan Amarya da Ango,Cele dariya take tana duba wakokin,muma dariya kawai muke muna ganin ikon Allah Auta Kuma ya shiga filin daga shi sai ita wai kida suke Jira,Salma tace Miming zamuyi mu sa mana ta Hausa ko wacce miming